← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 74 OF 152

Sashe 74

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

amma shine ko ku kiramu jansu tayi suka zauna to ya ma akayi kukazo atare shaffah tace" tin jiya muka tsara hakan ni nabiya gidanta yanzu na daukota a motana jiya sun hanamu zuwa gun suna ina yayamu " suna breakfast gasucan jawa ta taso tazo " tab lallai munada baki manyan amare gaisheta sukayi zama tayi suka zaisa soja ya fito " kuko daga ina gidan mutane da safe suna aikin me suka barku kuka fito gaisheshi sukayi ya amsa Ramlat ta kallesa " yayana yanzune safiyar shabiyu fa dariya yayi ya shige dakinsa jawa tace " nima nagafa kamar sunyi saurin barin mazajansu ko basa gida " wlh sun fita tin safe shima yayan Dan bai koma aiki bane shiyasa yake ga kamar safiyace soja cikin shirin fita ya fito yayi mutikar yin kyau yana

waya ya kira jawa ya mata nuni zai fita " a dawo lafiya " babu kiss ma dariya tayi " my love sai ka dawo zanma " OK ce Ramlat tazo gayamata tayi ta tashi ta iskoshi tafiya ya fara ya karya kwanar parlo ya tsaya tana zuwa ya ware mata hannayansa ta fada faffadan kirjinsa ya rumgumeta ashagwabe tace" my sojana na'am my zuciyar soja nayi missing dinki wlh " nima nayi missing dinka wlh yayana kayi kyau dayawa fa kiss ya sakar mata saman lips dinta my sojana bakina yayi missing dinka dariya yayi " yau kam ai sai yace nagaji murmushi tayi ta janye jikinta " mijina kadawo lafia Allah ya

tsaremana kai "amin zumatyna naji dadin ganinki cikin farin cikin oya koma tafiya tayi shikuma ya fice ransa fari Tass zumatynsa na farin ciki tana zuwa ta zauna sukaci gaba da hirasu ta duniya bangaran Ramlat suka shiga sukaga dakunata komai tsaf tsaf agidan suka wuni sai karfe biyar suka koma gidajansu tinda soja ya fita bai dawoba sai bayan magrib lokacin Ramlat tagama kirkamasa sakwara Ancim ta daketa Ramlat ta mulmuleta da mai tayi gwanin kyau ta hada masa lemuka masu dadi taje tayi wanka tayi sallah batayi wata kwalliya ba Riga da skirt tasa na atamfa amma fa skirt din bakin guiwane haka rigar batada hannuwa amma sunyi mata masifar kyau turare ta feshe jikinta dashi ta sabko kasa babu kowa soja yana masallaci zamanta tayi bata jimaba jfece ta fito kusan Ramlat ta zauna " my lovelyna yayamu bai dawoba " yana masallaci kinajin yunwa ko kai ta daga Ramlat ta kama hannuta suka nufi kan

dining sai ga soja ya shigo yaji motsunsu gun ya nufa kujera yaja ya zauna" abun harda hademun kai murmushi Ramlat tayi tayi serving dinsa " wow my Ramlat kin biya yayaki yau dariya suka masa sosai ya kwashi kirki ba kadanba sun rigashi karewa suka sashi gaba suna dariya har ya gama kowa yasha irin lemon da yayi masa suka dawo parlo. akaci gaba da hira amma shi akinsa yake tukuru cikin Laptop saboda kawai tafiya agabansa karshen wata sai kusan shabiyu jawa ta Mike " nikam bacci yamun gida a Ido na gudu Ramlat tashi tayi " wlh nima na gudu ta Riga jawa yin gaba dariya jawa tayi tashige dakinta tayi wanka tasa kayan bacci ta haye gadonta bata jimaba soja ya shigo " shine kuka gudu kuka barni ni daya murmushi tayi

" to bacci mukeji shiyasa muka gudu zamaya yayi bakin gadon yasa hannu ya janyota jikinsa yana shafa cikinta " ya my babyna yana yi yana murza kirjinta narke masa tayi " my love babynka yana lafiya sai kewarka da zaiyi " kice masa dadysa na kusansa kai ta daga tana shafa kirjinsa kiss ya mata agoshinta ya kwantar da ita " oya ayi bacci Ana mafarkina oK" kai ta daga tana murmushi " angama mazan famana murmushi yayi ya kashe mata wutar daki ya fivewasa yana hawa sama ya shiga sharansa yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci masu kyau ya gyara sumar kansa ya feshe jikinsa da turaruka masu kamshi ya fito ya nufi dakin Ramlat tana kwance cikin blanket tindaga parlo wani ni'imataccen kamshi ya daki hancinsa harcikin bedroom kamshin da Sauri ya karasa bakin gadon ya cire blanket din " masha Allah kadai ya iya furtawa ya hayo gadon ya rumgumeta

" wayyo my zumatyna jikinsa ta shige idanta lumshe " my sojana I love u yau ina cikin farin ciki zan kwana jinkin abin sona shafarta ya fara yana mata rada akunne cikin shaukin so ya kamo fuskata ya hade face dinsu yana goga fuskashi atata har ya had'e bakinsu yana mata wani irin tsotsa tankar sun shekara basu haduba itama akidime take tsotsar bakinsa ya fara tara mata abinda tafi so tana zugewa shima haka sun jima Sosai suna tsotsar bakin juna tamkar zasu cinye junansu ai daya gangaro saman kirjinta zuwa kasan cibiyarta Alamarin ya fara fin karfina Dan haka na bude kofa dam na koma waje wata irin tanda yake mata itama hannuta bai tsayaba duk sun haukacewa junasu ina labe ta window sai Jan tsaki nake ban samu naganiba nafi awa alabe naji wani irin ihuu na mutum biyu na tashi kowa da yada yake fadin kalmomi ga Dan uwansa na tsinto Ramlat cikin kuka na fadin yaya Abdallahna karka damu bari kuka babu zafi sai wani irin dadi nakeji....😨Kut wlh 🏃🏻‍♀na fece 🤣 wanan ai sai na kurmance tin kafin asirina ya tonu😄a window nayi nan

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻9⃣7⃣&9⃣8⃣

...karfe takwas na koma gidan ta bararaje saman kirjinshi hannuwasan bayanta ya rumgumeta suna kwasar bacci basu farkaba sai karfe goma soja ya bude idanusa kanta ya shafa ya Dora bakinsa saman kunnata " wayyo yah Abdallah dadi zai kasheni damage haka akeji idanu ta bude tar akan fuskarshi suna kallon junansu Kara narke masa tayi ajiki ashagwab'e tace" my sojana babu kyau Tono asiri fa birkitota yayi yamata Rumfa da

faffadan kirjinsa yana shafa tattausan gashin kanta suna kallon junansu cike da kaunar junasu face dinsu ya hade yana mata rada" my zumatyna ki amincemin nayi kadan please wlh dadinki yayi yawa bana gajiya dake fuskarshi ta shafa tana murmushi " my sojana ai komai nawa nakane kayi kawai na amince bakinsu ya hade yana bata zazzafan kissing

yana murzata son ransa biye masa tayi sun jima suna Romantic amma baimata komaiba saboda jiya tayi jarumta sosai ya garjeta batare da ta nuna gasawartaba shiyasa yanzu ya hakura daukarta yayi cak ya nufi bathroom da ita yana mata wanka itama tana mishi har suka gama ranta fari tass da baiyi komai da itaba dama daurewa tayi ta amsa amma badan tana soba Allah ya taimaketa bai tabataba nadota yayi

a towel ya fito da ita ya goge mata jikinta ya shafa mata mai ya zabo mata Riga mai kyau doguwa har kasa amma batada hannu mai bin jiki ya Sakamata yayi mata kwalliya kallonsa tayi " yayana ina Sonka kaidin na da banne cikin maza ashagwab'e tace yayana " my zumatyna " yayana nafada dayawa katafi dani " my habibty nima nafada na zurma sosai akanki ina kaunarki na adadi daukarta yayi ya goyata suka fito tana dariya dakinsa suka shiga ya sauketa " my sojana ni zan shiryaka kananun kaya ta zabo masa masu kyau ta shafa masa mai ta saka masa riga ta bashi wando " ke zaki sakamun dariya tayi ta kamo hannusa

ta zaunar dashi bakin gado tasaka kafafon " to tashi akarasa tashi yayi ta karasa samasa ta fesheshi da turare ta turo baki tana bubbuga kafa " my zumatyna menene ko banyi kyauba " yayana kayifa kyau sosai bara nacanza maka wasu murmushi yayi ya dauketa ya goyata " my bugon zuciyata kin fiye rigima kefa kika shirayani bakinta ta kawo dede kunnasa "wayyo my zumatyna dadi zai kasheni nabaki barikin sojoji baki dayanta da gidajena na Abuja baki daya na bakisu Allah yamiki Albarka bushewa sukayi da dariya " kefa kikace banda tono silili

cizonsa tayi akunne ta zura harshenta tana lasar kunnesa " wshh my zumaty kibari mana ko mukoma bakinta ta cire tana dariya " A,A my jinin jikina mujede kaci abinci tana shafar gashin kirjinsa har suka sabko kusan bango ya ajeta ya kamo hannuta suka shigo Ashe shabiyu har ta buga amma ko yunwa basaji jawa na zaune tana kallon Tv sakin hannusa tayi ta ruga gun jawa ta fada Samanta tana dariya " my dear ina kwana wlh nayi missing dinki sosai rumgumarta jawa tayi " nima haka ina fatan kina cikin koshin lafiya " Alhmdllh zama yayi kusan jawa kallonsa tayi " my love ina kwana da fatan kana lafiya murmushi yayi ya zungureta akai" banaso saida kika gama hiraku dariya

Ramlat tayi ta Dora kanta kafadar jawa tama soja gwalo " my dear ai kinfi sona ko " ina ma zaki hada nafi sonki yanzu sai kutashi ku nemi abinci tashi Ramlat tayi tanufi dining ta hada tea tana sha" yayana kazo mana mikewa yayi " kinjita ko saida ta koshi zata nemeni " eh nima ina bayanta " OK my jawa nagode dariya tayi " Allah yabada hakuri gun Ramlat ya nufa har ta hada tea mai kauri tanasha
Chapter 74 · 0% Book details