← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 29 OF 152

Sashe 29

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Yi hakuri mijinki zai so anjima ai yanzu wurine tarama batayiba janta tayi suka zauna saman bakin gado tana lalashinta har tasaki jiki suna taba hira" yar uwa ginga banzo an kawoki daniba ko wlh my bugun zuciyata ya wani bacci mai cikeda farin ciki kalamai mash tsada da rikita duk macan da akamasu sona mukewa juna mai wuyar gane wlh munyi nisa aduniya so bama min kira ina mahaukacin sonsa kuma yau naji bugun zuciyasa akai wlh

shima yana sona fiyeda yada nake sonsa saide bazai gane hakaba saboda banbancin jansi my ba dayaba ido jawa ta zaro" nifa ban ganeba me kike nufi Ahmed ba mutum kefa kin fiye shirme murmushi tayi " ai nasan bazaku ganeba sai lokacin da mugazi baking gabar teku ruwa na dabda cinyemu ya baiyana amatsayinsa na bil'Adama

domain abasa ni to lokacin kowa zai fahimci mu dan tabbas nangaba kadan zamu iyayin komai in dai zamu kasance inuwa daya dashi

" to nikam ban gane yaran ba ai Ahmed nakinema insha allah sun jima suna hira " my dear tafiya zanyi natsayar da driver " please karki barni ni daya bari yaya idan yazo sai ya kaiki haka kawai taji haushinta amma sai ta dake " kiyi hakuri zan dawo gibe kibari yazo shima ya huta ko kuka ta fara mata tana rokonta Alan ta tsaya tausayi ta bata amma taya zata tsaya

yazo yaci mata mutumci agidansa amma ta dake ta zauna ba jimawa sukazo tare da abokaninsa biyu habeeb da Captain sadeek aparlour suka zauna ya shiga cikin dakinta da sallama suna zaune dagowar da zatayi idanusu ya sark'e da juna zuciyoyinsu suka buga tin karfi da Saudi ta kawar da kanta ta hade face shima hakance tsaki yaja ya karaso

Bakin gadon "my jawana ykk yi hakuri nabarki ke kadai ko zuwa yayi ya kama hannuwanta yana murzawa kanta ta sada kunya kamar ta nutse " yaya sannu da zuwa " yauwa amaryata taso muje ku gaisa da manya abokaina mik'ewa tayi yana rike da ita " my love tashi muje ko dariya tayi tana tafa hannu " haba my dear kuje dai ai ni yanzu zantafi ai gadin naki ya

isa haka ko tsaki yayi yaja jawa suka fice suna fita. Tashige bathroom da gudu tasaki kuka tin karfinta wanda tarasa sanin dalilinsa wanda saida ta safe kasan zuciyata dake barazanar tarwatsewa tarasa dalilin hakan

Saida tayi mai isarta ta wanke fuskarat ta fito ta dauki gyalenta ta fito suna zaune a parlour ta gaishezu cikin sakin fuska " my dear sai gobe idan nazoko captain sadeeq ya kalleta" kanwarmu ai kitsaya ayi sayan baki ko bata musaba ta zauna suka bata kudin sayan baki dubu hamsin amatsayinta na babbar kawar amarya godiya tayi cikeda farin ciki ta Mike " to yayuna masu kirki nagode natafi captain sadeeq yace " to muje na kaiki gida dare yayi " kai amma naji dadi muje

" my love nagode kifa zo gobe murmushi tayi" ok insha allah ficewa tayi tana harabar gida tana jiransa kawai saitaji anfisgota an hankada cikin mota an rufo kofar ya juya ya komai ciki adu"a suka musu tazaman lfy sadeeq mik'ewa yayi " to natafi kanwarmu najirana murmushi soja yayi " ai gwara nayi maza bata jira zata iya tafiya ficewa yayi yana dariya aikuwa yana zauwa yaga wayam dube dube ya fara amma bakowa sojoji na bakin get masu tsaron gidan ya tambaya ko kanwar mai gidan ta fito sukace basu gantaba komowa yayi yana duba motoci

yana dabda zauwa motar datake ta tsinci kanta da boyewa kasan kujera nanma bai gantaba sai gasu sun fito " wlh kunga ta tafiyata " ai dama na fadamaka shigewa motarso sukayi suka tafi motar da take ya nufo ya bude ya shiga Yamata key yana tin karfi ya fita daga gidan mota security biyu na biye dashi saida yahau titi ya tsayar da motar " dan ubanki ni driver dinkine banza tamasa tamkar allah baiyi ruwamsa

cikin bacin rai ya fito ya bude bayan mota ya fito da ita ya hankadata gaban motar batace kalaba ta gyara zamanta ta kaufa kanta yana ya tafi " ke nine kuka mayar dan iska banza tamasa guri yasamu yayi parking ya buga mata tsawa amma ko gezau batayi ranshi yayi masifar baci damko gashin kanta yayi tin karfi saida ta Saki Kara ta juye ta kallesa " kasakeni kar insaka nayi nada yanzunan wlh Abdallah I here you kafita daga rayuwata

Kifa mata Mari yayi " dan ubanki nima na tsaneki yar iska kawai hankadata yayi ta bugu da gaban muto batayi kukaba ta gyara zamanta " saboda tsanar da kamin in kai kacika da yau ka kasheni in hutama da wani bakin cikin kullum bakada aiki sai dukana ka kasheni in kayi banza ya mata yaja motar ya fara tafiya zuciyata wani irin bugu take akasa amma ta daure ta masa rashin kunya

jitake bata son komai adede wanan lokacin inba magana dashiba amma yayi banza da ita tinda tace ta tdaneshi kanta ta Dora saman cinyata ta fashe da kuka " wlh karka Kara shiga harakata allah na tsane kamar yada katsaneni tsintar kansa yayi da yanaso ya lalasheta amma haushinta yakeji haka ya dake har suka zo gida a bakin kofar gidan yayi parking yasa hannusa ya dagota ya kama fuskarat ya kora mata ido zuciyasa na

bugawa tin karfi itama so take ta kallesa ko bugun zuciyata ya rage amma ta Kasa goge mata hawayen fuskarat yayi ya shiga hura mata iskar bakinsa a cikin idanta kuma hakan ba karamin dadi ya mata saitaji zuciyata na mata sanyi ta tsinci kanta cikin farin ciki amma sai ta waske ta turo baki cikeda tsiwa " dallla malam sakarmin ido ko kaima ta shafa shan jinine buge mata baki yayi cikeda mugunta ya hankadata " tantiriyar kawai bude motar tayi ta fito " allah ya

isarmu mugun banza allah hadaka da cutar ibola kuma baruwanka dani ta zuba da gudu ta nufi get da karfi ta tura tashige mai zaiyi in ba dariyaba yana girgiza kai " wlh Ahmed ka daukarwa kanka jaraba da zaka auri Mara kunya mace key jawa

Motar yanufi gida yana zuwa yayi parking ya fito ya nufi parlour kofar abude kamar yada ya barta rufewa yayi da key ya nufi bangaransa yayi wanka ya saka kayan bacci ya kashe wutar dakin yayi kwanciyasa yana adu'ar bacci saboda gajiya baijimaba bacci ya daukesa kamar amafarki yaji Ana ihuu kuma kamar akofar dakinsa idansa ya bude kuma yakejin gurnani mik'ewa yayi ya kuna wutar daki abida ya ganine yayi mutikar razanashi ya kadashi sosai "Ya Allah mai Nake shirin gani Ni Abdallah.... ✍🏼

✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘

R luv🥰
?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪

👉🏻Duk daga Alkalamin✍🏼
Ladingo
MIJIN YAYA MUNEERA
HATSABIBIYA RAMLAT
MIJIN TEEMAH SABON SALO

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻4⃣3⃣&4⃣4⃣

.....dirowa yayi daga saman bed din ya nufi gun jawa datake famar mukurkusu akofar parlour" jawa me ya sameki haka kamota yayi ya rungume yana tambayata adaker ta nuna masa cikinta " ciwo yake miki,

Kai ta daga masa daukarta yayi ya shimfide saman bed ya saka kaya Akan kayan baccin sa ya dauketa yanufo parlour kofar ya bode ya fito harabar gidan masu tsaron gidan na ganinsa

Suka nufo wajan " oga lafiya" kubude min mota matatace batada lafiya dagudu suka nufi motar suka bude gidan baya ya sakata shima ya shiga lokacin har sun kirawo driver yaja suka tafi sai murkususu take tana kuka rungumeta yayi yana shafa mata kasan marata yana

murzawa ahankali cikin ikon allah sai tafara jin ciwon kasan Marata ya rage ta daina kukan tashige jikinsa tana ajiyar zuciya bai sai murza mata maraba har suka isu gidansu lokacin jinin har yafara zuba jikinta motar tana parking ya bude ya fito ya dauketa yanufi

hospital cikin gagawa suka amsheta Dr Ameera ce sosai ta bata temakon gagawa Tamara allura ta rakata toilet ta gyara jikinta ta fito ta kwantar da ita saman gado ta fito tana soja bayanin komai tace abarta ta kwana Ana ta huta data kuka da ita dasafe da kanta data rakota cikin gida godiya ya mata ya fito ya shiga cikin gida

Part dinsa ya nufa yayi kwanciyasa yana tunani ita kuma duk karshe wata haka take shan wuya kenan yanzu dole sai ya kusanceta Ana kusa
yana tunani har bacci ya kwashesa Asuba ta gari,

********** ********* **********
WASHE GARI

tinda yayi sallah asuba yanufi hospital din lokacin bacci take fitowa yayi yashiga part din yinma parlour ba kowa kwanciyasa yayi a parlour sai wanan karfe takwas nasafe yinma zata kitchen gun mai aiki ta gansa " Abdallah lfy gaisheta yayi" yinma wlh Ana muka kwana jawa ce batajin dadi" kai jama'a yanzu soja me kayiwa

diyar mutane haka " yinma mai zan mata ciwon cikinta ne ya motsafa " ayya to bari na fito mushiga asibitin dede lokacin Dr Ameera tayi sallama ita rikeda hannu jawa cikun Sauri yinma ta taresu " sannu daughter Ashe bakiji dadi ya jikn gaisheta tayi sannu Dr mun gode da kulawarki " ba komai yinma bai da Abdallah tayi ta fice yinma na mata godiya " my daughter zauna na hado miki tea mai kauri kusada Abdallah

ta zaunar da ita ta nufi kicin kallonta yayi" sannu jawa ya jikin kunya taji sosai daket ta amsa kanta akasa tea mai zafi yinma ta hado mata Tasha tana gamawa Abdallah yace ta tashi su tafi yama yinma sallama suka tafi " daughter allah baki lfy kiyi kwancinki anjima shaffah zatazo kinji cikeda kunya ta amsa suka fice,

---------------------------------------------------
Misalin karfe goma na ta tashi daga bacci wanka tayi tashirya cikin Riga da wando na atamfa😂tanufo parlour anty rahma ta kalleta " ke dan gidanku bance karki Kara samin wanan shegen dinkinba bushewa tayi da dariya
Chapter 29 · 0% Book details