Sashe 66
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saheer ya ce, "meyasa ki ke zuwa wani gidan aiki bayan inda ki ke? Ke ba kalar yin aiki a gidan mutane bace, ke kalar hutu da kwanciyar hankali ce, sai dai azo a yi miki girki ba dai ke ki yi ba.
Burina na aure ki na killace ki a gidana, fita ma sai naga dama za ki yi saboda kar wani ya ganar min ke. Yanzu magama ake ta bakya ƙasar gabaɗaya, kin yi nisa dani balle na zama inuwa a gare ki. Me ya kai ki aiki har gida biyu?."
Calmly ta ce, "mai gidan da nake ne ya yi min magana akai, ni kuma da naga ina son tara kuÉ—in immediately shiyasa na amince. Kuma can ba aiki nake yi sosai, akwai cleaners da suke gyara gidan, kawai tea zan dafa da É—an wani abun."
Ya yi shiru bai ce komai ba, jin haka sai jikinta ya yi sanyi sosai a sanyaye ta ce, "ka yi haƙuri."
Ya sauke numfashi ya ce, "dole na yi haƙuri, babu yadda zan yi. Ki cigaba da zama a Islahan da na sani, kar ki canja kin ji?."
Kamar zata yi kuka ta ce, "Hamma ka fara zargina ne?" Ta faÉ—a hawaye yana sakko mata.
Jin ta fara yi masa kuka sai ya tausasa murya ya ce, "Har abada bazan taɓa zargin ki ba Islaha, na yarda dake ɗari bisa ɗari, in ana yarda da mutum dubu bisa dubu ma na yi miki. Ina tsoron zaman ki a wajan da babu kowa na ki, kar wasu su canja miki tunani ki yi wani abun dan ki samu kuɗi da gaggawa."
Muryar ta tana rawa ta ce, "ni bani da kowa ma, wacce nake tare da ita ko turanci bata iya ba sai larabci. Wallahi Hamma bazan taɓa aikata wani abu mara kyau ba, na san abinda nake yi, kuma na san haramcin hakan."
Ya sanyaya murya ya ce, "Oh matar Hamma, meye na kukan, uhum!."
"Kaine ka ke magana kamar kana zargin zan samo kuÉ—i ta wata hanya daban."
"Don't deflecte my issue, kin san har abada bazan iya zargin ki ba. Wallahi na yarda dake, bana jin wani É—ar a raina dan bakya kusa dani. Ki daina kuka, kin ji matar hamma!."
Ta goge ido cikin shagwaɓa ta ce, "to ba kai bane."
Ya yi murmushi ya ce, "To na bari Matar Hamma, ki daina kuka kin ji?."
Ta É—aga kai kamar yana gabanta ta ce, "to na daina."
Ya murmusa ya ce, "kin san meye?."
A hankali ta ce, "A'a."
"In sonki."
Ta yi dariya harda rufe idonta kamar yana kallon ta.
Shima ya yi dariya ya ce, "Kina ganin Labiba kuwa?."
Ta girgiza kai ta ce, "sau ɗaya na taɓa ganinta, bayan nan ban kuma ganjnta ba. Kuma ni ba fita nake yi ba shiyasa."
"Ki cigaba da zama a gida, kar wani balaraben ya ganar min ke ya ƙwace."
Ta yi dariya ta ce, "shi É—in banza, ai wannan Islahan ta Hamma, sai dai ya nemi wata. Ai babu halittar da zata iya rabu mu Hamma, in dai ina da rai ni mallakin ka ce. Muna tare daga nan har aljanna in sha Allah."
Ya yi dariya ya ce, "Allah ya tabbatar matar Hamma. Zan je na gaishe da kawu."
"Amin. Kace ina gaishe sa da kyau, kuma in ka shiga wajan Baffa ka haÉ—a mu don Allah."
"In sha Allah, sai na dawo" daga nan suka yi sallama suka kashe.
A lokacin ta miƙe tsaye ta naɗa mayafinta ta fita zuwa gidan Rehaan dan gabaɗaya bata je ba gashi har i'sha ta yi. Da sallama ta shiga falom kamar ko yaushe babu kowa, ta wuce kitchen ta ga cup ne kawai wanda bashi da kyau. Ta ɗauke ta wanke tana tunanin abinda ya kamata ta yi.
Kamar wasa ta ji ana knocking ƙofar falon, da mamaki ta fito ta tsaya tana kallon falon dan ta san dai bashi bane, duk da sau biyu suka taɓa haɗuwa, amma tasan shi bazai yi knocking ƙofa ba, zai buɗe ya shigo ne kawai.
Kamar mai jin tsoro ta kai hannu a hankali ta buɗe ƙofar, idonta ya faɗa kan wacce take tsaye.
Alma ce a tsaye gajeriyar riga wacce bata wuce cinyar ta ba, ga rigar bata da hannu, sannan daga cikin ta a yanke take ana ganin cibiyar ta, sai handbag sannan da trolly bag, sai farin gashinta da ya sauka har baya.
Bata cewa Islaha komai ba ta shiga falon, sannan ta kalli Islaha dan uniform É—inta sun yi maya indecating matsayinta a gidan.
Cikin english ta ta ce, "Dr is here?." Islaha ta bita da kallo tana mamakin wacece wannan kuma, sai ta ɗan taɓe baki kafin ta girgiza kai alamun baya nan.
Alma ta ja jakarta ta hau sama ita kuma ta bita da kallo ta ce, "ikon Allah, wannan kuma daga ina oho." Ta koma kitchen ta cigaba da abinda take yi ta.
Ba jimawa ta ji an shigo kitchen ɗin, Alma ta buɗe fridge ta ɗauki drink ta dawo falon tana sha. Islaha ta bita da kallo ganin ta canja kaya, yanzu riga da wando, wandon ya kai guiwa amma rigar bata kai ciki ba iyakacinta ƙirji. Ko ba a faɗa ba ta san baturiya ce, kamaninta gabaɗaya sun nuna yaren ta.
Islaha ta taɓe baki ta cigaba da abinda take yi, sai ta fito falo dan ta ajjiye tea ɗin da ta gama dafawa a dining ɗin falon.
A daidai lokacin ya shigo yana amsa waya, hannunsa yana cikin aljihu kamar yadda ya saba. Alma tana ganinsa ta miƙe tana kallonsa, shi kuma ya tsaya cak yana kallonta cikin mamaki da al'ajabi.
Kafin ya gama mamaki ta ce, "Beb i missed you" ta faÉ—a tana nufarsa a guje ta faÉ—a jikinsa tana É—afe sa tsaf.
Islaha ta yi saurin É—auke kai jin gabanta ya faÉ—i, ta kawar da kai gefe tana jin wani iri a ranta, sai kuma ta kuma kallonsu ta ji ya É—an yi tsaki ya ce, "Alma what are you doing here?" ya faÉ—a yana cire ta daga jikinsa.
Ita kuma ta kai masa kiss a bakinsa ya kauce ya ce, "why are you here?."
Ta riƙe hannunsa ta ce, "i missed you my love, i'm here beacuse i wanted to see you."
"Why you did not call me?."
"Suprise."
Ya ɗan sauke numfshi ya kalli Islaha suka haɗa ido sai ta ɗauke kai, ya ƙaraso inda take tsaye kamar zai magana sai ya fasa, bai ce komai ba ya wuce Islaha ya hau upstairs Alma ta bi bayansa.
Nana Haleema.
[7/8, 11:07 AM] KRBBK: RDB2P46
Nana Haleema.
_Masoyan Ragayar Dutse marubuciyarku ta shiga gasa da littafinta na KIRAN RABO, kuma like da comments É—in ku a first five episode shine zai bata nasara. Don Allah ku danna wannan link É—in ku je Youtube, ku danna min like sannan ku yi comment akan video. Ku duba episode É—in baya, shima ku yi like da comment saboda Allah._ https://youtu.be/y7KtU9yRxrs?si=Q-KB7p8hKxcVfv1L
••••••••••
"Alma!."
Islaha ta maimaita tana binsu da kallo, ta girgiza kai ta ce, "shi kuma baturiya ce matarsa, baturiyar ma irin wannan...." Ta faɗa tana bin Alma da kallo har ta ɓace sannan ta ce, "Ji ƙirjinta ko abin kirki babu, gabaɗayan ta kamar an zana number. Ban taɓa ganin bature mai munin wannan ba, shi kuma ita ta yi masa, iko sai Allah. Ko ni da nake baƙa na fi ta kyau wallahi, ban da ma namiji meye abin so a wannan? Ko ni da nake mace bata burge ni ba, mtwww tirrr."
Kafin ta bar wajan Alma ta sakko, ta kalli Islaha ta ce, "hey! Make something delicious to my Husband now."
Islaha ta ce, "a matsayin ki na wa zaki bani umarni?."
Alma cikin rashin fahimta ta ce, "you say?."
Islaha ta ce, "ban sani ba. Ke ko shi mai gidan ba ya bani umarni sai abinda na ga dama nake yi, balle ke koɗaɗɗiya ruɓaɓɓiya, za ki zo ki ce ga abinda zan yi. In ki ka yi wasa sai na ɓallaki:"
"I don't undersand, what are you saying?."
"Sanin bakya fahimtar ne ya saka nake faÉ—a ai. Wai Alma, ke dama alif aka saka miki da ya fi dacewa dake, bazan yi ba" tana gama faÉ—a ta wuce kitchen tana ta mita ita kaÉ—ai a ranta.
"Duk iyayin nasa akan wannan ya ƙare, duk turawan da suke duniya wannan ce tafi masa?. Tirrr an yi asara babba, ban ga abin so a wannan doguwar ba." (Ko ina ruwan Islaha🤔🤣).
Macroni salad kawai ta yi, ta É—ora a tray da tea É—in ta hau sama.
Sai da tray ɗin ya kusa kubcewa daga hannunta, ganin Alma a zaune a jikinsa yana ƙoƙarin ta ɗagasa amma ta ƙi. Islaha ta ji takaici ya mamaye mata zuciya, haka kawai ta ji Alma bata yi mata ba kwata kwata, haushin Rehaan da take ji a ranta gabaɗaya ya koma kan Alma.
Ta yi siririn tsaki tana takawa zuwa cikin falon, a lokacin ta ji ya ce, "Alma stop this nonsense!."
Da sauri ta miƙe daga jikinsa, ya kalli Isalaha ya nuna mata bedroom alamun ta kai sama can. Ta juya tana takawa a hankali tana jin me Alma take cewa.
"My love i missied you, i want to kiss you, please allow me."
"You know i don't tolerate this nonsense right? Who invited you here?." A lokacin ta daina jin maganarsa, dan ba da ƙarfi yake magana ba, ta shiga bedroom ɗin ta ajjiye a kan table.
Ta juyo zata fito ya shigo ya zauna akan kujera, har zata wuce ya ce, "help me with water."
Ƙasa ƙasa ta ce, "in naƙi fa? Ka je koɗaɗɗiyar matar ka ta baka mana." Sai kuma ta nufi fridge ɗin ta ɗauko ra kawo masa. Ya buɗe ya sha ya ajjiye, ya yamusaha gashin kansa ya ce, "What the fuck!." Ta taɓe baki ta wuce ta sauka tana tsaki a ranta.
Waya ya É—auka ya kira Jafar, yana É—auka ya ce, "kaine ka bawa Alma address É—in gidan nan?."
Jafar ya ce, "kawai sau na bata address É—in gidan ka ko?."