← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 62 OF 152

Sashe 62

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

cikin yana gano tanajin yunwa kwanci yayi yaja musu blanket ya rufesu ya janyota jikinsa ya rungumeta yana shafarta ahankali yana kiranta " Mrs Abdallah tashi kici abinci ina batasan yanayiba bakinta ya lalubo yana tsotsa cikin nutsuwa yana shafarta a hankali ta bude idanta tana kallonsa ta zaro ido ta ta cire bakinta anashi tana hararasa

" menene haka da ranar gari anzo aketamun haddi kara matseta yayi " eh ai matatace konayi laifi wallahi idan kikayi wasa yanzu da rana tsaka sai nasaki alayin manyan mata baki ta turo ta kara rungumesa tana shafa sajan fuskasa " yaya Abdallah wasafa nakema irin na yaya da kwanwarsa mafi kusanci kuma abokin kamannita a shagwab'e tace my sojana ai ni yarinyace kabari nakara ko da shekara biyu

da dariya ta bashi " kuma fa hakane to nabari dariya tayi ta Haye saman kirjinshi ita a tunaninta ya yada " tashi muje kici abinci batayi musuba ta tashi daga jikinsa ta cire blanket da suka rufa tashi daga kwancin ya sabko daga gadon " oya hannayenta ta daga alamar

ya dauketa kafada ya ya makale kwanciyata tayi tana harba kafa da kukan sangarta ba hawaye rankwafowa yayi ya dauketa goyata yayi abayansa suka fito tanata dariya " dokin malam kayi gudu mana " idan bakiyi shiruba zan kadoki nine dokin " to ba wasa bane ta rada masa akunne tana lasar kunna

my soja ta fada ashagwab'e " na'am my Ramlat shiru tayi bata sake maganaba har suka sabko parlour ya shideta yana rike da hannuta har kan dining jawa tayi murmushi "ai nazata kaima kayi baccin " yanzu atafiyata ha nayi bacci kujera yaja ya zauna Ramlat ta zauna kusa dashi jawa tayi Seraing dinsu hadadiyar jalof yasa ta shimkafa da aka yita da ishashan naman rago da kayan lambu kowa da plate

dinsa Ramlat ta kali jawa" my dear ke baza kiciba.? " tin yaushe naci na gama ga plate din da naci soja baice kalaba take cin abincinsa Ramlat sai surutu take zubawa " gaskiya my dear kin iya girki wanan tsadadan abinci haka " my love bani nayi ba fa inna talatu ce face ta hade " nide na fasa cima nazata ke kikayi kallon plate dinta yayi wayam babu ko kwayar shimkafa daya tacinye

Tass hannusa yasa ta kasan table ya tsinketa yi tayi kamar batajiba ta Mike tabar gun dariya jawa tayi " my love Allah shirye yallabai na d'adama kai ya girgiza parlour Ramlat tayi zamanta tana kallon TV har ya gama suka iskota jawa ta zauna kusanta " my love kallo kike kai ta daga soja bai zaunaba ya nufi sama bai jimaba ya fito cikin shirin kananun kaya masu adon

kakin soja wande sukayi mutikar yimasa kyau ba kadan ba sai zuba kamshi yake jawa jitake kamar taje ta rungumesa ko taji sanyin abinda takeji amma bata iyaba agaban Ramlat Ramlat kallo daya tayi masa ta dauke kanta shikuma kallo daya yama jawa ya gano

Abinda takeso cikin dubara yada yar rigimarsa bazata haukace masa da kishiba ya zauna kusan jawa " jawa menene ya fada miki ido haka tsaya kar yashige miki ido rungumota yayi jikinsa tanajinta ajikinsa ta rungumesa " yayana ciremun dan Allah da sauri ramlat ta matso gunsu " wayyo my dear minene ya shiga idanki

yaya Abdallah dan Allah cire mata tafada idanta ya kawo hawaye bushe mata idon yayi yana shafa bayanta " jawa kinajin zafi? " A,A my love janyeta daga jikinsa ajiyar zuciya ta sabke tana kallonsa " my love nagode kwarine ko menene " ai yafi karfin fada ke yanzu ya kikeji aranki? " dadi wlh naji my love " gud Ramlat ta rike hannun jawa " sannu ya fita? " eh my love murmushi yayi ya tashi tsaye

" na tafi mambila zan duba wasu abubuwa sai dare zan dawo jawa tace" yallabai adawo lafiya Ko muyi rakiya my love tashi ki rakashi katon hijabinta da yake aje ta ba Ramlat iya je kiraka yayamu abun sonmu sanyin idaniyarmu dariya Ramlat tayi soja ya bekawa Ramlat hannusa kafada ta makale dukowa yayi yakama hannuta suka fito kusa da kofar parlour marerece fuska tayi" my soja ina zuwa please katafi dani rungumeta yayi yana shafa mazaunata yana mata rada akunne " babyn soja bazan iya tafiya dakeba barikin sojoji akallemin ke zuciyata ta buga lokaci daya Ko nayi aika aika kara shigewa jikinsa tayi,

tana shakar kamshinsa tana shafar wuyansa ashagwab'e tace" my sojana kayi kyau dayawa please karka fita ahaka kakoma kasa jallabiya murmushi yayi " to my angel wa zai kalleni ai kwalelensu ni nakune ku biyu ba kari baki ta turo tana bubbuga kafa" wlh duk wace ta kalleka wuta bal bal ta karasa maganar tana hawaye, fuskata ya kama

" to menene na kuka ko bakyaso naje nayi abinda ya kamata hankali kwance harshe yasa yana lashe hawayen ya gangara saman lips dinta ya sakar mata samba mai dauke numfashi da karfi ta sabke ajiyar zuciya ta kara ririkeshi " my Ramlat kasa amsawa tayi
Kinajin bacci ko kai ta daga masa cak ya dauketa ya zagaya ta dayan parlour ya kaita bedroom dinsa na kasa ya kwantar da. ita saman bed

ya shiga rikirkitata da fitinanan kiss idanuta ta lumshe Ko 5mnt baayiba tayi bacci tana rungume jikinsa murmushi yayi ya janyeta ya lulubeta da blanket ya Mike ya kunna mata AC ya fesa turaran daki yaja kofar ya tafi yana kallon agogan hannusa karfe uku saura kwata acikin nutsuwa. Yake taku irin na jaruman maza masu ji da kansu da izza da kudi uwan uba kyau yana fitowa harabar gidan sun gama shirya

motocin, cikin girmamawa suka bude masa mota yashiga aka bude musu get suka tafi motoci uku na biye dashi tin lokacin da soja ya kama hannu ramlat suka nufi kofar parlour jawa ta tashi tace bari taje ta danyi bacci ta huta dan haka batasan Ramlat bata parlo ba,

************ ****** ***********

Bakin tika tika yau Rumaisa lokaci yayi ta margaya sakamakon cizon kanta da take duk tabi ta shanye jininta da kanta dukda kacar da take dauré da ita har numfashinta ya dauke tana Kiran soja jini kudi mahaifinta suka kira da yayanta amma fur sunce bazasu sallaci

gawartaba Abu kamar wasa saida aka hada da iko kafin su yada su amsa hakana ba dan ransu yasoba suka tarkata da bakin nufinta aka yimata wanka da sallah darajar tana sallah kafin abin ya samu suka kaita gidanta na gaskiya suka barota ita da halinta ina anfanin rayuwa irin wanan garin neman duniya gashi baka sametaba kuma kayi mutuwa mara kyau mutum har uku basu sami mutuwa mai kyauba Allah kasa mufi karfin zuciyarmu Amin wlh idan kace kabiya duniya da abinda dake cikinta ka gama halaka,,

---------------------------------------------------

Ramlat bata tashiba sai bayan sallah la'asar dakin take kallo yayi mata kyau sosai sabkowa tayi ta shiga bedroom ta dauro alwalla ta fito sallaya ta shimfida ta bude wardrobe taciro jallabiyar soja ta saka ta tayar da sallah tana gamawa ta cire rigar ta Linke ta mayar parlo ta fito jawa batanan,

parlonta ta shiga ta zaune tana waya kusanta ta zauna "lah momy to kice mata nazo bari yayana yazo na fada masa direba ya kawoni yau ai Dole nazo ganin baby amshe wayar Ramlat tayi ta kara akunneta"momyna ni bakya nemana " ah dota ai na tambayi jawa tace kina bacci safara'u ce ta haihu dazunan " wayyo dadi momyna kice yau kwana sai Asokoro? " eh mana tinda Abdallah bayada hankali ba kunga sai anjima kitt ta tsinke kiran, tana dariya lallai Abdallah ya hada daru agidansa,,,

" my love yaushe kika tashi? " yanzu marerece fuska tayi my dear kiramin yayamu murmushi tayi tayi dailing lumber tanata ringing bai daukaba har so biyu ta k'ira bai dagaba" my love bai dauka ba maybe yana cikin aikine kiransane akayi suna cikin aiki zai kira murmushi Ramlat tayi" shikenan tashi tayi

my dear na tafi? tashi jawa tayi" muje parlour hannu Ramlat ta kama suka fito parlour suka zauna suna hira jawa tasaka a mata danwake cikin gagawa Ancim tayi mata da manja ta zubo mata " wow Ancim nagode dariya Ramlat tayi " my love wlh ban taba cin danwake ba? " zo kici yanzu akwai dadi " ka banaci kice abinki wani irin amai ya tasuwa jawa mikewa tayi da gudu

amma yaci karfinta ana tsakiyar parlon tarika kwararashi Ramlat ta riketa tana mata sannu har ta gawa ta kamata suka nufi dakinta ha cikin bathroom suka shiga ta wanke mata bakinta ta rukota suka fito tana mata sannu " dan Allah ki daina cin danwake dama ai zai sakaki amai ki kwanta ki huta " muje parlour rike hannuta tayi suka fito Ancim na gyaran parlour suka zauna wayar jawa tayi

ringing Ramlat ta dauko ta bata picking tayi tana murmushi " Allah yabar mana kai yayamu mijinmu " Amin uwar gidana ykk ina cikin aiki naga kiranki.? " lapia kalau muke kaifa? " nima haka ina iya Rigima? " gata " ok bata waya bata tayi ta amsa tana murmushi tashi tayi ya shiga parlon jawa kuka ta saka

Masa" wayyo ni Abdallah mijin Ramlat da jawa me kuma na miki yanzu shashekar kuka take please yi hakuri my angel imssi u cikin shagwaba tace" my sojana ina ka tafi ka barmu antyna tayi amai yanzu kace ta daina cin danwake " to ai KO bataci danwakeba jawa kullum cikin amai take cikine yake sakata amai " wlh my soja

Jawa bata yafeba akanme zaka mata ciki yana bata wahala dariya yayi " ai kema yau insha Allah sai na miki ciki idanu ta zaro ta dora hannu akai ta kashe wayar ta fito jawa tace " me ya sameki " my dear cikina yake ciwo amshi wayarki bari nasha magani bata bira komaiba ta Haye bene tana
Chapter 62 · 0% Book details