Sashe 149
Furen Juji Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Asuban farko Yusuf ya,farka cikin kasala da rashi karfin jiki,
Sai a lokacin yatuna da cewa maryam tana gidan wace kusan kwana tayi tana sheshekan kuka,
Saida sanyin asuba ya zo itama ya kashe ta, alokacin shima yadan runtsa,
Da kyar yadan lallaba ya sauko da kafan shi kasan gadon,
Bathroom ya nufa don yadan tsarkake jikin shi da sauri don ya samu yagabatar da sallah duk da yau jam,i ya wuce shi,,,,,,
ZEEE MAKAWA YELWA,,,
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
FUREN JUJI
🌺🌺🌺🌺🌺🌺
8⃣8⃣
ZAINAB IDRIS MAKAWA
YAURI
RAMADAN MUBARAK,👏👏👏👏👏👏👏👏👏
Kwance take kamar yadda yabar ta kwancen cikin blanket,,
Don haka ya tada sallah batare da ya tashe ba,
A can cikin barci ne take jin sautin karatun shi sama, sama
Da kyar ta iya bude, idon ta a hankali ,ahankali, har kallon ta yai kai gare shi,
Bin yadda yake sallah takeyi da ido, sai abin yabata mamaki,
Sai alokacin ne ta abinda yafaru a daren jiya ya fado mata a rai,
Cikin wani irin jin zafi ta runtse idon ta, a hankali tare wani irin hade bacin rai,
Sai alokacin ne taji ajikin ta cewa bata da komai daga cikkn ta,
Cikin sauri takara jan bargon dake rufe ajikin ta tana mai kara shigewa ciki,
A lokacin ya idar da sallah ya dan shafa addu,a sama, sama,
Muryan shi taji yana cewa ki daure ki tashi ki dan gyara jikin ki yi sallah don lokaci ya ga ba to,
Ganin bata da niyar tashi Yusuf din yashafa addu,an dayakeyi a jikin shi, cikin tsanaki,
Mikewa yayi tsam zuwa bakin gadon ganin ya nufo ta yasa maryam ta runtse idon ta gaba cikin jin kunyan shi da nauyi,
Muryan shi taji gab da kunnuwan ta cikin rada yana cewa sorry barin tausaya maki,
Hannu ya mika da niyar kamota cikin wani irin ka murya mai ban tausayi take cewa,
Nooo, pls uncle, katafi kawai, kaje kaje pls kaje waje zan tafi,
Tsayawa yayi yana kallon ta cikin wani irin tausayawa,
Tambayar ta yayi da cewa zaki iya mikewa ke nan ko ?
Ganin da tayi cewa idan bata ansa mai, ba bazai barta ba ya sa ta ansa mai da kai ta cikin bargo tana cewa, tafi zan iya,
Fita Yusuf din yayi cikin jin tausayin ta saboda yasan cewa bai kyauta mata ba,
Saboda bai raga mata ba sam duk da yasan cewa shima ba laifin shi bane bai so hakan ba,
Kawai tsintar kanshi yayi da ganin shi dumo, duma tare da ita,
A hankali ta mike zaune tadan lalaba ta sauko da kafanta, kasa,
Da bin bango har ta isa bathroom din inda tasamu ya hada mata ruwa masu zafi,
Sosai maryam taji dadin wanan ruwan inda tadan dauki lokaci a cikin shi har sai da taji cewa tadan samu sa,ida,
Falo yake zaune amma tunane yakeyi ko wasu kaya maryam din zata yi sallah da shi, idan ta fito,
Sai da ya kwatanci cewa ta shiga bayin ya koma cikin dakin,
Wani jallabiyan shi baki yadauko mata inda ya aje mata a bakin gado tare da aje mata gyalenta a saman gadon
Sauran kayan gaba daya ya hada su guri guda yakai, gurin laundry,
Bayan fitowar tane taga wanan jallqbiyan tare da gyalen ta don haka tagane nufin shi,
Ba bata lokaci ta dauka tasa tare da daure gyalen a wuyan ta,
Tsab ta gabatar da sallah ta tare da daga hannayen ta sama tana kwararo addu,oi
Sai hawaye ke zubowa daga idon ta kamar anzubo ruwan sama,
A hankali ya iso gurin ta inda yadan dago ta fadawa tayi saman fadardar kirjin shi
Wani irin kuka takara sakewa cikin wani irin shagwaba, wanda ita kan ta batasan, ta na yi ba,,
Mai,da ita yayi saman gyararen gadon da ya gyara da hannun shi yau, batare da yajira mai gyara ba,
Kwantar da ita yayi a hankali saman gadon ba musu ta kara kwantawa saboda tana bukatan hutu a jikin ta don yasan bai sarara mata ba,sam
Don haka tausayi ta bashi saboda ko inba aure ba ya za,ayi wanan yariyar har ta dauke shi haka,
Ba bata wani lokaci takara komawa barci cikin gajiya da kasala,,