← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 103 OF 152

Sashe 103

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

da sallama suka shigo jawa ta karasa da gudu gun Ramlat ta runhumeta " my love ya jiki " da sauki " yinma ina yini " lafiya ya gida Dr yaba soja maguguna yayi masa bayznin komai amma yace sai takai gobe zaasaketa godiya yayi masa" insha Allah zaakiyaye ficewa Dr yayi ya karaso bakin gadon ya zauna " Soja wai ina kashiga dakinan dazu acike yake da yan uwa kowa yana tambaya ina kashiga shima jikinta ya kwanto " ni de yinma ayi hakuri babyna ya jikinki " da sauki yayana zansha drinks mai sanyi sosai kanta ya shafa to an gama bari akawo dariya yinma tayi " to tasani naje na kawo miki dota muje ki kawo mata drinks my son bata abinci taci kafin jawa ta kawo mata drinks din murmushi jawa tayi ta Mike " my jawa bani babyna nayi missing dinta zata sintota yinma ta hana " bari ta dawo sai ki amsheta dariya jawa tayi ta gyara goyan little Ramlat suka fita da yinma yatashi ya murzawa kofar key ya dawo ya Haye gadon ya kwanta ya dorata saman k'irjinsa ta lulshe idanuta

" yayana " na'am my zumana hannu yasa kasan marata yana shafa kinji kinada cikina ko kai ta daga tana kara shigewa jikinsa, nagode my bugun zuciyata ki kularmun da babyna kinji kai ta daga tana shafa fuskarsa " babyna kiyi hakuri da kika tashi bana kusanki kinji kanwata face dinsu ta hade " babu komai yayana ai banjima da tashiba ta shagwabe my sojana wlh kasala nakeji da ciwon jiki kwantar da ita yayi ya cire mata rigar jikinta doguwar yabarta da mini skert da karamar rigar yasa hannayesa suka biyu yana murza mata jikinta yana dadana mata ta rufe idanuta " yayana " yi shirunki kanwata na miki tausa mai dadi kinji kai ta daga yaci gaba da bin gabobin jikinta ya danna mata yada zataji dadi amma bai taba mata kominta ba kawai tausa yake mata saboda ciwon jikinsa ta shiga sosai tana zuba masa shagwaba yana Danna mata daga tace nan sai tace nan ya biye mata yana murza mata jikinta ta lumshe idanunta yada tausar ke ratsata

Knonking din kofar akayi " my sweet kin daina jin kasalar baki ta turo tana son yin kuka rungumeta yayi kiyi hakuri bari zan yita miki da dare har kinyi bacci ajikin mijinki wlh ko kwana zanyi azaune yau bazan gajiba sai kince kinji dadin jikinki zan bari ya hade bakinsu ya tsotsa ya bata sumba ya zare bakinsa yana murmushi bari na budewa yayarki kofa kai ta daga ya bata rigarta ta saka tayi kwance ta juya baya murmushi yayi ya sabko daga gadon ya nufi gun kofar ya bude ta shigi amma bata masa maganaba ta karado bakin gadon ta zauna ta ajiye drinks di'n " my love tashi kisha shiru tayi bata motsaba zama yayi " jawa zuba mata abinci kadan taci ta sha magani tashi tayi ta dauki plate ta zuba mata jolof rice taji kayan hadi nama ya wadaceta sosai tazo ta zauna ta dago Ramlat baki ta turo " ni banaci " yi hakuri soja zai janyota jikinsa jawa tayi sauri ta rigashi ta rungume Ramlat " dan Allah my love kiyi hakuri kici koda kadanne kai ta daga ta dauko a spoon ta kai bakinta ta amsa tana taunawa sai taji dadin jolof din sosai ta amsa tanaci sosai Abdallah ya zuba musu idanu cike da shawa yaji Jawa ta kara samun gurbi azuciyasa fiyeda tunanin mutum saboda tana kirki cike da mamaki jawa da take dauko taga plate wayam tacinye dariya soja yayi

"My jawa baki luraba baki Ramlat ta turo cikeda shagwaba tace" to ba matsani kukayi naciba" yi hakuri my love karki biya my love drinks din ta bude mata ta bata ta amsa saida tasha rabi ta bata ta aje soja ya dauko maguguna ya bata tasha tayi kwance " tashi kiyi sallolin da suke kanki sai ki kwanta tashi tayi ya sabkota ya kama hannuta suka nufi toilet da harara ta bisu taja tsaki " yanzu wanan dadin da yajiyamun yau shine yajiya mata har tayi ciki ta fada tana ciza baki suna shiga ya cire mata kayanta yasaki shower yayi mata wanka ya mata Alwalla ya goge mata jikinta ya saka mata kayanta ya janyo hannuta suka fito ya shimfida mata darduma ya dauko mata hijab tasa ta tayar da sallah ya koma ya zauna " ina kika barmun babyna " yinma ta amsheta murmushi yayi yaja hancinta murmushi tayi ta kashe masa ido daya " ni jawa kai ta daga ta matsa tana dariya " dan Allah nayi hakuri karka kamani hararata yayi ya ciza baki Ramlat tana rama sallolun da ake binta ta Haye gado tayi kwanciyata tayi matashi da cinyara soja " babyna bacci ko kai ta daga masa yana shafa kanta

" ai Dole kiyi bacci my love kinyi Lodi dayawa shiru tamata " yayana danna mun jikina yana danna mata tanajin hirasu sama sama har bacci ya dauketa. ya kwantar da ita ya lulubeta da bargo " wlh tausayi take bani my love murmushi " yayi kema haka taji tausayinki lokacin da kike ta jibgar danwake da kilkila amai" hummm tace kawai ta Mike " na tafi na gaishe da dada kai ya daga mata " ki kawomun yata murmushi tayi ta fice kofar ya rufo ya Haye gado ya rungume babynsa yana ta danna mata jikinta itako sai baccinta take bai bariba saida aka fara Kiran sallah ya tasheta take tayi Alwalla shima yayi ya tafi massalaci tana gama sallah sai ga Anty rahma Ramlat ta rungumeta " kefa kin fiye son jiki murmushi tayi " mummy idan ban rungumeki ba to wa zan runguma tausayin yartata taji duba da yada cikin yasata yin sanyi " ya jikinki " da sauki " to inaso idan soja yace zai kwana kicemasa ya tafi gida keda Dada zaki kwana da sauri ta kalli mahaifiyarta taga babu alamun wasa afuskata ta marerece " mummy dan Allah karki mun tilas " umarni na baki amatsayina na mahaifiyarki idan kuma

ban isa dakeba to kiyi yada kikeso kuma ko goba idan an sallameki kice masa yabarki gurin yinma kiyi kwana daya jibi sai yazo ya maidake cikin ladabi ta amsa kuka nason kufcemata amma ta dauré dan yanzu tanajin bazata iya mata gardamaba rungumeta tayi " Allah yamiki Albarka ya kareki daga sherin mutum da aljan koda yaushe ki kasance mai zamada kowa da zuciya daya koda shi mutum din baya zama dake ahaka " to mummy nagode mikewa tayi "

nakoma Allah ya baki lafiya ta fice kanta ta kifa saman pillow ta fashe da kuka Allah yagani tanason kwana da mijinta yaushe rabonta dashi gashi yauma bata kwanta jikinsa ba kodan yada jikinta ke mata tauna idan yana danna mata tanajin dadi saida tayi kukanta ya isheta ta tashi ta wanko bakinta tayi sallah isha'i

tana gamawa sai yinma da Dada da jawa suka shigo basu jima da zamaba soja ya shigo yinma tana ba Ramlat abinci ta danci kadan ya zauna yana gaishesu jikin dada Ramlat ta koma tayi lamo tana kallon Soja yinma tace" Abdallah je kakai jawa gidamana ka dawo kar dare yayi ran jawa ya baci amma bata nunaba Dada tace " yadai kamata nima ana zan kwana kallon jawa yayi " mutafi ko murmushi tayi " to my love Allah baki lafiya sai da safe " Yinma kice yayana yayi kwanciyasa ya huta yaufa yadawo daga tafiya kuma tinda yazo bai zaunaba dan Allah kice idan suntafi kar yadawo ya bari sai gobe darana kafinan ya huta murmushi yinma tayi "Allah yamiki Albarka my dota kallon Ramlat yayi itama shi take kallo cikeda kaunarsa aranta tana danne kuka sam kwayar idanuta bata nuna masa gaskiyar abunda ta fadaba na yabarta ya gano tanada bukatarsa fiye da komai kawai daurewa tayi dan ta farantawa yar uwarta wacce itako takasa wanan tunani kai ya girgiza mata alamar karta kuskura tayi masa kuka yamata nuni da ita tazabi hakan ba damuwa kanta ta sada kasa Jawa na Lure dasu " my love kibari ya dawo please " ya kwanta ya wuta ni da Dadata zan kwana dariya yinma tayi " shikenan daughter zama sukayi suna hira sama sama har karfe goma na dare tayi lokacin Ramlat magani da tasha har yasata bacci dama baya ta basu tayi kukanta aboyé har bacci ya saceta jikinta sai tamna yake saarta daya amagani akwai na tamnar jiki

tashi sukayi suka musu sallama yinma ma tashi tayi taam Dada sallama " amma dada sai kunrika dan danna mata jikinta dazu tace jikinta ciwo yake mata baki soja yaci ga tausayin Ramlat fall aransa tare suka fito da yinma tayi cikin gida su suka tafi ransa ya bacci sosai gashi babu yada zaiyi tunda mahaifiyasa taji dadin yabon Ramlat

Kuma itama tana tausaya masa gajiyar da ya dauka haka de suka kama hanyar gidansu. Asubahi ta gari sai kuje kucinye junama un kunaso😆....✍🏻

Rahma ummu Fareesa ce😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻2⃣0⃣

...waseh gari da sasafe yaso tafiya wajansu Ramlat Jawa ta narke masa ajiki wai bata da lafiya ganin yada take nishi tana kuka yasa ya rungumeta gam yana shafa bayanta yana lallabata " my Jawana meyake damunki ko mutafi hospital kara rungumeshi tayi tana hawaye bakya son muje adubamun lafiyarki ko duk wuyace nayi miki da zafi ko kai ta, girgiza " jikinna yakemun ciwo" OK bari na tausa miki yi hakuri kibar kuka mana my love " to na bari kara,
Chapter 103 · 0% Book details