Sashe 133
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
"oh my babyna ai wlh kin rikitani irin wanan magana cikin sigar janyemun numfashi duk kinsa tsikar jikina na tashi Ashhh my Zumana bani kiss mai dan zafi dariya tayi " Allah yayana ka iya wayo please ka dan dawo gida mana " kin bani kayan dadi " A,A bazan bayarba yayana ai kasan bana maka rowa ko " nagode yar Aljanna yanzu de kina lafiya ko " Alhmdllh " babyna bye sai na kiraki anjima ina su Ancinm sun miki kirki mai dadi " wlh yayana ban saniba gasu can inajin motsinsu " OK sai nadawo bye ya tsinke kiran saboda kiran da ake masa mik'ewa Ramlat tayi ta nufi kitchen suna ta aikin su " Ancim kwana nawa bama haduwa ko ki nemeni ko innata talatu har ke ina sama banida lfy " Ayya sannu wlh ai bama gidan munje gida dazu oga ya tura aka kawomu fah idanu Ramlat ta zaro " ayya na manta fa sannuku ya yan gida " wlh suna lfy duk suna gaishku " muna Amsawa frige ta nufa taciro drink mai sanyi ta dawo parlo ta zauna tanasha tana tunanin to waye take musu kirki harda na kartin sojoji kafada ta makale ta shanye drink d'inta
ta Mike ta haye sama saboda duk kasala ta sabko mata alamun zazzabi zai sabko mata bedroom dinta ta bude ta shiga komai tsaf kamar tana nan sai yar kura kadan ta gyara ko ina agagauce tashiga ta wanke bathroom dinta tsaf ta sauya zanan gado ta kunna turaren wuta tayi wanka tasaka riga da wando iya guiwa rigar ta matseta sai cikin ya fito kadan kiran sallah taji anayi ta dauro Alwalla tazo tasaka doguwar riga tayi sallah tana gamawa tacire rigar ta sabko kasa saboda tanajin yunwa kan dining taje tacika cikimta dam ta dawo parlo ta zauna tana kallon Tv tashar arewa 24 ansa wani film d'in hausa kurman Allo sosai hankalinta yana gurin kallon jawa ce ta fito ko kallon gunta Ramlat bata yiba sallama tama Ramlat ta amsa batare da ta kalleta ba " My love ga yarki amsarta tayi taje kan dining tazubo abunci ta koma d'aki Ramlat ko na rungume da babynta tana mata wasa tana dariya takira Ancim suna kallo da hirasu cikin annushuwa,
******
Soja bai dawo gida ba sai karfe Tara na dare lokacin Ramlat ta gaji da masa rigima ta waya tana zaune a parlo ya shigo da sallama ta amsa ta kauda kai murmushi yayi baice mata komaiba ya sumgumeta ya nufi bedroom d'insa da ita" ni my sojana ajeni tin safe kafita sai yanzu ko atsakiyar d'akin ya ajeta " Oya cire mun kaya muje kiyimun wanka tana turo baki ta cire masa kakin sojan ta kama hannusa suka shiga bathroom ta had a ruwa masu gumi tamasa wanka tas ta daura masa towel suka fito ita ta shiryashi tsaf kayak bacci yace tasaka masa " my Ramlat kinsan haihuwa har ukku da nabeela da shaffah da mama hajara ihu tayi ta rungumeshi " yayana gobe zamu tafi ko " zan kaiki amma bazaki jimaba kuka tafara masa " OK zaki jima muje kibani abunci fitowa sukayi kan dining suka nufa ta zuba masa tuwon shinkafa da danyar miyar kub'ewa da da busashen kifi ta zauna acinyarsa da kanta ta rika bashi abaki har ya koshin dan yanason tuwan shinkafa sosai shima saida ya matsa mata ta Kara ci duk da ta koshi suna gamawa suka je suka wanko hannusu suka dawo parlo bajimawa yace bacci yakeji goyata yayi soka shiga daga cikin tubeta yayi yasa mata rigar bacci " my sojana no sama nakeso na kwana fah " no muyi kwanciyarmu gobe sai mukoma can ko kai ta daga kwantar da ita yayi yashiga bathroom bai jimaba ya fito ya hauro gadon ya kashe wutar d'akin " babyna " yayana " na'am taho gani ya janyota jikinsa ya rungumeta yana lalubarta " yayana dan Allah kamaida jawa d'akinta wlh tabani tausayi tayi nadama tsakaninta da Allah please kaji my Abdallah,na janyeta yayi daga jikinsa ya matsa gefe yanajan tsaki matsowa tayi ta rungumeshi tana shafar kirjinsa tureta yayi ya Daka mata tsawa kuka ta saka masa ta fada jikinsa ta rungumeshi " wlh ni dai bazan iya bacci baka rungumeniba wayyo My sojana karkayi fushi da babynka imun tausa kaji ta fada tana sheshekar kuka Kara shigar da ita yayi jikinsa yayi k'asa da murya " OK yi shiru na hakuri babyna bari kukan ya fada yana tausa mata jikinta da murzata ta ko ina sai nishi takeyi " yayana " babyna me kike so " Ya Abdallah yawu zaka bani nasha kaji ta fada tana lasar wuyansa kanta ya tallabo ya had'e bakinsu suna tsotsar junansu da shafa juna har magana tayi nisa akaje fagen haraka yau banajin tsegumi guduwa nayi tinda na farajin sambatun Soja Asubah ta gari, Jawa tana rungume da yarta har bacci ya dauketa tana kuka dan ma yau ta danji dama da tasami little Ramlat damuwar ta dan ragu sai son soja da yake azalzalar zuciyarta to jawa Allah ya huci zuciyar soja ya maidoki d'akinki Asubah ta gari,
*****************************************
*Please Agurguje bayan wata biyu*
Zuwa wanan lokacin wlh dole jawa zata baka tausayi ta rame tayi baki ga son soja na azabatar da zuciyarta bata da tunani sai Na Soja sonshi yamata mugun kamu fiye da baya yanzune ta tabbatar da karamin so takema Soja ba gashi har yau maganar fatar baki bata hadasu ko kallonta bayayi itako idan ta ganshi ya had'e cikin kakin sojoji zai fita yayi wani mugun kyau yana lallaba Ramlat da salonsa ko kunyarta basuji sai taji wani irin sonsa kamar zai kasheta saide ta kauda kanta tana hawaye amma duk wani nauyi yana sabke mata banda kusantarta tunda yajima da maidata darajar masu daraja taci amma yanzu digon sonta babu aransa dan haryau ya tuno abin da yaji tana fada da bakinta da wanda ya gani jiyake kamar yamata saki ukku kowa ya huta itakuwa tayi alkawali saide afitar da gawarta saide kuwa idan shine ya fitar da ita gashi kullum yanzu batada lafiya dauriya kawai takeyi zazzabi amai ciwon kai ya tisata gaba saida Ramlat ta lurane ta fadawa Soja lokacin bayanan yayi tafiya yasa aka kaita hospital aka mata magani amma har yau bata fada masa matsalarba saboda tsoronsa bata iya kiransa awaya amma duk da haka taji dadi Ramlat har yanzu jikinta yau da dadi gobe babu haka take daurewa tana biyawa Soja bukatarsa cikinta yayi wani irin girma sosai na ban mamaki kace yau zata haihuwa itako cikin watansa 8 sosai take samun kulawa gun soja yanaji da ita yana riritata tana zuba shagwabarta sona nunawa junansu so kamar zasuci junansu tayi ta masa kuka sai ya maido Jawa tun yana mata masifa har yagaji ya amince saboda yada yaga ba lfy bace da ita bayason yawan kukanta dole ya nuna ya maida jawa d'akinta batare da ta saniba dama yajima da maidata amma baitaba shigaba d'akinta ba sam bata ransa yanaso yaga irin nadamarta ne ya fara bata hakkin auranta ranar bakinta bedroom dinsa yake shigewa ya kwanta dan Sam Allah yana gani yanzu baya ko kaunar ganinta taci darajar mummy da Ramlat da kuma yinma idan ya tuna tayi masa kashedin kar ya saketa su shaffah
da Nabeela sun zubar da ruwa sun koma gidajansu d'an Nabeela sunansa Nuradeeni yar gidan shaffah sunata heebatullahi masha Allah yaransu kyawawa Wanda iyayansu sun nuna bajinta ranar sunah ba karya Ramlat an cashe duk ba lafiya hajara itama babu laifi ta haifi d'anta namiji yaci sunah mai ran karfe wato usman yaron yana shan gata gunsu Abbie da Papi mamah ta rike kishiyata tsakani da Allah suna zamansu lfy Safna zamansu gwani shawa da Aminu yarinyasu kyakyawa suna bata kulawa sosai shi aminu ya matsu safna tayi wani cikin tace ba yanzuba, saida sukayi fada harda fushi😆
da misalin karfe biyar na yamma Ramlat tana zaune a parlo da katoton cikinta ta baje tanacin indomie tana kallon Tv masha Allah babu laifi tayi jiki kadan cikin idan ka gansa sai kace yau zata haihu sosai yayi girma saida ta cinye tas ta aje plate d'intana Kiran Ancim" Ancim dan Allah kiyi sauri kizo da gudu ta fito " Aunty gani " dan kawomun lemo na kora komawa tayi ta dauko mata " yauwa agaisheki Ancim Nice zan aurar dake agidanan dariya tayi ta koma kitchen lemo ta takesha hankali kwance dan cikinta sai motsi yakeyi murmushi tayi tana shafa cikin da taji ana knocking baki ta zumburo " wlh nide bazan tashi ba Ancim zo kiyi temako fitowa tayi " gani Aunty " je kiga waye kofar taje ta bude gaishesa tayi cikin girmamawa ya amsa ta koma ciki da sauri da sallama ya shigo parlon " wayyo yayana sannuka karfa ka iso tsaya na karaso dan Allah mikewa tayi daket ta nufi gunsa ya ware mata hannuwansa ta fada kirjinsa ya rungumeta yana juyi da ita " my bugun zuciyata wlh kinyi