← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 55 OF 152

Sashe 55

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Ramlat an gama mata kitso da konshi tayi mutikar yin kyau sosai nuratu tace" Amarya yau sai lalle ko mik'ewa tayi bata ce komaiba ta tafiyata dariya sukayi nabeela tace" hamm yay rigima takeji tin safe wai fa kuka tayi data tafi tabar hadin tea me kauri kigaji dariya sukayi

Khairat tace" ai abun na kanwata sai Adu'a, part din yinma tashiga anawa shaffah kitso da konshi ta zauna yinma tace" dota kwana biyu kin gujeni..? " yinma kwana biyu banida lafiya fa " to ya akayi ban saniba kusanta ta koma,

ta dora kanta kafadar yinma dariya yan parlour sukayi saboda an fara taruwa kawayan shaffah yinma tace su koma dayan parlour da ba kowa agama mata Dada ce tashigo " shalelena zo muje nabaki wani Abu mik'ewa tayi tana turo baki suna fitowa suka hadu da soja.

ya gishe da dada hararasa Ramlat tayi " kujisa tsoho dashi ta koma bayan dada ta labe banza, yayi da ita yace" Dada my jawata na gaisheki " to ina amsawa ya jikin nata mai din kuma wanene Ramlat bushewa tayi da dariya " wlh dada kema kin fadi abin KO dadin ji babu ina ruwan na godidi kin mata magana yayi

yana murmushi yana kallonta yake magana dan tayi kyau bakadan ba konshin ya fito da ita " Dada anjima my love jawana na zuwa tananan zaayi kamun amare bushewa tayi da dariya ta kama hannu dada" dada mutafi tafiya sukayi saida taga ya kusa shigewa tadaga murya wlh nagodi kaji kunya irin wanan sunayen Ko dadin babu abakinka saboda kayi tsufa kai ya girgiza ya shigewasa,

Dada ta jata suka fice ta rufe mata baki " kefa baki rabo da daukar magana ina ruwanki ba matarsa bace kuka ta sakawa dada tana tsalle jama'ar harabar gidan sai kallonsu suke jada sécurityn soja sufa sunfi tunanin bata hankaline ma maybe family dinta basu saniba

" dada kina fa jin abinda yake cewa yar uwata kuma kice banayi maganaba ai ciwon mace na macane ya zan bari aciwa yar uwata fuska haba dada ta fadi tana tsalle wlh nidai ki masa magana karya kacemata my jawa Dinan kiduba zancenna. ita zai maida man miya amma akyaleshi..? " kibarni dashi Hassana banda rashin hankali karasa sunan da zaka kira matarka sa mai kiyi shiru kibar kukan nasan kinji zafi ne

Yar gaban goshina kedai karki yada ya rika cemiki mai share hawayenta tayi " ni ina zaiga fuskar rainani ma tab inba kaddaraba ina ni ina auran tsohon mutum kamar wanan" kingafa kibar cemasa tsoho yanzu Yake tsakiyar kuruciyasa

baki ta turo " bawani nan mutum da mata biyu menene in ba tsohoba " amshi wanan abun maza shanye " Dada menene duka kuma" eh maza shanye badai bakyason Abdullahi ba kai ta daga to shanye kwanon shanruwa ta kafa bakinta bata janyeba saida ta shanye tass " dadata wlh bakini dadinba dan karomin " uhulm kidai barshi haka ya isa sauran na yan uwankine " to kawo na kaimusu

bisa amana bazan shaba ahanya " kibarshi zan nemesu kamar yada na nemeki tashi tayi ta shige bathroom tayi wanka tare da Alwala ta fito dauré da towel ta goge jikinta ta mayar da rigarta tayi sallah tana gamawa tayi kwanciyata,

kanta na mata ciwo bata jimaba bacci ya dauketa. kwance yake a parlour sa yana waya " OK sharaton hotol inda akayi na yar uwata duka har sauran suma

ana zaayi nagode sosai kace an gama shirya komai ok karfe hudu zaafara bayan daurin aure jiya angwaye sun tambayeni nace musu ni

sharaton ne sunce suna so nadin, so gaskiya banyi gaiyyaba saboda abun yazo akuraran lokaci OK sai goben

ya tsinke K'iran yana tunanin Allah yasa ta shifka abin arziki agun dinner din wayasa ta dau ringing picking yayi " hajiya jawa ykk? " my love please kazo kaci abinci da kaina namaka mutuniyarka fa.? " da gaske " eh " OK ganina Kiran ya tsinke ya meke ya fice kaitsaye harabar,

gidan ya nufa sojan da ke tsaye kusan motar yana waya da sauri ya bude masa mota ya shiga driver ya shiga yana suka tafi,, lokacin da ya zo bata farlour sai Anmcin na goge goge ya shige bangaransa,

Garage kayan jikinsa yahiga bathroom ya watsa ruwa ya saka gajeran wando da singilet ya fito parlo tana zaune tasowa tayi " kai my love shine baka nemeniba? " ai nazata kina baccine rungumesa tayi " ni bana bacci gaskiya mijina yau kyau kake sosai fa sakinsa tayi

ta kama hannusa suka nufi kan dinning are taja masa kujera ya zauna tayi serving dinsa " wow matar soja yzu kin biyani da hannu zanci sakwara sai walkiya take ta mulmuleta da mai dariya tayi" wlh my love dariya kake bani yada kakeson sakwara sai kace yare, kaikuma buzu gaba da baya,

" kawai ina sontane sosai yanaci suna hira yaci bz kadanba namane baici sosaiba ya gamawa ya wanke hannusa ya Mike " zaki tayani bacci dariya tayi ta rufe fuskarta ta daga kai hannusa ya meka mata ta kama ya tasheta suka tafi dakinsa yashiga toilet ya fito " oya mukwanta babu abin

Da zanmiki saman bed yahau ya janyota tinda kin janyoni ai kinga sai mu huta tare ya rungumeta kara shige masa tayi tana shafa girjinsa kallonta yayi" ina tiwis da kikace zasuzo? " da sukazo ko cikakar, awa basuyi ba anty jameela,

ta turo adau kesu wai ai dama gidanta zasu nace akawosu murmushi yayi" OK oya aiyi bacci idanta ta rufe tana kara shiga jikinsa hannuta saman gashin girjinsa tana shafawa,

Jawa kifa bari karki dauko abinda zaki faramin raki" my love banayi matseta yayi ya rufe idansa tana ta shafa girjinsa har bacci ya daukeshi itama bata jimaba bacci yayi gaba da ita, suna manne da juna,

**********

Ramlat tinda bacci ya dauketa bata farkaba sai bayan sallah la'asar ta tashi bathroom tashiga tayi Alwala ta fito tayi sallah ta fito bataga kowa a parlon ba tafiyata tayi part dinsu tana dabda shiga part dinsu ta hango Aminu kamanisa duk sun canza nufar

gunsa tayi tana dariya " kan Bala'i Aminullah waya maka wanan illah haka badai sojaba sannu ya jiki kaga ilar kwartanci KO sai akiyaye ga Allah ya sauketa lafiya " ke wlh zanci uwarki ina miki wasane" lah lah Aminu matar yayanka kake zagi

to wlh sai na gaya masa kuma ba uwata kasan wada ka zaga ta zuba da guda tayi cikin gidansu tana shigowa taga su zara'u jikinta ta fada tana murna" mutanan Kaduna ina kika baromin yar tsohuwa mai idon kwakwa gaskiya naji dadin

ganinku ya hanya? " lafiya kalau amma kibar yawo anjima kadan fa zaku shiga lalle Amarsu baki ta turo ta tashi ta shige dakinta " au bakyaso Ramlat manya,,,

***
Bayan sallah magrib akayi kamun yan mata. uku alalle Ramlat daket tayada aka shafa mata sai kuka take wai dakarfi dayaji zasu maidata zawara saida mummy tazo ta zuzugunreta tabar shirman da take shaffah kam da nabeela Ko digon hawaye ba Wanda yayi

soja tinda jawa, ta kira ya tafi gifa bai kara fitaba jawa ta lalasheshi ya bata taje gun kamu yakiya hakura tayi ta rungumi mijinta suna hirasu a parlo yana danna Laptop,,

Misalin karfe 11:00pm na dare Ramlat ta fito zata fita mummy ta fito shan ruwa ta ganta" ke Ramlat ina zaki da daranan? Allah mummy wai da guduwane zanyi

amma tinda kin ganni na fasa na hakura " kinci kaniyarki wa yabaki hakuri ki gudu mana wuce ki ba mutane gu baki ta turo ta koma daki tana kukan sangarta tayi kwanciyata har bacci ya kwasheta

*Washe gari* tin bayan sallah asuba soja da jawa suke manne da juna suna baccin su har karfe goma basu farkaba gidansu nacan ana shagalin auran yan mata uku 🤔 su jawa ansami shiga murza kambonta take gun soja. Gaskiya jawa kina burgeni irin sosai Dinan 💃🏻💃🏻💃🏻baridai muga jawa tabar soja ya sami fita Ko yayane nufinta...✍🏻

Rahma ummu Fareesa ce😘

✍🏻✍🏻✍🏻
*?HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*?RAMLAT💖💖*

*?KAINUWA WRITERS✍🏻*

*?ASSOCIATION*🤝🏻

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻7⃣5⃣&7⃣6⃣

.....basu tashi abacci ba sai karfe 11:am sukayi wanka suka fito parlo abin mamaki part din Ramlat dake sama angama shirya mata dakinta da tsadadun kayan daki dana kitchen Wanda akayi musu iri daya su uku kowace an shirya mata gidan tsaff su anty zuwaira ne suka sabko kasa jawa na zaune kusan soja cikeda mamaki ta kallesu kunya ta

kamata " lah anty tin yaushe kukazo? " jawa kenan yanzu kina nufin bakisan muna gidanan tin da akayi sallah asubaba kaya ko ai tin jiya aka kawo da yanma " wlh ban saniba Abdallah gaishesu yayi suka amsa suka tafiyarsu dariya yayi " dakyau kina gida Ana hidima tin jiya bakida labari shiru tayi

tasaka amata danwake ta kalli soja " my love bazakayi breakfast ba? " muje ki hadamin kan dinning suka nufa ta hada masa tea tazuba masa soyayen dankalin turawa da soyayan naman kaza,

Yaci yayi dam itako taci Danwakenta " jawa ki ragefa ina fada miki ko? " Dan rage my love yana gamawa ya Mike " wai bakida niyar zuwa gidane ko kin manta akwai biki? dariya tayi" waceni wlh ina tune je kashirya bari Nima naje na dau

Wanka bikin kanne uku ai ba wasa bane dakinsa ya nufa itamata tafi ta shirya cikin wata hadadiyar shadda colour din ruwan kwai kana ganinta kasan kudi ya koka soja ya hadu iya haduwa tsantsar kyansa da kamala sun baiyyana sai zuba kamshi yake ya fito parlo jawa

Batanan zama yayi yana jiranta bata dadeba ta fito cikin wani rantsatsan lesse kalar ruwan zumuwa da ratsin fari tayi kyau sosai tana dauke da jakarta da ta zuba wasu kaya aciki murmushi dauke fuskarta ta zauna kusansa " my irin wanan kyau haka kafito angonka sak

Murmushi yayi" to ai Dole ango yayi kyau danma ba daurin aure dariya tayi " to tashi mutafi mikewa tayi ta nufi kitchen tabar mask sallahun abinda zasuwa masu aikin gidan da sojoji jakata ta dauka suka fito gida aka bude musu mota suka shiga driver yaja suka tafi
Chapter 55 · 0% Book details