Sashe 96
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
yake takunsa cikeda izza ta maza masuji kudi da kansu har suka fito harabar gida kowa kallonsu yake cike da shawa suna rike da hannu juna jawa saida tayi Jan hali kafin ta danne kishinta ta kakaro murmushi gefensa ya zaunar da ita " my love ya jikinki " da sauki kinga yayana ya fito dani wlh banajin dadi " ayya sannu " my jawa tashi muyi abunda ya kamata murmushi tayi baby na rumgume ta tashi tsaye Soja ya tashi suka yanka cake mai sunan baby ta saka masa abaki aka tafa musu shima ya yanko ya bata ya lakutawa baby abaki aikuwa ta fara lasar baki dariya kowa abun ya bashi ya saka hannayensa ya kamo Ramlat ya yanko ya bata abaki ta amsa aka tafa musu itama ta yanko ya bude baki yana jira kawai sai taba Jawa akayi ta musu ihu ta amshi little Ramlat ta lakuta mata baki tana tandar harshe
Jawa haushi kamar ta mutu taki tauna Wanda Ramlat yasa mata abaki ta gumtseshi Ramlat tana Lura da jawa murmushi tayi bari kiga wani iya shege ta kalli soja ta matso jikinsa " my sojana kalli cake ya bata maka baki bari na gyara maka kafin yayi yin kuri har ta shige jikinsa ta fito da harshenta tana lashe masa sai ihu akeyi Anty Rahma ta kauda kanta kai yarinyanar batada kunya saida ta lashe Tass ta janye jikinta Jawa alokacin daurewa kawai tayi Ramlat takoma ta zauna murmushi kan fuskarta Jawa tayi tayi ta danne amma kallo daya zaka mata kasan ranta abace yake, Ramlat tanawa little Ramlat wasa kayan da zafara rabawa aka matsu dasu atamfa mai pic din baby da sunanta da rigar maza jallabiya amma babu sunah ya kirawo su jameela da hadeeza suka fara rabo shima sunayi da Jawa amma shi yan gidansu yakebawa maza yake rabawa da abokaninsa jallabiyar maza fara Tass Ramlat na zaune da baby Jawa sai wani fadi take ita mai rabo sai hanci take budewa da tazo kan Nusaiba ta tsallaketa Ashe Ramlat tana lure mikewa tayi tazo gun Soja tarikeshi " my sojana bani atamfa uku zanba kawata da ita da kanwarta" my baby rigima Jawa ya kira tazo " kiba Ramlat atamfofi uku " to my love juyawa yayi ya koma gun su sulaiman daukowa tayi ta bata taki amsa ta kira Nusaiba " amshi ki dau daya biyun mama da Lissa " tnx my Ramlat murmushi jawa tayi
sorry Nusaiba ban lura dakeba " karki damu tafiya jawa tayi taci gaba da rabonta Ramlat ta koma ta zauna lokacin soja ya gama yazo ya zauna Ramlat tana takalarsa da hira kallonta yayi" ke ni sa'an kiné ba muyi fada ba shagwabewa tayi " haba mijina ya zan iya fushi dakai bayan kana jiyar dani dadin love hannusa ta kamo tana murzawa my sojana karkayi fushi dani " sai nayi sakarmun hannu tunda kin raina ni ya fada yana hararata " yayana zazzabi nakeji muje kabani magani please " karya kike yanzu na baki magani Ashe basu saniba duk abinda suke jawa na Lure dasu amma ta gano lallabashi Ramlat takeyi murmushi tayi ta nufo gunsu Ramlat ta saki hannu soja " yayana banida lafiya wlh da gaske nake " tashi kije ki kwanta rigima ce take damunki baki ta turo " bana zuwa dan ka kalli yan mata kai ya girgiza " ea yan mata zan kalla wlh yau zaki sani sai namiki hukunci " Allah my sojana nikuma sai nayima kuka babu kakautawa ka komo kana lallabani kuma ni katashi mutafi kabani magani banida lafiya duk wace ta kallemun mijina wuta bal bal in dai ba yan gidanmu bane ta fada idanuta nakawo kwalla kallonta yayi "naki bana zuwa ke ko kunyar karya kyaji lafiyaki lau rigina me damunki kuma wlh karki kuskura kimun kuka wayace miki Ana kallona " to nabari muje gida ni nagaji da zama " naki bana zuwa my zumana kifa rabu dani zan kamaki baki ta zumburo " Allah ni bazan rabu da kaiba da wa zan rayu idan na rabuda jinin jikina kabugeni ka hanani kuka " My Ramlat zakiyi bayani. idan na kamaki ina wasa da kene abun tilar hancinta yaja tasaki Kara shagwabewa tayi" Allah ni sai nayima kuka yanzu dan kaga ina Sonka shine zaka shareni kallonta yayi cikeda tsananin kaunarta ya harareta "my baby zaki Sanine idan kin shiga hannu" nide tashi ka goyani banza yayi da ita ya gano tsokanarsa takeyi
Jawa ta Iso ta zauna kusansa " my love hira ake kai ya daga mata " my jawana ya gajiya Ramlat tace" my jawa ya gajiya gaskiya kinada kokari " to my love tinda ke kin kiya kin tisa baby gaba ni ba sai nayi abunaba soja kallonsu yake baide cemusu komaiba " yayana ai banida lafiya ko " ai tasani itace da kanta tace ma karki fito bakida lafiya janki take tashi kishiga ciki baki ta turo "Allah yayana ni bazan shiga ni dayaba tsoro nakeji goyani ka kaini dariya jawa tayi " wlh my love kar hadani da Rabin raina hankalin jama'a akansu kowa sun burgesu murmushi yayi " ni nabar muku wajan kun cikani da surutu mikewa yayi ya nufi gun aboka nansa Ramlat tace" my jawa nagode sosai da abinda kikamun kina burgeni saboda bakida munafurci da zuciya daya kike zaune da mutum " my love menene na godiya ai yiwa kaine banida wace tafiki Ramlat tace" sai mijinmu kinsan Dole zai fini agunki amma ni kin fishi aguna shiru jawa tayi ta kasa magana Ramlat tayi murmushi
Mugunta wai dan Allah ya akayi kika manta da batun anko da yayana ya siyamana da sauri jawa ta kalleta " dan Allah mubar magana maybe amafarkine naga kamar ni kadai nayi " to an bari mikewa Ramlat tayi tabar mata gun ta nufi gunsu jameela da aka tatara wasu abubuwan Habeeb ya kalli soja" gaskiya soja kana zamani ta ko ina kai dan gatane sadeeq tace" wlh fa ka fada nima abinda zan fada kudai kuka sani sai ku tsaya ayi baku sadeeq ya kalli nusaiba da ta tsaya gun su Ramlat tana waya" aboki ai mun kasheta da wacen wlh su biyu zan hada na aure nima na kwashi shoki suna Naseer kallonsu kawai suke haka dai akaci gaba da shagali ancin ansha anyi guzuri naga yan grp Real Ladingo anyi musu shatara ta arziki mota yar madedeciya guda ta kayan ciye ciye da atamfofi nikam bana tsaya zanoku ba amma duk kunsan kanku sai magrib taro ya watsa kowa ya kama gabansa Ramlat da nusaiba suna bedroom din jawa azaune suna hira sai dariya Ramlat takeyi jawa tana parlo Anty kausar tayi mata nasiyya tabi a
sannu karta bari ta ganota " to ai baki saniba maganar yanzu de zamuyi idan na je gida mikewa tayi ta mata sallama jawa ta tashi ta shigo bedroom tana shigowa Ramlat ta Mike " kawata tashi mutafi lokacin sallah karya fice " to kuyi ana mana " nafiso nayi wanka tikon baby taba jawa suka fice ta rakasu da harara tana tsaki umma saudat ta shigo " Jawa ki hada duk abubuwanki gobe zamu tafi " to umma insha Allah umma ta shiga bathroom Ramlat suna zuwa nusaiba tayi alwalla ta fito Ramlat tashiga tayi wanka ta dauro tazo tayi sallah nusaiba tace" to nifa zan fece captain na jirana " ai Allah ya kaimu musha biki tashi Ramlat tayi ta hado mata turaruka da maiyuka da sabulu masu lasifar kamshi ta bata doguwar Riga tasaka ta d'aura dankwali ta rakota suka shiga dakin jawa tayi mata sallama suka fito ta rakota har gun motar sadeeq gidan ana ta gyara sojoji kwara kwara suna shawagi" my Nusaiba nagode Allah barmu tare na koma kingafa suna masallaci yayana karyazo yamun mita dariya tayi " nima nagode sai kwana biyu tafiya tayi tana shigowa parlo tayi zamanta tana kallon Tv batayi ko marmarin shiga dakin jawaba ta cire dankwalin kanta ta saki gashinta tanaji kamar da lema bai busheba Ancinm ta kirawo suna hirasu Ancim tace " Anti
gidanan dazu acike amma yanzu shiru babu kowa duk an watse " Ancim jeki zubomu abinci kadan wlh agajiye nake zuwa tayi ta zubo mata a plate ta kawo mata ta dauko mata drinks kasa ta zauna saman carpet tana ci soja ya shigo yana zama Ancim ta Mike ta tafiyata " yayana zakaci abinci " matso muci kusansa ta dawo ta kirawo Ancim ta Karo musu ta aje nata tana bashi abaki yanaci har ya koshi ta tsiyayamasa drinks tabashi yasha ta marerece " yayana ka hakura wlh bansa Wanda ya kashe kiranba ni lokacin bacci nakeyi ai kasan bazan kashe ma kiraba wayar ma acikin muet aka samun ita saida zankiraka na fitar kaga gun jama'a ne kayi hakuri" ban hakura zaki karbi hukunci anjima bazaki sake kashemun kiraba cikin ruwan sanyi yau zan hukuntaki baki ta turo ta matsa daga gunsa ta fara kukan shagwaba ba hawaye taci gaba da cin abincinta dariya ta bashi
amma ya gintse " kinsan Allah idan bakimun shiruba zan batamiki rai " to bakace bazaka hakuraba kuma kana ganina ina kuka bazaka rumgumeniba ka lallabani ture abincin tayi ni nakoshima tinda ba asona anki lallabata murmushi yayi ya taso ya nufi gunta mikewa tayi tana ihu ta shiga dakin jawa wayyo jawa ki ceceni my sojana zai dakeni jawa na zaune bakin gado tana shayar da baby Ramlat ta fado kanta tana kukan sangarta " ah my love keda wa" ba yayana bane dan munayin kiss a parlo duk ya tsotseni wai dan Nima garin tsotsar harshensa dadi yazomun keya bansan na cije shiba aharshe shinefa ya biyuni sai ya Rama dan Allah ki bashi hakuri saboda tsabar bakin cikin da ta kaici batasan lokacin da ta ture Ramlat daga jikinta dayake abakin gado take tayi luuu zata fadi sai ga soja ya shigo da gudu ya tarota jikinsa