Sashe 72
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jafar ya ce, "Malam yanzu na ga dama, kuma yanzu zan yi. Na shiga america ne, kuma ana snow mai ƙarfi, ko jirgi ba ya tashi, shiyasa na jima ban shigo ba."
Ray ya taɓe baki bai ce komai ba, Jazy ya ce, "ya Alma? Kun yi magana bayan ta tafi?."
Ya girgiza kai a sanyaye ya ce, "bata sake yi min magana ba, na kira ta sau É—aya bata É—auka ba, sai na watsar. Ka san bana kira sama da sau É—aya, tunda bata É—auka ba ta yi duk abinda ta ga dama."
"Ya kamata ka kira ta."
"Ƙyale ta, duk abinda zata yi ta yi kawai Jazy, in na saka damuwar nan a raina zan soiling mood ɗina a banza."
Jazy ya yi murmushi ya ce, "tunawar babu amfani ka, tunda ba a san abinda ta riga ta aikata ba. Amma ni a jikina nake ji bata yi komai ba, maybe ta fasa ne."
"Anya kuwa? Alma baza ta samu wannan damar ta ƙyale ba."
"Gaskiya bana tunanin haka."
Ya yi shiru bai ce komai ba, sai kuma Jazy ya gyara zmaa ya ce, "ina housemaid É—in taka ne? Yunwa nake ji sosai, na zo daga America, ya kamata a sauke ni da arbian rice da grill chicken na ci."
Ray ya yi masa banza baice komai ba, Jafar ya ce, "Kai ya batun auren ka ne? Ni fa wallahi bazai yu a ɗaga bikina saboda wannan gantallen auren naka da ko matar baka sani ba. In aka ce za a ƙara lokaci, wallahi ɗauke matata zan yi mu gudu, bazai yu a saka min ciwon kai ba."
Nan ma ya yi masa banza bai ce komai ba, Jafar cikin tsokanar sa da son fusata shi ya ce, "kana shirin auren naka amma ko?."
A fusace ya ce, "ina shirin haihuwa ba aure ba, ƙarewa ina shirin mutuwa!."
Jazy ya ƙyalƙyale da dariya jin yadda ya fusata, daman kuma so yake ya fusata ɗin, ya kwana biyu bai ga ya fusata ba, ya ɗago ya kalle sa ya ce, "bani na kar zoman ba, rayata aka bani malam."
"Kana sane ka ke yi min wannan wulaƙancin, ka san bana son maganar auren nan meyasa ka ke damuna da ita?. Ni bazan auri yarinyar da ban sani ba, sai dai Daada ta yi duk abinda zata yi."
Jafar ya daina dariya ya ce, "na baka shawara?."
Ya yi masa banza bai ce komai ba, Jafar ya ce, "ka ji matsalar ka, ina magana ka yi min shiru baka ce komai ba."
Ya juyo ya kalle sa yana buÉ—e idanu waje ya ce, "ai kunne ne yake ji ko, i'm all ears."
Jafar ya ce, "tunda baka son auren nan me zai hana baza ka kaiwa Daada matar da kake so ba, daman damuwarta akan baka yi auren bane, in ka kai mata matar aure ka ga shikenan sai a fasa da wancan."
"Daadan nan ba ita ta haife ni ba, Babana ta haifa. Meyasa take son takura min? Ina ruwanta da ban yi aure ba?."
"Da ruwanta mana, gani take kamar akwai abinda ka ke aikatawa a nan."
"Ko ina aikawa ita ta aikata? Tunda na zauna a Englaand tsahon wannan lokaci ban lalace ba,
bana tunanin akwai abinda zan gani da zai lalata ni.
Jafar ya ɗan girgiza kai ya ce, "gaskiya dai babu, dan har biyan ka baturiya tace zata yi indai zaka yi sharing bed da ita, shiyasa wani lokacin nake tantama akan kana da lafiya? Anya kai ba   Asexual bane?."
Wani banzan kallo ya yi masa mai cike ds harara, Jazy ya buɗe hannu ya ce, "tambaya ce kawai, ko irin canjawar yanayin nan bana gani a tare da kai, kuma ni na san ka saba ganin mata niked. A gabana kana zaune a sun chair a gaban beach, wata tazo ta kwanta a jikinka flat amma ka miƙe tsaf da kai."
"Ka ji tsoron Allah Jafar, niked fa."
"So meye banbancin? Wannan beach É—in da ka nacewa kana zuwa kayan da suke sakawa dasu ba gwara babu ba? Bikini ce fa, to da bikini da babu ai gwara babu."
"Hmm!" Shine abinda ya ce yana É—aukar waya yana dubawa.
Jafar ya ce, "tun daga lokacin na fara zargin anya kana da lafiya?."
Ya É—an murmusa ya ce, "har yanzu ban ga macen da zata burge ni bane, ka jira na samu, daga nan zaka tabbatar akwai lafiyar ko babu."
"Kuma baka jin komai? Ka fi shekara talatin fa, har yanzu ko É—an tsigar jiki baka ji?."
Ya bisa da harara ya ce, "ɗan iska kawai, ƙanwata bata yi dacen miji ba."
Jafar ya yi dariya sosai kafin ya ce, "let's be serious, Allah ka É—auki shawara ta akan nemo matar auren nan."
Rehaan ya ce, "babu wata Daada za tayi min dole, ai ba ni ta haifa ba balle ace sai na yi mata biyyayya ta dole. Laifin Abba ne, shine yake biye mata tana yi min abinda ta ga dama. Kamar ni ne kaÉ—ai jikanta, in na lalace É—in ina ruwanta? Bazan yi auren ba!."
"Rehaan, kamar kai ace ka haifi É—a, sai Mamy ta ce ga abinda zai yi, ya zaka ji in ya ce bazai yi ba?."
Ya ɗaga kai ya kalle shi, Jafar ya ce, "shine misalin laifin Abba da ka ke gani, na tabbatar in wuta Mamy ta ce ɗanka ya faɗa sai ka riƙe hannunsa ka kaisa har gaban wutar ka saka shi, saboda kana son Mamy, kuma ta isa da kowa naka. To haka Abba ma, mahaifiyarsa ce."
Rehaan ya yi shiru dan ya san gaskiya ya faÉ—a, Jafar ya ce, "ka daina faÉ—ar haka, zai dinga jin babu daÉ—i a ransa. Yadda ka ke son Mamy haka yake sonta, Mamy haifarka ta yi, shima Daada haifarsa ta yi."
Nan ma ya share bai ce komai ba sai kaɗa ƙafa da yake yi.
Jay ya ce, "Meyasa baza ka nemi matar aure ba?."
Ya É—ago ya kalle sa clamly ya ce, "a ina zan nema?."
"Englaand, Jeddah, India, Nigeria. Babu inda zaka nemi aure ba a baka ba, ko balarabiya ce ƙarshen tsada a aure kenan, za ka iya da ita."
Ya girgiza kai ya ce, "ka san baza ta bari na auri wani tribe in ba fulani ko hausa ba. Infact, bani da ra'ayin auren waÉ—annan da ka lissafa. I'm tired of the same faces and the same beauty I've always known. I want something different... something that makes my heart feel new again."
"Ka nema a yola, akwai masu duhun fata irin wanda ka ke so. Black beauties, duk akwai a Yola da wajen Yola. Ƴaƴan masu kuɗi, ƴaƴan masu sarauta, duk wanda ka ke so a akwai."
"See you, ni akwai wani kuÉ—i da zai buÉ—e min ido ne?."
"Na san babu, amma kuma nasan baza ka auri low class ba ko? Dole zaka samo daidai kai, ko wacce ta fi ka. Ai zamanin auren ƴaƴan talakawa ya wuce, ƙwarya ta bi ƙwarya."
Ya taɓe baki bai ce komai ba ya cigaba da abinda yake yi a waya.
Jafar ya yi masa shiru shima, suka yi shiru dukkansu kusan minitina goma, kafin Rehaan ya yi breaking slince ɗin ya ce, "Jazy samun wacce zata aure ni saboda Allah zai yi wahala, shiyasa na bawa Mamy zaɓi, duk wacce ta ji a ranta tana so zan karɓa."
"Ka san wacece zaɓin Mamy?."
"Ikram. Kuma na faɗa mata ni bazan iya auren ƙanwata ba."
Jafar ya yi murmushi ya ce, "Mamy ta kira ni akan hakan, ta ce na saka ka amince da auren Ikram."
Ya wani kalle shi sannan ya ce, "a matsayin ka na wa kenan?...." Kafin Jafar ya basa amsa ya ce, "wai ka saka na amince, Mamy tana da abin dariya. A duniya akwai wanda zai saka na yi abinda bana so ne in ba ita ba? Kaine zaka saka na amince? Oh god!" Ya faÉ—a tana kallon Jafar da yake dariya.
"Kaine ka raina mahimmacina, su kuma Æ´an gida gani suke yi sai abinda nace maka ka ke yi, basu san taurin kan tsiya ne da kai."
"Yes, ka sake maimaitawa, baka isa ka saka ni ba wallahi. Ka faɗawa Mamy, babu aure tsakanina da Ikram har abada, kamar yadda babu aure a tsakanina da Riyya, Banisha da Janan. Ni ba irin ka bane da zan je na auri ƙanwata. Ta ya zan iya auren ƙanwata?. I want my married life to be filled with love deep, endless love. A life full of romance, laughter, and unforgettable moments...."
Jazy ya wani kalle sa, suka haɗa ido sannan ya ce, "soft nights, sweet words, and a home that feels like heaven. I want it to be beautiful, joyful, and a little bit lavish... the kind of love people only dream about. Kuma duk wannan tsarin da nake so na ɗora rayuwata a kai, sai na auri ƙanwata? Abin kunya, God forbid."
Jafar ya ɗan yi murmushi bai ce komai ba, sai ya miƙe tsaye ya sauka zuwa ƙasa dan da gaske yunwa yake ji.
Kitchen ya shiga ya ga babu komai, ya yi tsaki ya fito daga kitchen ɗin za fita daga falo kenan Islaha ta buɗe ƙofar zata shigo, ya ɗan ja baya ya bata hanya ta wuce, ita kuma ta ɗaga ido ta kalli fuskar sa suka haɗa ido....
Nana Haleema.
[7/10, 6:47 PM] KRBBK: RDB2P51
Nana Haleema.
Islaha ta zuba masa ido dan tsaf fuskarsa ta zo ƙwaƙwalwarta, ta gane shi sosai, ta ɗan ɗauke kai ta shiga falon shi kuma ya tsaya yana jira ta wuce.
Sai da shiga falon sannan ta ce, "good evening."
A kaikaice ya kalle ta bai amsa ba, yana binta da kallon up and down ya ce, "ke ce housemaaid É—in?."
Islaha ta É—an É—aga kai alamun eh, ya wani kalle ta ya ce, "sai yanzu ake zuwa aikin?."
Ta É—an kalle sa, zata yi magana ta ga yana yi mata wani kallo irin yaro da mai gidansa, sai ta fasa cewa komai. Shima bai sake bi ta kanta ba ya fita.