← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 80 OF 152

Sashe 80

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Allah ya kaimu daren" Amin sunzo dede inda Ramlat tayi hatsari abun ya fado mata arai ta tuno ranar da soja ya Rumgume jawa gabanta hankalinta yayi mugun tashi har tabaro gidan hatsari ya sameta aranta tace kenan lokacin Sonka ne ke dawainiya dani ban saniba kanta ta Dora kafadar jawa ta lumshe idanuta taci gaba da zancan zuci "my sojana wallahi ina mugu mugun Sonka da kaunark da kishinka mai tsanani a aduniya banji zan iya zama da wata diya mace amtsayin matarkaba sai my jawata ita dayace zan dagawa Kafa darajar kaunata da take da kuma macace mai kirki da mutunci inda watace baki ta ciza ta giegiza kai inason jawa fiye da komai sojane kadai gabanta cikin zuciyata insha Allah bazan taba cutar dakeba Akan my sojana kanta jawa ta shafa " my love kinyin

Shiru lafiya dagowa tayi tana murmushi ta shafi cikinta " babyna nake tunani " to yayi kyau " babyna ykk da fatan kana cikin koshin lafiya aikuwa cikin yafara mutsi sosai dariya Ramlat tayi " yeee my Dana nagode da ka tabatarmun lafiyarka lau dariya jawa tayi " Allah shiryeku keda danki suna zuwa gida kowace ta nufi sashanta jawa wanka tayi ta gabatar da sallah Ramlat ko wanka tayi ta canza kaya tafito parlo saboda tana hutun sallah zama tayi tana kallo sai bayan anti sallah isha, jawa ta fito su inna talatu sukazo suka musu barka da zuwa Ramlat ta tashi ta zubo musu abinci suka zauna saman carpet sukaci sukayi dam sukaci gaba da hira Ramlat ta hadomata abunda zata nema takai mata daki " to aje akwanta wayar Ramlat tayi ringing tana dubawa tags safna tayi picking taji kukan jariri idanu ta zaro" kina nufin kin haihune " e fa gatana baby girl kuka samu " masha Allah sai munzo gobe ki turomun pic dinta yanzu ta kashe kiran

ta rike jawa" my dear safna fa ta haihu saura ke Allah ya sabkeki lafiya " Amin kice muyi diya gaba da baya mikewa tayi wlh bacci yazo mukwana lafiya " nifa yau bazan barki ke dayaba saboda haihuwar safna tabani mamaki banga wani halama yau amma gashi ta haihu to muje muyi kwanciyarmu kar aje kina hanya dariya tayi" wlh da saura zan iya sati biyu ko kasa da haka amma muje dan hankalinki ya kwanta dakin jawa suka tafi sukayi kwanciyasu suna hira soja ya kira kowace sunsha hira Ramlat tanaso tazuba masa tabara tanajin nauyin jawa daga karshefa tags bazata iya hakuraba ta Mike tadawo parlo sukasha love dinsu ta dauki pic iriri ta turamasa babu maraba da tsirara shima haka ya turoma tasaka masa kukan sangarta " dan Allah sojana kadawo nayi kewarka dayawa

lallabata yayi da maganganu masu dadi yana magana ya sakar mata kiss har tayi shiru ya shiga bata labari mai abun dariya ai kuwa ta Dage tana kwasar dariya tabadhi labarin haihuwa gobesutafi yace Sam bai yadaba Subari sai tayi kwana hudu ko biyar ba yanda batayiba ya kiya sai hakura tayi sukaci gaba da hirasu saida ta fara gyangyadi yace taje ta kwanta taje tayi kwance jawa har tayi bacci itama Addu'a tayi ta shafawa jawa itama tayi ta shafa ta kashe wutar dakin ta kwanta bata jimaba bacci ya dauketa Asuba ta gari...

***********************************

Yau kwana safna uku da hauhuwa diyarta babba da ita kyakyawa kamarsu daya da Aminu kamar an tsaga Kara an tsayar da magana ranar sunah zaadura musu aure yace atemaka ahada da budurwasa sabila a daura kafin Abdallah ya dawo Abbie ya zazageshi tass yace babu wace zai zauna da ita bayan safinatu saide idan sunga adalcinsa agareta kafin ya auri wata kenan su baya tsoransu sai Abdallah meyasa basa tsoron Naseer ai gaba yake da soja haduwa dangi sukayi sukaci mutumcinsa tass kafin yabar zanvan Sabila

da yanma Zaune suke aparlo jawa nacin indomi Ramlat tacika tayi fam dariya Jawa tayi " to ke my love mu hakura mana ai tinda yace sai ta kwan biyar kinfa San halinsa bazai canzaba " to kuma sai kiyi dariya " yi hakuri na bari murmushi tayi " ni fushi zan masama tinda ya hanani zuwa ganin yata " adai masa hakuri zai fi akan fushin baki ta turo ta tashi ta shiga dakin jawa tayi kwanciyata

tacika tayi Fam kamar daga sama taji music din da ta Dora saman kiransa baki ta murguda " bazaa daukaba ko zaka kwana kana kira baya ta juyawa phone din tagaji da nema agaji ta tsinke ya kira kusan su biyar taki dauka har yagaji ya bari bata ditoba tana kwance har jawa tashigo sallah magrib" au kina nufin nima fushin zakimin tashi muyi sallah hararata tayi " bazan yiba tinda kingaa na fara ko " yi hakuri bathroom tashiga ta dauro alwalla tazo tayi sallah tana gamawa soja ya kirata ta dauka yace ta bashi Ramlat bata wayar tayi taki amsa tana turo baki " my love taki amsa tsawa ya dakawa jawa" jawa ina wasa dakune da zaku maidani dan iska kibata waya nace jikinta na rawa ta karawa Ramlat phone

din akunne " kiyi magana wallahi ya dauki zafi sosai idanu Ramlat ta zaro ta amshi wayar jawa ta Mike ta fice shiru tayi " ke Ramlat ina muku wasane ko ni saan wasankine da zan kiraki har say biyar kiki dauka saboda na hanaki zuwa gida kuka ta saka masa" dan Allah yayana kayi hakuri bazan karaba karkayi fushi dani wlh na hakura da zuwa gidan ko sunan bazaniba natuba my sojana bazan iya kwana da fushinka akainaba bakanan bare na lallashi abina shagwabewa tayi my sojana yi magana haba jinin jikina sanyin idanuna murmushi yayi yana shafa kwantacciyar sumar kanshi " my habibtyna my bugon zuciyata my kanwata jinin jikina I love u kwanciya tayi ta lumshe idanuta jikinta duk ya Saki da yanayin yada yake mata magana cikin salon love " my babyna yi magana" my sojana

sonka zai kasheni fah ina mugu mugun kaunarka wallahi babu algus acikin sonka " wayyo my jinina karkisa nakasa bacci kukan kissa ta saka masa " my mijina abin kaunata " my kanwata yi hakuri karkiyi kuka zan dawo gareki ki kulamun da kanki da abubuwan dadina bani kiss mai zafi kiss ta masa har sau uku shima ya mayar mata " babyna bye zan kiraki can dare ba jawa wayar tashi tayi ta fito parlo taba jawa wayar ta Kara akunne " my love Allah ya huci zuciyarka murmushi yayi" Amin my jawana ykk da kuma babyna " duk muna lafiya sai kewarka da Muke " zanzo insha Allah my jawata kirika ci kina koshi na isko abubiwana sun Kara cikowa dariya tayi" wlh my love naji kunya ai ni kuma na tsufa ai ba labari fa dariya yayi " haka kikace bari na dawo yanzu ina wani Abu bye " bye ya katse k'iran Ramlat ta shafa cikin jawa " my babyna kaima kaji murya dady mai amon dadi ko dariya jawa tayi " wlh bakya rabo da shirme inafa yaji kukan sangarta ta saka mata " wallahi yaji ya zakice baijiba kan Ramlat ta Dora cinyata " to shikenan yaji

hankalinki ya kwanta ko kai ta daga tana turo baki tana shafa cikin tana masa surutu jawa tace" my love bakya jin yunwa kai ta daga suksci gaba da kallo har lokacin bacci yayi Ramlat ta hadowa jawa komai da zata nema takai ta dawo suka tafi sukayi kwanciyasu suna hira sama sama tin suna jiran kiran soja har suka hakura Ramlat ta kirashi duka lumbobinsa guda hudu akashe tagaji da jira har bacci ya dauketa Asuba ta gari... ✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻1⃣0⃣3⃣&1⃣0⃣4⃣

*banyan kwana hudu* yau ta kama sunah tin da safe suka gama shirin tafiya gida Ramlat ta dauki kwalliya tamkar zata gazar sarauniyar kyau aparlo ta sami jawa " my love kinsan fa ya hanamu fita batare da hijabiba ko baki ta turo" ai zan saka gashi ajaka tashi mu tafi hannu ta bata ta kamata ta tashi ta ciro hijab ta saka suka masu Ancim sallama

suka fito direba ya bude musu mota Ramlat ta kalli jawa " my dear yau sai naga sojojin sun karu kamar ogansu na gari murmushi jawa tayi " tsaron iyalinsa suke kika sani ko yana hanya idanu Ramlat ta zaro ta turo baki " haba kuma yaki fada mana motar suka shiga direba yaja sukabar gidan " to me zai dameki tin kinyi konshi da kitso ai ko yazo adaide dariya tayi ta rufe fuskarta baki jawa ta cije ta dafe marata washhh

kallonta Ramlat tayi " my dear menene ko bakya jin dadine murmushi tayi" babu komai bayana da marata tun jiya suke dan damuna " sannu Allah baki lafiya cikin ta shafa babyna karfa kaba my dear wahala dariya jawa tayi har sukazo gida suna hirasu part din yinma suka fara zuwa suka gaisheta yinma tace" jawahir baki jin dadine murmushi tayi " lafiya kalau yinma hira suka taba kadan kafin su tafi part din Anty Rahma suka gaisheta daga nan sukaje part din Dada suka gaisheta su jameela na zaune hadeeza tace" wlh yaranan bakuda kirki ace muna yayanku amma Baku taba zuwa inda mukeba dariya Ramlat tayi " haba Dije kinyi bata mufa Matan sojane ai mutashi daga kannu mukoma yayu jameela tace"wlh bakida kunya dan yana yayamu shikenan bazamu cemuku kannumuba
Chapter 80 · 0% Book details