Sashe 142
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Suka amsa Soja gun baby's ya nufa fuskarshi dauke da fara'a ya dauki biyu " yarana kyawawa daku Allah ina sonku sosai kamar na hadiyeku biyu ya dauka mace da namiji kaima yi hakuri d'ana zan dawo kanka kusan yinma yaje ya zauna baki yinma ta kama ta kasa magana jawahir ta gaishesu suka amsa Dada sai dariya take a Abdallah taje gun Ramlat ta zauna " my love ina kwana ya jiki " Alhmdllh bani babyna na gani jawa ta kwanto little Ramlat taba ta itako ta ta tashi taje gadon baby's ta dauki Wanda Soja ya bari Soja yana rungume da yaran ya kalli yinma " yinmata ina kwana zungurashi tayi akai" kaci gidanku banaso saida ka gama rashin kunyar tana dariya su mamah suka " yinma yi hakuri kalli baby sai sham hannu take ansami little Ramlat ta biyu ya fada yanama yaran wasa " Ramlat Soja kawai take kallo jawa na mata hira amma hankalinta kan Soja ta cika tayi fam yinma tace "yauwa Abdallah kaga dotana bata shayar da yaranan ba Hamdala yayi ya kalli Ramlat wacce itama shi take kallo suna hada idanu ta kauda kanta murmushi yayi, yasan dan bai mata magana bane take fushi yace" babyna ina kwana kin tashi lafiya ya karfin jikinki baki ta turo dariya jawa tayi " my love kiyi masa magana mana " banayi d'in Soja yace" yinma wlh kunyar kuce ta hana aba yarana abunci zungureshi tayi akai ta Mike " to bari naje gida na dawo mamah ta bita suka fita Dada tace"marasa kunya ina nan ba inda zani Soja ya Mike yana murmushi " ai dama bance kowa ya fitaba tunda yinma ta fita mutum kome ya gani shi yajama kansa kusan Ramlat ya zauna suna gugar juna jawa ta Mike tana dariya dan Sam bataso taga abunda zai tab'a zuciyarta ta bawa Dada yaron hannuta ta amshi little Ramlat ta kalli Soja fauskarta dauke da murmushi tace" my heartbeat zan shiga na gaishe da mai ran karfe " OK sai kin fito kice ina gaishesa ganinan zuwa " OK zai ji my love sai na fito ko kai Ramlat ta daga mata ta tafi Soja ya mayar da yaron saman gadonsa ya zauna ya janyo Ramlat jikinsa " babyna aba yara abuncinsu ko kuka ta saka masa " to ni Soja aiki ya sameni yarinya ya shimfide kusansa ya rungume Ramlat yana mata rada akunne idanu Dada ta zaro " kai wlh Abdallah anti Maras kunyar yaro uwar me kake gaya mata bands jaraba yarinya haihuwar jiya kake runguma mik'ewa tayi tashi ka fita zansa ta bash nono dukansa Dada ta fara ga Ramlat ta rikice masa da kuka " Dada dan Allah had an niba kije kofa ki tsaya zan lallashi matata wlh baby abinda zan mata " kayi Alkawali " eh nayi ai dama ba abunda zan mata yaron hannuta ta aje " ina nan kofa azaune " to na gode Kakarmu tafiya tayi tana mita tashi yayi ya rufo kofar ya haye gadon
my bugun zuciyaya zo bari kukan haba abar kaunata jikinsa ya shigar da ita yana shafar bayanta ta tsagaita da kukan " yayana " na'am rabin Raina yi hakuri nine na tabaki ko babyna kai ta daga tana shashekar kuka " ya salam please yi hakuri kinji fuskarta ya kamo yana lashe hawayen ya gangara bakinta ya tsotsa ya Saki yana mata rada akunneta " my heartbeat ina sonki babu adadi wlh da tunaninki na kwana kefa kin tunani ya fada yana lasar kunneta Kara rungumarsa tayi cike da shagwaba tace" My sojana "na'am baby love menene shiru tayi ta tura kanta kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya rada ya shiga mata akunne yana shafarta yana riritata cikin salon da Dole zata sakbo tabar fushi dan ya gama gano kishine ke damunta shiko bayason damuwarta sai de yana jin dadin kishinsa da take bai sha wuyaba wajan sabko da ita sai gata tana dariya ta na makale jikinsa " baby love zaki shayar mun da yarana ko " sosai ma my Heart ta fada tana kallonsa kiss ya sakar mata awuyanta ya dauko yarinyar zip d'in rigarta ya zuge ya ciro mamar " wow baby love bari na dan shafa abuna ahankali yake shafasu yana lumshe idanu " my Sojana kabari ruwa zai fito fah idanusa ya bude yana murmushi ya saita baby ya saka mata abaki tako fara tsotsa " baby love babu zafi ko " yayana kana kusana ina zansani tana jikinsa yana shafa gashinta da yasha gyara yana mata maganganu masu dadi har yarinya Tasha ta koshi ya dauketa ya kaita gadonsu ya dauko daya shida kansa ya sa masa abaki yana tsotsa yaci gaba da lallabata dukansu yaran saida suka koshi dam ya mayar dash gadonsa ya matso da gadon kusansa ya rungume Ramlat yana kallon yaran yana murmushi itako sai sangarta take zubama Soja yana lallabata Dada gajiya tayi da zama bataga Soja ya fitowaba ta Mike tana fada tazo bakin kofar tana bugawa
"baby love kinji Dada ko kai ta daga dan bacci ya fara fuzgarta ajikin soja" yayana bacci nakeji " yauwa matar yayanta maza yi kwanciyarki ki huta nasan zuwa jimawa za'a sallamemu kwantar da ita yayi ya duka yayi kissing d'inta idanuta lumshe ya tashi yaje ya bude kofar lokacin jawa ma tazo suka shigo Dada na masa masifa jawa sai dariya take murmushi yayi ya ficewarsa yana gyara rigarsa "ke wlh hassana ki kiyayi kanki kin wani biye masa yaune ya rufo kofar nan bacci ya fisgeta amma tajinsu sama sama tayi burus dasu Dada na sababi su Naseer suka shigo da sulaiman da Aminu, Naseer yace" Dada kedawa " babu ruwanku kuyi abinda ya kawoku dariya sukayi sulaiman yace " bacci mata take yaran suka dauka sukayi musu Addu'a sun jima suna hirasu da jawahir sai dariya take dan taga yau Dada babu sauki cikin lamarinta su Naseer suka yima jawa sallama suka tafi Soja yana fita
cikin gida ya shiga part d'in yinma tana zaune parlo ya zauna kusanta " baka tafi aiki ba" yanzu zan tafi nasan sai zuwa anjima za'a sallamesu" ai doctor tace sai yamma " Allah kaimu " amin Abdallah wani sunaye zaku saka kansa ya Sosa " ni sunan macan nace asa Jawaheera mazan kuwa ta zaba tace Abbie da papi take so " wai wai masha Allah gaskiya ka kyauta da kayi haka sunan jawa da kasaka Allah yayima Albarka "Amin yinma ni natafi wlh yau tin asuba ake ta kirana ana tayani murna wayoyin har kashesu nayi wlh kinaji mambila har tato suka hada na murna dariya yinma tayi" lallai za'ayi shagali kansa ya shafa yana murmushi " ni natafi ya fice yana jin wani irin dadi Mara misaltuwa can hospital Ramlat baccinta take hankali kwance d'akin cike da yan uwa da abokan arziki Ana zaune ana shan hira harda su hadeeza da jameela Shaffah Naberla zakiyyah su safara'u khairat nuratu da manya da yara d'akin dam yake aciki Ana tsara yanda za'ayi biki da anko mummy da kallo take binsu saide tayi murmushi ranta fari kal saide abunda basu saniba tuni soja ya bada odar anko har kala uku batare da kowa ya saniba material da atamfa da less shida sadeeq sukayi shawara da habeeb Aneesa ce matar sadeeq ta zabo musu kalolin ankon yace soyake sai ankawo kowa ya sani saide kowa yaga Ana bashi babu sisinka Sannu da kokari Soja
Sai da yamma aka Saki su Ramlat Soja yayi ta kiranta wayar akashe saida ta jawa suka rika hira Ana basu sallama yazo da kansa suka tafi gida da Dada da kuma mamah lokacin da suka iso ko ina tsaf tsaf a gyare Soja yace dama a gyara d'akin kusa da nashi akasa zata zauna ayi sunah nan suka shiga ko ina sai kamshi yake tashi gadajan yara guda ukku masu masifar kyau da tsada aka shimfide ko wani yaro Ramlat sai mamki take ko yau Soja ya sayo gadajan nan Soja yana kawosu Ramlat ya fice makota sai shigowa sukeyi ganin baby's su Ancim baki yaki rufowa har bayan magrib gidansu Ramlat mutane suna ta zuwa ganin yara kowa yabasu yakeyi saboda kyawunsu da girmansu Dada tace abar fito dasu dan dama Soja yayi mata kashedi kar arika fito masa da yaransa har aje a man zuwa barka aci Karo da maiyya dariya tayi tayi
***
Abdallah bai samu damar dawowaba sai karfe goma na dare yasan zuwa yanzu kafa ta dauke bedroom d'insa ya shiga yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci ya nufo d'akin da Ramlat take da sallama ya shigo Dada da mamah suna daga kwance suna hira jawa sai dariya take,musu Ramlat ko tana cikin blanket lullube hankalinsa agunta ama ba dama dan yana kunyar mamah jawa tayi masa sannu da zuwa ya amasa kusan Dada ya zauna " Dadata bakiyi bacci ba " wlh gidan bai jima da mutane suka watseba ya gajiyar aiki " Alhmdllh Ramlat tayi bacci ne " tayi bacci kam tace kanta yake ciwo Tasha magani " Allah sarki baiwar Allah ya fada ransa duk babu dadi yasan bawani ciwonka rashin mijinta ne dukansa Dada tayi " sai ka tashi mu bacci zamuyi dauki matarka ku huce mamah sai dariya take gurin yaran yaje ya daukesu daya bayan daya ya tofesu da Adu'a ya kwantar dasu " Dada don Allah akula dasu da kyau kar abiyata atsareta ta shayar dasu da kyau hararasa Dada tayi batace komaiba taja bakinta tayi gum dariya yayi ya fice daga d'akin