Sashe 108
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Don girman Allah ku shiga Youtube kunyi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.ðŸ™ðŸ»ðŸ˜_
••••••••••
Tsawa suka yi musu duk suka shiga hankalinsu suna kallonsu cikin tashin hankali.
Yellow ya ce, "In ba ku yi shiru ba, kuma makomar ku kenan." Kowa ya yi tsitt gabansa yana faÉ—uwa, aka kaÉ—a su daji aka fara tafiya.
Tun dare suke tafiya har gari ya yi haske, babu waya babu agogo balle su san ƙarfe nawa, haka suke tafiya cikin wani irin yanayi.
Duk sun gaji, sun jigata amma tsoron faÉ—uwa suke yi saboda kar a kashe su. A haka suka iso sansanin su, zuwa lokacin gari ya fara haske sosai, aka nuna musu inda zasu zauna kowa ya zauna cike da gajiya. Saheer ya dinga kallon wajen, ganin mutane da yawa a zaune a filin Allah, sai wata bukka guda biyu daga gefe, sai au da suke da yawa a wajen kowa da bindiga.
ÆŠaya daga cikin matan da aka kamo ta ce, "fitsari na ke ji."
Wanda suka taho tare ya ce, "ki yi a nan." Ta sunkuyar da kanta ƙasa, ta yi ftsarin kamar yadda suka ce.
Saheer salati kaÉ—ai yake yi a zuciyar, ambaton Allah ya yi cikin neman mafita yana kallon mutanen. Dukkansu fuskarsu a rufe ta ke, sun rawani irin naÉ—in buzaye sun rufe har fuskarsu.
ÆŠaya ya dafa Saheer ya ce, "Kai bafulatani ne?."
Saheer ya É—aga kai ya ce, "Eh."
"A wanne gari ka ke?."
"Yola."
Sai ya É—ago ya kalli yan uwansa ya ce, "Wannan bafulatani ne, yana jin yaren da muke magana dashi.
Saheer dai kallonsu yake yi, ganinsu da manyan bindigu, ga over over a hannun ko wannensu, ga kayan harbe-harbe koda za a kawo musu hari ta sama.
Ƙarar machine ya cika wajen gabaɗaya, duk ya ga sun miƙe sun nutsu cikin girmamawa. Su biyu ne akan machine ɗin, suka sauka daga machine suka saka musu kujera suka zauna. Ɗaya dinga binsu ɗaya bayan ɗaya da kallo, kafin ya kalle su ya ce, "Ka kawo tsohuwar ajiya."
Ya kalli Magaji ya ce, "Mutum nawa aka samo jiya?."
Magaji cikin girmamawa ya ce, "Su ashirin ne ArÉ—o." (ArÉ—o shugaba).
Ya girgiza kai yana kallon kowa a cikinsu, ya ce, "kar a taɓa matan nan, kar yi musu komai, duk wanda na kama da akasin haka zai tauna gyaɗa."
Duk sun fahimci me yake nufi da gyaɗa, a yaren masu garkuwa da mutane na wani ɓangare in suka ce gyaɗa suna nufin bullet kenan, yana nufin duk wanda ya lalata mace ɗaya a cikin matan sai ya harbe su.
A lokacin aka kawo mace da namiji aka gurfanar a gabansa, ya kalle su ya kalli Arɗo ya ce, "kwance shi." Ya kwance namijin, ya kalle su yana girgiza kai ya ce, "Ku ƙi ku ba da lambar wayar ƴan uwan ku ko? Kun so ku mutu ne?."
A hankali namijin ya É—ago ya kalle sa, wanda yake zaune a kusa dashi ya ce, "Wannan yaro ne ma sosai."
Arɗo ya ce, "Sai taurin kai, kwanan su biyu amma sun ƙi ba da lambar waya, wai babar su bata da waya balle su bayar."
"Wannan macen Æ´ar uwarsa ce."
"Ƙanwarsa ce."
Abokin Arɗo da suke kira da Black ya ce, "Ƴan mata ya sunan ki?."
A hankali ta ɗago kai ta kalle su, a lokacin Saheer ya kalle ta yana jin tausayinta, ganinta yarinya ƙarama dan bata wuce shekara sha shida ba.
Black ya ce, "ArÉ—o wannan ai kyakykyawa ce sosai, a bani ita mana."
ArÉ—o ya yi dariya ya ce, "Babu hakan a shugabancina, kai k fi kowa sanin haka."
"A bani auren ta, zan riƙe ta hannu biyu."
ArÉ—o ya kalli É—anuwanta ya ce, "Kai ka ji, Black yana son auren Æ´ar uwarka. Ya sunan ka ma?."
Muryarsa tana rawa sosai ya ce, "Sudais."
Black ya ce, "ita fa?."
"Sudaisa."
"Ku Æ´an biyu ne?."
Sudais ya É—aga kai yana hawaye sosai, Black ya ce, "Ina son Sudaisa, za ka bani auren ta?."
Sudais ku ka kawai yake yi, ya girgiza kai ya ce, "Ni bazan ba da auren....." kafin ya gama faÉ—a an buga masa kan bindiga, a take ya faÉ—i a wajen a sume.
Black ya yi kam Magaji da masifa ya ce, "Gashi nan ka sumar dashi, aurena za a É—aura yanzu fa."
Magaji ya ce, "Tuba nake Black, na ji yana yi maka taurin kai."
"Ka saka ya farfaÉ—o yanzu a É—aura auren nan."
ArÉ—o ya ce, "Ga wani a zaune, tun É—azu yake kallon mu, ya baka auren ta mana" ya faÉ—a yana nuna Saheer da idanunsa yake wajen.
Sudaisa kuka ta yi sosai, Black ya tsuguna a gabanta ya ce, "In na aure ki zan É—auke ki daga nan, zan je na ba ki rayuwa mai kyau, za ki daina wannan wahalar da ki ke ciki."
Ita dai kuka take yi sosai, ta É—ago ta kalli Saheer suka haÉ—a ido, sai ya É—an zuba mata ido yana ganin kamar ya santa, amma sai ya É—auke kansa daga kallon ta yana jin tausayinta sosai.
Arɗo ya ce, "Black ka bari ya farfaɗo za a ɗaura auren, amma kafin nan sai an bani haƙƙina, dan bazan yi asarar mutane har biyu ba."
Ya kalli Sudaisa ya ce, "Kafin É—an uwan ki ya farfaÉ—o, ki zama matar black, za ki ba da lambar wayar ko ba za ki bayar ba?" Ya faÉ—a yana sakawa ana saita kanta da bindiga.
Sudaisa muryar ta tana rawa ta ce, "Ba mu da kowa, Maman mu kuma bata da waya."
ArÉ—o ya haÉ—e rai ya ce, "in na kuma tambayar ki ki ka maimaita abinda ki ka faÉ—a sai na kashe ki."
Ita dai kuka take yi, a lokacin aka farfaÉ—o da Sudais ya ce, "za ku ba da lambar ko......"
Over over jikin Arɗo ta fara ƙara alamun ana magana, ya ɗauka yana magana, sai kuma ya miƙe da hanzari suka hau machine suka bar dajin.
Saheer kallon yaran yake yi cikin tsananin tausayi, ya ji Sudais yana cewa, "gwara su kashe mu kawai, bamu da wanda zamu ba da lamba balle a kirasa, gwara mu mutu."
Kuka take yi sosai ta ce, "Ni ban son auren Hamma, kar ka bari a yi auren."
Ya juya ya kalli Saheer da yake kusa dasu ya ce, "Sannu."
Saheer ya ɗaga musu kai, Sudais ya ce, "yau ku ka zo wajen nan, ba ku san me yake faruwa ba, mu kwanann mu uku. Sun takurawa ƙanwata, ba dan an hana su yi mata komai ba da yanzu sun yi mata fyaɗe. Ka ta ya ni kula da ita don Allah."
Kuka suke yi dukkansu, Saheer tausayinsu ya kama su sosai, ya lumshe ido kawai bai ce komai ba. A lokacin aka ɗauke sunaka mayar dasu inda suke, aka bar su Saheer ko ruwa ba a basu ba, yana kallon mutum biyu sun mutu saboda rashin ruwa, an ɗauke su an cilla a wani ƙaton ramin da suke cilla gawa.
A kansu rana ta buɗe ƙwal, babu wanda ya yi ƙoƙarin ɗauke su, a lokacin Arɗo ya dawo, yana sauka daga machine ya ce, "ana bawa ajiyata abinci kuwa?."
ÆŠaya daga ciki ya ce, "ArÉ—o baka ce a bayar ba."
Ya zauna yana kaɗa ƙafa ya ce, "Na ce yanzu, a saka mata su shiga daji a samo zolage su dafa a ci. A kawo mana waya."
Wasu suka É—auki mata uku a cikin matan da suke wajen, dan su ba a É—aure su aka nufi daji dasu dan su nemo zogale. Wani kuma ya bashi waya ya kalli su Saheer ya ce, "Ban É—auko ku dan na ajjiye ku ba, ku jarina ne, dole na killace ku yadda ya kamata. Ko wannen ku zai bani lambar wayar gidansu, bazan É—auki lokaci na bar ku a nan ina baku abinci ba, Æ´an uwanku su kawo kuÉ—i su É—auke ku."
ÆŠaya bayan É—aya aka dinga ba da lamba ana kiran wayar yan uwa, Saheer kallonsu yake yi yana mamakin wannan lamari. Wai Æ´an ta'adda ne suke da wayoyi da makamai haka, kuma wai a ce an kasa kama su.
Ya kalli Saheer ya ce, "Bafulatani bani lambar Æ´an gidanku."
Saheer ya ba shi lambar Sadik, dan bazai ba da lambar Baba aka kira wayar Sadik.
•••••••••
Washe gari da safe da wuri Baffa ya fita basu haÉ—u da Islaha ba. Ta fito daga gida kenan ta ga Sadik, suka gaisa ya ce, "kun yi waya da Saheer kuwa?."
Ta girgiza kai alamun a'a ta ce, "ni ban san ya yi tafiyar bama sai da na dawo daga aiki, ba mu yi magana ba gaskiya."
Ya sauke nungashi ya ce, "gabaÉ—aya ba a samunsa a waya wallahi, kuma ba haka ya saba in ya yi tafiya ba."
Ta taɓe baki cikin ko in kula, dan haushinsa take ji sosai ta ce, "zai kira ka ɗin ne, sauri nake zan tafi aiki" ta faɗa tana barin wajan ya bita da kallo cike da mamaki, ganin ana maganar ba a samun Saheer a waya tana nuna ko a jikinta.
Bata tashi dawowa daga aiki ba sai dare, tana shiga ta tarar da mutanen gidan an yi cirko cirko, ga Baffa, ga Sadik a tsaye, kana kallonsu za ka ga tashin hankali a kwance a fuskarsu.
Islaha gabanta ya faÉ—i sosai, ta bi su da kallo kafin ta ce, "Hamma Sadik lafiya?."
Baffa ya sauke numfashi cikin wani irin yanayi ya ce, "masu garkuwa da mutane ne suka kama Saheer a hanyarsa ta tafiya Niger!....
_Don girman Allah ku shiga Youtube ku yi searching littafin KIRAN RABO, ku danna like ku yi comments a kan ko wanne episode.ðŸ™ðŸ»ðŸ˜_
Nana Haleema.
[7/24, 9:52 AM] KRBBK: RDB2P81

Islaha ta ji kamar an soka mata kibiya a ƙirjinta, ta tsaya cak ta kasa ƙarasawa tana kallonsu cikin tashin hankali. Sai kuma ta zabura ta shiga ciki ta ce, "Ban gane an yi garkuwa dashi ba, waye ya yi garkuwa dashi ɗin?."
Adda ta riƙo hannunta ta ce, "Ki nutsu Islaha."
Ta kalli Adda ta ce, "waye ya yi garkuwa dashi?."