Sashe 112
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamy ta kalli Riyya da Banisha ta yi musu alamun su zo su zauna, suka zagaye Rehaan suna yi masa addu'a Banisha sai kuka take yi.
Sun fi minitina talatin a haka, in cikin ya riƙe Mamy tana jin yadda zai riƙe jikinta sosai, sai ta riƙe shi tana cigaba da yi masa duk addu'ar da ta zo bakinta, a hankali jikinsa ya saki alamun ya samu bacci.
Mamy ta yi pecking goshinsa tana janye gashin kansa da ya rufe masa fuska, ta saka hannu a gashin kanta ta cire band É—in da ta É—aure gashinta, ta É—aure masa gashinsa tana shafa fuskarsa a hankali.
Sai kuma ta yi pecking kuncinsa, tana kallon fuskarsa yadda ta yi ja saboda tsananin ciwon da yake damunsa.
A hankali Riyya ta taso ta zo tana shafa fuskar Yayanta cikin tausayi da ƙauna. Ƴaƴan ɗakin Mamy ji suke da Rehaan, in ba shi da lafiya kamar su ɗauko cutar su dawo da ita kansu haka suke ji.
Suna zaune a wajan baccinsa ya yi nisa sosai alamun ya samu sauƙi, Mamy ta ɗauki waya ta turawa Riyya message, dan bata so ta yi magana ya farka.
Riyya ta karanta ta ga Mamy ta ce, "ku je ku kwanta, dare ya yi. Ni zan kwana tare dashi."
Riyya ta yi mata reply ta ce, "Zamu kwana tare Mamy."
"A'a, gobe kina da inda za ki je kar ki damu kan ki. Banisha zata je makaranta, ku je ku kwanta."
Riyya ba yadda zata yi, ta rage musu hasken É—akin fita ta ita da Banisha saka bar Mamy a zaune a wajansa.
Nana Haleema.
[7/24, 5:59 PM] KRBBK: RDB2P84
Nana Haleema.
Rehaan baccin yake yi sosai a jikin Mamy, ita ma ta jingina da kujera ta lumshe ido. Ta saba masa da wannan ɗabi'a, in bashi da lafiya a jikinta yake bacci, tun yana ƙarami har yanzu bai daina ba, har hakan ya zamar masa jiki. Shiyasa in yana rashin lafiya a inda bata nan yake shan wahala sosai, dan shi ya saba, har bacci itace take saka shi ya yi.
A haka itama bacci bata sani ba, kuma bazata iya motsawa ta bar jikinsa ba gudun kar ya tashi, shiyasa ta nutsu ko motsi bata yi, wayarta ma ta kashe ta saboda kar vibrating ya tashesa.
Sai ƙarfe uku na dare ya buɗe ido a hankali yana kallon ɗakin, sai a lokacin ya tuna ashe fa ya dawo gida ba a Jeddah yake ba. Ya ɗaga ido ya kalli Mamynsa da take bacci a zaune, ga kanta ya yi gefe.
Rehaan ya yi murmush ya miƙe zaune yana runtse ido, dan har lokacin yana jin zafi a cikinsa sosai. Ya miƙa hannunsa a hankali ya ɗago kanta yana shafa fuskar ta ya ce, "Mamy!."
A hankali ta buÉ—e ido ta kalle shi a firgice ta ce, "Rehaan me ya faru, Ciwon ne?."
Ya girgiza kai ya ce, "za ki yi ciwon wuya Mamy."
Maimakon ta amsa sai ta ce, "akwai ciwon ciki?."
Saboda kar ta damu sai ya girgiza kai ya ce, "Babu. Mu je ki kwanta" ya faɗa yana miƙewa, yana ɗagawa tsaye a hankali kamar tsoho ko wanda aka yiwa tiyata.
Sai kuma ya koma ya zauna ya ce, "oshhh!."
Mamy ta miƙe a gigice ta ce, "koma ka zauna, ka san ciwon nan ba ya ƙyale ka lokaci ɗaya. Me ka ke so na kawo maka?."
Ya bita da kallo a hankali ya ce, "Mamy kina buƙatar hutu."
"Waye ya ce maka na gaji? Har bacci na yi. Me ka ke so yanzu?."
Ya girgiza kai yana magana numfashi yana sauka ya ce, "Babu, Ina so ki huta ne."
"Na san kana son shan tea, ina zuwa." Zata tafi ya riƙo hannunta ya ce, "No Mamy, ki dawo."
Ta dawo ta zauna ya ɗora kansa a ƙirjinta ya ce, "Bana son komai Mamy."
Ta shafa bayansa ta ce, "ba ka ci komai ba Rehaan, me za a dafa maka?." Bai ce komai ba ya yi shiru, itama sai ta yi shiru tana shafa bayansa a hankali.
Ya jima a haka sannan ya É—ago daga jikinta ya ce, "Mamy mu je ki yi bacci."
Ta kalli agogon da ta saka aka cire masa ta ce, "yanzu uku ta wuce, baccin me zan yi? Kai ka je ka kwanta ka cigaba da baccin ka."
"Me za ki yi?."
"Addu'a zan yi maka, kana bacci ina bawa Allah gadin ka."
Rehaan ji ya yi kamar ya yi hawaye, ya zagaya da hannunsa ya rungume ta, sai kuma ya yi pecking goshinta ya ce, "i love you Mamy."
Ta riƙe sa a jikinta ta ce, "You are my world Babyn Mamy."
Ta taɓa jikinsa ta ce, "Body temperature ɗin ka ta canja Rehaan, kana jin zazzaɓi ne?."
Ya girgiza kai alamun a'a, dan shi gani yake kamar babu wanda ya yi dacen uwa mai ƙaunarsa kamar yadda Mamy take ƙaunarsa, gani yake da za a ajjiye iyaye mata na duniya gabaɗaya, a yi gasar nuna so da ƙaunan da suke yiwa ƴaƴansu, yana da tabbacin Mamy ce zata yi nasara. Bai san ya sauran iyaye suke yiwa yaransu ba, kawai ya san Mamynsa daban take a cikin iyayen duniya gabaɗaya.
Ta taɓa fuskarsa ta ce, "tashi mu je ka kwanta."
Bai musa ba ya miƙe daƙyar tana yi nasa sannu, ji yake kamar ana kuna wuta a cikinsa, ko iy ƙarasa miƙewa tsaye bai yi ba, a duƙe suka shiga bedroom ɗin.
(WaÉ—anda suke fama da irin wanann ciwon cikin mu kaÉ—ai mu ka san me muke ji. Allah ya bamu lafiya baki É—ayaðŸ˜).
Mamy zaunar dashi a gefen gado, ya É—an juyo ya kalle ta ya ce, "zan yi wanka."
Ta girgiza kai ta ce, "A'a, ka yi bacci gobe sai ka yi. Yanzu dare ya yi sosai, ka kwanta" ta faɗa tana taimaka masa ya kwanta amma sai ya ƙi kwanciya ya ce, "nima zan yi sallar."
"Zan roƙa maka duk abinda ka ke so, ka kwanta kawai."
Babu yadda zai yi da ita, haka ya kwanta ta rufe shi da duvet mai nauyi. Sannan ta ce, "ka yi addu'a?."
Ya girgiza kai alamua a'a ta ce, "ka yi."
"Ki yi min" ya faÉ—a yana lumshe idanunsa.
Mamy ta zauna a gefensa tana yi masa addu'a tana shafa masa.
Ta kunna masa a.c kaÉ—an, ta kashe masa haske, ta shiga banÉ—akinsa ta yi alwala ta fito ta tayar da sallar a É—aki, dan gani take baza ta iya fita falo ta bar sa shi kaÉ—ai ba. Yana kallonta tana sallah, har bacci ya sake É—auke shi.
   ••••••
Saheer yana kallon yadda ake gudanar da rayuwa a hannun masu garkuwa da mutane, yana ganin yadda Sudaisa ta samu Æ´ancin yin duk abinda take so, Sudais yana haska mata akan ta gudu amma ta kasa.
Lokacin da ArÉ—o ya zo aka jawo masa Sudais aka jefar daahi a gabansa. Magaji ya ce, "Yana bawa matar black shawara akan ta gudu."
Arɗo ya kalli Sudais ya ce, "Ina ɗaga maka ƙafa amma ba ka gani ko? Har shawarar guduwa ka ke ba wa matar abokina?."
Ya yi shiru bai amsa ba, ArÉ—o ya ce, "in ya sake aikata abinda ya yi a kashe shi kawai." Suka amsa da to, aka É—auke sa daga wajen aka mayar dashi inda yake.
Sudais ya yi ƙudurin dole kuɓutar da Sudaisa kafin Black ya dawo ya ɗauke ta, bazai bar yar uwarsa a hannunsu da sunan mata ba.
Arɗo ya kalle su gabaɗaya ya ce, "za mu kira dangin ku gabaɗaya, kowa za a fanshe shi akan naira miliyan ɗari ɗari. Ni na gaji da ganin ku, ban kawo ku nan dan na ciyar da ku a banza ba, kuɗina nake buƙatar fanshewa."
Saheer ya kalle sa jin abinda ya ce, ya sunkuyar da kai yana tunanin inda ahlinsa zasu samu wannan kuɗi masu matuƙar yawa, dan ya san basu da hanyarsu, basu da inda zasu samu sai dai a kashe shi.
Ya É—auki waya ya ce, "zan kira lambarsu, kowa zai yi magana da Æ´an uwansa, kafin mu yi gajeren video mu aika musu dashi." A take aka fara kiran waya ana bawa su suna magana.
••••••••
A wannan lokacin ahlin gidan Baffa a daidai wannan lokaci sun yi cirko cirko cikin yanayi na damuwa. Islaha gabaɗaya ta manta da batun wani auren da Baffa ya yi mata, zancen ɓacewar Saheer kawai ake yi. Hankalin kowa a tashe yake, suna zaune a wajan Baffa wayar Baffa ta hau ƙara alamun kira ya shigo.
Gabansa ya faɗi, amma haka ya ɗauka ya saka a speaker, daga can ɓangaren aka yi sallama cikin fulfulde.
Baffa ya amsa cikin yaren, sai kuwa ya ce, "Ina magana da Æ´an uwan Saheer dai ko?."
Baffa ya É—aga kai ya ce, "su ne."
"Ga É—an ku zai yi mu ku magana."
Duk sai suka ji muryar Saheer ya ce, "Baffa!."
Baffa ya ce, "Saheer kai ne?." Ya ce, "eh Baffa, ina Mama?."
Mama da take kuka ta ce, "Gani Saheer."
Islaha kuka take yi wanda sautinsa ya bayyana, gashi tana kusa da Baffa a zaune, kukanta ya shiga cikin wayar har Saheer ya ji.
Saheer ya ce, "Islaha ce take kuka ko? Ina Sadik ?." Sai kuwa ta ƙara ƙarfin kukanta ta kasa magana, kuka take yi mai matuƙar ɗaga hankali.
ArÉ—o ya ce, "Kun ji muryar É—an ku ko?."
Baffa ya ce, "mun ji."
Ya ce, "to ba mu kashe shi ba, yana nan da ransa. Amma in ba ku cika alƙawari ba zamu kashe shi."
Baffa ya ce, "wanne alƙawari kenan?."
Mutumin ya ce, "Za ku kawo mana kuɗi naira miliyan ɗari ku karɓi ɗan ku, in kuwa ba ku kawo ba....." sai ya yi shiru ya fara harba bindiga suna jin ƙararta a kunensu.
Ya ce, "Ka ji sautinta ko?."
A sanyaye Baffa ya ce, "na ji."
"To zamu kashe shi. KuÉ—in shine fansar É—an ku naira miliyan É—ari!."
Baffa ya kasa cewa komai, dan bai san me zai ce ba. Ya ce, "ka yi shiru baka ce komai ba, ko mu kashe shi?."
Mama ta yi caraf ta ce, "A'a, zamu kawo, don Allah kar ku yi msa komai bawan Allah."