Sashe 123
Ragayar Dutse Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin hakan sai ta yi ajiyar zuciya ta ce, "Mr Jafar, Ina yini."
"Lafiya. Na ga mail É—in ki, kuma sai na ga kin yi dropping digit É—in ki sai na kira."
"Thank god! Gaskiya ni mai sa a ce, an faÉ—a min kana jimawa jafin ka buÉ—e mail. Amma ni within ten minutes ka buÉ—e har ka kira ni."
Bai ce komai ba ta ji dai ya yi murmushi ta ce, "Allah yasa ban takura ka ba, dan Ina son magana da kai ne."
"Kar ki damu, Am all ears."
Ta É—an sauke numfashi ta ce, "ina so na haÉ—u da É—an uwanka akan wannan maganar."
Jafar ya ce, "Gaskiya a yanzu ban san inda yake ba, amma na san yana cikin garin nan."
Islaha ta ce, "Ina so na haÉ—u dashi akan auren yarjejeniyar sa ya ce."
Ya É—an yi murmushi ya ce, "kina ina yanzu?."
"Ina gida."
"Okay, zan turo a É—auke ki sai a kai ki inda za ki same sa."
"Thank you. Amma don Allah ina so ka kasance a wajen, ina so na ganka a tare dashi
"Miss gaskiya am not availabe, beside an fara events É—in bikina, bani da wani time yadda ya kamata."
Islaha ta ce, "Don Allah."
Ya É—an yi shiru sannan ya ce, "Okay." Ta yi godiya ya kashe wayar.
Ta kalli Safeera da take kallon ta ta ce, "Ki shirya mu je tare, za ki ganawar idanunki waye shi ba sai na faÉ—a miki ba."
Safeera ta kasa cewa komai, dan tunda ta yi waya da Jafar sai tunanin ta ya tafi Rehaan ne, tunda ta san sunan mahaifinsa ta faÉ—a masu lokacin da ta ce an zo neman aurenta.
Safeera doguwar rigar da Islaha ta bata ta
ta saka, jim kaÉ—an aka kira ta a waya aka ce an zo É—aukar ta suka fita.
Farar mota suka gani a ajjiye a ƙofar gidan tana jiransu, suka ƙarasa wajan driver ya ce, "Islaha ko?."
Ta É—aga kai ya ce, "Mr Jafar."
Bata ce komai ba suka shiga motar suka tafi ƙirjinta yana bugawa da gaggawa.
Gidan da ya saka aka kai ta nan ta ga an sake shiga, Safeera dai kallon Islaha kawai take yi har motar ta tsaya. Driver ya ce, "bismillah."
Suka fito a hankali ya nuna musu hanyar da zasu bi suka wuce suna tafiya kamar basa so.
Gab da zasu shjga falon Safeera ta riƙe Islaha ta ce, "Islaha kar ki yake hukunci cikin gaggawa, kar mu zo mu yi danasani nan gaba. Ke kan ki kin san kina da gaggawa akan komai, ki tsaya mu nutsu kar mu yi abinda zai cutar damu."
Islaha ta cire hannun Safeera daga riƙon da ta yi mata ta ce, "Tunda mu ka zo nan magana ta ƙare, tunda na yi niya sai na yi, indai akan Hamma ne zan yi ko wacce gaggawa ce. Akan wani daban ma na yi gaggawa na tafi Jeddah balle Hamma? Ki zo mu je kawai."
Safeera ta ɗaga mata kai suka shiga falon da sallama. Falon babu kowa, amma akwai haske sosai. Suka tsaye suna kalle-kalle ba su san inda zasu bi ba, Driver da ya kawo su ya leƙo ya ce, "ku shiga waccan ƙofar, Mr Jafar yana ciki." Suka shiga ciki da sallama, Jafar da yake kallon ƙofar ya amsa yana kallonsu.
Islaha ta ɗan yi murmushi ta ce, "Thank you mr Jafar." Ya nuna mata wajen zama sannan ya ce, "Your welcome, Miss Islaha da ƙawar ta Miss Safeera." Safeera cikin mamaki ta kalle sa, sai ta kalli Islaha ta ga bata ji wani mamaki dan ya faɗi sunanta ba.
Duk ba su lura da Rehaan a kwance akan kujera ba, dan ya kifa littafi akan fuskarsa, ya yi shiru yana jinsu kawai bazai miƙe bane shiyasa ya yi kamar bai ji ba, bai motsa bama balle su gane idanunsa biyu.
Islaha idanunta ya kai kansa, ta É—an yi tsaki ta ce, "Mr Jafar na zo nan dan na saka hannu a takardar yarjejeniyar auren wata biyar."
Jazy ya nuna mata Ray da yake kwance ya ce, "gashi nan ai, dashi ku ka fara kuma dashi za ku gama. Ray ka tashi, your wife is here." Ya yi masa banza kamar bai ji ba, nan kuwa yana jin duk abinda suke faÉ—a.
Jazy ya ce, "na san kana jina fa, dallah malam ka tashi." Kamar bazai tashi ba, sai kuma ya miƙe ba tare da ya cire book ɗin fuskarsa ba. Ya sauke ƙafafunsa a ƙasa, ya cire littafin a hankali ya kalli Jafar.
Jazy ya ce, "ita za ka kalla ba ni ba." Ray ya É—an juya ya kalle su sai ya É—auke kai kamar bai gane su ba.
Nana Haleema.
[7/28, 5:31 PM] KRBBK: RDB2P92
Nana Haleema.
Lokacin da ya kalle su Safeera sai ta ji kamar an jona shocking a jikinta, ta buÉ—e ido sosai tana sake tabbatar da ba fa gizo yake yi mata ba, shi É—in ne dai a zaune a gabanta.
Tsabar mamaki da ruÉ—ewa bata san ta buÉ—e baki ta ce, "Mr Rehaan!." Ta gefen ido ya kalle ta ya share bai ce komai ba shima Jazy bai ce komai ba.
Islaha ta ɗan taɓa Safeera ganin zata zubar mata da class ta ce, "Ka yi magana akan auren yarjejeniya ko? To gani na zo zan saka hannu a kai."
Bai ce komai ba sai kallon falon da yake yi kamar mai neman wani abu, can ya hango takardun a kan tav stand.
Ya kalli Safeera suka haÉ—a ido, ya nuna mata takardar ya yi mata alama da ta É—auko masa.
Safeera kwarjini ya yi mata, bata san lokacin da ta yi nufin miƙewa ta ɗauko ba, Islaha ta zaunar da ita ta ce, "ai ba aikin da ki ka zo yi ba kenan, ba ke za ki ɗauko ba, in shi bazai tashi ya ɗauko ba ni zan ɗauko. Abinda ya shafe shi ne ba ke ba, baza ki yi masa aiki a banza ba." Ta faɗa tana miƙewa ta ɗauko ta dangwarar a gabansa.
Ya shafa kansa yana mamakin wannan yarinya mai taÉ“in hankali, ya jingina da kujera yana rufe ido yana ji a ransa in aka bar shi da yarinyar nan wata ran tsaf zai iya shaÆ™e ta ta daina numfashi, ya lura tana da rawar kai, amma zai gyara mata zama a wata biyar kacal.Â
Jafar dai ya yi shiru yana danna waya kamar bai san dasu ba, hankalinsa baya kansu yana kan abokansa da suka zo daga wata ƙasar yana ba da inda za a kaisu.
Ya buɗe ido ya ɗauki takardar ya miƙa mata ba tare da ya kalle ta ba. Islaha ta karɓa bata kalle sa ba, ta kalli takardar tana karanta abinda yake ciki. Five months contract marriage, shine abinda ta gani da manyan baƙi a rubuce a sama. Sai rules ɗinsa da ya rubuta mata wanda dole sai ta bi su indai ta yarda da auren.
Rule na farko akan ba ya so kowa ya san shine mijinta, auren sirri ne. Na biyu kar ta faɗi sunansa a ko ina a matsayin matarsa, ko me zai faru kar ta ce faɗi sunansa. Na uku kar ta saka masa baki akan komai nasa, duk abinda ya ga dama zai yi mana babu ruwanta. Na huɗu dole ta yi duk abinda ya ce mata babu saɓawa, dole ta bi umarninsa a duk lokacin da ya ga hakan ya kamata, dole ta yi pretending ɗin matarsa a wajan waɗanda suka dace. Babu ruwanta da maganar gidansu, komai zai faru kar ta saka baki.
Ta gama karantawa ta kalle sa tana hararesa, ta sake kallon takardar ta ga ƙaramin rubutu inda ya ce zai aure ta saboda mahaifinsa ya ce, saboda ya yi alƙawari akan hakan. Sai wajan da zata saka hannu da inda zai saka hannu.
Islaha ta kalle sa ta ce, "na karanta sharaÉ—an ka."
Bai kalle ta ba ya ce, "ki saka hannu."
Ta yi dariya ta ce, "ji mana, ni ma ba ka ji nawa rules É—in ba ai ko?" Ta faÉ—a tana buÉ—e handbag ta É—auko takarda ta miÆ™a masa.Â
Ya bita da kallo yana mamaki, tunanin har wasu conditions ne da ita akan aurensa?. Ya yi kamar bazai karɓa ba, sai kuma ya karɓa yana dubawa.
_Na amince zan yi auren yarjejeniya da Rehaan Yola, amma in ya amince zai bani kuÉ—in fansar wanda zan aura naira miliyan hamsin._
Rehaan yana gama karanta wajen ya É—ago ya kalle ta ya ce, "Are you a thief? Fifty million for your marriage?"
A lokacin Jafar ya kalle su jin zancen miliyan hamsin, ya kalli Islaha da take kallon Rehaan, ya kalli Rehaan da yake kallon ta, ya girgiza kai yana tunanin wannan lamari nasu kamar a wasan kwaikwayo, ko a film bai saba ganin mutane kamar Rehaan da Islaha ba. Kuma shi daÉ—i ya ke ji da ya kasance Islaha tana da wayo da magana, in ba dan haka ba da Rehaan ya gama da ita. Amma yanzu da yake faÉ—a tana mayarwa, tana nuna masa itama tana da rules É—in da zata ba shi, Rehaan É—in zai san ba dan wani abu na sa zata aure shi ba.
Islaha ta kalle sa cikin ko in kula ta ce, "za ka aure ni saboda mahaifinka, wannan shine reason ɗinka. Ni kuma zan aure ka saboda fifty millions, kuɗin fansar wanda zan aura in contract ya ƙare. In za ka bani kuɗin da zan karɓo sa daga wajan kidnappers fine, if not daman ban saka hannu ba."
Ya zuba mata ido kawai yana kallon ta, sai kuma ya kalli Jafar, Jafar dai murmushi yake yi bai ce komai ba, sai kuma Jazy ya É—auke kansa dan babu ruwansa, ya cigaba da danna wayarsa yana dariyar wannan lamari.
Rehaan ya ce, "Ke Æ´ar fashi ce?."
Islaha ta É—aga hannu tana É—age kafaÉ—a ta ce, "babu dole a maganar nan, in baza ka iya ba a fasa daman ba a yi ba. Saboda shi kaÉ—ai zan saka rayuwata a cikin rayuwarka, shima rashin mafita da son ceto rayuwarsa ne ya saka zan zauna inuwa É—aya da kai, bayan wannan da babu wani abu da zai sake haÉ—a ni da kai har abada.