Sashe 53
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta É—auko normal black, ta É—auko cimmanon stick guda É—aya, cardamon É—aya, clove guda biyar sai citta.
Ta ƙarasa ta zuba a ciki ta sake dawowa, ta ɗauki mint powder ta dawo ta zuba a cikin tea ɗin ta kunna wuta. Tana tsaye ya tafasa, ƙamshi ya mamaye ko ina.
Ta ɗauko flaks ɗin da ta gani, ta juye a ciki. Sai bayan ta juye take kallon flaks ɗin ganin kamar gold aka yi sa saboda kyau da ɗaukar hankali, gashi ɗan ƙarami daidai mutum ɗaya ko biyu.
Sai da ta gama ta tafi tunanin me kuma ya kamata ta dafa. A bayyane ta ce, "ko me zan dafa oho. Ni bana son sabgar mutanen nan, sun cika iyayin tsiya. Allah ya taimake ni can gidan da Sunaira, shiyasa nake jin daÉ—in yin abubuwa tana taimaka min."
Sai ta tuna ance É—an nigeria ne, ta duba ko ina taga akwai komai na amfani, nan take ta É—ora mandi rice.
Cikin lokaci kaÉ—an ta gama, ta yi grill kaza ta yi ganishin komai a warmer. Ta wanke kayan ta mayar da komai mazauninsa kitchen ya zama kamar ba ayi komai ba.
A kan dining É—in da yake kitchen É—in ta ajjiye, ta É—auko plate da komai ta yi serving a wajan, sai da ta tabbatar ta yi komai yadda ya kamata sannan ta saka hijjab É—inta ta fito daga gidan.
Tana shiga gidan Maleek Rehaan yana dawowa, ya shiga gidan a gajiye ya kunna haske, coat É—in jikinsa ya cire, ya ware gashinsa ya sauka, ya cire takalminsa ya saka room slippers, ya shiga kitchen dan ya É—auki ruwa.
Turus ya yi ganin abinci a ajjiye, ya ta fi tunanin ko Jazy ne yazo, sai kuma ya tuna ai basu yi maganar zuwan sa ba.
Text É—in Ubaid ya gani, sai ya buÉ—e yana karantawa, ya ja numfashi yana kallon yadda aka tsara komai cikin tsafta daidai da ra'ayinsa.
ÆŠan tsaki ya yi yana É—aukar flaks É—in ya zuba tea a glass mug É—in da ta ajjiye masa. A yadda yake so ya fi so komai a yi masa, da akwai dama a bashi tea É—in a baki hakan ya fi masa, ba ya son wahala shi kam ko kaÉ—an.
A hankali ya kai tea É—in bakinsa ya sha, sai ya É—an yatsine fuska jin cloves É—in ya fito sosai, amma sugar É—in ya yi masa yadda yake so, ya haÉ—É—iye a hankali yana kallon tea É—in kamar mai karantar wani abun a ciki.
Da mug É—in a hannunsa ya juya ya fita daga kitchen É—in ya hau sama a hankali.
Yana shiga É—aki kalaman Ubaid suka faÉ—o masa a rai, sai ya ta ya yana kallon tea É—in a bayyane ya ce, "itace ta yi min kenan?." Ya É—an yi tsaki kaÉ—an ya ajjiye cup É—in akan mirror yana cire rigar jikinsa.
Sai da ya yi wanka ya shirya, ya kalli tea É—in da ya rage a ciki, ya É—an yi tsaki dan sauka da mug É—in ma a wajansa babban aiki ne.
Ya ɗauke ido ya sauka ya shiga kitchen ya buɗe abincin yana kalko jin ƙkhamshin spices ɗin sun daki hancinsa. Abincin ko a ido ya yi kyau sosai, a yi garnishing ɗinsa da parsley da green peper, ko ba a ce ba abincin zai yi daɗi. Rehaan ya ɗauki spoon ɗin da aka naɗe a tissue, ya warware ya ɗan ɗibi kaɗan ya kai bakinsa yana ci.
Irin abincin ƙasar ne dai, ƙhamshin da taste ɗin da komai iri ɗaya.
Ya taɓe baki ya ce, "ta yi order a wani resturant."
A lokacin ya É—auki plate ya yi serving kansa ya zauna yana ci a hankali. Bai ci da yawa ba ya tashi ya fita daga gidan dan akwai inda zai je.
Labiba tana zaune tana waya ita da Mama, Mama ta ce, "Labibatuna a cikin kwanakin da basu wuce takwas ba har kin samo waɗannan kuɗin? Naira miliyan ɗaya nake gani fa, Labiba ban taɓa riƙe miliyan tawa ta kaina ba sai yanzu, Labibatuna Allah ya ui albrka."
Daɗi ya mamaye zuciyar Labiba, ta yi fari da ido kamar tana gabanta, ko yanzu ta tabbatar ta fi ƙarfin Hannan ta ce, "Babu yawa fa Mama, zuwa nan da wani satin zan sake turo miki wasu."
Hajiya Kariman ta ce, "Allah ya saka miki albarka Labiba, wannan ke ce farar haihuwa mai son taimakawa iyayen ta. A ina ki ka samu kuÉ—in haka?."
"Kyauta ce kawai, kin san in ka iya aiki kuma kana jin turanci suna yi maka kyauta mai aji. Wannan kawai kyauta na samu, shiyasa na saka aka raka ni aka mayar da kuÉ—in naira na turo muku."
Mama ta ce, "kin kyauta ɗiyata, Allah ya cigaba da dafa miki kin ji. Ki cigaba da kyautata musu, ki ɗora daga inda ki ka tsaya, kuɗi su cigaba da shigo mana babu ƙaƙƙautawa."
Ta yi dariya, a lokacin Aisha ta shigo ta zauna a kusa da ita tana kallon ta, Labiba bata daina waya ba ta ce, "Amin Mama. Yanzu kin tabbatar da na fi Hanan amfani? Kin tabbatar zan yi abinda ita bata isa ta yi ba?."
Mama ta ce, "Hanan É—in banza, iyakacin kyautar hanan dubu É—ari biyar ce, itama É—ari biyar É—in sau É—aya aka bani. Yau ke kuwa har miliyan guda, ai ko yanzu kasuwa ta tashi É—an koli ya ci riba, balle yanzu kasuwar ta fara ci, babu ranar tashinta."
DaÉ—i ya mamaye mata zuciya ta ce, "Zuwa nan da jibi zan sake turo miki wasu Mama."
Mama ta yi guÉ—a ta ce, "Alkhairin Allah ya kai miki Labiba, Allah ya cigaba da kare ki."
"Zan kira ki" ta faÉ—a tana kashe wayar tana kallon Aisha da take kallon ta.
Aisha ta ce, "da ke kin san da haka ki ka tsaya ɓata lokacin ki?."
Ta kalle ta ta ce, "yanzu na fahimci amfanin hakan."
"Kina da buƙatar ƙarin kuɗi, ba iya na gidan nan kawai ba. Yadda Mama take murna ya kamata ace kuɗin sun fi haka, yadda zaki saka ta gigice saboda farin ciki."
Labiba ta É—an yi jim ta ce, "Kai Aysha a bari a É—an kwana biyu, har yanzu ban gama sabawa da Ubaid ba balle kuma wasu daban. Wahala nake sha sosai, kin san abinda da farin shiga."
Aysha ta yi dariya ta ce, "na yi mamaki sosai da baki taɓa sanin namiji ba sai a kan Ubaid, shiyasa ya gigice miki ya rikice yake yi miki ɓarin kuɗi."
Ya kalle ta ta ce, "kema a haka ki ka saba?."
Ta É—an yi dariya ta ce, "ke yanzu nawa ki ka ajjiye naki?."
Labiba ta ce, "miliyan É—aya ce, sai kuma riyal dubu É—ata da suke hannuna a yanzu."
Aisha ta girgiza kai ta ce, "Hajiya, kina tara kuÉ—i abin ki."
Labiba ta yi murmushin jin daɗi, ita ita wuce Hanan da tayi a wajen Mama yafi mata komai daɗi. Ta ji daɗi da ta bada abinda Hanan bata taɓa bayarwa ba, ta ji daɗi da ta zama itace a gaba ba Hanan ba.
Aisha ta ce, "zan raka wata ƙawata zata yi sim card, zan je na dawo."
Labiba ta ce, "to sai kin dawo." Daga nan ta fita ta bar Labiba a zaune.
Ƙofar ta ji an buɗe ta ɗaga kai tana kallonnsa, gabanra ya faɗi sosai, ta miƙe tsaye tana kallonsa ya tako ya riƙo ƙugunta ya riƙo ta yana shafa fuskarta.
Kiss ya yi mata a kumatu yana kallon idonta ya ce, "What wrong Beb?." Ta yi shiru bata amsa ba, ya rungume ta yana shafa bayanta a hankali cikin salo.
Ya É—ago ta ya buÉ—e hannunta ya saka mata dala dubu dubu biyu, sannan ya raÉ—a mata ya ce, "can i have you now?."
Ta kalli kuÉ—in ta kalle sa, sai ta marairaice ta ce, "na gaji."
Ya ɗan yi shiru yana binta da kallo ya ce, "i'm sorry." Ya faɗa yana shafa fuskarta tare da fara kissing ɗinta.
Shi fa Rehaan ya yi tunanin Ubaid ne ya turo Islaha ba Maleek baðŸ¤ðŸ¤£ðŸ¤£ðŸ¤£
[7/3, 5:35 PM] KRBBK: RDB2P37
Nana Haleema.
Dr Isma'il ya kalli Baffa da yake zaune kamar ba shi aka yiwa aiku ba, gefensa Kawu ne a zaune a kan kujera, gabaÉ—aya baza ka ce sune suka kasance a kwance kwanakin baya ba. A gefensu Mama ce da Adda, sai matar Kawu da Saheer da Sadik da suke tsaye.
Dr Isma'il ya ce, "Baba Alhamdu lillah, in sha Allah yau zamu sallame ku."
Baffa ya ce, "Alhamdu lillah, daman na gaji da zaman wajen nan."
Ya É—an murmusa kaÉ—an, Dr Isma'il ya ce, "Baba ya kalar fitsarin ka yake?."
"Fari ne."
"Fari babu wata kala?."
"Eh."
"ma sha Allah. Daman normal urine fari ne, in fitsari ya canja daga fari akwai dalilin canjawarsa. Baba amma sai an kula da ƙa'idoji da shan magani gaskiya. Dashen ƙoda ba abu ne mai sauƙi ba, sai an kula da shan magani yadda ya kamata."
Ya gyara tsayuwa ya ce, "Akwai buƙatar kula da lafiya sosai, a gujewa abubuwa wanda zasu raunata jiki. Baba kamar kai, ana buƙatar ka samu hutu kamar na sati uku zuwa huɗu kafin ka koma harkokin ka. Mun duba mun tabbatar da sabuwar ƙodar da aka saka maka tana aiki. Komai naka ya dawo daidai shiyasa nake faɗa maka abinda ya kamata a yi nan gaba."
"Akwai magununan da zamu bayar, suna da ɗan tsada gaskiya amma in ana sha za a warware in sha Allah. Akwai abincin da ya kamata aci da wanda ya kamata a bari. In za a ci nama ya zama dahu sosai, in na ce nama ina nufin kaza ko kifi, a tabbatar ya dahu ya yi laushi yadda ƙodar zata sarrafa shi cikin sauƙi. Sannan a samu abinci mai sauƙin narkewa, tuwo, dankalin da sauransu. Sannan a yawaita cin kayan lambun da aka wanke kuma aka dafa. Kamar zogalen da aka dafa ko aka yi miya, alaihaun da aka dafa ko aka yi miya. Koma dai meye a tabbatar da an dafa sa kafin a kai ga ci. Babu salad wanda ake ɗorawa akan abinci aci. Sai ƴaƴan itaciya, lemo, apple, da banana."