Sashe 50
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma ta ɗan taɓe baki cikin wani irin yanayi ta ce, "Aiki ya samu kan Atika, ina kan yin aikin ma yanzu."
"haka muke fata. Kin shiga masallacin annabi?."
"Ban je ba, amma zan je in sha Allah."
"Ayi mana addu'a, Allah ya biya mana buƙatun mu na alkairi."
"Amin. Don Allah ki duba min su, in kin same su ki kira ni."
"Kar ki damu ƙawata, ki ɗauka kamar kina Nigeria, wallahi zan kula miki dasu sosai, zan yi komai dan na samar musu da nutsuwa."
Sai hankalin Umma ya kwanta, ta yi murmushin jin daÉ—i ta ce, "na gode sosai." Daga haka suka yi ssllama ta kashe wayar.
Tana son kiran Æ´an uwanta na Katsina amma tana jin shakkar aikata hakan, dan ta san bata shuka abin kirki ba, babu wanda zata iya tunkara a halin yanzu.
Ta yi ajiyar zuciya, ta miƙe tsaye daƙyar tunawa da kayan wanke-wanken da ta bari a kitchen, ko zasu shekara ita zata wanke babu abinda zai ragu sai ma ya ƙaru. Ta shiga banɗaki, bata jima ba ta fito tana goge ruwan fuskar ta.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Hasbuhallahu wa'imal wakil! Na shiga uku Maimuna!"
Ta faɗa a tare cikin tsananin firgici da tashin hankali wanda bata taɓa tsintar kanta a ciki ba.
A guje ta koma banɗakin tana sauke numfashi ƙirjinta yana up and down, ta rufe ta buɗe cikin firgici, ta ɗan daki fuskar ta ta tabbatar ba mafarki take yi ba, da gaske ne ba wasa ba.
Bata san ta fara hawaye ba sai É—uminsu ta ji akan fuskar ta, tashin hankalin da ta gani dole ya saka ta zubar da hawayen da bata shirya zuwan su ba.
Tunda take a duniya bata taɓa ganin namiji tsaye a haka a gabanta ba, ko mijinta da suka kwashe shekaru sama da ashirin da wani abun bata taɓa iya tsayawa ta kalle sa muraran babu suttura, haihuwar uwa da uba ba, saboda kunya mai tsanani. Yau ga wani wanda ba muharamin ta ba, tsaye a gabanta babu suttura ko kaɗan a jikinsa yana yi mata murmushi, yana nuna mata jikintsa ta sigar iskanci.😂
Ta dafe ƙirji dan har lokacin ƙirjinta bai daina bugawa, ta jingina da ƙofa hawaye yana cigaba da sauka daga idanunta cikin tsananin ɗaci da tashin hankali. Da tana da damar goge abinda ta gani daga ƙwaƙwalwar ta da ta goge, da ta rufe ido shi take kallo a idanunta.
Tana jinsa a kusa da ƙofar banɗakin yana bugawa yana yi mata magana cikin yarensa, bata jin me yake faɗa amma ta san ba kalaman kirki yake faɗa ba.
Umma hawayenta ya ƙaru, ta rufe bakinta da hannunta cikin wani irin yanayi da tashin hankali. Bata san ta zame ta zauna a wajan ba, bata san lokacin da ta ɗauka a wajan ba ta dai san ta jima a wajen a zaune tana kuka.
Ni dai Umma ta bani dariya🤣🤣
Nana HaleemaâœðŸ»â¤ï¸
[7/3, 2:04 PM] KRBBK: RDB2P35
Nana Haleema
Sai da ta gaji da kanta sannan ta miƙe a sanyaye ta buɗe ƙofar, ta fito tana leƙowa kamar munafuka, ganin ba ya ɗakin ya saka ta yi ajiyar zuciya tana takowa a hankali ta fito tsakiyar ɗakin.
Har lokacin abinda ta gani bai daina yi mata gizo ba, har lokacin abinda ta gani da idanunta bai daina yi mata yawo a kanta ba. Ta rufe ido ta buÉ—e tana kallon daidai inda ta gan shi a tsaye da abinda yake nuna mata.
Tsoron gidan ya mamaye mata zuciya, a haka ta buɗe ƙofar ta fito tana leƙe cikin ruɗewa. A sanyaye take takawa ta koma kitchen ta fara wanke kwanukan a tsorace.
Ƙarar rufe ƙofar kitchen ɗin ta ji, ta waigo a hankali ta gansa a yanayi irin na ɗazu, yanayin yanzu har ya fi na ɗazu muni, kuma yana tsaye ƙyam yana kallon ta.
Umma ta ƙwalla ƙara ta gudu daga wajan tana kuka, ya biyo ta yana kallon ta yana murmushi yana yi mata magana cikin larabci.
Ƴar tsere suka shiga yi a kitchen ɗin, tana gudu yana binta yana maganar da bata san me yake faɗa ba, gashi babu wata suttura da ta suturta jikinsa, ita kuma firgici da tashin hankalinta ninkuwa suke yi.
Ba ta yi tsammani ta ji ya cafko hannunta, ya haÉ—a ta da jikinsa yana cigaba da yi mata murmushi kamar zai yi mata kiss.
Umma ta yi dogon salati ta gigice, ta ja jikinta da ƙarfi ta fizge, ta fita daga kitchen ɗin a guje ta afka ɗaki ta rufe ƙofar tana kuka mai sauti.
Jikinta karkarwa yake yi, ta rasa abinda ya kamata ta yi sai kuka da take yi kamar ranta zai bar gangar jikinta.
Lokaci ɗaya zazzaɓi ya rufe ta ruf, ta kashe ac ta hau kan gado ta rufe jikinta tana cigaba da zubar hawaye.
Ta kasa baccin kuma ta kasa mantawa da abinda ya faru, jikinta ya cigaba da karkarwa na tsahon lokaci tana a haka. Tana ji ana kiran sallah amma baza ta iya tashi ba, a haka har aka idar ta fara jiyo hayaniyar yaran gidan alamun sun dawo.
Dukan ƙofar ake yi da ƙarfi tana jin muryar masifaffaiyar matar gidan tana magana ita dai ta kasa motsawa, tana cikin bargo zazzaɓi ya rufar mata a jikinta.
Can anjima ta ji muryar Shafa tana cewa, "Maimuna taso ki buÉ—e, Shafa ce."
Jin hakan ya saka Umma ta diro daga gadon ta zo ta buɗe cikin rawar jiki. Hajiya Shafa tana shigowa Umma ta kulle ƙofa a firgice.
Hajiya Shafa ta bita da kallo ta ce, "Lafiya? Me ya same ki ki ke wannan rawar jikin?."
Umma bata ce komai ba saboda tashin hankali, Hajiya Shafa ta ce, "wai meye haka ki ke yi? Kin kama kin rufe ƙofa kamar gidan ki, suna ta buga miki ƙofa kin ƙi buɗewa, shine suka je suka nemo ni aka ce na zo nayi miki magana. Kar ki haifar mana da matsala fa, kar ki aikata abinda za a ɗaure ki a ƙasar nan wallahi."
Umma ta kasa cewa komai sai rawar jiki kawai take yi, ta kasa buÉ—e baki ta ce komai. Hajiya Shafa cikin tsawa ta ce, "ki yi magana mana, meye wannan na rawar jikin?."
Umma tana jan numfashi ta ce, "ni dai a canja min gidan aiki, bana son gidan nan, don girman Allah a canja min gida ko a mayar dani Nigeria."
Ta bita da kallo ta ce, "ban gane ba, ban gane a canja miki waje ba. Meye ya faru?."
Umma ta ce, "nidai bazan iya ba, a canja min gida don girman Allah, bazan iya zama a gidan nan ba, wallahi bazan iya ba. Gida zan tafi, bazan iya zama a nan ba."
Hajiya Shafa ta bi Umma da harara ta ce, "to uban meye ya saka baza ki zauna ba? Ki yi min bayani yadda zan fahimta, meye ya faru?."
"Mai gidan nan nake gani tsirara yana shigowa, har bina kitchen yake yi babu komai a jikinsa, yana jawo ni jikinsa yana taɓa ƙirjina, yana ƙoƙarin sumbatata. Ni dai bazan iya ba, a canja mim waje, bazan iya zama a nan ba wallahi" ta faɗa jikinta yana rawa, jikinta yana karkarwa.
Hajiya Shafa ta ja tsaki ta ce, "wani abun ya yi miki?."
"Na faɗa miki ya taɓa min jiki."
"Ina nufin komai ya faru?."
"Allah ya kiyaye, Allah ya yi min tsari da wannan saɓon."
Hajiya Shafa ta ce, "Tunda komai bai faru ba meye na É—aga hankali? Dan yana shigowa tsirara ai ba wani abun ya yi miki ba, jikinsa ne ko?."
Umma ta kalle ta ta ce, "babu komai a jikinsa fa, sannan dambe mu ka dinga yi dashi, yana bina ina guduwa."
Hajiya Shafa ya ce, "sai me? Ai bai yi miki komai ba ko?."
Umma ta yi sak tana kallonta cikin sabon yanayi, jikinta yana yin sanyi ta kasa cewa komai.
Hajiya Shafa ta ce, "bana son ƙauyanci Maimuna, ki daina wannan shirmen kamar wata ƙaramar yarinya. Yau ki ka saba ganin namiji babu kaya ko me?."
Umma dai ta kasa magana sai kallo kawai take binta dashi, dan ta kulle mata baki, bakin ya rufe ruf ta kasa magana.
Hajiya Shafa ta ja tsaki ta ce, "ki nutsu, daga yin kwana É—aya har sun fara yi min complain a kan ki, ki nutsu in ba haka ba zaki kore ki wallahi."
Umma ta ce, "ni dama zasu kore ni É—in."
"A kore ki É—in mana meye ya dame ni? In aka kore ki sai ki san inda zaki zauna, nan ba Nigeria bace da zaki je ki kama hayar gida kara zube. Sannan kuÉ—in da aka kashe miki aka kawo ki sai kin biya, wallahi ko sisi baza a yafe miki ba, in ba haka ba hukuma ta raba ku. Kuma in ki ka bar gidan nan ki ka aikata wani abu mara kyau aka kama ki wallahi baza ki tsira ba. In zaki nutsu ki nutsu, nan ba a Nigeria ki ke ba, uban ki zasu ci wallahi."
Umma ta dafe kai muryar ta tana rawa ta ce, "yanzu haka zan cigaba da zama? Ga aiki kamar jaka, daga jiya zuwa yau aikin da nayi ban san adadinsa ba. Ni dama a iya aiki abin zai tsaya da sauƙi, zan jure na cigaba da yi tunda ni na kawo kaina. Amma wannan lamari ya girmi aikin da wahalar sa, namiji magidanci kamar wannan yana yawo a gabana babu kaya ai dole hankalina ya tashi. In ya faɗo min cikin dare fa?."
"Kema sai ki faÉ—a masa, sai meye?Ai ba yau ki ka fara haÉ—uwa da namiji ba."
Umma ta zuba mata ido kawai bata ce komai ba, dan har wani zafi take ji a jikinta, zazzaɓin da ya rufe ta gabaɗaya ya sauka saboda tashin hankali. Har gumi take ji yana tsatstsafo mata, maganar Hajiya Shafa ta fi ɗaga mata hankali.