Sashe 79
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jafar ya ɗaga ƙafa zai fita aka kira shi a waya, yana ɗauka aka ce, "Mr Jafar kamar yadda ka faɗa haka sunanta yake, yarinyar ƴar jarida ce bata da wata damuwa. Matsalar ta kawai bata da kunya, tana da tsiwa bata saurarawa wanda ya ɗaga mata murya. Dalilin neman kuɗi ne ya kawo ta Jedda ba dan tana so ba, a kwanakin baya tana daga cikin masu wayarwa da iyaye kai akan illar kai yaransu mata wata ƙasa aiki. Itace dai wacce Mr Ray ya ɗauke ta, ta yi kwana biyu a hannunsa, amma duk da hakan bai saka ta yi sanyi ba. A yadda na ji ance ta ci bashi kuɗi ta biya kuɗin aikin mai riƙonta, ta zo ƙasar saudia dan ta samu kuɗin biyan wannan bashin. Bata tare da kowa, kuma ba aiko ta aka yi ba."
Jafar ya sauke numfashi ya ce, "ka tabbatar?."
"Na tabbatar ranka ya daÉ—e." Bai ce komai ba ya kashe wayar yana tuna abinda tace daki-daki.
Islaha rai a ɓace ta koma, gani take kamar Jafar ya gama raina mata hankali da yake tunanin an tiro ta dan ta cutar da wanda bata sani ba. Ta cire mayafin ta ajjiye, ta zauna sai kuma ta ja dogon tsaki ta ce, "wai he will have me arriested, ko shi waye da zai kama ni oho."
Sai kuma ta ce, "ko kuma dan ɗan uwan Ray ne ba. Mtsww! Ai ba shine Rehaan ɗin ba balle ya yi taƙama da kuɗi, kuma Allah na tuba ko Baban Rehaan ne ya yi min...."
Sai kuma ta dakata ta ce, "bakyau yiwa iyayen wasu irin haka, amma ko shi Rehaan É—in ne ya yi min daidai nake dashi balle wani É—an uwansa. Meye abin cutarwa a wancan ragon? Mtsw! Mai zubin mata, yadda yake da gashin nan a kansa, kamata ya yi ya saka kayan nata kawai, tsaf zai saje da su."
Haka ta ƙaraci mitar ta ita kaɗai, kafin tunanin Zainab ya dawo ranta ta ɗauki waya ta kira Safeera tunawa ta kira ta ɗazu.
Safeera tana É—auka ta ce, "ÆŠazu na kira ki, ina ki ka ajjiye wayar?."
Islaha ta ce, "ya aka yi?."
"Muna magana kin katse kiran, me ya faru da Zainba É—in?."
"Bestie mutanen nan kamar yadda suka saka aka goge hotunan Hafsat a wayata ba tare da na san ya aka yi suka sani ba, sun sake samun wannan recording É—in, har ana yiwa Zainab barazanar a kai. Yanzu babban tashin hankalina kar a cutar da ita."
Safeera ta ce, "subahanallah! Lallai lamarinsu azimun ne. Yanzu an samu Zainab É—in?."
"Hamma ya ce min zai dawo ya dubata."
"To waye ya fitar da audio É—in? Wani ya san dashi ne bayan ni?."
"Ina zan sani?. Daga ke, sai Hamma, Suraj da Saleem ne kaÉ—ai ku ka san dashi. A cikun ku akwai abin zargi ne?."
Safeera ta sauke numfashi, a sanyaye ta ce, "babu kam. Amma kuma dole a cikin mu akwai munafukin, mu É—in dai akwai wanda yake tare dake, kuma yake tare dasu.. Ni dai wallahi...."
Islaha ya dakatar da ita ta ce, "kar ki fara yi min rantse rantse malama, kin ji na ce ke ne? Kina da matsala wallahi."
"Ba ki ce ba, amma ina cikin abin zargi, kuma zata iya yuwa ni É—in ce, kin yarda dani ne shiyasa ki ke ganin bazan yi ba."
"kowa ma yana cikin zargi ai ba ke kaÉ—ai ba, ki dakata da wannan maganar kawai. Ni wallahi gabaÉ—aya zaman nan ya dame ni, ina so na je Madina na duba Umma, daga nan ina son dawowa gida."
Safeera ta ce, "Hajiya Umma, sai ga Vn É—inta a wayar Mama Atika, wai a ta ya ta a da addu'a Allah ya dawo da ita. Na ce Umma tun kafin daren ya yi har an fara fatan wayewar gari."
Islaha bata ce komai ba, Safeera ta ce, "ki samu ayi miki bincike yadda ya kamata, daga nan sai a san abinda za a yi."
Islaha tana so ta bata labarin haÉ—uwar ta da Mr Jafar, amma bata son bata labarin wanda ya É—auke ta kuma take aiki a gidansa, dan bata san ya zata É—auki abin ba. Daga haka suka yi sallama ta kashe wayar
    ••••••
Adda dai kallon Mama kawai take yi, jin tana ta lissafin kuÉ—i cikin farin cikin da yake kwance akan fuskar ta.
Ta É—an sauke numfashi ta ce, "Mama duk Labiba ce ta aiko miki da wannan kuÉ—in da ki ke lissafi?."
Mama ta ce, "itace mana, farar haihuwa ba, wallahi itace."
Ran Hanan ga ɓaci ta ce, "mu da muke baƙaƙen haihuwar sai a yar damu, kuma duk abinda Labiba zata ba ki a bayan wanda na ba ki yake wallahi. Kuma in kuɗi ne sai na kawo wanda Labiba bata kawo rabinsa ba."
Mama ta kalle ta tana murmushi ta ce, "mu gani a ƙasa Hanan. Dah dai kin yi, amma yanzu ƙanwar ki ta wuce ki, ko a hanya baza ku haɗu ba, ta wuce ki tuni wallahi. Madarar kuɗi take aiko min dasu, ba ƙananun kuɗi ba."
"Amma kafin ta ba ki ni ce na fara ba ki."
"Ke ki ka fara, amma ki É—auka ba ki yi komai ba, kawai Æ´an tsaba ki ka bani, hajiyar tana Jeddah."
Hanan ta miƙe ta shige ɗaki, jim kaɗan sai gata ta fito ta fita fuuu cikin ɓacin rai.
Adda ta kalli Mama ta ce, "Mama anya hanyar da ki ka ɗora yaran nan zata ɓulle kuwa? Kamar fa kin je ku je ku yi karuwanci....."
Mama cikin tsawa ta katse ta ta ce, "Ya isa Sa'ida, ni ban aika yarana da su nemi maza ba, ina ja musu kunne ko yaushe akan raba kansu daga mazan banza. Ni dai na ce su san hanyar da zasu bi su karɓi kuɗi a wajan maza, amma ban da basu kansu."
"To yanzu Mama wacce hanya zasu bi su samo kuÉ—i a wajen maza? Sana'ar me suke yi? Ko kuma mazan da suke basu kuÉ—in haifarsu suka yi da zasu É—auki kuÉ—i haka kawai su basu?."
"Soyayya ce zata saka su bayar ba wani abu ba, in kana son mutum dan ka ɗauki abu ka ba shi baka jin komai. Shi ƙaninki meye ba ya yiwa watsatstsiyar yarinyar can? Duk da ya san ta gama watsewa kuɗi yake ɗauka yake bata, saboda yana sonta. Dan kin fifita bare akan jininki, shine za ki ce min wai kamar na aike su karuwanci ne?. Ahir ɗin ki wallahi, kar na sake jin wannan ƙazamar maganar a bakin ki."
"Shikenan Mama. Amma ita Labiba a ina take samun kuÉ—in da take baki haka? Albashin ta bai kai yawan da zata dinga turo miki da manya kuÉ—i haka ba."
"Ke duk duniya akwai wanda ta kai balarabe kyauta ne? In balarabe ya yi miki kyauta sai kin gigice kin fita daga hankalin ki saboda farin ciki da ruÉ—ewa. Balarabe da kyauta, balarabe da kyautatawa mutane, ai wannan hidimar da Labiba take yi min duk cikin kyaututtukan da suke samu ne."
Adda ta ce, "ita Islaha bata samun kyautar ne, ko ita Ummansu Safeera ba a bata kuÉ—in?. Na ji an ce ita wahala ma take sha a gidan da take aikin, ita bata samun kyautar ne?."
"Waye zai É—auki kuÉ—i ya bawa tsohuwa mai budurwar Æ´a kamar Safeera? Kema dai wasa ki ke yi. Ita kuma Islaha zata bani ne? Zan san inda ta samo kuÉ—in ne balle ta É—auka ta bani?. Shegiyar yarinya mai zubin mayu."
"Labiba ce tawa, ita da yake ni na haife ta gashi ina ganin amfanin haihuwa. Shiyasa hausawa suka ce, ko baka so haifi ka yar."
Adda ta yi shiru bata ce komai ba, sai ta miƙe ta nufi wajan Baffa, dan Mama ba ji zata yi ba.
A zaune ta same sa yana cin dafaffen zogale, ta zauna ta ce, "Baffa ya ƙarfin jikin?."
Baffa ya kalle ta ya ce, "Jiki da sauƙi. Ya na ganki haka?."
Adda ta ce, "Baffa haka za a bar Mama tana É—ora Hanan da Labiba akan hanyar da bata dace ba? Ace har faÉ—a take haÉ—a yaran nan akan kawo mata kuÉ—i ta hanyar da bata san ya suke samowa ba?."
Baffa ya ce, "babu yadda zan yi, na yi maganar tun ba yanzu ba abin duk a banza. Na yi faɗan, na dake su, na hana fitar amma da yake suna da goyan baya da kanta yake buɗe musu ƙofa su futa. Ta kai ta kawo ko maganata sun daina ji, sai abinda suka ga dama suke yi. Daman Saheer suke ɗan tsoro, shima yanzu ba wata shakkarsa suke yi ba, dan ta riga ta gama saba musu."
Adda ta ce, "abin ya yi yawa Baffa, yanzu Labiba kuÉ—i take aiko nata dashi ba tare da ta san a inda take samu ba. Na yi magana ta ce wai kyauta ce daga larabawa, wallahi hankalina bai kwanta akan hakan ba. In kyautar ce meyasa Islaha bata samu? Meyasa Umman su Safeera bata samun kyautar?."
Baffa ya murmusa ya ce, "a ko da yaushe Islaha itace lalatacciya watsatstsiya a idonta, a idanun mu da idanun kowa na garin nan kuma Islaha itace nutsatstsiya mai hankali. Yaran nata da take gani sune na karki, na tabbatar sune lallatattun."
"Ka daina faÉ—a Baffa, ka cigaba da yi musu addu'a."
Ya sauke numfashi ya ce, "Allah ya shirya." Ta amsa da min tana ɗan jansa da hira kafin ta miƙe ta fita.
Nana Haleema
[7/15, 11:45 AM] KRBBK: RDB2P57
Nana Haleema.
Washe gari Islaha ko shirin zuwa gidan Rehaan bata yi ba, gabaÉ—aya hankalinta yana kan Zainab ta kasa samun nutsuwa. Har mafarki ta yi saboda ta saka a bin a ranta, gani take in wani abun ya samu Zainab itace sila.
Ranar ma Maleek da matarsa fita suka yi, tana zaune a falo tana tunani ta ji an shigo, ta É—aga kai ta kalli wanda ya shigo, kamar yadda tunda ya shigo yana kallon ta.
Islaha ta miƙe tsaye bata ce komai ba, shi kuma ya murmusa yana ƙarasowa inda take ya ce, "hii beauty."
A ciki ta amsa ya zauna yana kallon ta ya ce, "Na zo na duba ki, ya jikin ki?."