Sashe 74
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon titin Jeddah take yi yadda komai yake tafoya cikin tsari, ko kai kaɗai akan titin im street danger ta tsayar da kai sai ka tsaya saboda bin doka, babu wrong drivring, babu guje guje na wuce ƙa'ida.
Rage ac ya yi ganin kamar tana damunta, a haka sauke tafiya har suka iso asibitin. Kallon asibitim yake yi ganin yanayin tsarinsa da kyau da yake dashi, ta É—an gyaÉ—a kai tana bin ko ina da kallo, kai ba sai ance maka ba a Nigeria ka ke ba.
Yana tsayar da motar ya ce, "let's go." Ta buÉ—e a hankali ta fito, shima ya fito suka shiga ciki.
Sai da ya yiwa Ubaid waya ya faɗa mada abinda zai yi, ya ƙarasa reception, aka shiga da ita wani ɗaki aka duba yanayi jikin marasa lafiya, aka saka mata nebulizer domin daidaitar numfashinta, aka duba lafiyarta sannan suka wuce office ɗin.
Sai da suka zauna, already daga inda aka yi mata checkup an tura sunanta zuwa office É—in likita, suna zuwa suka zauna har aka kira ta suka shiga gabaÉ—aya.
Yana shiga suka ga Ubaid a zaune a table É—in fuba marasa lafiya, cikin larabci suka gaisa da Maleek, sannan ya nuna islaha ya ce, "itace mara lafiyar, kamar dai tana da asthma."
Ya kalli Islaha, duk da ya san sunanta tunda an turo masa amma sai ya ce, "What is your name?."
Islaha a hankali ta ce, "Islaha Muhammad Maddibo."
Ya É—an bita da kallo ya ce, "your age." Ta faÉ—a masa ya shigar a computer sannan ya ce, "meye yake damun ki?."
Islaha a sanyaye ba tare da ta buɗe hancinta ba ta cw, "ina wahalar numfashi in na shaƙi iska ko turare ko gas da hayaƙi. Ina shan wahala in na yi tafiya mai nisa, sannan ina yawan tari da ciwon ƙirji."
Ya gyaÉ—a kai yana shigarwar sannan ya ce, "kina da asthama kafin yanzu?"
Ta girgiza kai alamun a'a, ya ce, "kin taɓa yin gwaji akan hakan?."
"Eh, na yi."
"Yana ina?."
"Yana Nigeria."
Ya bita da wani irin kallo ya ce, "you are from nigeria?."
Ta É—aga kai alamun eh, shi kuma ya ce, "wow!."
Maleek aka kira sa a waya ya tashi ya fita ya bar su.
Ubaid ya ce, "Which country in Nigeria?."
"Adamawa."
Ya É—aga kai kawai bai ce komai ba, a lokacin Ubaid ya ce, "za a yi miki spirometry test for that, ki je lab zasu yi miki."
Islaha ta miƙe suna bin arrow ɗin asibitin har lab ɗin. Ita dai islaha kallon ikon Allah take yi, asibitin tsarinsa ya yi iri ɗaya da asibitin da Baffa ya kwanta, kusan komai iri ɗaya ne,
Tana zuwa lab tana faÉ—ar sunan ta ta ga har an basu details É—inta tun kafin ta zo.
Nan da nan aka yi mata test É—in, aka ce ta jira result ya fito. Bata jima sosai ba aka sake tura su Office É—in Ubaid, saboda an tura masa sakamakon.
Suna shiga ya duba ya kalli Islaha ya ce, "Asthma ta rabu kaso uku, akwai mild persisten asthma, itace mafi ƙanƙanta a ciki, itace wacce bata yi ƙarfi sosai ba. Akwai moderate persisten asthma, matsakaiciya kenan, wacce ta fara ƙarfi a jikin mutum, ta fi mild ƙarfi, amma bata kai matakin ƙarshe ba. Last one ɗin itace severe persisten asthma, itace stage ɗin ƙarshe a Asthma. In asthma ta kai severe, ta kai ƙarshe a matakin asthma, babu wata a gaba sai ita kaɗai."
"Akwai allergic and non allergic asthma. Allergic one ɗin itace wacce take tashi in aka shiga ƙura, danshi bango, ko shaƙar wani abu kamar ƙhamshin furannci, wasu ko wani abin suka ci yana iya tayar musu da allergic asthma. Ƙaiƙayin ido, hanci, kunne, maƙogwaro, cunkushewar ƙirji. Amma ita allergic mafi yawan lokaci, tari ko mura sun fi tayar da ita."
"Non allergic itace wacce take tashi ta hanyar hayaƙi, motsa jiki, gajiya, sanyi, ƙura mai tsanani, zafi mai tsanani, damuwa, tsoro mai firgitarwa, gas da sauran abubuwa."
Ya ɗan sauke numfashi ya kalli Islaha ya ce, "Islaha ta ki tana mild presisten ne, ƙarama ce bata yi ƙarfi a jikin ki sosai ba. Amma in ba ki kula da abubuwan da suke sakawa ki samu attack ba zata koma moderate presisten, daga nan ta tafi severe presisten. Ki gu ji shiga hayaƙi, ƙura, sanyi, gas, zafi mai tsanani. In ki ka gujewa wannan, a za ki yi controlling asthma ɗin ki ba tare da controller inhaler ba. Abu kaɗan yana iya tayar da Asthma, sai kin kula sosai, wani lokacin abinda ka raina shine yake sakawa ka samu attack."
Islaha ta ɗaga kai tana fahimtar maganar sa sosai. Ya ɗan yi rubutu sannan ya yi mata printing test. Ya kalle ta ya ce, "ku je pharmacy ku karɓi magani. Akwai reliever inhaler, zata dinga taimaka miki a lokacin da ki ka samu attack. Bakya buƙatar controller one, saboda bata yi ƙarfi sosai a jikin ki ba."
"Thank you Dr."
"My pleasure."
Malek ya ce, "yanzu zaka koma gida?."
Ubaid ya ce, "she's my last patient."
Maleek ya ce, "thank god! Ku je da ita, she's my housemaid."
Ubaid ya zaro ido ya ce, "housemaid!" ya maimaita yana kallon Islaha da kanta yake ƙasa.
Maleek ya É—aga kai ya ce, "take care of her, i'm coming" ya faÉ—a yana fita.
Ubaid ya bita da kallo, kalar ta ta ɗauki hankalinsa sosai, yadda ta kalli ƙasa bata kallonsa, eyelashes ɗinta sun kwanta a ƙasan fuskar ta, ga wata kyakykyawan eyebrow da take cikakkiya baƙa wuluk. Ga bakinta yana moving a hankali, dan ta cire mayafin a fuskarta. Gashinta ya sauka har bayanta, ana iya ganowa dan mayafin kawai ta yi.
Jin shirun ya yi yawa sai ta É—ago kai suka haÉ—a ido, ya É—an yi murmushi ya ce, "Mu je phamarcy."
Ta miƙe a sanyaye, shima ya miƙe suka fita tare zuwa phmarcy.
Ya karɓo ya rubuta dust sannan ya koma office ya rufe komai suka fita. Har bakin mota suka ƙarasa, ya buɗe mata gaba ya ce, "bismillah." Ta shiga shima ya shiga ya ja motar suka fita.
Sai da suka É—an yi nisa sannan ya ce, "so you are from nigeria?."
Ta ɗaga kai ya ce, "Wow! Amma kina da kyau Islaha, ban taɓa ganin ƴar nigeria mai kyaun ki ba." Ta ɗan murmusa bata ce komai ba suka cigaba da tafiya.
Suka cigaba da tafiya yana ta janta da hira ita dai taƙi sakewa yadda ta kamata.
A ƙofar gidan Maleek ya tsaya, ya kalle ta ya ce, "Yaushe za ki kawo mana ziyara? Wannan shine gidana, can i have your digit?."
Ta É—an sauke numfashi ta ce, "Dr my medicine, please." Ya É—an yatsine fuska ya ce, "sorry my lady.." Ya faÉ—a yana nuna mata yadda inhaler É—in take.
Ta karɓa ta saka takardar gwajin a ciki ta ce, "thank you."
"my pleasure, ki kula da abinda na faɗa miki saboda samun attack, har turare mai ƙarfi ki daina sakawa. In ki ka bi doka a hankali wani abun zai ragu."
Ta É—an gyÉ—a kai za ta buÉ—e motar amma ta ji a rufe, ta É—an kalle sa ta ga ya zuba mata ido yana murmushi, sai ta ga ya fita da kansa ya buÉ—e mata, ta fito tana kallonsa ta ce, "thanks."
Ya yi murmushi yana kai hannunsa kumatunta ya shafa, abin ya zo mata bazata, sai hannunsa kawai ta ji bata san zai yi ba, sai ji ta yi ya ja kumatunta.
Rehaan yana tsaye a balcony yana kallonsu, tun tsayuwar motar ya san Ubaid ne a ciki, dan su larabawa duk kuɗinsu canje-canje mota, mota ɗaya suke amfani da ita ko yaushe, duk kuɗin balarabe da mota ɗaya aka san shi. Kuma da yake motar larabawa babu baƙin glass, yana iya hango akwai mace a ciki.
A bayyane ya ce, "Ubaid! Allah ya shirya ka."
Yana tsaye yana kallon su, haka kawai yake so ya ga wacece zata fito daga motar. A kan idonsa ya fito ya buÉ—e mata motar, tana fitowa ya ja dogon tsakin da bai san dalilinsa ba.
Ya miƙe tsaye sosai yana sake buɗe idanunsa a kanta ya ce, "Oh god!" Ya furta lokacin da yake jan kumatunta yana murmushi.
Bai san ya ja tsaki ba sai sautinsa ya ji a kunnensa, ya É—an É—auke kai har yana rufe idanunsa, yana É—an gyaÉ—a kai yana cewa, "a haka kamar mai hankali."
Lokacin da ya juyo bai ga gidan da Islaha ta shiga ba, ya ga dai bata nan. Ya taɓe baki ya ce, "dole na dakatar da ita daga zuwa gidan nan, bana son shirme."
Jafar da ya zo wajen ya ce, "kai kuma kai da wa?. Sai magana ka ke yi kai kaÉ—ai."
Bai san ya sake yin tsaki ba, ya raɓa Jazy ya wuce cikin jin haushinta, haka kawai ya ji haushinta yana mamaye masa zuciya, bai san dalilin da ya saka yake jin haushinta da ta kasance yarinyar Ubaid ba, shi kansa yana tambayar kansa ina ruwansa? Amma bashi da amsar da zai bawa kansa akan hakan.
Jazy ya kalli abinda yake kallo har yake tsaki, ya juya ya kalli inda Rehaan É—in ya bari, ya sake kallon wajen ya girgiza kai yana tunani....
Nana Haleema.
[7/13, 12:11 PM] KRBBK: RDB2P53
Nana Haleema.
Islaha tana shiga É—aki ta wuce, ba jimawa sai ga Maryam ta shigo tana yi mata sannu. Ita dai murmushi take yi dan ta ji daÉ—in yadda suke nuna mata kulawa sosai, sun nuna mata iya mai aiki bace, ita ma tana da daraja sosai. Hutu aka bata aka ce ta kwanta, sallah ce ta tashe ta ta tashi ta yi sallah kafin ta É—auki waya ta kira Hamma.
Bata jima tana ringing ba ya ya É—auka, yana É—auka ya ce, "Matar Hamma ya ki ke?."
Ta É—an yi murmushi a sanyaye ta ce, "Alhamdu lillah."
Ya ce, "ya dai, na ji muryar ki ta yi ƙasa kamar kin samu attack. Kina lafiya?."