Sashe 23
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta É—an yi murmushi ta ce, "Gaskiya Hamma Sadik yana da kirki wallahi, ya É—auki matsalar gidanmu kamar na gidansu. Haka sake son aboki na gari."
"Na san kema zaki iya yiwa Safeera fiye da abinda ya yi ko?."
"Wallahi zan iya." Ya murmusa bai ce komaai ba suka cigaba da tafi.
Suna shiga asibitin yana ajjiye motar ta buÉ—e ta fito tana kallon asibitin da haske ya haskaka ko ina kamar dare ba.
Zata shiga ciki kenan wata yarinya ta ƙaraso wajan a guje ta riƙe islaha ta ce, "Lah Mummy ga Islaha, da gaske an ganta ɗin." Islaha ta riƙe yarinya tana murmushi, ta kalli inda take magana da Mumny ɗin, ta ƙaraso ta miƙawa Islaha hannu suka gaisa ta ce, "Wallahi ke ce ɗin kam. Barka da fitowa, Allah ya kiyaye gaba."
Islaha ta murmusa, ganin matar bata fi mate É—inta ba ta ce, "Amin ya rabbi, na gode."Â
Ta kalli yarinyar ta ce, "ya sunan ki?."
"Islam."
Kafin ta yi magana babar yarinyar ta ce, "yarinyar fan ɗinki ce sosai, indai ke ki ka gabatar da shiri sai ta kalla har ta haddace roting ɗinki. Da ta samu labarin ɓatan ki kuka ta dinga yi, sai ɗazu da ta ga ance an ganki take ta murna."
Islaha ta sake faɗaɗa murmushinta ta riƙe hannun Islam da bata fi six years ba, ta ce, "Allah Sarki Islam, ina sonki nima sosai, kina sona?."
Ta É—aga kai ta ce, "ina sonki Adda Islaha."
Islaha ta kalli babar ta ce, "Ku bani number ki ina so mu cigaba da gaisawa da Islam, wata ran zan gayyace ki kizo mu yi show tare. Zaki zo?."
Ta É—aga kai da sauri babarta ta yi dariya ta ce, "daman ta ce kamar ki zata zama."
Islaha ta ce, "Ma sha Allah! Ajin ki nawa?."
Islam ta ce, "primary 1."
Ta yi dariya tana shafa kanta ta ce, "Allah ya taimaka ƙawata." Suka karɓi number juna, Saheer yana tsaye yana kallonsu cikin murmushi.
Bayan sun tafi suka nufi ciki tana ɗauko facemask ɗinta da ta yi guzurinsa, saboda sanyin reception ɗin. Wajan su Mama suka wuce suka tarar da Kawu ya zo saboda aikin da za a yi gobe. Suna ɗakin da Kawu yake zaune ana yi masa bayanin yadda ya kamata ya dakatar da cin abinci ko shan ruwa saboda tiyatar.
Dr Isma'il da yake tsaye akan Kawu yana faÉ—a masa yadda tsarin yake, ganin Islaha ya saka ya yi murmushi ya ce, "Miss Islaha barka da fitowa, na ji daÉ—in ganinki sosai, Allah ya kiyaye gaba."
Ta yi murmushi ta ce, "Amin Dr, na gode sosai."
"Ban san kin ɓace ba sai daga baya, ni daman ina ta yi miki kallon sani ashe a gidan tv da social media nake ganin ki."
Ta É—an yi murmushi tana kallon Saheer da ya yi haÉ—e rai, ta san kuma kishi yake yi dan tana magana dashi. Ta yi murmushi bata ce komai ba sai ta fara gaisawa da matar Kawu.
Dr ya ce, "Gobe in Allah ya yarda za a yi aikin, a yi addu'a Allah ya sa a yi a sa a. Ina farin cikin sanar da ku mai asibitin nan gabaÉ—aya ne da kansa zai yi masa aikin, sai mutane masu sa'a ne suke samun wannan damar. Dan haka ku kwantar da hankalin ku, babu komai a aikin nan sai alkhairi."
A tare suka amsa kafin Sadik ya ce, "Mun gode sosai Dr, Allah ya taimaka."
"Amin ya rabbi, Allah ya ƙara lafiya. And miss Islaha..." ya faɗa yana kallon ta.
Ta É—an juyo ta kalle sa ya ce, "in kin gama zan iya ganin ki a office?."
Ta kalle sa ta ce, "wani abun ne?."
Ya É—aga kai ya ce, "eh."
Ta É—an gyaÉ—a kai bata yarda ta kalli Saheer ba ta ce, "to in sha Allah." Ya yi murmushi ya fita har lokacin bata kalli Saheer ba.
Adda da take tsaye tana shirin tafiya ta yi dariya ta ce, "Da alama likitan nan dai ya gani yana so, kuma bai san matar wani bace. Gashi nan ya haÉ—e rai kamar bazawarar saniya."
Islaha ta yi dariya saɓanin Mama da Labiba da suka haɗe rai basu yi murmushi ba.
A lokacin Hanan ta shigo, suna haɗa ido da Saheer sai ta ɗan ji tsoro, amma sai ta dake ta ƙaraso ya bita da kallo ya ce, "daga ina ki ke?." Ta ɗan kalli Mama sannan ta ce, "daga gidan su ƙawata, kuma Mama ma ta san zani."
Mama ta yi karaf ta ce, "na sani Saheer, ta faÉ—a min kafin ta tafi."
Ya yi shiru bai ce komai ba, dan bai ga amfanin yi musu faÉ—a ba tunda suna da goyan baya. Kafin ka ce wani abu Mama zata tare ka ta kare su, shiyasa suke yin abinda suka ga dama, damar hakan suka samu shiyasa. Adda ta kalli Saheer ta ce, "Saheer zo na ganka, daga nan ni zan wuce" ta faÉ—a tana fita ya bi bayanta.
Islaha tana tsaye ta yi ajiyar zuciya, ta lumshe ido tana harɗe hannunta a ƙirji tana tuna abinda ya faru a hannun wanda bata san sunansa ba. Sai kuma ta sauke numfashi tana tuna kuɗinsa da ta ɗauka, gabanta ya faɗi tana ji kamar ta yi kuka in ta tuna sata ta yi masa.
Dole ta san abinda zata yi ta biya sa kuɗin nan, ko meye zata aikata indai kuɗinsa zasu dawo ta biya sa. Ko aiki zata nema a ƙarƙashinsa ta yi indai har zata sauke nauyin da ta ɗorawa kanta. Ta sake yin ajiyar zuciya cikin tunani mai yawa haɗe da danasani mara amfani.
Ji tayi an ɗan taɓa ta kaɗan, tana juyawa ta ga Saheer ne yana yi mata alama da tunanin me take yi. Ta ɗan girgiza alamun babu komai, ta fita daga ɗakin bata ce masa komai ba, dan tana buƙatar keɓe kanta ta yi tunani akan abinda ya shafe ta.
Bata jima a zaune ba Saheer ya zo inda take, ya bita da kallon tuhuma ya ce, "Islaha!."
Ta É—aga kai ta kalle sa ya ce, "Tunanin me ki ke yi haka?."
Ta É—an girgiza kai ta ce, "Babu komai."
Ya zauna a gefenta ya ce, "ban yarda dake ba. Kuma gobe bayan an yi aikin su Baffa zamu je wajan Æ´an sanda akan case É—in ki, ban amince a rufe case É—in nan ba dole a yi bincike. Mun yi magana da officer, har Ummi da iyayenta zasu je."
Ta É—an kalle sa ta ce, "Hamma ni bana so...."
Ya ɗaga mata hannu ya ce, "duk dalilin ki aka rufe case ɗin nan bazan amince dashi ba, in ma tsorata ki suka yi akan kar ki faɗa bincike zai nuna hakan. Sannan waɗanda suka yi waya akan kuɗin fansa suma zasu ci ubansu, dan wallahi babu wanda zan ɗagawa ƙafa a cikinsu."
"Hmma wanda ya kama ni fa kamar ya fi ƙarfin hukuma."
Saheer ya zuba mata idanunsa yana kallon ta, kallo na tuhuma da son gano wani abu kafin ya ce, "kin san shi ma kenan?."
Ta ɗan girgiza kai ta ce, "a'a, kawai yanayin inda aka ajjiye ni ne ya gwada hakan, kuma na faɗa maka ba ɗan ƙasar nan bane."
"In ma aljani ne sai na yi shari'a dashi, ban ga wanda zai saka na rufe case É—in nan ba."
Islaha ta yi shiru, ta san halin Hamma indai a kanta ne baya ɗaga ƙafa ko kaɗan, ita ba wai bata so a yi bincike akan wanda ya kamata bane, bata so ayi binciken a binciko ta ɗauki kuɗinsa, babban abin kunya ne a gare ta in aka ji maƙudan kuɗin da ta ɗauko masa, shiyasa duk abinda zai faru bazata yarda a cigaba da case ɗin nan ba, zata san yadda zata lallaɓa Hamma a rufe shi.
KuÉ—insa da ta É—auko kuma duk inda zata nemo zata shiga ta nemo, ko meye zata aikata indai zata samu kuÉ—in, dan zuciyarta tana faÉ—a mata kawai ta shiga harkar film, in ta samu adadin kuÉ—in ta biya sa sai ta daina, dan dole ta nemo kuÉ—i ta biya sa ko ta wanne hali, bazata iya zama da bashi a kanta ba, dole ta saukewa kanta nauyi mai girma da ta É—aukowa kanta.
Ko a ina Islaha zata samu miliyan sha bakwai ta biya Reehaan?.......
[6/23, 11:47 AM] KRBBK: RDB2P16
NanaHaleema.
Jikinta har rawa yake yi saboda ɓacin rai da mamaki, ta miƙe tsaye tana sake kallon wayarta cikin mamaki da al'ajabi. Ta fita daga abinda take gani, ta kira wata lamba amma wayar a kashe, ta sake kira aka sake tabbatar da hakan.
Ta fita ta kira É—ayan aka yi sa a ya É—auka, yana É—auka cikin faÉ—a da tashin hankali ta ce, "ban gane abinda yake faruwa ba, islaha nake gani ance ta bayyana. Waye ya saka ku sake ta?."
Daga cikin wayar cikin ko in kula ya ce, "daman mu bamu kamata ba, amfani mu kayi da ɓatan da muka ji ta yi muka ɗan san na katin waya a hannun ki. Amma kafin mu kai ga aikatawa wasu suka riga mu. Mun yi amfani da hakan ne muka samu na kashewa, amma mu bamu ɗauke Islaha ba."
Mama ta buÉ—e baki cike da mamaki da firgicin kalamansa ta ce, "ban gane ba, me ka ke nufi da abinda ka faÉ—a? Daman yaudara ta ku ke yi kenan?."
"Ba yaudara ba ce aiki ne, daman ai sace ta ki ke so ayi kuma wasu suka riga mu, ba shikenan sun hutar damu ba?. Daman burin ki a É—auke ta, kafin mu kai ga É—auke ta É—in wasu suka riga mu, ba shikenan duk mun huta ba?."
Ta dafe kai cikin takaici da baƙin ciki ta ce, "yanzu duk kuɗin da na dinga tura muku daman baku ne ku ka sace yarinyar nan ba?. Ni zaku yaudara, ni zaku yiwa wulaƙanci da tozarci ko?."
"Ai na faɗa miki gaskiya ban rufe ki ba, amfani muka yi da ɓatanta muka ce miki mun sace ta. Amma mu ko ganinta ma bamu yi ba. Ni ban ma santa ba wallahi, a tv kaɗai nake ganinta."