← Book details Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 139 OF 145

Sashe 139

Zabin Iyaye Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yanzun Raihan ba ruwansa da Raihana kallon inda take bayayi dan tun lokacin da yayi mata magana akan fitar da tayi ta nemi yi mashi rashin kunya sai ya zubo mata ido yace idan ta gadama ta kwana a item bai da damuwa akan wannan tunda ba rayuwarsa ce ta lalace ba ko ta matarsa da zai damu akan wata banza wanda bai
i ace mashi ta mutu ba,maida hankalinshi yayi wajen matarsa yana kula da unborn child dinsu komai Daulah tace tana so shi Raihan yake dan kuwa rabon da Raihan ya taka
afarsa yaje gida da sunan gaida su Ammie har ya manta dan bata su yake ba a yanzun balle ma da Daulah ta
aura shi tace ta lura Ammie bata sonta tunda aka gaya mata tana da ciki bata zo ba har yanzu ko waya sau
aya ta kirata kuma da ta kirata wayar maimakon tayi mata murna da farinciki kan karuwar da sukayi duba da shekara da aure bata samu ciki ba sai ta hau ta da fa
a da zagi tana mata fatan cikin ya zube dan bata bukatar ha
a jini da ita da Raihana kawai take bu
atar ta ha
a jini a ranar kuka Daulah ta wuni yi ma Raihan tana cewa a saketa kawai tunda mahaifarsa bata sonta wata irin tsana ce wannan irin haka ta gaya mata bata son jininta kai tsaye hakan da tayi sai ta kara dasa karamar gaba a tsakanin Raihan da Ammie dan ko wayar da yake mata yana gaisheta dainawa yayi yace ba amfani tunda itama bata son jininshi to baiga amfanin kiranta ba,dan a shirye yake da ya rabu da kowa akan matarsa ya lura da irin tsanar da suke ma matarsa suna nuna mata banbanci to wallahi duk wanda yace zai nuna ma Matarsa yatsa sai ya sauke yatsan ya karyashi,dole sai ya nuna masu wacece matarsa da kuma matsayinta a wajen shi sai ya tashi tsaye ya ansar mata yancinta a wajen family nashi yana da kyau ya nuna masu zan iya yin komai akan Daulah...dan kuwa shi Kk daman already sun rabu magana ma ba'ayi kowa sabgarshi yake zagezage sukayi kuma duk akan Daulah daga Kk yaje gida yayi mashi fa
a akan abinda yake ba mai kyau bane yana nuna banbanci a tsakanin Raihana da Daulah ya dace ace a yanzu ya hakura ya anshi auren Raihana ya zauna da matarsa cikin aminci da kauna shikenan har Kk yayi laifi ya hau shi da balbalin bala'i yana cewa ai daman ya lura da ba son Daulah kk yake ba yana nuna mata banbanci dan kawai bata kasance jininsu wulakanci iri-iri tun Kk na nuna mashi abinda yake nufi har dai ya biye mashi sukayi ma juna kacakaca kowa ya kama gabanshi yana rayuwarsa.

Tsugunne yake gabanta yana mata massages yana mata sannu yana cewa."Mai za'a kawo maki Darling?kin san ban san ganinki da yunwa."Firzar da naunauyen numfashi Daulah tayi tana cewa."Bae nidai har yanzu wallahi damuwata
aya ce ban san kuma ya zanyi da wannan damuwar ba da ita nike kwana nike tashi gashi ba'a son pregnancy women tana saka
damuwa a ranta gudun karda a rasa Babyn."Dakatawa yayi daga massages din yana cewa."Damuwa Darling?har akwai abinda ke damunki da yake hanaki bacci kuma ni ban sani ba Bar? maiye shi gayaman ko maiye shi Bae?"Jinjina kai tayi tana cewa."Ammie da Rahina."shiru tayi tana kallon yanda shima yake Kallonta hawaye ne suka zubo a saman fuskar Daulah tana girgiza kai tana cewa."Na rasa mai nayi ma Ammie da Rahina a duniyar nan Bae nidai inasonsu har zuciyata amma su basu sona Bae ina ma Ammie kallon mahaifiyata Rahina kuma kanwata dan banda kamar ahalinka bayan Mamata amma su ba haka ba a wajensu Bae har jin tausayin abinda zai haifa nike dan ban sani ba shin zasu ansheshi su soshi da nuna mai kauna ko kuwa tsanar da suke man zata shefeshi shine damuwata Bae."kamo hannunta yayi a cikin nashi yana cewa."Idan har su basu san ki ai mijinki yana sonki yana kaunarki kuma daman ai ba zaman kowa kike ba zamana kike da Ammie ta soki da karda ta soki duk
aya tunda ni inasonki kuma rashin son da suke maki ba zai sa ni na tsaneki ba Darling keda Babynmu ne rayuwata a yanzun kune jinina dan ni akanki Sai na rabu da kowa itama Ammie haihuwata kawai tayi ba kuma zai yiyu dan kawai ta haifeni ace zata hanani kula za
in Raina ba duk ai akan Raihana suke haka kuma zasu gaji su daina ba zan ta
a son Raihana ba,ba zan ta
a mallaka mata zuciyata ba kamar yanda suke bu
ata kuma na kusa kawo iyakarsu dan wallahi sun kusa kaini bango idan har suka kaini
arshe zan iya sakar masu yarsu ba damuwata bane duk abinda zai faru ya da
e bai faru ba dan haka karki
ara damuwa dan kawai sun nuna basu sonki tunda ba zamansu kike ba."Share mata hawayen yayi zuciyarsa ba dadi yana jin tsanar Rahina har cikin zuciyarshi dan bai ga amfanin son da yake mata ba tunda har bata son matarsa ita daman Ammie tuni yayi mata waje yasan matsayinshi a wajen Ammie ba sonshi take ba kamar ba uwarsa ba anya kuwa ma Ammie ce ta haifeshi da cikinta har ta fara kokonton hakan dan ba yanda za'ayi ace uwa ta
i abinda
anta yake so, hakuri yake ba Daulah yana share hawaye dan yana jin ra
adi har cikin zuciyarshi idan yaga hawaye a fuskar Daulah yana ganin kamar ya gaza ne zai tsaya mata a rayuwa ya zamai mata gata ya zamai mata uwa da uba bai damu kowa ya sosu ba za suyi rayuwa iyakar su biyu kawai sai yaran da suka haifa bai zama dole sai da wasu zaiyi rayuwa ba shi yasa ta fara cire duk wanda zai nuna bai son matarsa a rayuwarsa dan baiga amfanin su ba,roman kaza Sahura ta kawo ma Daulah ansa Raihan yayi yana bata da kanshi sannan ya tashi ya fita ba dan yaso ba sai dan kiran da Uncle Ubaidu yake mashi dan shi ko yanzu ba kullum yake zuwa office ba yana kula da matarsa ne hutu ma yake son ya
auka ba zai sake zuwa wani office ba har sai ta haihu sannan yana kan rubuta takardar daukar hutun har na wata bakwai sannan ya dawo.

Murmushi Kk yayi yana kallon Hamad yana cewa."Duk ka rabu dasu ba dai sun butulce ma zabin da iyayensu suka yi masu ba akan za
in ransu?to barsu in shaa Allah sai sunyi nadama dan ba kamar Raihan ina guje mashi ranar da zai gane gaskiyar da nike gaya mashi akan wacece Daulah a ranar zai gane Allah
aya ne baki
aya Raihan ya haukace ya zuzuce akan mace Hamad,macen ma wai Daulah ni abun har
aure man kai yake wallahi."Murmusawa Hamad yayi yana cewa."Kai ai kasan ko giyar hauka Raihan yake sha ba ta soyayya ba bai isa ya saki Raihana ba,shi kanshi yasan karyashi tasha karya kuma ba
in rijiya ba wajen wasan yaro bane dan wallahi ya sake hauka yajashi ya saki Raihana to Daulah din da yake wani shirmen banza kanta sai su Abbie sun saka ya saketa kuma dolenshi ya saketa shi kuwa Usman yayi hauka sosai na sakin Umaima."Murmushi Kk yayi yana kallon Hamad sai kuma yace."Sunan kai dan'uwan Raihan ne amma baka san waye Raihan ba Hamad kuma baka san son da Raihan yake ma Daulah ba,to bari Kaji haukan son da Raihan yake ma Daulah rabinshi Usman bai ma Malika dan kallona ido da ido Raihan yayi yana gaya man zai iya rabuwa da kowa akan Daulah ban yarda ba har sai da ya gwada a kaina dan rabon da yayi man magana an da
e duk akan matarsa kuma."Jim Hamad yayi yana jinjina lamarin Raihan zai iya rabuwa da kowa akan matarsa ikon Allah shi da yake yana office basu cika ha
uwa da Raihan ba sai dai Usman shima dan suna waje
aya ba zai yi ma Kk gardama ba dan zai fi sanin waye Raihan tunda tare suke waje
aya, girgiza kai Hamad yayi yana cewa."ikuwa idan har hakane Raihan ya haukace kuma bashi da hankali tunda har yake iya furta haka,anya kuwa yasan mai kalmar kowa ke nufi?kowa fa yana nufin har su Ammie bai ciresu ba daga maganarshi anya kuwa?."Dariya Kk yayi yana cewa."Ka
an kenan daga cikin aikin da zai iya kasan yanzu sai yayi sati baizo office ba da anyi magana sai yace matarsa bata lafiya ba zai fito ya barta ba?daga naje nayi mashi fa
a ni ga wanda ya isa a gaban yar'iskar matarsa ya nemi yi man hauka aikuwa na biye mashi na zagesu tas daga shi har Daulah din sai da Daulah ta fasa kuka dan ban mata da sauki ba kuma nace ga Raihana nan idan ya tashi ya zare mata makoshi
arshen tsana kenan na bar masa gidansa."gyara zama Hamad yayi yana cewa."maiye laifin iyayensu dan sunyi masu za
i? za
in mataye nagari ingantattun sukayi masu amma sun watsa ma iyayensu
asa a ido ai gwanma Raihan tunda shi bai saki Raihana ba akan Usman da bai tashi sakin Umaima ba sai a gaban iyayenshi ya za
i *ZA
IN RANSHI* akan za
in iyayenshi sai kace ba Usman ba."Ta
e baki Kk yayi yana cewa."Allah ya rufa asiri su suka sani dai nidai next week ka shirya muje Dubai."Dariya Hamad yayi yana cewa."Kace zaka je ka gyara furarka kenan?"murmushi Kk yayi yana cewa."Ba dole ba,Aysha fushi take yi dani fa."cigaba da labarin su kawai sukayi da tsara kwanakin da zasuyi a dubai.
Chapter 139 · 0% Book details