Sashe 7
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalle ta ya ce, "muna nemanki a office, za ki amsa wasu tambayoyi."
Ummi gabanta ya faÉ—i, ta zaro ido waje ta ce, "me na yi kuma?."
Macen ta ce, "an shigar da ƙarar ki, akan ana zargin da saka hannunki a ɓatan Islaha Muhammad Maddibo."
Ummi ta buÉ—e ido waje ta ce, "wallahi ban san komai ba, ban san waye ya É—auke ta ba."
ÆŠan sandan ya ce, "yanzu zamu je mu dawo, ba jimawa za ki yi ba, in har mun tabbatar da baki da laifi."
Chairman ya miƙe ya ce, "Officer Ummi bata da laifi a kan hakan."
Ya kalle sa ya ce, "duk wata magana zamu yi ta a can, a nan babu abinda zamu yarda dashi."
Ummi ta ce, "na rantse da girman Allah bani da hannu a ciki, ku yarda dani."
"gaskiyarki zata fitar dake, mu je."
Ummi ta firgita matuƙa, ta ɗora hannu a akanta ta ce, "Wallahi Allah bani bace. Ban taɓa shiga police station ba, don Allah ku yi haƙuri."
"Malama Ummi, ki amince mu tafi cikin salama da mutaunta juna, kar ki kawo mana hargitsi cikin lamarin nan."
Muslim da yazo wajen ya ce, "shikenan Officer, ku bani dama na taho da ita a motata, ku yi min wannan alfarmar."
Basu ƙi hakan ba suka wuce suka tafi, Ummi tana hawaye ƙirjinta yana bugawa da ƙarfi, zuciyarta tana barazanar tarwatsewa saboda tashin hankali da tsoro mai yawa
Wai Islaha a hannunwa take ne? Abin ya ɗaure min kai fa🤔🤣🤣
1k on telegram
09030398006
Nana Haleema.
[6/16, 9:59 AM] KRBBK: RDB02P04
Arewapen@nanahaleema11
Rehaan asibiti ya fara zuwa, tunda aka san ya shigo kowa ya shiga hankalinsa, aka mayar da hankali akan aiki sosai, dan kowa ya san halinsa, ba ya karɓar kuskure."
Tare suke da mutane a bayansa, yana tafiya ana binsa a baya, aka buÉ—e masa office ya shiga yana kallon wajan secretary É—insa ya ga bata nan, ya juyo ya kalli Dr Abdul ya ce, "where is she?."
Dr Abdul da girmamawa ya ce, "Sir kwana biyu bata zuwa gaskiya."
Da ido ya yi masa alamun meye dalili, Dr Abdul ya ce, "ta yi aure, tana hutu." Bai ce komai ba, aka buÉ—e masa glass door É—in office É—insa ya shiga yana bin ko ina da kallo.
Babban Office ne mai kyau da ɗaukar hankali, komai na cikinsa baƙi da gold ne. Ga hotonsa babba a kafe a office ɗin, ga awards a ajjiye akan cabinet da aka yi ta dan su.
Ga gadon duba marasa lafiya, ga kujeru masu kyau da aka tanada dan ganin mara lafiya. Komai na office É—in perfect and luxury, babu tarkace komai decent irin na Æ´an gayu.
Rehaan ya nemi waje ya zauna yana kallon mutanen É—aya bayan É—aya.
Sai kuma ya janye ido yana kallon wani waje daban ba tare da ya ce musu komai ba. Ƙaramin kuskure yake dubawa, so yake ya ga ƙaramin abu da zai yi magana a kai amma bai ga komai ba. Ya kalle su ya yi musu alamun su tafi, suka yi godiya suka tafi.
Sallamar Dr Isma'il ya saka ya É—ago kai ya kalle shi yana amsawa. Dr ya ce, "Good Day Sir."Â
Rehaan kallonsa yake yi bai ce komai ba, Dr Isma'il ya ce, "Sir, we have a kidney transplant surgery, and a donor is available."
Rehaan ya buÉ—e baki ya ce, "what next?."
"We are waiting for your signature on this document, sir."
Ya kalle sa ya ce, "haka nace maka nazo nan ne dan na yi aiki?."
Dr ya ce, "sorry sir. But it's necessary."
Ya ɗan taɓe baki ya ɗora ƙafa kan ɗaya yana haɗe hannu waje ɗaya ya ce, "So, am I the only surgeon here who is going to perform this operation?."
"No Sir! But it's only you."
Ya ɗan sauke numfashi ya miƙa masa hannu ya bashi file ɗin.
Jikinsw yana rawa ya bashi, Rehaan ya fara buɗe na donar ɗin ya ga kaf gwaje gwajen da aka yi masa is parfect, ya dinga bi bit by bit yana karantawa cike da ƙwarewa da son gano kuskure.
Shi dai Dr addu'a yake Allah yasa bai yi wani kuskure a kan aikin, so yake kawai ya ga ya gama karantawa bai yi magana ba, ba ya so kuskure ya haÉ—a shi da Rehaan ko kaÉ—an.
Rehaan ya rufe file É—in donar ya buÉ—e na mara lafiya, ya dinga bi yana karantawa ya ga komai ya yi yadda ya kamata, babu kuskure har maganin da aka bashi ya yi daidai da ciwonsa.
Ya girgiza kai yana miƙa masa file ɗin ya ce, "Good job."
Ajiyar zuciya Dr ya yi tare da murmushi ya ce, "thank you Sir."
Rehaan ya jingina ya ce, "Remind me on Sunday night, before monday, in ban samu dama ba sai ka yiwa Dr...."
Bai ƙarasa ba sai Dr ya ce, "Dr Peter."
Ya gyaÉ—a kai bai ce komai ba, ya yi masa alama da ya fita, ya yi godiya sannan ya fita.
Message ne ya shigo wayarsa ya duba sai ya ja tsaki ya É—auke kai ba tare da ya duba ba, ya dafe kai da hannayen sa duka biyun yana sauke numfashi a hankali.
Remote ya É—auka ya kunna tv, ya jingina da kujera yana É—an juyawa a hankaki yana jira ta gama kamawa.
Tana gama kamawa ta fara fitar da sauti, hakan ya ja hankalinsa ya ji ana cewa, "Ana cigiyar matashin ƴar jarida mai suna Islaha Muhammad madibbo, ta bar wajan aiki da yamma ta tafi asibitin Nadira hospital, ta fita daga asibitin Nadira hospital da yake babban titi. Ta ɓace a tsakanin karfe takwas na dare zuwa tara. Don Allah duk wanda ya ganta ga lambobin waya a tuntuɓi makusantnta."
Rehaan ya kalli hoton Islaha da aka hasko, tana sanye cikin jalbab hijjab kalar fari tas, ta yi murmushi, tana zaune a office ta ɗora ƙafa kan ɗaya.
ÆŠauke kai ya yi daga kallon ta, ya sake kallon tv a lokacin an É—auke ta an shiga wani labaran daban.
Ya ɗan taɓe baki ya ce, "mara kunya" abinda ya furta kenan, ya miƙe ya ɗauki wayarsa ya fita daga office ɗin ba tare da ya kashe tv ba.
Islaha ta fara daina gani saboda ciwon kai da yunwa, taurin kai ya saka ta yi watsi da abincin taƙi ci, ga yunwa tana ji amma ta yiwa kanta mugunta, ta ƙi ci sai juyi take yi akan carpet.
A haka aka yi sallar azahar, daƙyar ta iya miƙewa ta yi alwala ta yi sallah a zaune, tana yi tana layi kamar ƴar maye saboda ciwon kai da gajiya.
Bayan ta idar ta kalli abincin da ta zubar tun asuba, ba shiri ta rarrafa kamar yarinya, ta fara cin wanda ta zubar tana ci tana kuka.
Hannunta har rawa yake yi saboda yunwa, ta É—aga flaks É—in tea ta zuba a kofin da bai fashe ba, ta zuba a bakinta. Ba shiri ta dawo dashi saboda zafi sai, ta kuma sha cikin gaggawa dan yunwa tana neman hallaka ta.
Tana ci tana kuka tana tuna yanayin da Baffa yake ciki, zuciyarta sai bugawa take yi, jikinta yana rawa, tashin hankali ya yi mata yawa. Sai da ta ɗan ci ta koma tana jan numfashi, tana ji nutsuwarta tana dawowa a hankali, cikinta yana ƙullewa.
A hankali ta ji ciwon kan yana raguwa sai kaɗan, shima dan kuka take yi shiyasa bai bar ta ba. Ta haɗa kai da guiwa ta cure waje ɗaya tana jan numfashi daƙyar, tana goge hawayen da suka ƙi tsayawa. Ƙirjinta ya yi nauyi, ga zafin da take ji in ta ja numfashi.
A hankali ta ji an buɗe ƙofar falon an shigo, ta ɗago da sauri ta kalli ƙofar, ta ga wani mutum ƙato da baƙaƙen kaya hannunsa ɗauke da tray ɗin abinci.
Islaha ta miƙe tana kallonsa, shi kuma ya haɗe rai ya ƙi kallonta, ya ajjiye mata yana kallon waɗanda ta fasa a wajan. Ganin ƙofa a buɗe sai Islaha ta tattare rigarta zata gudu, taku ɗaya ta yi ya cafko hannunta ya dawo da ita baya.
Ta fara kokawa dashi tana neman guduwa cikin fitar hayyaci, tana kuka tana so ta fita daga falon amma ya hanata.
Cikin dakakkiyar murya ya ce, "ke!."
Bata san ta tsaya cak ba saboda tsawar har tsakiyar kanta, bata ƙaunar tsawa ko kaɗan, bata so a yi mata maganar da zata ji ta har tsakiyar kanta.
Ya É—ora yatsansa akan bakinsa ya ce, "shiiii!."
Maimakon ta yi shirun sai ta girgiza kai ta ce, "Su waye ku, me na yi muku ku ka kawo ni nan?."
Bai ce mata komai ba ya juya zai fita, sai kuwa ta taka a hankali ta É—auki flaks É—in É—azu ta bi bayansa ta buga masa a kansa, irin yadda take ganin ana yiwa mugaye a film.
Maimakon ta ga ya zube a wajan irin yadda take zato, irin yadda take gani a film, sai ta ga ya dafe wajan ya juyo yana kallon ta irin kallon nan na boss.
Ganin irin kallon da yake mata sai ta ji tsoro, duk da haka bata fasa jefa masa flaks É—in ba, ya cafe ya ajjiye a gefe, ya saka hannunsa a bayansa ya É—auko bindinga ya nuna mata.
Islaha gabanta ya faɗi, tsoron ganin bingida muraran ba a film ba ya tsirga mata, amma sai ta duƙushe a wajan, ta zube guiwa biyu a ƙasa.
Cikin muryarta da ta fara dashewa ta ce, "to kashe ni kawai, ka kashe ni na san bana duniyar, ya fi min wannan tashin hankalin da nake ciki. Don Allah ka kashe ni na rataya a wuyan ka, ka kashe ni haƙƙina ya rayata a wuyan ka. In baka kashe ni baka ƙaunar Allah, ka ɗauki raina ka binne ni a ɗakin nan ƙarewa kashewa."
Shi wallahi sai ta ba shi dariya, bai taɓa ganin yarinya ƴar fitina kamar wannan ba, tana cikin wannan hali amma tana yi masa rashin kunya? Amma bai yi dariya ba, ya sake tamke fuska yana nunata da bindiga ya ce, "in ki ka sake yi min magana, sai na fasa miki kai."