Sashe 56
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ta Dora kanta kafadarsa " my love wlh kayi kyau sosai baka taba kyau irin na yauba hancin ya lakata " sai da yanma Iran zamu dinner zakiga wanka murmushi tayi " wow kace zansha kallo hira suka rika yi har suka zo gida masha Allah
Gidan acike yake dam da jama'a wai danma basuyi gaiyya sosai ba saboda abin yazo agagauce aharabar gidan suka rabu tayi cikin gida part din yinma ta shiga cike yake da mata daket ta sami ganin yinma ta gaisheta tana nufi gun anty maimuna Tasha fada Alan yakayi sai yanzu zata zo har karfe daya zatayi " momy
Banajin dadine sai yanzu naji sauki ina amaran suke? " suka gidan Naseer kije mikewa tayi ta nufi part d'in Naseer tindaga nesa takejin ihu tana danno kanta parlour ta tsaya ta rike baki " oh ni jawa me zangani
Ramlat ce ansaka mata wakar ado gwanja asha rawa rawa mata asha rawa kusha shaaninku duniyace sama mata sai kwasar shoki take itada kawarta Nusaiba nuratu ta kwashe da dariya" jawa zo ki zauna mana mema kika gani ai kallo ya barki tinda safe ai inajin yau Idan ta kwanta ko tashi bata iyaba " ai Baku kyautaba sai kukira Wanda zai dakatar da abun
Zauwa tayi ta kama Ramlat " my love yi hakuri kibar rawa Dan Allah kefa amaryace janta tayi ta zaunar da ita tana turo baki " haba my dear sai kuma ki hanani na more wakar mata fa akeyi " eh na hanaki kicigaba na kirawo Wanda zaiyi maganinki
" hhhhh nadai yi niyar hutune kafin ajima da yanma casu na gun dinner wlh ni ban dauki kaina amaryaba na dauki kaina zaman babbar kawar amarya ko my Nusaiba,na? " nikam ba ruwana kafa ta daga tayi kwanciya saman kujera tana dariya shaffah ko da Nabeela suna gefa sun zuba Mata ido,
Khairat tace" Ramlat Allah ya shiryamana ke hadeeza ce tashigo itada hajiya lailah " Ramlat taso mikewa tayi tana kallansu" to mekuma zaaduramin janta tayi suka shiga dakin nuratu hajiya ba hadeeza abun hannuta " kimurje duka jikinta bathroom suka shiga ta murjeta sai ihu take,
" wai menene akabi aka takurani duk kun tsaneni ga amarece su yakamata kuma wanan abun baniba wayyo Dadata kizo kiceceni banza Tamata said a ta murjeta tass wani masifafan kamishi take jikinta sai sheki yake da samtsi
" to saka kayanki kuma da kike cewa ga amare can kefa ai su angama musu saka kanta tayi tana hawaye tajanyo hannuta suka fito tabata wani cuf " maza shanye amasa tayi tana Jan mata Allah ya isa ta shanye tana lashe baki suka fito parlour, kowa saida yayi mamakin masifar kyan da Ramlat tayi " wai menene
Kuka tsareni da idanu kwanciya tayi ta juya musu baya tana turo baki hadeeza ta fice tana dariya " wlh yayamu nada akai ko ince jawa kawayan su nabeela sai casunsu suke Ana shewa hankalinsu kwance hadeeza ta fita part din anty Rahama ta nufa parlon cikeda jama' a
Kusan anty rahama taje" mummy angama mata murza wlh Ramlat shaaninta sai iya kings uban ihun da ta rika mun wai zan kasheta any a bata mutanan boye? " amma wlh hadeeza bakida aiki har bakisan halintaba iskancine kawai no da kikirani mana nabeela dakanta tayi sanin ita batayiba nave kuje kiyimata Allah ya shiryata dariya hadeeza tayi ta fito
Abdallah na shiga part dinsa ya tarda abokasa har mutum biyar idanu ya zaro " kai shegun gari waye yagaiyatoku dariya sukayi atare suka hada baki " Abu namunefa haba soja ka isa kaboye mana auranka suwaye Abuja idan ba muba harara habib yayi " wlh aikin kane kaida nace maka Abu akuraran gurine
Zama yayi suka gaisa sukaci gaba da hirasu
*********** ***** ***********
Wai jama'a ina labarin Rumaisa Rumaisa tanan bata mutuba saidae rayuwa da take ciki gwara mutuwa da ita tafige tarame kurat bata da magana sai k'iran soja zansha jini duk tabi ta cije jikinta an ware mata dakinta daban tana daure da kaca Ana mata magani cikin taka tsantsa karta ciji wani ubangiji kasa muyi kyakyawan karshe,,,
Misalin karfe uku na yanma aka daura auransu Shaffah da Ahmed umar waziri da shaffah mustapha usman Mani Shareef maharazu da Nabeela hamza usman Mani s da auran da yasami halartan manya mayan mutane sai muce Allah bada zaman lafiya mai dorewa Ahmed sai baki yake
labari nazowa nabeela angama daurin farin ciki fall zuciyata amma kasanvewarta yarinya mai kunya bata nuna afiliba Ramlat tana kwance ta tashi zaune ta kalli anty jameela tana, maganar sutashi suyi wanka su kasance cikin shiri karfe biyar zasu gun dinner banda africa time " Allah sarki bari mu dauki
Wanka antyna kice yau akwai casu biki na yan uwana Dole na fitar dasu kunya, gun jama'a shaffah da nabeela dariya sukayi suka tashi kowace tanufi bathroom tayi wanka jawa tace" my dear ki tashi mana kishirya? " na shirya kamar ya bakiga babu guriba kibar amare matan samari su shirya zatayi magana wayar,
Jawa ta dauki ringing screen d'in wayar ta kalla taga sojane picking tayi ta kara akunnata" my love gani inata tunaninka, Ko kaci abinci? " jawa Kenan sai yanzu kika tuna to naci ykk ya babyna? " yana lafiya " OK kishirya fa kin fito da anko ne? " me zai hana gasu ajaka " OK ba angel waya lo baku tare? " gatanan my dear amshi waya
acike take fam amma ganin duk dakin su ake kallo yasa, ta amshi wayar ta tashi ta shiga bedroom tana shiga ta fashe da kuka ta kara wayar akunnata " my angel meyasa meki Ko bakida lafiya " dallah malam ina ruwanka da kukana kukan rabuwa da masoya nake wlh idan baka fita harakataba ni nasan tsiyar da zan shukama yau
Kuma naki bana zuwa, gun dinner din ai ba dole bane kuje kaida matarka haka kawai kabi ka matsamin ana wani shan love saboda bakuda aikinyi, cikin murya da yasan idan ya mata yana nasara akanta ya fara magana" ya salam my
angel saida tsikar jikinta tayi yam ta lumshe idanta tana turo baki hawaye na bin kumcinta me kuma nayi yanzu de yi hakuri kifitar dani kunya yau daya yana magana yana sakar mata kiss ta wayar,
My angel karki bani kunya please kibari mu burge mutane kinji, my sweety babyna kibari gobe agidanki mayi rigimar Ko bakyason zama dani sai na maidoki gida kinji Mrs Abdallah ashagwab'e tace" nidai my soja kabar gayamin banaso kuma
kayarda goben ka maidani gida? Murmushi yayi aransa yace" ai gobe war haka kina cikin jinya " nifa zan kashe tinda ka zama kurma ba magana " eh zan kawoki
Ki fitar dani kunya kafin na baki tukwaici mai dadi " to naji tinda gobe zan dawo gidanmu amma da wlh nayi niyar saka maka kunama acikin cake na baka abaki Ko naga rawar banjo ta bushe da dariya ta tisnke k'iran ta tsinci kanta cikin farin ciki
Parlor ta fito safna anci kwalliya tana zaune Ramlat tace" ah mrs Aminu an fito ya karfin jikin Ashe kin sami fitowa kinga muna fama da amare Nusaiba kawar Ramlat tace kawata meyasa, bakida kirki hararata tayi " da banida kirki na
gaiyatoki auran yan uwana kece bakida kirki kifaji har cutar mantau nayi kusan wata hudu dan uwarki kin taba zauwa "yi hakuri ai kinsa bana kasar safna dai batace komaiba mekawa jawa, wayarta tayi" my love kije ki shirya please " ai
Dole my dear Ko dan na faranta ranki nifa ba dan kar kiyi fushi daniba gaskiya ba inda zantafi amma zanba zuciyata hakuri na tafi saboda ke ta fadi tana tafiya " thanks my love itama jawa, tashi tayi ta tafi part d'in dadata ta shirya,,,
*********** ****** ***********
Kafe hudu da rabi daide angama shirya amare cikin wani rantsatsan material colour millk suka saka iri daya suduka ukun hajiya lailah tayi musu mek-up tsayawa fadin kyawun da Ramlat ta tayi baya faduwa
Shaffah da Nabeela ma sunyi kyau sosai jawa ce tashigo tayi kyau sosai itama itama material dinne ta saka irin nasu har dinki iri daya ita da Ramlat saidai kowa da yanayin yada halitasa take maganar kyau Ramlat tafi kyau rungumeta Ramlat tayi tana dariya " my dear kin hadu sosai " nagode my love,
Jameela ce tashigo " to to maza haiya ku fito angwaye sunzo hadeeza takama hannu Nabeela jameela ta kama na shaffah jawa ta kama kishiyaya😆suka fito masha Allah motocine lumtsuma lumtsuma guda goma ajere reres a harabar gidan kowace gun mijinta aka kaita jawa na saka
Ramlat baya inda soja ke zau tayi murmushi" my love sai mun hadu acan nabi su anty jameela bata jira amsaba tayi sauri ta rufe motar taje tashiga motar su jameela tare da " ke me ya kawoki nan keda zaki bi mijinki
kusashi tsakiya abin shawa sai kibiyomu murmushi tayi " anty nafi so idan muje naje na bude musu mota na rike hannuta har cikin hall? " to hakan ma yayi
Jawa na rufe kofar motar Ramlat ta hade face ta takure guri daya lumsasun idanusa ya zuba mata yana kallon tsantsar kyawun da tayi ga kamarsu da ita takara bayyana gawani ni'imataccen kamshi da yake fitowa daga jikinta itama bangaranta mamakin kyawun
da Abdallah yazuba yau take tsayawa fadin kyawun da soja ya zuba da hadadiyar shigarsa to bata lokacine masu karatu ku hashaso da kanku
konshin hannuta ya kalla matsowa yayi kusanta yasanya tattausan hannusa ya kamo hannayenta da sauri ta kallesa cikeda tsiwa suna hada ido gabansu na bugawa atare wani irin shock sukaji atare ga wani irin kwarjini da ya mata takasa masa rashin kunya yanaga yaci nasara ya janyota jikinsa yana shakar dadadan kamshinta
kanta ta dora girjinsa ta sakala hannayanta awuyansa tana shakar sansanyan kamshinsa mai kashe mata jiki hannuta yashiga murzawa ahankali cikin wata irin murya yace" my angel wa yamiki zanan konshi yayi kyau sosai karamar yatsarta yasaka cikin bakinsa yana tsotsa shigewa tayi jikinsa tana lumshe idanta cikin shagwaba