Sashe 12
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dan bana son tayar mata da hankali ne kawai, amma wallahi da sai na faɗa mata. Kuma in ka ƙi jin maganata sai na faɗa mata."
Ray ya yi shiru yana É—aukar tissue ya goge bakinsa, ya É—auki ruwa ya sha yana sauke ajiyar zuciya sannan ya ce, "So ka shiga company ne? Ance an samu matsala, haka ne?."
Jazt ya yi tsaki ya ce, "ina yi maka maganar Æ´ar mutane kama yi min maganar dukiya, kai akan dukiyar ka ka damu?."
"ita na fito nema, Jafar."
Jafar ya ce, "kai baza ka ji abinda ake faÉ—a maka ba ko?."
"Kaima ka san da haka, meyasa ka ke wahalar da kan ka bayan ka san bazan ji ba? Ka bar ni nayi abinda nake so, ka daina dakatar dani dan ka san bazan dakatu ba. Meyasa ka damu ka ke ta magana a kai?."
Jafar ya ce, "Rehaan wannan ba girman ka bane."
"A wajena girma ne, zan ƙyaleta ne a lokacin da naga dama, duk abinda zaka ce bazai saka na bar ta ba, gwara ka yi shiru."
"And ka san halina, ban É—auko ta dan na yi wani abun da ita ba, amma inda ni É—an iska ne tabbas sai na yi mata abinda nan gaba baza ta sake cewa wani shi waye ba, matsala É—aya da aka samu bazan iya farawa daga kanta ba."
"Rehaan ta san fuskar ka, in maganar nan ta fito babu daÉ—i fa."
"Kai magana ta dama, ni bai dame ni ba."
"Ni dai na faÉ—a maka wallahi zan faÉ—awa Mamy. Kuma ka faÉ—awa Alma kar ta sake zuwa gidan nan, ni ba irin ta bane, dukan tsiya zan yi mata wallahi."
Ɗan murmushi ya yi, ya rasa meyasa da ya shigo nigeria yake mantawa da ita, amma in a can ne sai ya ji da gaske zai iya aurenta. Datse kiran ya yi ya miƙe ya fita cikin maids ɗinsa suka yi sallah sannan ya dawo.
Kai tsaye inda ya ajjiye Islaha ya nufa, yana buɗe ƙofa ta juyo ta kalle sa ya mayar da ƙofar ya rufe.
Gabanta ya yanke ya faɗi a karo na farko da suka haɗa ido, sai a lokacin take ƙare masa kallo, ganin wani irin kyau da kwarjinin da Allah ya basa, ga wani kwantaccen baƙin gashi a kwance a kansa kamar gashin mace.
Islaha ta ɗauke kai daga kallonsa, ta sake kallonsa tana jin ƙirjinta yana bugawa dan ta tabbatar da baya jin hausa, yanayinsa bai yi kama da wanda zai ji yaren nigeria ba.
Kafin ya yi magana softly ta ce, "Bawan Allah, ka fitar dani daga wajan nan, iyayena da ƴan uwana da kowa nawa suna can suna jirana. Ina da mara lafiyar da za a yiwa kidney transplat, in kana ganin ƙarya nake ka saka a bincika maka Nadira hospital and medical center, zaka tabbatar da gaske nake. Kome ka ke ji dashi a kaina don Allah ka ajjiye sa, ka bari na gama samarwa da Babana lafiya, in ya so ko meye ma sai ka yi."
Rehaan yana jinta, duk da wata kalmar da turanci yana yi mata nauyin faɗa, amma yana ganin ƙoƙarinta yadda take magana da turanci cikin ƙwarewa haka.
Yana mamakin yadda bata san fuskarsa ba, kuma har tana magana akan asibitinsa amma bata san shine a gabanta ba. Ya ɗan taɓe baki kaɗan yana kallon ta bai ce komai ba.
Islaha jin ya shiru sai bata sake cewa komai ba, ta sunkuyar da kai ƙasa cikin rashin sanin abinda zata yi.
Shi kuwa wayar ta yake gani, haka kawai zuciyarsa take faÉ—a masa akwai abinda take shiryawa, dan wayar a tsaye take a jikin kujera, an jinginar da ita kamar ana video.
Ya yi taku É—aya biyu, ya É—auki wayar yana kallon screen É—in.
Islaha ta miƙe a firgice zata karɓi wayar amma ya riga ya ga video da take yi masa, ya saka wayar a aljihunsa.
Sai kuwa ta fusata, cikin masifa ta ce, "wai meye haka ka ke yi? Ka saka an É—auko ni ba tare da na yi maka komai ba, yanzu kuma ka É—auke min wayata. Kaine ka siya min? Ko da ka fasa min ita ka gyara ne?. Me ka ke nema a wajena ne? Me ka ke so na yi maka ka bar ni na tafi? Na gaji, ni ba baiwa bace, na san baka yi kama da masu garkuwa da mutane ba, kawai ka sace ni ne saboda wani dalili naka. Me na yi maka?."
Bai ce komai ba ya É—an ja baya jin maganarta har tsakiyar kansa, yana jin yadda take masifa da yarenta ya yi kamar bai ji ba.
Daman shi ya yi mamakin yadda take magana a hankali da ya shigo, ashe plan ta haÉ—a tana yi masa video dan ta samu evidence.
Ta kalle sa ta kalli ƙofa, ganin yana gefe dai ta nufi ƙofae a guje amma ƙofa taƙi buɗewa, ta juyo ta kalle sa ta ce, "mugu, Allah ya isa tsakanina dakai, daga ganinka baka sallah, baka yi kama da musulmi ba ko kaɗan. Wallahi sai Allah ya saka min, kuma wallahi indai na fita sai na yaɗa maganar nan a ko ina, sai na nemo waye kai na faɗawa duniya halayenka!" Ta faɗa cikin yaren hausa dan ta san ba jin abinda take faɗa yake yi ba.
Ya lumshe ido ya buÉ—e, kalmar waye kai É—in nan tana tsaya masa a rai, yana mamakin daman har yanzu akwai sauran waÉ—anda basu sansa ba ko iskanci ne?.
Sannan Allah ya isan da ta yi masa ya ji ta har ransa, ya girgiza kai zuciyarsa tana É—arsa masa wani abu daban wanda bai yi niya ba, tana faÉ—a masa ya yi abinda tunaninsa bai zo kai ba, tana tunzura sa akan ya nuna mata waye ko dan saboda gaba.
A hankali yake takawa zuwa inda take, idanunta suna gefe bata san yana zuwa inda take ba, sai da ya zo daf da ita ta farga. Ta buɗe ido tana kallonsa da mamaki, ta ga gap ɗin da ya rage tsakaninsu bashi da yawa, ko ya ta yi motsi jikinta zai iya taɓa nasa
Islaha ta bi shi da kallo, sai kuma ta ɗan ja baya zata juya ta bar wajen ya riƙo hannunta....
[6/18, 10:04 AM] KRBBK: RDB2P08
Nana Haleema.
Ƙare mata kallo yake yi ganin yadda ta zuba masa ido tana kallonsa, yana so ya ga ƙarshen ƙurewar ta a rashin kunya, ya ga ina zata iya zuwa.
Sai kuma kallon idonsa ya yi mata nauyi, ta sauke ido ƙasa tana motsa baki fuskar ta cike da damuwa. Ya buɗe baki zai yi magana sai ya fasa, ya ɗan ja baya kaɗan zuciyarsa tana tunanin abinda ya kamata ya yi mata, wanda zata ji a jikinta da zuciyarta, wanda ko nan gaba akace ta saka maimaita abinda tayi baza ta iya ba.
Ganin ya ɗan ja baya sai ta tuna ashe fa jikinta babu komai, daga ita sai doguwar riga, ta ɗan motsa kaɗan tana jin kanta wani iri dan gani take kamar ƙare mata kallo yake yi. Gani take kamar yana iya ganin jikinta, tunda yadin abaya yana da kwanciya a jiki sosai, ka saka undies ma ake ganin su balle baka saka ba.
Ta ɗago iso ta kalle sa tana ɗan ɗarare jikinta, a sanyaye ta kalle sa ta ce, "Ka mayar dani gida don Allah, ban san me nayi maka ba, don girman Allah ka taimaka min ka mayar dani gida. Ina da mara lafiya a asibiti, ana buƙata ta a gida gidanmu. Duk wani abu da ka ke ji dashi a raina ka ajjiye sa, ka bari in babana ya samu lafiya sai ka ɗauko ni, a lokacin daidai nake da kai."
Rehaan dai kallonta yake yi cikin mamaki, jin wai in babanta ya samu lafiya sai ya aika a ɗauko ta, a lokacin daidai take dashi. Yana jiniina girman taurin kanta, amma zai yi maganin ta nan kusa. Kuma ta ƙi cewa ya yi haƙuri, taurin kai da shegen iyayi irin nata ta ƙi basa haƙuri.
Ya É—an buÉ—e baki zai yi magana sai ya fasa, ya sake buÉ—e baki zai yi magana sai ya kuma fasawa a karo na biyu.
Ganin da zai yi magana sai ya fasa sai Islaha ta ce, "ka yi magana, ka mayar dani gidan mu ni ban yi maka komai ba, ban yi maka sata ba, ban yi maka fashi da makami ba. Dan haka ka mayar dani inda ka É—auko ni, in ba haka ba wallahi in na fita sai na yi reporting É—inka a wajan Æ´an sanda. Kar ka manta ni Æ´ar jarida ce, na rantse da Allah sai ya yaÉ—a maganar nan a ko ina. Kar ka ga ban san sunan ka ba, sai na san duk inda na nemo sunan kana yaÉ—a maganar ko ina. Daga ranar, baza ka sake marmarin É—auke Æ´ar mutane ba."
Da baya yake tafiya yana kallon ta, shi mamaki take ba sa wallahi, wai shi zata yi reporting a wajan hukuma. Ya ɗan taɓe baki ya kai hannunsa gashinsa ya shafa a hankali, ya ƙarasa ya shiga wata ƙofa ta bi bayansa da sauri, amma kafin ta je har ya fita daga wajan.
Islaha ta jijjiga ƙofar amma taƙi buɗewa, ta koma ta zauna ta dafe kanta cikin yanayi mara daɗi.
Rehaan koda ya koma tsayawa ya yi a falo cike da mamaki take basa, ta kasa cewa ya yi haƙuri akan abinda ta yi masa, har faɗa masa take yi ya bari babanta ya samu lafiya sannan sai ya sake ɗauko ta, a lokacin daidai take dashi.
Ya yi murmushi, dan shi ya ga alama yarinyar kamar tana da mentel issue, dan in ba mai mentel issue ba babu mai aikata irin abinda take yi. Taruin kai take ji dashi, shi kuma ko me zai faru bazai ƙyale ta ba, sai ya tabbatar ta san waye shi, sai ta yi laushi yadda ya kamata.
Waje ya samu ya zauna, ya jawo laptop É—insa dan yana da meeting da zai yi da mutanen London.