← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 141 OF 152

Sashe 141

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 6 min read

saida yaron ya koshi dam ya daukeshi ya kwantar duka bacci sukeyi ya dawo ya rungumeta " my bugun zuciyata kedin ta dabance awajena bansan me zanceba yara ukku rana daya agaskiya akwai shagali babba ko kai ta daga harshensa ya fito ya beka mata " yayana ni banason yanzu kaje ka kirawo min yan gida nagani " wlh sai kin tsotsa idan ba hakaba Sam bazan kirawo ba ai yanzu zamu bude wani sabon Babin love my heartbeat kowane bugun zuciyata wlh da sonki da kaunarki yake harbawa amshi yawu kisha kinji my baby love uwar y'a'yana dole ta kama tana tsotsa suna kallon kwayar idanu juna sosai suke shan miyau d'in bakinsu suna musayarsa sun kore juna da idanunsu wani irin son junansu na ratsa zuciyuyinsu sun dan jima sosai ta cire bakinta anasa tana maida numfashi sakinta yayi yana murmushi ya gyara mata gashinta da rigarta ya mata kiss agoshi " I love you my angel ya kikaji test din yawun yau idanu ta lumshi " naji zaki sosai wlh duk ina cikin ciwon haihuwa dariya yayi " no babyna ai idan muna tare wlh mutikar zan tabaki duk ciwon dake damunki zakiji sassauci saboda ni dake soyayyarmu daga Rabbi izati ne shagwabewa tayi " yayana " na'am my zumatyna bari na kira wosu " yayana dan Allah karka Dena sona kaji kaga yanzu na tsufa yara ukku idanu ya zaro " my sweetheart kece zan Dena so wlh son mu ajinimu yake Tab Allah ina sonki Linkin balinkin Wanda kikemin my heart bari zamuyi magana murmushi tayi tana binsa da kallo har ya fice yana fitowa suka nufoshi murmushi yayi ya kama hannu Dada " duk kuzo muje biyosa sukayi

Suna shiga Dada taje ta rungumeta " sannu Ramlatuna wai yarinya kinyi yaki jawa taje ta dauko yar macan tana murmushi kamar little Ramlat sak yinma ta zauna kusan Ramlat ta rungumeta "dotana sannu Allah yayi miki Albarka mummy kallonsu take ranta fari kal Anty maimuna itama rungume Ramlat tayi tana mata sannu su Abbie suka shigo suna gaisheta papi bakinsa awashe dadi kawai yakeji jikoki ukku rana daya jawa tace" anty hadeeza wlh yarinyar yatsa take tsotsa Dada ta kalli jawahir ta tab'e baki " Allah mai iko idan fah Allah yace kai to fa kaine jawahir muga mai kamar Ramlat karama tana dariya ta kaimata ta bata mamah tace" masha Allah agaida diyata kinyi kokari sosai Ramlat kallonsu kawai take kanta akasa dan yau haka kawai takejin kunyar kowa wai itace da yara ukku haihuwa daya Soja fitowa waje yayi saboda d'akin ya cika da

yan uwa da abokan arziki kira ya rikayi yana fada jama'a na nesa da nakusa ana tayasa murna bakin soja awashe yaki rufowa yau duk yaran gidansu da basu ganin fuskarshi to fa ya arahace ana shiga ana fita sai karfe goma shadaya na dare kafa ta dauke mamah safna tace itace zatayi zaman jego yinma tace saide mutum biyu yara ukku Dada tace itace ta biyun diyanta sun hana zuwairat tace da ita Dada tace ta kiya ita da mamah zasuyi Dole fah aka barsu sai sha biyu Soja suka tafi gida da jawahir suna zuwa wanka yayi ya shirya cikin kayan bacci har ya kwanta ya tashi ya tafi d'akin jawahir idanuta biyu tana kwance hawaye na kwaranya daga idanunta bakin gadon

ya karaso ya Haye gadon " jawahir me yasameki kike kuka zo fadamun damuwarki jikinsa ya janyota meya sameki fashewa tayi da kuka ta rungumeshi " my love ka temakeni kabani kulawa wlh ina bukatar kulawarka sosai tun bayan faruwar wanan abun Allah ya jarabeni da masifar sonka da kaunarka fiye da baya jinake kamar na hadiyeka dan so zuciyarta ta fara bugawa da sauri sauri ta fara tari ba kakautawa " Ya Salam jawa ki ajiye hankalinki dan Allah kibar damuwa zan baki kulawa sosai please karki bari wani abu ya sameki kinji fa ance kibar damun zuciyarki da tunani bayanta ya rika bubbugawa amma tarin bai tsayaba tashi yayi da ita ajikinsa ya sabko daga kan gadon ya nufi karamin frige na parlonta ya bude ya dauko robar ruwa mai sanyi ya dawo tana rungume jikinsa ya zauna bakin gado ya bude ya kafa mata robar ruwan abakinta tana sha kusan rabi ta shanye ya cire mata ya ajiye ruwan yana bubbuga bayanta

tarin ya tsaya sai numfashi take maidawa " sannu jawa kai ta daga kanta ya tallabo ya kora mata idanusa masu mutikar haske lumshe idanunta tayi tausayi ta bashi saboda yaga zallar kaunarsa cikin idanunta kwantar da ita yayi shima ya kwanta ya jata jikinsa aransa yace yazama Dole na bata kulawa kartaje ta kashe kanta abanza Allah yana gani babu ita yanzu sam araina amma ba mamaki nan gab dan son da namata abaya saboda kyawun halinta yasake dawowa amma ayanzu banajin sonta ko digo daya acikin zuciyata sai na yan uwantaka Dole zanyi adalci da ceton rai koba komai jinina ce kuma uwar yata bazan iya batawa yinma da, Auntyna raiba ga Abbie Allah kabani hakurin zama da ita da nuns mata kulawa kar ta hallaka kanta abanaza kara rungumota yayi yana mata rada akunneta " my love ki ajiye hankalinki Soja nakine ina sonki kinji cikin farin ciki ta kara shiga jikinsa tana sabke ajiyar zuciya" ilove u my heartbeat wlh ina sonka jinake kamar sonka zai kasheni " ilove u too my love jawana karki Kara cewa sona zai kasheki ki ajiye hankalinki zan baki so da kauna my jawana kinji sai gata tana dariya shima dariya yayi ya kara rungume ya tallabo kanta ya had'e bakinsu yana bata wani irin zazafan kissing mai rikita kwanya sosai takejin dadin kissing d'in sosai Soja ya zage yana romance d'in jawa tasakar masa jiki sosai take basa hadinkai har suka fada duniyar ma'aurata Wanda jawa takusa sume masa, don dadi kuka take masa, wiwi saboda Soja ya zage yana jiyar da ita wani irin dadi yayi ta lallabata tayi shiru suji dadi ta kasa yin shiru Dole ya gama bakinsu yaci GABA da kwasar gara dan sosai yaji tama armashi shiyasa yakasa barinta dan yajima bai kwanta da Ramlat ba saboda girman cikinta jawa ko tunda ya maidata bai kusanceta ba sai yau Asubah ta gari

**************************************

washe gari da safe sosai Soja ya rika bata kulawa kuma ya lura hakan ba karamin dadi ya mata tun karfe tara suka gama shirin zuwa hospital gun Ramlat yau kana kallon jawahir kasan tana cikin farin ciki mara mustuwa dakansa ya tuka mota suka tafi lokacin da suka isa har anyima Ramlat wanka ita da yaranta anshiryasu cikin kayan sanyi farare tas itama ta shirya cikin doguwar rigar atamfa ja ce mai ratsin baki ta dauré gashin tsaf idan ka kalle bazaka tab'a cewa itace mai jego ba yinma ta tisata GABA tayi breakfast farfesun kaji tayi mata kunun hatsi mai rai da lafiya yaji madara da cuku saboda ruwan nono tasha magani yinma ta sata gaba ta shayar da yaran kunya ta hanata babu yada batayi ba taki Dada harda fada tayi mata amma takiya mamah tayi dariya dan tagano kunyar yinma Ramlat takeji amma jiya da ke suna ta shayar dash har yau da Asubah mamah ta bude baki zatayi magana su Soja suka shigo da sallama shida Jawa
Chapter 141 · 0% Book details