Sashe 39
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Ramlat fita tayi ta zauna a harabar gidan Ramlat ko daga bakin kofar parlour take kiransa tana murmushi " Abbie I love u cikin Sauri ya Mike yana murmushi ya ware mata hannuwansa da gudu ta taho tana dariya ta fada girninsa ya rungumeta hawaye na fita a idonsa " my angel ina tsananin kaunarki dan Allah kar ki yada arabamu janyeta yayi daga jikinsa ya kamo hannuta suka zauna amma taki zama saida ta
Dora kanta akafadarsa tana dariya kana ganinta kasan afarin ciki take Tv ta kurawa ido tamkar tasan mainene ake sai kuwa aka sako waka indiya tana kallo tana dariya tana Kada kai azaune tin tanayi azaune har ta Mike sak yanda
suke rawar itama sai ta fara tanayi tin karfinta kallonta ya tsaya yi har baisan lokacin da ya fara dariya ba saboda sosai ta ita rawa mik'ewa yayi ya janyota ta zauna " my angel huta haka kinyi rawa sosai
dariya tayi ta Dora kanta akafadarsa ta kamo yatsasa guda tasa abaki ta ciza da karfi yaji zafi amma ya basar Abu kamar wasa saida gun yayi jawur amma ya kasa hanata murmushi tayi tana kallon yatsar " Abbie kalli kallonta yayi ya lakaci hancinta " nagani idan baki gajiba to cigaba da cizawa
Sakin yatsar tayi ta kamo fuskarsa tana hawaye tana girgiza kai " to ni me nace miki my Ramlat kodan ki hadamin zafi biyu naface kici gaba da ciwa ko na hanakine,
zakiyi kuka kici gaba da cizawa indai zakiyi farin ciki zaunar da ita yayi ya saka mata yatsar abakinta kin cizawa tayi ta fashe masa da kuka ta kifa kanta acinyasa " Ya Salam please abar kauna kibarni haka ya kikeso namiki nifa ban hanaki ba to kukan na menene kinsa zakiyi kuka kika cijeni ni banjo zafi ba tana yuwa muguntar kice ta motsa amma
Wayarsa ce tayi ringing da Sauri ya kalli idan take aje hannu ya beka ya dauki suna Abbie ya gani saman screen din gabansa na faduwa yayi picking " hello Abbie " Abdallah ku uku fa kadai ake jira kowa yazo har
mijin Ramla da iyayansa " to Abbie gamunan tini zufa ta fara karyo masa ya kalli Ramlat ya dago kanta fuskarsa tab da hawaye kallonsa tayi tana ganin hawaye ta fashe da kuka. Ta kamo fuskarsa tana girgiza kai
Baice mata komaiba ya Mike tsaye ya dagota ya goge mata hawayen fuskarta yana girgiza mata kai itama hawayen fuskarsa ta goge masa tayi murmushi tana girgiza masa kai
boye damuwarsa yayi yamata murmushi ya sumbaci goshinta itama ta sumbaci karan hancinsa tana dariya hannuta yaja suka fito a harabar gida yaga jawa " jawa tin yaushe kike nan murmushi tayi " yanzu ne
nazo kiranku Ramlat sai baki take turowa bai kulataba ya kama hannu jawa da hannu daya suka fito saida suka zo kusan jama'a ya saketa Ramlat ko tacika tayi fam yana lure da ita murmushi yayi aransa yace tab kina hakama kinsan zafin kishi to ina GA lafiyaki lau dakin taron suka shigo masha Allah
an hallara kwansu da kwarkwata wajan Naseer ya nufa sulaiman sai boye dariya da takamosa yake dan yaga irin tijara da Ramlat ke sonyi masa sai hararasa take Naseer ma gintse dariyasa yayi
Dayake tanajin haushinsa sai taki binsa tayi tsaye tana kallansu sai turo baki take yinma tace khairat taje ta janyo Ramlat zauwa tayi ta kama hannuta batayi musuba ta bita ta kawota gun yinma ta zauna nuratu na mata magana tayi banza da ita sai bankawa soja da jawa harara take, Ahmed kuwa tamkar ya sace Ramlat
yakeji yada ta Kara kyau akwana hudun da bai gantaba. Da Adu'a aka bude taro tsoho mai ran karfe yace "
inaso ku bani hankalinku da kyau bakomai bane yasa akayi taron gagawa sai dan saboda Ramlatu da kuma halin da take ciki yananuna Ahmed dan haka ni usman Mani buzun bagayyah
nayanke hukuncin kuma inji wanda ya isa yaja dani yaga bacinran cikeken buzun Agadez dan haka na yanke hukuncin zan daurawa Ramlatu Aure gobe bayan sallah juma'a Da... bai idasa maganar ba yaga mutum agabansa tamakar an jefushi daga sama..... ✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻5⃣5⃣&5⃣6⃣
.....Bayan sallahr juma'a Ana babban masallacin dake hade da gidajan Buzun Bagayyah Family dumbin jama'a suka sheda daurin auran Abdullahi Mustapha usman Mani Bagayyah tare da Ramlat Hassana Hamza usman Mani Bagayyah Akan sadaki nera dubu dari biyu kawo munnir shine Alwalin Abdallah kawu Ibrahim Alwalin Ramlat Abbie shine mai bada Auranta hamza shine Mai neman auran Abdallah abin abin burgewa Ana gama daurin
Aure kowa ya kama gabansa Soja ransa fari tass sai washe baki yake abokan aikunsa na tayasa farin ciki zasu fara harba bindigogi ya hana yace matarsa ba lafiya, motoci wasu jibga jibga guda biyu Ana take ya dauko key dinsu yabar dasu kyauta mutumi daya har kuka yake dan farin ciki bai tana tunanin zai malaki irin wanan motarba, shikuma day an Ana take yabada kyautar kamar motarsa da idan zai tada sai da turi kaga ikon Allah ko abinda yake fada kena,
bangaran Ramlat ko bata tashiba sai misalin karfe biyu lokacin daidai an gama daurin aure mik'ewa tayi tashige
Bedroom tana dube dube neman shaffah take bata gantaba bathroom tashiga tayi wanka tayi ta fito tasaka doguwar Riga Mara yauni ta fito parlour yinma ta kalleta da su anty saudat " dota kinyi sallah kai ta girgiza anty saudat ta kama hannuta suka shiga ciki
" maza he kiyi Alwala yaya daga larura kike neman wasa da sallah abinda ba tabiar kiba Alwala ta dauro ta fito tana turo baki sallaya ta shimfida " maza yi sallah tada kabbar tayi anty saudat na tsaye saida ta gama, tana lure da ita tsaf tayi sallah a nutse ta gama ta nade abin sallah tana hannuta suka fito,
Abinci ta kawo mata a plate ta bata kin ci tayi ta turo baki tana matse ido halamun kuka zatayi yinma tace " ai wallahi bazata Ciba inda shaffah ce to dama dama idan ta rasa soja tana ci ahannuta " wlh yinma duk kukuke daure mata gidin take iya shege tsawa ta Daka mata ke dan uwar karbi kici ko na
dakaki yanzu maimuna tace" wai keko Rahama kinsan abinda kike yarki ko yarmu taki bataci GA Wanda suka saba bata ai ba da gangan takegiba larurace lalabata maimuna ta fara tana bata abaki daket ta amsa so uku ta Mike tana kuka tasjige bedroom dinsu tayi kwancinta tana kiran Abbie,
" Allah sarki baiwar Allah wlh tausayi take bani yinma tace ai Dole kaji tausayinta ai bazan bari akaita gidanta ba sai ta warke anty maimuna tace" haba dai GA jawa nan ai zata kuka da ita ko saudat tace " wallahi Nima nafiso ta warke musha biki Abdallah dan gata yasami mace biyu tan gida daya ya aure Allah ya bashi ikon yin
Adalci tsakaninsu Rahama tayi murmushi " gaba anty maimuna ai abun sai yayiwa jawa yawa GA kuka da gida GA kula da mijinta ga kula da mai larura wlh kubarmin yata bazata iyaba yarku ta zauna har ta warke sai ta tafi Dadace ta shigo da sallama baki daya suke gaisheta"ina shalelena take yinma tace " tana daki fushi take bataga shaffah da soja ba
Dakin ta nufa tana mata magana ko kallo bare ta amsa sai gajiya tayi ta fito sunaso suyi dariya amma suka dake ficewata tayi, bangaran Abdallah sojoji suna tafiya ya shigo ciki gida su Naseer nayi as a tsiya yayi banza dasu yana dariya kasa kasa part yinma ya nufa ya isko sunyi wa matarsa caa sai yajuya yana tausayinta dan yasan shi take nema part din Dada ya nufa shi ya turota taji ko taci abinci ta dawo tana
bashi labarin ko kallonta batayi ba dakin Dada yashiga yayi kwanciyasa yana tunani abar sonsa harda kukan farin ciki yayi na yasami Ramlat ta sauki batare da yasha wuyaba yanada tabbacin idan ta dawo normal zasu zauna lafiya saboda tana sonsa murmushi yayi yana mai farin cikin wanan Ranar mai dimbin tarihi sai shine yazama mijin Ramlat
*********************************
Jawa na uwar daka tana aikin kuka taji Ana knocking din kofar parlor mik'ewa tayi ya wanke fuskarta ta fito taga Shaffah da nabeela da safna murmushi tayi ta taresu cikin farin ciki tamkar babu abinda yake damunta suka shigo suka zazzauna " sannuku yau ziyara aka kawomin gasheta sukayi ta
amsa ina kuka baromin my love kuma amaryata murmushi sukayi safna tace tana gida " to bar na Dora muku girki ko shaffah ta Mike " ahaba Anty bari mu Dora shaffah ta nufi kitchen jawa ta zauna " nabeela ina su mummy da yinma su Dada " duk suna lafiya safna tace" mamah na ma tana lafiya dariya jawa tayi " ayya sorry safna ai duka na tambaya nabeela ta Mike " anty bara na taya shaffah aiki safna muje mana " haba nabeela sai kace
zamu dafa dawisu girki har mutum uku kuje mana na taya yar uwata fira murmushi tayi ta fice jawa " tace ke uwra gayawa mutane magana ai dawisun ma akwai idan zakici kije ki dafa murmushi tayi " uwra gida Allah ya baki hakuri abinda yake damunki ma kadai ya isheki hada miji da Hatsabibiya ai jarabane agogon bango ta kalla wlh yanzu an daura auran,
gaban jawa ya yanke ya Fadi tin karfi amma sai ta dake ta basar ta harareta " kinga ni banason gulma Ba hatsabibiya badai kin manta ai gwara ita so dubu dake ido safna ta zaro " nidin jawa kike hadawa da Ramlat tantiriya uwar yawo maisa kananun kaya wayasani ma ko tarabawa kartin banza kanta awaje... Ai bata idasaba jawa ta kifa mata Mari har biyu tana huci " amma wlh safna bakida kunya duk da gori baida dadi wlh yau sai na miki ke har kinyi maganar iskanci Kada muka kamaki dumu duma yaya Aminu na tsotsar nonoki a parlour Dada in baki saba bin