Sashe 73
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita ta shiga kitchen É—in slowly, sai da ta shiga sannan ta tsaya cike da mamaki ta ce, "Wannan ai Mr Jafar ne, wanda mu ka haÉ—u a diamon hotel...." Ta sake kallon bayanta sannan ta ce, "Me ya kawo sa nan? Shima ya san mai gidan kenan ko meye?."
Sai kuma ta yi tsaki ta ce, "ɗan wulaƙanci, irin bai sanni ɗin nan ba, sai wani shan ƙhamshi yake yi. Amma a diamond hotel ba haka ya yi min ba, ya karɓi hannu biyu, suka gaisa da wasa da dariya. Amma yanzu kalle sa, sai wani jin kai yake y."
Ta taɓe baki ta fara dafa tea, sai ta harari shayim ta ce, "sai son shayi kamar wani buzu."
A sanyaye ta dafa tea ɗin ta ajjiye. Sai ta tafi tunanin abinda ya kamata ace ta dafa kuma, dan ta ga kamar mai gidan yana nan, ta rasa me zata yi duk basirar girkin nata ta ƙare. Ta so ma ta yi joining online classes saboda iyayin mutumin nan, amma sai ta fasa ta ga saboda shi baza ta yi asarar kuɗi ba.
Tana nan tsaye Jafar ya shigo yana amsa waya, da fulfulde yana magana hakan ya saka take jin duk abinda yake faÉ—a. AirPod ne a kunnensa, wayar tana aljihu har ya gama ya yi shiru yana abinda ya kawo sa.
Bai ce mata komai ba ya É—auki plate ya juye abincin da ya shigo dashi, sai kuma ta ga ya É—auko waya yana danne-danne sannan ya ce, "za ka ci abinci ne?."
Bata ji amsar ba ta ga ya cigaba da abinda yake yi, ita dai tana tsaye tana kallonsa tana mamakin wannan rainin hankalin nasu. Shi wancan ya nuna bai gane ta ba, shima wannan ya nuna bai gane ta ba. Fridge ya buɗe ya ga babu apple, sai ta ga ya buɗe wata ƙofa da bata taɓa buɗewa ba.
Buɗe iso ta yi ganin lafiyayyen garden mai ɗauke da bishiyoyi masu kyau da ƙhamshi. Ya shiga ciki bai jima ba ya dawo da basket na fresh apples green and red. Ya juye mata a sink gabaɗaya, ya kalle ta ya ga ba shi take kallo ba, ya nuna ɗan taɓa sink ɗin ya yi ƙara, ta kalle sa ya nuna mata apples ɗin alamun ta wanke.
Ya É—auki abincin har zai fita sai ya tsaya ya ce, "cups of tea" yana gama faÉ—a ya fita ya hau sama.
Ta yi tsaki ta ce, "aikin banza, ni ba ƴar aiki bace ba wallahi, wata damuwa ce ta kawo ni nan, da ba ka isa ka yi min wannan wulaƙancin ba."
Maimakon ta fara kai musu tea ɗin sai ta ƙi, ta fara wanke apple ɗin ta zuba a fridge ta ɗauki ɗaya tana ci. Sai da ta gama ci sanann ta ɗauki tea ɗin ta nufi saman.
Jafar lokacin da ya hau yana zama ya ce, "wannan ce housemaid É—in ta ka?."
Rehaan ya kalle sa ya ce, "Housemaid É—in Ubaid ce, ba tawa ba."
Jafar ya fara cin abincinsa ya ce, "tunda dai kaima tana yi maka aiki housemaid É—in ka ce." Bai ce masa komai ba ya cigaba da danna wayarsa, shi kuma yana cin abincinsa.
Sallama ta yi a sanyaye tana takowa a hankali zuwa cikin falon, hijjab ɗinta har ƙasa, ta ajjiye tray ɗin tea ɗin babu wanda ya ce mata komai.
Babu wanda ya yi magana hakan ya saka ta juya, ta sauka bata sake waiwayonsu ba.
Jafar ya kalli Rehaan da ya fara cin abincin kamar ba ya so, ya ce, "ita wannan housemaid É—in haka take? Bata zuwa da wuri, kuma haka ake aiki ba tare da gaisawa ba?."
"Hakan ya fi min" ya faÉ—a yana cin abincinsa normal bai damu da abinda Jazy ya ce ba.
Jafar bai ce komai ba shima ya cigaba da cin abinsa. Sai da suka gama gabaÉ—aya sannan Rehaan ya ce, "yaushe zaka shiga Madina?."
Jafar ya ce, "nan da four days in sha Allah."
"zan je."
Jafar ya kalle sa ya ce, "za ka je umrah kenan?."
Ya girgiza kai ya ce, "A'a, iya madina zan shiga na dawo."
Jafar da mamaki ya ce, "meyasa? Ai ya kamata ka yi umrah ko dan matsalolin da suke gabanka."
Ya É—ago iso ya ce, "wanne matsaloli kenan?."
"Kai matsalolin ka har irguwa zasu yi? Ai suna da yawa sosai. Yana da kyau ka shiga ka yi addu'a ko dan ka sake firgita da maƙiyanka."
Ya É—an sauke numfashi ya ce, "zan je, amma ba yanzu ba. Iya madina zan je na dawo. Ina samun peace of mind in na shiga garin, hankalina yana kwanciya, duk wata damuwa tana gushewa."
"Na sani, amma yana da kyau ka yi umrah."
"Bazan shiga makka ba Jazy. In zan yi Umrah sai na cire gashin nan, ni kuma bana so."
Da mamaki ya ce, "Kai yanzu saboda wannan tsinannen gashin sai ka fasa yin Umrah? Gashin banza da wofi.....mtsw! Daman gashin nan ya yi yawa, gashi kamar na mata, don Allah ka rage, ya yi yawa."
"In anjima zan je na rage."
"Amma ya kamata mu je mu yi tare. In muka shiga da madina da makka five days zamu yi, ba jimawa zamu yi ba."
Ya É—an sauke numfashi ya ce, "kai zan yi yanzu ba, ai ba dole bace ba ko?."
Jafar ya ce, "kar ka yi." Ya ɗan yi murmushi bai ce komai ba. Jafar ya miƙe bai ce komai ba ya shiga ɗaki.
Islaha ce ta dawo saman saboda ta É—auke kayan, ta same sa shi kaÉ—ai a zaune yana cigaba da danna wayarsa hankali a kwance.
Ta yi sallama ya amsa ba tare da ta ji ba, ta ƙarasa tana kallon ɗan abincin da ya ci tana taɓe baki. Ƙasa ƙasa ta ce, "iyayin banza, ji wani cin abinci, shi lallai ɗan gayu."
Ta ƙasan ido ya kalle ta, bai ce komai ba ta kwashe kayan, ya ɗan kalle ta ganin ta hijjab har ƙasa, ya taɓe baki yana tunanin abinda Ubaid ya faɗa masa akanta. Sai ya ja tsaki har ta kalle sa, bata ce komai ba ta sauka.
Tana sauka ya bi bayanta da kallo ya ce, "a haka kamar ta kirki, ji hijjab har ƙasa. Mtsw!" Ya faɗa yana tashi ya shiga ɗakinsa.
Islaha lokacin da ta koma matar Maleek ta dawo ranar, suna zaune ta same su a falo ta jingina da jikinsa yana wasa da gashin kanta, sai yaro guda É—aya wanda bai fi three years ba yana ta tsalle daga gefe.
Tana shiga matar ta kalle ta, Maleek ya ce, "Meet Islaha, our new housemaid."
Ta É—an gyaÉ—a tana kallon Islaha sannan ta ce, "sannu Islaha."
Islaha ta yi murmushi ta ce, "Yauwa."
Maleek ya ce, "Islaha she's my wife, Maryam, and my son Muhammad." Ta É—an yi murmushi tana kallonsu cikin burgewa. Ta wuce ciki tana waiwayonsu dan sun burge ta sosai ma kuwa.
Sai yamma sannan Maryam ta kira Islaha, ta fito daidai lolacin da take fesa airfreshner spary.
Islaha tana fitowa ƙhamshin da iskar spar ɗin ya shiga hancinta, gas ɗin ya dake ta sosai, sai ta ja numfashi, ta yi baya da sauri tana nemawa kanta mafita, dan lokaci ɗaya numfashin ya sarƙe ta.
Cikin lokaci kaɗan ta gigice, numfashinta ya fara fita sama sama yaƙi sauka, hawaye ya fara sauka daga idanunta, idanaunta su ka yi ja sosai saboda rashin fitar numfashi.
Maryam ta ruɗe, hankalinta ya tashi ta sa ki spray ɗin ta riƙe Islaha cikin gigicewa. Islaha tuni ta kai ƙasa saboda rashin numfashi, Maryam ta fara ƙwalawa mijinta kira ba shiri ya fito.
Yana ƙarasoqa cikin kuka ta ce, "ka ga abinda ta ke yi, ban san me ya same ta ba."
Ya ƙaraso wajan yana ganin yadda numfashin Islaha yake yi kamar zai bar jikinta.
Maryam ta ce, "tana da Asthma ne?."
"Yes tana da ita. ÆŠauko standfan." Da sauri ta juya ta É—auko aka kunna kusa da Islaha daga baya dan a samu turaren ya wuce.
Ita dai daƙyar take sauke numfashi cikin wahala, Sunaira ta kawo mata ruwa mara sanyi. Sai a lokacin ya kalli Sunaira ya ce, "tana da inhaler?."
"Ban sani ba" ta faÉ—a a sanyaye cikin tausayin Islaha.
Daƙyar aka samu numfashinta ya ɗan dawo daidai, fuskarta ta yi kaca-kaca da hawaye, ido ya yi ja sosai.
Maryam ganin tana sauke numfahsi ta bata ruwa ta ce, "ki sha." Da kanta ta É—an bata ruwan ta sha.
Ta saka tissue ta goge mata hawayen idanunta. Maleek da yake tsaye ya ce, "sannu Islaha."
Ta É—aga kai a hankali tana jan numfashi a hankali. Ga ja hular kanta da aka cire mata ta mayar ta rufe gashinta.
Maleek ya ce, "kina amfani da inhaler ne?."
Ta girgiza kai ya ce, "meyasa?."
Bata iya magana ba matarsa ta ce, "a kaita asibiti kawai, ku je asibiti a duba ta."
Bai yi dogon nazari ba ya kira wayar Rehaan bai É—auka ba, sai ya kira Ubaid, yana É—auka ya ce, "kana asibiti? Ina da mara lafiyar da zan kawo maka..."
Maleek ya É—an yi shiru alamun ana bashi amsa, sannan ya ce, "Okay i'm coming" ya faÉ—a yana kashe wayar ya kalli Islaha ya ce, "zamu je asibiti a duba ki, tashi mu je da sauri."
Nana Haleema.
[7/10, 6:47 PM] KRBBK: RDB2P52
Nana Haleema.
Sunaira ce ta É—auko mata mayafi ta yafa akan hular kanta, ga sabon kitson da ta yiwa kanta ya sauka ta gaba, har ta cikin mayafin ana hangowa.
Har bakin mota Maryam ta raka su sannan ta juya ta koma dan ta tsorata da yanayin Islaha.
Rashin facemask ya saka ta toshe hanci da mayafinta, ya É—an kalle ta ya ce, "seat belt."
Sai a lokacin ta tuna ashe fa ba Nigeria ba ce, ta jaqo a sanyaye ta saka sannan ya ja motar. Ta yi shiru, shi kuma kallon gefen ido yake yi mata, musamman gashinta da yake a naɗe ya sauka har ƙasa.
Ya É—an juyo ya ce, "akwai abinda ki ke so?." Ta girgiza kai dan har lokacin bata dawo nutsuwar ta ba.