← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 95 OF 152

Sashe 95

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

maidawa tana nuna Ramlat " my love Dama kin dinka anko cikeda mamaki Ramlat ta kalleta fuskarta dauke da murmushi ta kashewa jawa ido daya ta gada mata gyra ta gyara tsayuwarta" my dear me yasa meki yau ankon da yayamu ya sayamana ni dake har kin manta kecefa kika kawo shawara muyi ankon sunah anty safara'u ta fito mana da shi muka zaba kika nunawa yayana kin daukar mana ni dake yabaki kudin kika kai mana dinki nace ayi mana doguwar riga kikace ke riga da skert kikeso ni kuma nace doguwar Riga nakeso jiya aka kawo mana dinkin har kin manta kikace da kinsan haka nawa zaiyi kyau dama irin nawa aka miki Dada tace " ke jawa kodai kinyi fason haihuwa bamu saniba in ba haukaba taya zaayi anko ba Ramlatu uwar jaririya dabas Jawa ta zauna ta dafe kanta zufar tsoro na karyo mata ko ta samu tabuwa da gaske...✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻1⃣1⃣&1⃣2⃣

...kanta ta dafe ita dai a saninta bata sayi anko da Ramlat ba to yaya akayi haka jitake kamar ta shake Ramlat saboda haushinta da tsanarta gashi tayi wani sitirtacan kyau Dada tace" ke Jawa Anya lafiyarki ko sai an bincika taya zakuyi Abu da el uwarki kice bakisan kunyiba dukowa Ramlat tayi ta rike kafadun Jawa tana murmushi " my jawa lafiya wai ko duk farin cikinne kinga kanwarki mafi soyuwa azuciyarki da anko gashi ta hadu ta ko ina nutsuwarta ta saita tayi murmushi "wlh na manta my love kinfa san yarki da tsotsa sai tayi ta tsotsata har naji hankalina nason gushewa dan zafin tsotsa sakinta tayi " wlh har naji dadi da nazata ko zancan Dadata ya baiyana babu lafiya amma da dady take ai bazakiji zafiba dariya jawa tayi ta kaima Ramlat dukan wasa ta kauce Dada tace" Ramlatu me kuke jirane da bazaku tafi waje ba gun jama'a

Shagwabewa tayi" yauwa dadata please kiga yayana wlh shine ya hanani fita yace bai yafemun ba yanzuma na tura Nusaiba kawata kiransa ko zaiyada yazo na rokeshi ya barni mikewa Dada tayi" ai ko bai isaba kibarni dashi Shaffah ce ta shigo da sallama " ke shaffah ina Abdalllah " gasucan shida abokansa da su yaya Naseer da Ahmed "ja'ira kice da mijunki de dariya tayi jeki kirashi kice inji ni " to Anty Jawa yaya Abdalllah yana kiranki yace kiyi sauri murmushi ta saki " yanzu kuwa ta Mike haushun Ramlat ya cikika jitake kamar ta makoreta gyara kwalliyata tayi shaffah ta tafi Kiran Soja Nusaiba ta shigo Ramlat ta tare ta

Kawata ina yayana " kinsan Allah ina nufar gunsa yasan abunda ya kaini face ya hade amma na basar na gaishesa nafito dashi gefe namasa bayani cewa yayi ai kinsan abunda kika masa bazai zoba kuma bazai kunna wayarba kiyi kwanciyaki dama ba lafiya ce dakeba bakyason hayaniya kar zazzabinki ya tashi ganin Jawa su take kallo tana murmushi alamun abun ya mata dadi bazata fitaba bare ta likemasa yasaka Ramlat murmushi " wlh dama nasan yayana bazai barni na fitaba bansan meyasa yakeda zafin kishiba kafadu ta kada so tunda bakaso ai ba Dole bari nayi kwanciyata dama ba dadin jikina nakejiba hararata jawa tayi tana tsaki aciki tace" wlh Ramlat zakici uwarkine shegiya mai sufar aljannu bawani kishi gwarlma na hada miki yau de bazaki ki nace masaba uwar jaraba kamar tafi kowa son miji mai idanu kwartaye yau mijna kwalelenki nasan yayi fushi dake ko kallo

arziki Yau bazaki samuba gurin my love yau da uwar yarsa yakeyi Ramlat gun Jawa ta nufo tana murmushi" my jawa kutafi ana jiranku ni kam kwanciya zanyi ta Haye gadon jawa tace" amma banji dadiba my love nima karmar na fasa fita dan ba hali" no karki damu duk cikin sone my sojana bazai taba abinda zai batamunba saide gyara Dada tace" Jawa ki fuce ki tafi wlh kinfa san halinsa karki bari ya biyo sau tafiya tayi tana dariya Nusaiba tace" Dada ki taya kawata hira na fita nima " to saman kujera ta zauna Ramlatu baki batawa soja raiba " Dada kibarsa kawai bayason nafita babu damuwa duk abinda yamun daide ne sunan yarsace maybe bayason ganina ne agun " ke nifa banason shirme wlh zafin kishine Abdallah na sonki baiyi dan ya bata mikiba karki damu natura kiransa bai zoba wlh zaici kaniyarsa mikewa dada tayi ta fito Ramlat ta lumshe idanuta tanajin ciwon abinda soja ya mata Dada lokacin da ta fito harabar gidan cike take da jama'a ta ko ina an kawata kujeru farare kowa ya kame yana zaune sai kayan lashe lashe sukeci kowa da table gabansa jawa na zaune kusan Soja wani katon cake ne atsakiyarsu mai pic din baby da Jawa gefensu Abokan sojane Habeeb captain sadeeq da Naseer sulaiman Jaleel Nuradeen da sauransu can gefe sojojine suma sun kame gu daya wajan harabar gidan sojojine masu tsaron gidan da sécurityn Abdallah kowa harakarsa yake ciye ciya ne kowa naci har masu kula da gidan kowa yana sha'aninsa duk sun kewayesu iyayansu duk suna gurin yinma ce da Anty maimunatu babu cikinsu abun gwanin shawa jameela tace" hadiza wai me Ramlat takene aciki " wlh ance yayamu ya hanata fitowa "ayya baiwar Allah kai kalli Dada ta nufi gun Soja kinsan ko abinda ya kawota dariya sukayi,

Jawa na ganin Dada ta nufosu tace " jaraba ai sai tasa an kawota ta hanani rawar gaban hantsi ta kalli Soja " my love dan Allah karbar my love ta fito batajin dadin jikinta wlh tausayi take bani jinake kamar nayi kuka gashi gun hayaniya tayi yawa sai tasa ciwon ya karu wlh jinake kamar ajikina kallonta yayi " kiyi hakuri jawa nagode Allah miki albarka bazan bartaba bari ma naje na dubota " tafa samu bacci yana ganin Dada yayi murmushi " kai Abdallah naturo kiranka kaki zuwa saboda raini " hakuri dada ina cikin aikine " to maza taso mikewa yayi ya biyota sai dariya ake musu jawa tana tsaki " jaraba kawai bayanta yabi har cikin parlo ta balbaleshi da masifa " akan me zaka hana yarinya shiga cikin dangi tana kumshe adaki dan tana maka biyayya maza je ka fito da ita tana dakin Jawa a kwance " Dada batada lafiya fa Dada jikarki ta renani kiranta nayi ta kashe K'irana "karya kakeyi je fito da ita ko yanzu na kira Mustapha tunda ni ka renani dariya yayi dakin jawar ya shiga yaga batanan ya duba ko ina batanan

Ya fito " Dada batanan " kaje sama mana ta tafi dakinta ta kwanta ni kaga tafiyata waje ta nufa shikuma ya Haye sama bangaranta ya nufa bata parlo bedroom dinta ya shiga tana kwance tana cikin blanket bakin gadon ya karaso ya janye blanket din tana kwance idanuta arufe hannu yasa ya dagota ya hade gyara sama da kasa yanaso ya nuna mata kuskuranta na kashe masa kira da tayi idanu ta bude ta kalleshi amma batayi maganaba saboda ranta abace yake zama yayi ya rumgumeta "menene ya sameki banza tamasa amma ta rumgume gam ta shige jikinsa ta lumshe idanuta " Kenan bazakiyi magana saboda raini na kiraki kika kashe Kirana amma yanzu nine zakima fushi nagode zanyi maganinki janyeta yayi jikinsa ya dauketa cak ya kaita gaban mirror ya gyara mata fuskarta ya taba jikinta babu zafi wardrobe dinta ya bude ya dauko hijab dogo bleu kanar anko ya saka mata tacika tayi fum tanaso tace bata zuwa amma da ta tuna haka Jawa takeso sai tayi shiru har yagama shiryata bai kuma mata maganaba ya dauketa cak ya fito da ita dakinsa ya shiga ya zaunar da ita a parlo ya dauko magani ya jika a cof kamar wata jaririya yazo ya zauna ya janyota jikinsa ya kafa mata cof din a baki kinsha tayi ta turo baki ta kwakwabe fuska tana kallonshi wani shegen kallo ya watsa mata na kashedi hannusa ta rike

ta rufe idanuta ta fara shan maganin saida ta shanye tass ta janye hannuta ya aje cof din ya goge mata bakinta baide ce mata komaiba ya sumgumeta suka fito kanta ta dora kirjinsa ta sakalo hannuta wuyansa tayi lamo jikinsa har ya sabko da ita kasa ya ajiyeta ya janyota jikinsa ya kamo fuskarta ya tsareta da mayatattun idanusa masu rikitata amma fuskarsa tam a dauré kallonsa take cike da kaunarsa da tayi mata mugun kamu kasa jure kallonsa tayi idanuta ta lumshe batasan lokacin da tace" yayana ilove u more ta kifa kanta kirjinsa a hankali ya motsa lips dinsa yada bazata jiba " ilove u too my bugun zuciyata ina mugun sonki amma sai na hukunta ki banason raini dagota yayi hade bakinsu yamata wata shegen sumba saida ta makalkalesa " my sojana bai amsaba ya sa ke kai bakinsa kunneta yabata Arne kiss ajiyar zuciya ta sabke jikinta ya saki ta narke masa ajiki rumgumeta yayi yana juyi da ita tsakiyar parlo yana shafar bayanta zuwa wuyanta yana sakar mata kiss a wuyanta hannusa daya cikin nata yana murzawa cikin wani yanayi zuwa yanzu sam shima ya manta da ana jiransa bare ita da ya zautata taji tana shawarsa ayanzu gashi babu dama rumgumesa tayi gam tana sabke ajiyar zuciya idanuta lumshe tana jin dadin yada yake juyi da ita yana murzata da bata kiss awuya hannuta dayan ta tura cikin rigarsa tana shashafa kirjinsa zuwa kasan marasa ta saka yatsarta ramin cibinsa cikin sanyi murya " tace yayana bacci nakeji maidani dakin nayi bacci yanda ta fara masa ya fara canzasa janyeta yayi jikinsa ya gyara rigarsa ya kama hannuta sai lokacin ta bude idanuta tana kallonsa " yayana hararata yayi ta sada kanta tayi shiru janta yayi cikin nutsuwa
Chapter 95 · 0% Book details