← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 87 OF 152

Sashe 87

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

bayan fitar su mamah Ashe Aminu na lure yayi wuff ya shiga part dinsu safna tana zaune a parlo ita daya tana shayar da yarta ya shigo yanashan kamshi ko kallonsa batayiba taxi gaba da ba yarta nono" ke karki daukeni dan iska magana nake ko ci kanki bataceba cikin jin haushi yazo kujera da take ya zauna ya janye yarinya daga nono ya shimfideta gefe ya shakota ya matseta " dan ubanki ba magana nake dakeba kicewa su Abbie kin yarda na Kara auran budurwa ranta ya gama baci batasan lokacin da ta kwashesa da mariba shakarta yayi ya kamo kanta ya hade bakinsu yana mata tsotsar mugunta yana cizonta tin tana daurewa har kuka ya kufcemata tana dukansa saida yamata lilis ya hankadata ta fadi " ni dake shege kan fasa yar iska kawai ya fice daga parlon kanta ta kifa saman cinyata tana rusa kuka iya karfinta.

Ramlat sai karfe biyu ta farka lokacin duk suna parlo mikewa tayi tashiga bathroom ta dauro alwalla ta fito tayi sallah ta dauki wayarta ta fito parlon jawa suna zaune ana hira Shaffah tace" mmn baby sai yanzu kika tashi my muna shirin tafiya zama tayi tana murmushi " wlh Nasha bacci kubani diyata mu gaisa gaisa Nabeela ta bata ita ta rumgumeta babyna I miss u ta kalli Jawa " my dear da fatan batajin yunwa kai ta daga mata " yanzu tagama sha ki duba wayarki jinin jikinki ya kira mikewa tayi tana dariya" my dear kinfiye tsokana batace komaiba tashiga hira da safara'u " Anty safara'u shine ko ki tasheni musha hira dariya tayi ai zamu dawo gibe sunah masha hira " OK shafamun kan my boy my dear mutafi sama nida babyna kai ta daga Nabeela da shaffah suka Mike " muma sai munje dariya tayi suka fito suka tafi saman suka haye a

parlo suka zauna ta kunna musu Tv suna hira itako tana rumgume da baby suna hira shaffah tace" kinga material din da aka fito dashi na sunah " nida ban jima da tashi abacci ba zata gwadamun anjima sunan saida aka kira salar la'asar suka sabko lokacin su safara'u sun tafiyarsu sums suna fitowa suka musu sallama suka tafi baby ta fara kuka Ramlat ta kaiwa jawa ita tana kwance tana waya ta hayo gadon ta kwantar da ita gabanta ta gyara kwanciya ta saka mat mama abaki " my love ga baby tazo bakaji kukaba itafa batada hakurin yunwa kallonta Ramlat tayi ta marerece" my dear yayamune kai ta daga mata taci gaba da hirata bari naje nayi sallah nadawo mikewa tayi ta nufi sama Tana zuwa ta dauri alwalla ta tayar da sallah Ana ta kiranta har say hudu tana sallah tana gamawa tayi adu'a ta shafa ta Mike...✍🏻

wlh nagaji ayi manegi

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻5⃣&6⃣

...tana tashi wayar ta sake daukar ringing da Sauri ta karasa gun ta dauka tayi picking ta Kara akunneta ta fara saman bed " my sojana " na'am habibtyna I miss u kukan sangarta tasa masa " babyna please karkimun kuka haba my kanwata meye na kuka to bari Nima nayi dariya tayi " yayana ba kuka bane " baby ya jikinki na kiraki Jawa tace bakyajin dadi kina bacci " nawarke fa my dear ta bani magani nasha ta rumgumeni nayi bacci dariya yayi " gud

nagaishe da Jawana akwai kirki wlh yanzu bakya jin komai eh banaji "kina ina yanzu ina takira baki daga ba " yayana ina sallah fa "ok yayi ina babynki shagwabewa tayi" wayyo yayana nagode Ashe sunana kasaka ma babyna amma yayana maiyasa kaki sa sunan zamani ko na yinmata ko my dear tace asaka nawa " nine nayi niyya my zumatyna

" thanks my. jinin jikina I love you more my sojana ta ta fada tana share hawaye dan bataso yasan tana kuka " my bugon zuciyata kin wuce haka I love u too kiss ya sakar mata ta wayar oyo itama sakar masa tayi " my sojana " my Ramlana yi hakuri na dawo kiyimun tabara iriiri bakida Matsala babyna bye " bye Allah kawoka lafiya " Amin ya tsinke k'iran pic d'insa ta zubawa idanu tana shafa screen din wayarta tana murmushi " yayana idan naware bangaran iyaye bana biyun ka bana hadaka da kowa aduniya Allah yasaka min sonka da kaunarka ajini da tsokata

ina sonka da kaunarka ina mugu mugun kishinka azuciyata cikunta ta shafa Allah kabani cikin my sojana Allah ka nunamun na haifi dan Abdallah,na hawayen fuskarta ta share ta sabko tashiga bathroom ta wanke fuskarta ta fito kasa ta sabko tayi zaune aparlo tana kallon Tv umma saudat ta fito " daughter kefa mukejira ki rike yarki nawa jawa wanka " ummana ai ban saniba Mik'ewa tayi suka shigo dakin Jawa na zaune da daurin kirji baby na kwance a bad on jarirai

Baby ta dauko sai tsotsar yatsa take ta zauna kusan jawa " my dear kalli babyna karfa ta koyi cin yatsa mikewa tayi tace "uhum " ai zata koyi abunda yafi hakama tashige bathroom dariya Ramlat tayi " to meye shi abun cire mata yatsar tayi abaki ta zuba mata idanu babu wani banbancin kamarsu mik'ewa tayi ta fito parlo ta zauna taci gaba da kallon Tv tana rumgume da baby har tayi bacci,

bata tashiba sai da akayi k'iran magrib takai baby gun jawa tana linke kaya " my dear bata zanje nayi sallah bata juyoba tace" ki ajeta shimfideta tayi ta karaso gun jawa ta kwantar da kanta kafadar jawa bata juyoba kuma bata tambayetaba fashe tayi da kuka ta rumgume jawa " Ramlat yade ko bakida lafiya ne kai ta girgiza to meye " my dear wlh naji dadine da yayamu yasa sunana nagode sosai my dear dan Allah ki tayani godiya nasan da baki aminceba bazai sakaba thanks Allah ya barmu tare Nima Allah ya nunamun ranar da zan saka muku daga ke har yayana "Amin kade ta fada taci gaba da linkinta Ramlat ta saketa " my dear natafi nayi sallah " Tom sai kin fito tafiya tayi jawa taja tsaki " wlh Soja baya kyautawa nida yata shine babu neman

shawara sai yaje yayi abinda yaga Dama gashi ba halin ka nuna ya dauki zafi ya fara masifa yace baka son yar gaban goshinsa wlh raina abace yake da zan iya sai na gwada rashin arziki tinda bai so azauna lafiya ba duk yada nake kawaici sai an kaini bango kawai tauye hakki ai wlh yau sai nasake gwada saata ko a canza wlh ni yarunyar ta fara ficewa raina sai masifar tsotsar tsiya jaririya da fitina tin kafin ayi sunah Tab umma saudat ta shigo " wai

keda wa kike masifa haka murmushi tayi " masifa ko waka ni waka nake ina naga abokin masifa dariya saudat tayi ta tafi tayi sallah, Ramlat said a tayi wanka tukun tayi sallah tana zaune tana karatu har akayi isha, tayi tana gamawa tayi kwalliya tasaka Riga doguwa amma bata gama zuwa kasaba hannuta kananu tayi mata masifar kyau ta fesa turare ta fito a matatakalar been suka hadu da soja yana hayewa da Sauri Sauri ta karaso gunsa ta rumgumeshi tana dariya

" oyoyo yayana daukarta yayi suka koma dakinsa ya bude ya shige yana rumgume da ita a parlo ya zauna " my zumatyna ina kika shiga ina kiranki bakya dauka kirjinsa ta shafa ta hade face dinsu ta fara magana cikin shaukin soyayya " my sojana nayi hakuri wlh sai yanzu na tuna wayar tana dakin jawa tin magrib na mantata acan takai karshen maganar ta kamo karan hancinsa tana tsotsa ta lumshe idanuta ta Kara shigewa jikinsa murmushi yayi ya Kara rumgumeta ya zuke zip din rigarta ya tura hannusa tsakiyar bayanta yana shafawa yana tafiyar tsutsa sakin hancin tayi tana dariya " my sojana na kabari babu dadi " my baby tsaya zakijii dadi cigaba yayi da mata tafiyar tsutsar har yakai mazauninta yanayi mata

wata irin murza ya birkitota ya janye rigar ya fara mata aramin cibinta wani irin dadi ya fara ratsata ta fara nishi bakinsa yasa Ramin cibin yana lasa da tsotsa " my sojana kabari kirjinta ya dawo ya tsotso ya cire bakinsa yana murmushi dariya tayi ta dokesa akirjinsa cikin shagwaba tace" my sojana ka sakarmun kasala sai kayita rura wutar sonka azuciyata rumgumarta yayi ya mata rada akunne " haka nakeso kiyi tasona kamar yada nake sonki " my sojana tashi kayi wanka sabka tayi daga jikinsa ta bashi hannuta ya kama ya Mike suka shiga bedroom taje ta hada masa ruwan wanka " muje ki tayani batayi musuba ta cire kayanta sukaje sukayo wankan ya nadota a towel suka fito

jikinsa ta goge masa ta shafa masa mai ta zabo kaya mask kyau ta saka masa ta fesa masa turare shima goge mata jikinta yayi ya mayar mata rigarta ya fesa masa turaransa tana dariya" yayana goyani dukowa yayi ta haye bayansa sai zulo take" my babyna idan baki tsayaba zan sakoki ki fado Kara makalkaleshi tayi " my sojana natuba na tsaya kanta ta kwanta gadon bayansa ta lumshe idanuta ta tura hannuta cikin rigarsa tana shafa kirjinshi har suka zo dab da sabka kasa "Mrs Abdallah munzo fa idanu ta bude " to sabkeni sabko ta yayi ya rikota " my angel menene dariya tayi ta rumgumesa "yayana kaine hancinta ya ja ya kama hannuta suka shigo parlo kan dining
Chapter 87 · 0% Book details