← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 99 OF 152

Sashe 99

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read

Sosai take samu agurin Soja tana zuba shagwabarta son ranta yanzu sosai yake lallaba abarsa abincima shi yake bata bare wanka dama shikemata, kwana biyu da bayanan duk tayi sanyi sai rigima take masa ta waya yana lallabata, safna ansanya tarewata sati mai zuwa mamah ta dage sai gyara diyata take ciki da waje tayi tsaf da ita Ramlat ma ta kara da bata shawarwari sosai yada zata tafiyar da rayuwar auransu cikin ruwan sanyi ta kamashi ahannu kwana biyu Ramlat bata ko iya cin abincin kirki rabin ranta baya bari yana Lagos yau tsawon sati daya kenan yau tin safe ta shirya ta tafi maitama ganin baby nuratu matar Naseer ta haihu gobe sunah daganan za'amata konshi da kitson gudun kar soja ya yashigo gari batada shiri yace mata nan da kwana biyu yana tafe,

Da misalin karfe biyu na rana suna dakin Nuratu ana mata zanan k'unshi mai masifar kyau sai hamma take tanajin bacci safna" tace my sister bacci kikeji ba kai ta daga tana lumshe idanuta Nuratu tayi dariya " ai kinyi kokari akamiki kitso ana gamawa aka fara k'unshi wlh bakiga yada kikayi kyau ba gaskiya yanzu kina ji da kyau dama yau soja ya shigo baki ta turo gaba cikin sanyi murya tace "kibar tunamun da Yayana please ki barni naji da rashinsa dariya sukayi khairat tace" Anya Ramlat baki kwashi ciki ba wlh kyawunki yayi yawa kwanana gashi kinyi sanyi sai shegen son jiki hararata tayi" wlh bakuda aiki banida komai duk fa da nafara sallah banyi satiba jawa ta haihu so kinga ko wanka bata zubarba to ta ina zanyi ciki dariya khairat tayi " to ai yanzufa kinyi kwana arba'in bakiyi fashin sallah ba to ai kinga kin tsallake wata fa amma mubar maganar tunda kince haka amma kam kinyi jiki da fari sosai tsaki taja" wlh banida komai ki yada dani " wlh na yada ina jawa " tinda yayana yabar gari ban tafiba amma idan zan tafi gida zan biya " ai sun kusama saura kwana uku

"eh jiyama munyi waya da ita Safna tace" bari nima na dauré naje Nagano little Ramlat kafin su koma " kema da bawani jimawa kikayi da zubar da ruwanba ana gama yimata l'alle bai busheba ta tashi ta tafi part din yinma ta shige bedroom tayi kwanciyata saboda bacci takeji sosai bata farkaba sai bayan la'asar yinma ta shigo ta ta sheta tayi wanka tayi sallah ta fito parlo yinma na zaune ta zauna ta jingina jikin yinma " daughter k'unshin yayi kyau kanki baya ciwo ko " yinma bayayi kara janyota tayi jikinta tana shafa kitson " ti duk da haka zakisha magani kitson ya matse dayawa

" yinmata banajin zafi fa " to shikenan gobe kin dawo sunah " yinma kice yayana yabarni na kwana gobe da angama sai na tafi " to yi zamanki zan fadamasa " nagode yinmata mikewa tayi naje gun mummy na dawo ta fice tana dariya murmushi yinma tayi ta girgiza kai " dota sonki ajinina yake, tana fita takusa shiga part dinsu taci karo da sulaiman sun fito shida Aminu ta tsaya ta shagwabe" Allah yaya sulaiman baka sona yanzu ko minene dalili murmushi yayi " ke ki rufamun asiri gudan jinina zanki uwa da uba daya dariya tayi " to ai gani nayi ko dan gidana baku zuwa ta kalli Aminu ta zabga masa harara wlh wasu sunji kunya " ke wlh banason rainin wayo uban me nayi najin kunya kaji shegiya fitsarara idanu ta zaro" ni kake zagi duk da kasan matar yayanka nake Allah sai na gwadama fitsara yanzu sulaiman yace" Aminu kamar bakasan halintaba zaka biya Ramlat jeki ciki ina kikaga khairat " tana rigata tunda bakinku daya da mayaudari ba ruwana dakai ta kalli Aminu zata fice ta yarfa hannuta kamar abin kirki ta sheka da gudu " kuma wlh yaya sulaiman idan ka shigo ka hadani da mummy Allah sai na

hada dakai ta shige ciki Aminu jiyahi kamar an zuba masa wuta a idanusa dan azaba tin yana gani kadan kadan har ya daina gani ya rike sulaiman yana ihu " kaga irinta ko to inama ruwanka da ita wlh ni kam ba ruwana kaji tace idan na mata hadi harni zata hada shawara daya muje ka kikara Soja shine zai sakata yanzu ta sakar maka idanu jansa yayi suka nufi part din Dada Ramlat tana shiga ta iske mummy a zaune ta fado samanta ta maida numfashi " ke nifa banason hauka keda wa kike gudu haka dagani " to mummy ba Aminu bane ya bini zai dakeni kawai dan ina masa wasa" karya kikeyi hauka yake kina wanan halin zai dokeki ai kuwa dayayi bayani gun yayansa Soja baki ta turo" dagaske nake mummy ta fada tana kwanci jikin mummy " ke karya kikeyi kice kin tabashi kin gudo dagani kalli Rufaida na kallonki kin kwance mata uwa " to nima ai uwatace mummy yunwa nakeji "

to zauna naje na kawo miki karki tashi ki nema kici ko dariya tayi ta Mike " Allah mummy bakya sona murmushi tayi na tafi gidan Dada ta fice wata tana tafe bata karasa gidan Dadaba soja ya kirata tana ga shine tayi picking ta kara akunne " my Heart " my sweetheart ykk i miss u " Allah yayana kewarka zata kashema kanwarka dan Allah ka dawo gareni " my zumana kiyi hakuri zan dawo da fatan kina lafiya " to ni yayana ina lafiya baka gari da dama dama dai yayana nayi k'unshi da kitso fa murmushi yayi " maza dauki pic ki turomun " to zan turama " kiyi zamanki sai goba ki koma gida kinji abar sona " naji abin kaunata ina sonka my Heart " nima ina sonki amma me dan uwanki ya miki kika kama masa idanu kiyi hakuri badan halinsaba kinji my babyna baki ta turo" my sojana zagina fa yayi zai mareni fa

" wane shi ya mari matata yayi kadan babyna yi hakuri idan nadawo zakiga hukuncin da zan yanke kinji matata al Albarka sansanyan kiss ya bata babyna " yayana" na'am Mrs Abdallah " to naji zan sakesa " yauwa yarinya kirki matar soja dariya tayi " my sojana ilove u " love u too my zumatyna kici abinci sosai yinma tace kin dan rame dariya tayi " to zanci " OK sai zuwa dare zan kiraki matata bye " bye my sojana murmushi yayi ya tsinke K'iran ta shiga part din Dada ta iskosu a parlo tsaki taja " taje kusan Aminu ta tsaya tasa hannu kan fuskarasa ta janye kamar Cira Qaya yaji idanusa sun bude taje gun Dada ta zauna " ke shalele kifa rage mugunta koda yaye bakya Abu saida dalili mikewa sukayi basuyi maganaba suka tafiyasu tabisu da dariya " dada ina mai ran karfe "ya fita k'unshinki yayi kyau " mai ran karfe nama ya gani " ke kika sani tana bangaran Dada sai bayan sallah isha'i ta koma part dinsu taje kan dining ta zubi abinci taci iya cinta tayi dam ta dawo parlo tayi zamanta suna kallon Tv ita da Affan Papi ya shigo " Papina sannu da zuwa " Ramlatuna ina mummy ki tana ciki shigewa yayi sun jima kafin su fito suka nufi kan dining Ramlat na zaune har suka gama suka dawo parlo ta koma kudan papi dinta suna hira papu "tace Ramha Abubakar fa yace shi Nusaiba yakeso " to ni me zance saura fa 2 year ta gama Jss 3

ai bata isa aureba saide idan jira zaiyi duk da ba maganarmu bace su karata da iyayanta murmushi yayi " Allah yayi zabin Alheri dayaga tayi Saurin kafa ne sai kusan goma Ramlat ta tafita part din yinma suna parlo ta gaisheda Abbie " diyata yau ana zaki kwana murmushi ta koma kusan yinma" yinmata ai kekikace na kwana ko " kwarai kuwa dariya Abbie yayi " ina yar uwataki " Abbie najima banjeba sai gobe zan tafi " to ki dauré ki tafi kurika zumunci ku kaunaci junanku da zuciya daya ku rika hakurin zama tare " to Abbie insha Allah " kinci Abinci " wlh yinma naci sun dan jima suna hira Ramlat ta Mike ta shige bedroom tayi wanka tasaka Riga bacci tayi kwance,

zaune yake cikin wani hadadan parlo saide kamar hotel Laptop gabansa dawasu tulin takardu, yana waya " captain wlh dab yake da shiga hannu insha Allah duk bancike ya nuna général Garba tanko shine babban dan fasa kwarin mu kaji da da sauran amma nayi Alkawzlin bazan taba komawa ga iyalinaba ina nan Abuja aboye har sai na kamshi " yauwa oga hakan yayi wlh nasaka masa idanu sosai duk mutsinsa zan rika turama " ik Sadeek nagode yanzu aiki nake zan kiraka zuwa karfe daya na dare " ok thanks tsinke Kiran yayi yana murmushi yayi dailing din number bugun zuciyasa tana kwance taji ringing din wayarta cikin farin ciki ta dauka tayi picking " my sojana,
Chapter 99 · 0% Book details