Sashe 110
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A take suka yi cincirindo akansa, aka kalli wanda ya yi harbi suka yi kansa da faɗa da bala'i kamar zasu harbe shi. Ya nusa Sudaisa ya ce, "Itace wacce black zai aura, kuma ya faɗa min duk wanda ya taɓa ta na ga bayansa."
Hayaniya ta kaure a tsakaninsu ana shirin fara harbe-harbe tsakaninsu. A lokacin Arɗo ya ƙaraso ya ce, "Faɗan me ake yi?."
Aka nunawa Arɗo abinda ya faru, ya kalli sa ya kalli Sudaisa ya ce, "Amanar Black ce, amanar Black amanata ce, babu wanda zai taɓata ya kwana lafiya. Ku ɗauke maji daɗi ku binne, sai mun taho." A ɗauke maji daɗi aka tafi da gawarsa daga wajen.
ArÉ—o ya ce, "Magaji a farfaÉ—o da yarinyar nan."
Magaji ya ce, "An gama ArÉ—o."
A lokacin aka kawo wata mace da take a cikinsu, ArÉ—o ya kalle ta ya ce, "Wannan fa?."
"Arɗo ta yi yunƙurin guduwa daga nan."
Ya kalle ta ya ce, "a hukunta ta."
Ya damƙi gashin kanta yana janta a cikin dutsu, ya kai ta gaban bishiya ya ɗaure ta da igiya mai ƙarfi, suka cire mata riga, suna zuba mata ruwan sanyi suna yi mata duka da bilalai kala-kala. A haka suka kashe ta, suka jawo gawar ta aka cillar a gaban Arɗo.
ArÉ—o ya kalli gawar ya ce, "Ban ce kashe ta ba, meyasa za ku kashe ta? Kun san asarar nawa ku ka yi min?."
Duk suka yi shiru ya yi tsaki ya ce, "Kar wanda ya sake irin wanann shirmen, neman kuÉ—i nake yi, ba zaman banza nake yi ba, ita da ku ka kashe kamar jarina ce. Duk wanda yake wajenan jarina ne, zan iya kashe ku su na bar su da rai.â€
Suka haÉ—a baki suka ce, "Tuba mu ke." Ya ba da umarnin a É—auke ta suka saka ta a ramin da suke cilla gawa.
Sudaisa kuwa ta farfaɗo, amma zazaaɓi ya rufe ta gabaɗaya ga jini duk ya ɓata mata jikinta. Babu wanda ya damu da jinin jikinta ko rashin lafiyarta, harkokinsu kawai suke yi, motsi kaɗan harbi kawai suke yi, har gwara mata suna raga musu, amma baza taɓa ɗagawa maza ƙafa.
A lokacin Black ya dawo dajin, har lokacin Sudaisa tana inda take a ajjiye, tunda ta farfaÉ—o ba a takura mata sai ta tashi daga wajen ba.
Black ya kalli ArÉ—o da ya nannaÉ—e dubu É—aya, ya kunna mata wuta yana sha kamar taba. Ya ce, "a É—aura auren nan na É—auke ta, zamu fanshe. Zan aiko maka da wata guÉ—a É—aya, sai a yi canje ka bani ita na baka ita."
ArÉ—o ya kalle sa ya ce, “Ni bana son canje nan, kar ka kawo min wacce iyayenta basa sonta, su kasa ba da kuÉ—i su karÉ“e ta.â€
“Zan samo maka mai Æ™wari, bazan ba ka kunya ba. Yarinyar nan ta shiga raina, ina buÆ™atar ta zama matata yau É—in nan.â€
ArÉ—o ya bada damar a matso da Sudaisa aka matso da ita jikinta yana rawa sosai, ga ciwo ga fargaba da tsoro. Ya zaune a kusa da su Sudais, a nan yake zaka kujera ya zauna in ya zo dajin. Ya kalli Sudais ya ce, "Nawa za a baka sadakinta?."
Sudais kuka kawai yake yi bai ce komai ba, dan bai san abinda zai ce ba. Black ya É—auko dubu ashirin ya bawa ArÉ—o ya ce, "Ga sadaki nan, a É—aura a bani matata" ya faÉ—a yana murmushi yana kallon Sudaisa.
ArÉ—o ya girgiza kai ya ce, “Lallai ka shirya, ya kamata a yi gayya, auren ka ya kasance kowa ya sani.â€
Black ya ce, “A gayyato mazaje.â€
“Dole.â€
Arɗo ya ɗauki over over irin ta ƴan sanda ya kunna ya ce, "Kuna ina mazaje, ku ƙaraso Black zai angwance."
Cikin lokaci kaɗan ƙarar machina ta cika wajen, suna ihuu aka ɗaura auren Sudaisa da Black, aka bawa Sudais sadakin ta ya karɓa dan babu damar musu.
Black ya bita da kallo yana wani murmushi ya ce, "in anjima zan dawo na tafi da ita, a daina takura mata...."
Sai ya juya ya kalli Magaji ya ce, "Babu sani babu sabo, duk wanda ya taɓa min mata sai ya baƙunci lahira, wallahi babu wanda zan ɗagawa ƙafa." Suka amsa dukkansu, ya kai hannunsa ya shafi kumatunta, suka sake yin ihu suna harba bindinga sama, ya hau machine ya tafi.
Arɗo ya kalle ta yana murmushi, dan shi fuskarsa a buɗe take ko yaushe ya ce, "Yanzu kin zama sirikar mu kuma amaryar mu, za a kawo miki abinci mai kyau ki ci, har ki ragewa yayan ki." Ita dai bata ce komai ba kanta yana ƙasa ta gaji da yin kuka.
Bayan ArÉ—o ya tashi ba a takurawa Sudaisa sai ta bar wajen ba, dan tana da babban matsayi babu mai takura mata. Sudais ya ce, "Yanzu baza su dinga takura miki ba, in kin samu dama ki gudu kafin wancan ya dawo ya tafi dake, kar ki yarda a tafi dake wani waje, ki gudu."
Ita dai bata ce komai ba, tana zaune wajen kawai, dsn baza ta iya guduwa ta bar shi ba, sai a kashe su gabaÉ—aya. Ganin basu hanata zama a cikinsu Sudais ba sai ta yi zamanta a cikin mazan, tana kusa da Sudais da Saheer da har lokacin bata san sunansa ba.
Ta kalle sa ta ce, "Ya sunan ka?."
Ya É—an lumshe ido saboda ciwon kai ya ce, "Saheer."
Ta É—an murmusa bata ce komai ba, a loakcin aka kawo mata gurasa da nama da ruwan roba.
Yellow ya miÆ™o mata ya ce, “Ga shi.â€
Ta miƙa hannu ta karɓa, bai takura sai ta bar wajen da take zaune ba ya juya ya tafi.
Sudaisa ta buÉ—e ta kalli su Saheer ta ce, "Hamma Saheer ku ci." Ya girgiza kai kawai bai ce komai ba ta fara ci.
Sudais ya kalli Saheer ya ce, "Hamma Saheer ko da zasu kashe ni ka kula min da ita, na baka amanar ta." Sudaisa sai ta fara kuka, sai Sudais ya yi mata shiru kawai bai ce komai ba.
Wani wanda yake kusa da Saheer ya ce, “Haka yaron nan yake, duk wanda ya zauna a kusa dashi yana bashi amanar Æ™anwarsa, sai ya ce ko da zai mutu ka riÆ™e masa Æ™anwarsa dakyau. Lamarin yaron abin tausayi, yana Æ™aunar Æ™anwarsa sosai.â€
Saheer ya juya yana kallon Sudais cikin tsananin tausayinsu shi da ƴar uwarsa, dan sun fi kowa ƙanƙanta a cikin mutanen da suke wajen.
Sudaisa sai dare sannan ta bar cikinsu ta koma wajen mata, ko sau nawa za a ga tana kai kawo babu mai yi mata magana balle tsawa, dan tana da matsayin da dole kowa ya girmamata.
Maganar Sudais take tunawa da yace ta gudu, amma baza ta iya guduwa ta bar shi ba, shiyasa ta haƙura da tsaf zata iya guduwa tunda babu mai takura mata.
••••••••
Washe Islaha gari ta shiga wajan Baffa kamar yadda ya ce ta je yana neman ta, tana shiga ta same shi shi kaÉ—ai a zaune ya yi shiru yana tunanin Saheer.
Islaha ta zauna ta ce, "Gani Baffa."
Ya yi murmushin yaƙe, dan ba ya son saka ta a damuwa ya ce, “ba ki daina kukan ba ko?."
Ta É—an yi murmushi ta ce, "na daina Baffa."
"Yauwa gwara ki daina, ki cigaba da ta ya shi da addu'a." Ta É—aga kai bata ce komai ba.
Baffa ya ce, "Islaha shekaran jiya an zo min wata magana mai girma a kan ki, rashin nutsuwa ne ya saka ban same ki da batun ba. Yanzu ma ina yi miki maganar ne dan babu wanda ya wuce ƙaddara, dan an sace Saheer ba hakan ne zai hana yuwar wani abun a rayuwar ki ba." Ta yi shiru tana saurarensa bata ce komai ba.
Baffa ya ce, "An zo min da wata magana mai girma da kuma alkhairi, kuma ni na amince har cikin raina, ina so na ji ra'ayin ki daga ɓangaren ki ba. Islaha bana son yi miki katsalandan a rayuwar ki, shiyasa nake ɗan ja baya ina tambayar ki shawara akan rayuwarki ta yau da ta gobe."
Baffa ya cigaba ya ce, "Kin san Alhaji AbdulAziz Yola?." Ta ɗan ɗaga kai alamun eh, a ranta tana ayyana ta ya zan ƙi sanin sunan da yake rubuce a gaban sunan maƙiyinta?.
Baffa ya ce, "za ki iya tuna wata tsohuwa da ki ka taimaka a kan titi, har ki ka kaita gida a napep?."
Ta É—aga kai bata kalli Baffa ba ta ce, "Na tuna Baffa."
Baffa ya ce, "Yauwa. To itace mahaifiyar AbdulAziz Yola."
Baffa ya cigaba ya ce, "Ya turo an same ni akan yana nemawa É—ansa auren ki nan da kwanaki goma masu zuwa, kuma ni na ba su ke!."
Da hanzari ta É—ago ta kalli Baffa idanunta a waje, ta kasa cewa komai sai kallonasa da take yi tana mamakin furucin Baffa mai kama da labari ko tatsuniya.
Baffa ya ce, "na san za ki yi tunanin ka basu ni kuma Baffa, to Saheer fa, bayan kai ka ke cewa za ka aura min Saheer a kwanakin nan, me ya kawo maganar wani?....." ya faÉ—a yana kallon ta dan ya san abinda yake ranta kenan.
Islaha bata ce komai ba, dan ya riga ya karanta abinda yake zuciyar ta, sai ta sunkuyar da kai ƙasa tana jira ta ji dalilin Baffa akan abinda ya faɗa.
Baffa ya ce, "Islaha na zaɓi na ajiiye batun auren ki da Saheer a gefe saboda wani dalili da ni kaɗai na san meye, ba dan saboda gidan AbdulAziz Yola suna da kuɗi, Allah ya sani ko basu zo nemawa ɗansu auren ki ba, ban yi niyar aura miki Saheer ba. Ranar da na tambaye ki ki ka ce kin amince za ki aure sa, a ranar da gaske nake zan aura miki Saheer, amma daga baya na canja shawara, saboda na ga kwata-kwata Saheer bai dace da ke ba. Ni ne uba a gare ki, ni nake da haƙƙin zaɓa miki mijin da nake ganin ya dace rayuwarki, shiyasa na ajjiye batun Saheer har abada, a gefe na jawo wani daban."