Sashe 3
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
cikin narkeken ginin gidajan Family estate bagaiyya wanda ke uguwar maitama abuja babuce ba a sakaba agidan.......✍🏼
Daga Al'kalamin
ummu fareesa
Kubiyoni kuji rayuwar wanan bayin allah da kuma wace irin rayuwa ce sukayi Kafn girman yayansu wallahi kawai wani lamari abuye wanda sai asannu zai baiyana cikin wanan family allah yasa mudace ameen
R luv ce
✍🏼✍🏼✍🏼
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
Story & Written By
Ladingo😉
Yar mutan Niger🇳🇪
Bismillahir Rahamanir Raheem
Page 7 & 8
......gidajan sun hadu iya haduwa estate ne guda family's, usman buzun bagaiyya, kowa da ban,garansa, haka suka tare da iya linsu cikin farin ciki da kaunar junansu, sun hada Kansu da na yaransu,
***
Bayan tarewarsu Abuja da shekara biyu a abuja lokacin dukiyarsu ta bunkasa fiye da yada me karatu kake tunani, alhaji usman ya hada
Meeting family sukayi shawara akan su bude makarantu da asibiti, sunyi na'am da hakan Mayan filaye ya siya abinka ga mai akwai ba ajima gashi susai suna dasawa da gwamanati duk yabar aikin gwamanati ya fada kasuwanci shida kanninsa
Kafin kacemai an kwankwatsa makaranta tagani ta fada wace akasa mata suna complete schools private bagaiyya
Sosai jama'a ke turuwar kai yaransu kankacemai makarantar tayi suna a fadin Nigeria da niger,
******
Bayan budeta da shekara biyu ya Gina makeken asibiti a cikin estate family bagaiyya wace hospital din ita taci sunan bagaiyya Family amma har daga waje jama'a suna zuwa allah yaba mutanan arziki
******
Ramlat tayi wayo sosai kyanta ya Karu ga surutu, hamza yana mugun son yarsa sosai duk inda zashi suna tare gun aikine kadai baya zuwa da ita sai de fa yarinya muguwace ta karshe dan ko barna tayi aka dan doketa to wlh ranar wanda ya tabata to ba lafiya zuwa lokacin Abdallah jiyake da yanada halin kasheta wlh zai iya kasheta dan kawta kwata yarinya bata masaba, haka de rayuwa tayi ta tafiya har zuwa wasu shekaru Family estate din bagaiyya cike tada zuria mustapha nada yara shida Naseer Abdallah abubakar jameela hadeeza da auta shaffah, munnir, yanada yara biyar nuradin Abdullateef saratu. Najaatu safna, sai Ibrahim yanada uku anwar zakiyyah haleema, jafar ma uku ne aminu Ahmad faridah, hamza nada biyar sulaiman Ramlat affan nusaiba nabeela mansur ne allah bai bashi haihuwa ba jafar nada yaransa biyu mujaheed safara'u bangaran matama masha allah kowace
nada
Nata yaran allah ya dauka zuri'ar wanan family masha allah kansu ahada idan sun hadu baka ce ga dan wane ba ramlat ce tayi daban acikinsu nabeela na hannun mansur hamza yace yabashi ita kyauta koda allah ya bashi haihuwa ya hada yarike,
---------------- -------------- ---------------
Haka rayuwa taci gaba da tafiya, Ramlat tin tana primary school hatsabi bancinta yayi over yara dayawa anciresu daga makarantar da take saboda basuda yada zasuyi tin makarantarsu ce daurin gidin da take dashi amakarantar mahaifinta baya ganin mutumcin kowa akanta Ramlat shiyasa take tsula tsiyarta, saida usman ya takawa hamza birki, duk shima yana son ramlat fiyeda duk sauran jikokinsa tindaga primary school har zuwa secondary school zuwa lokacin rashin ramlat ya baci ga masifar iya mugunta wanan abun yana damun families dinsu har sadakar kudi suke rabawa Akan amata adu'a allah ya ciremata muguntar ta bata daukan raini ga batada tsoro mutum daya take tsoro arayuwarta Abdallah to tunda ya tafi London karatu shikenan iskancinta ya karu yawun zuwa casu ba inda bata zuwa amma wanan bai hanata tsayawa tayi karatuba kullum ita ke zuwa tadaya tindaga primary school har zuwa secondary school, har ta gama
Lokacin kyanta na asali ya fito saboda allah yamata diri mai kyau doguwace fara amma ba farin nan bas ba akwaita gashi mai santsi da tsayi idanunta masu mutikar haske saide kanune basuda girma amma sunyi mutikar yimata kyau tanada dimple wanda ko magana take suna lobawa dika kuncinta hancita zuwat atsaye batada Rama sosai kuma batada jiki idan kanta so kajama Lanka jaraba to cemata mai kanan idanu to sai kayi nadamar fada ahakade har suka kammala secondary school kawarta daya jawahir
Rigima ta tada ita akaita waje tayi karatun ta tunda ta gama secondary school agida suka family dinta basu bada goyan bayaba mahaifita ne kadai ya amince usman yace Sam bai lamintaba inda ace yarinya tanada nutsuwa to da dama amma agidama ya take bare a kasar waje lallabata yayi tayi tacigaba da karatunta agida itako tace Sam wallahi baxataci gababa in dai agidane ta hakura bayanda basuyi da itaba tace allah tabar makarantar amma fa 😂😂😂 kaf dinsu ba wanda bai ci uwar jinyaba ta uban mamaki dan jafar ya kai wata ko bakin kofa baya fita daker da sa bakin dada tikun saboda tana masifar son tsofuwar to shine ta hakura amma tace ta haramta karatun batayi tayi xamanta agida sai tsiyar fit in a iri iri
********* *********** **********
Bayan shekaru. Hudu Abdallah ya kammala karatunsa ya dawo gida wanda ya fito a babban soja, ya kama aiki gadan gadan baji ba gani to lokacin Ramlat tarage yawan fita da shigar kananun kaya duk ba haduwa soke sosai ba dan baya mata ta dadi kuma har lokacin tinda take magana bata taba shiga tsakanin suba dan baya kaunar ko ganinta horan da yake matama, na dolane don, mahaifinsa ya sakashi gashi kuma yanaji da mahaifiyarta rahama, Ashe idan baya gari batada gun zuwa sai part dinsa har kawayanta take kai wa suyita ita shege da raye raye ta saka kakinsa na soja da takalminsa tana iskanci iri iri ko tashige bedroom dinsa tayi kwanciyarta Abu buwa de iri iri ba wanda Ramlat bata iyaba akwi lokacin da takawo saurayinta khaleel part din Abdallah, wanda ko wata basuyi da haduwa amma fa taga irin kalatane take sauraransa dan shima har kala yake canzawa gashin kansa, karma yada take wa gashinta,
Tace masa ya Saki jikinsa part din kanitane soja bayanan suka Kari raye rayensu sai dare ya tafi dan duk iskancinta kayi kadan ka kama mata koda yatsar hannunta amma dayawa, jama'a suna mata kallon mai bin maza saboda yawan shigar banzar da take,
---
Bayan shekara daya Abdallah ya samu mukamin daban daban a soja ansha bikin Karin girman daya samu jama'a daban daban dake mahaifinsa wanine yasami kyautitika ba adadi a yanzu duk inda yake yana tare da securities fiyeda goma na biye dashi saboda ansha kawo masa hari so kusan uku Allah ke kareshi saboda wasunsa sun so ace sune saman mukamin,sa
mata ko sukace dawa allah ya hadasu amma ina ko kallon arziki basa samu amma duk da haka har yanzu biye suke dashi yakan ce aturai ma sunyi sun barni nafisat daya naso a London Dana gano halinta nabarta har abada
Mummy ta tayi tayi ta bode kofar taki shaanita take tana tsaka da casunta zuciyarta fari kal dan duk lokacin da zatama wani mugunta irin haka to acikin farin ciki take
Bai farkaba sai wajan karfe ta kwas na dare a hankali yake bude shanyayin idanunsa har ya bude su tar bakowa shi kadaine tashi yayi ya fice a bakin kofa suka hadu da Dr jinaidu " a soja an tashi ya fara yana danne dariya da tazomasa kai ya daga masa ya ficewarsa direct part d'insa ya nufa security biyu na biye dashi, daker ke magana tamkar bayaso" ina fatan kun kawo mun yar iskar yarinyar,nan cike da fargaba sukace" yallabai wlh munbi duk wata hanya mai sauki amma ko Santa ba muganiba tsoki yaja yana ciza bakinsa ya shige bedroom, kayan jikinsa ya rage ya shige toilet shower ya sakanwa kansa yajima sosai Kafin ya fito daure da towel daure a qogunsa jikinsa ya tsane ya murza maiyuka masu sanyin dadi jallabiya ya saka ya tada sallah koda ya gama Yajima yana neman gafar agun allah fa adu'ar allah ya bashi nasarar kamo Ramlat a kusa mike'wa yayi ya fice part din yinma bakowa a parlon cikin nutsuwa ya fara magana" yinma kina ina shaffah ce ta karasu cikin rawar jiki " batanan ta tafi part din kawu hamza wai Ramlat ta ruke taki bude tsoki yaja yana hararata " uwar magana ficewa yayi daga parlon yanufi part din su ramlat da sallama ya shigo parlon Ramlat tayi daidaya jikin yinma sai zuba sangarta take hamza da mustapah suna tambayar ta ta fadi abinda yasa tarufe kanta adaki dan sun tsorata ta taba irin haka saida tayi kwana biyu kuma anyi anyi a banbare kofar dakin, taki banbaruwa abin yayi mutikar tada musu hankali amma tana fitowa sukaga babu abinda yasameta, a ranshi yake cewa" naga samu naga rashi amma yau da kince kaniyarki sallama ya karayi karf a kunan Ramlat wace tsabar kaduwa da tayi batasan lokacin da ta diro tatsaya gaban kawu mustapah ba kanta ya fara juyawa ko ina jikinta karkarwa yake cikeda tsoro ya rikota ke hassana lfy da hannu take musu nuni shiko da ya lura basu kula da ya shigo ba sai yayi baya ya tafiyarsa" zaki ubanki yar iska
itako jikinta ya fara Saki idanunta sun fara lumshewa tayi luuuu......✍🏼
Daga Al'Kalamin
ummu fareesa😘

♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
Story & Written by
✍🏼
Ladingo😉
Yar mutan Niger🇳🇪
Gaskiya ina mutikar godiya gareku masoyan hatsabibiya Ramlat ina godiya da kaunarku gareni masu bina ta pc kuyi hakuri idan ban muku reply ba ba wulakanci nake mukuba kumun uzuri👏🏻 please
Bismillahir Rahamanir Rahim
Page 9 & 10