Sashe 54
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Ta zauna kusanta " to daga ina kike " daga gidanmu Dadata kinga muna kama sosai da autarmu KO wai ina tsoho mai auran Dole..? " hhhh yana ciki yana jinki soja tare da jawa suka shigo da sallama kallonsu tayi tayi Saurin kauda kanta taja tsaki aciki ciki " au kunanan baku tafiab..?zama yayi kusan dada " yanzu dai zamu tafi jawa
Ta zauna kusan Ramlat " my love kinanan.? " yanzu nazo ya jikin naki naji kince bakijin dadi.? " naji sauki dama amai ne ke damuna Rufaida taci gaba, dama wasa tana dariya jawa ta amsheta " my love kalli Rufaida tana kama dakai sosai wlh murmushi yayi" kawota nagani mik'ewa tayi ta kai masa ita janta yayi ta zauna kusa dashi yanawa Rufaida wasa jawa na dariya Ramlat tacika tayi fam amma bata bari sun
Luraba tashi tayi tace" my dear idan kin gama mata wasan ki kaita gun gyatumarta ni nayi gaba.? " ah amasheta tafiya zamuyi " Wlh ban tsayawa kin tsayawa tayi ta ficewarta da gudu " jawa kawota " ah ah bari na kaita nazo fita tayi tanawa Rufaida wasa bayanta ya biyu
Yana duduba Ramlat amma ko alamarta babu can inda motarsa take yaje yana jiran jawa gindin bishiyar mangwaro ya hango Ramlat zaune ta hada kai da guiwa duk nisan dake tsakaninsu bai hanashi gane ita bace gun ya nufa yayi dam dam
yada bazataji shiba ya zauna kusanta ya janyota jikinsa cikeda tsoro zatayi ihu ya rufe mata baki da hannusa ya hade face zata fara tijara taga alamun ba wasa" ke mekike ana gun dadare fashewa tayi da kuka " wlh banida lafiya kaina yake ciwo naji ance idan kana ciwon kai anaso kazo bishiya mangwaro kazauna shine nazo
Kanta ya dora agirjinsa yana shafa kanta " sannu tashi mushiga hospital " banazuwa nabi sauki fuskarta ya kamo ya kora mata idanu lumshe idanta tayi tana turo baki hawayen ya shanye Tass ya dora lips dinsa saman nata yana lasa ahankali itama Nasa ta fara lasa tanajin dama su dauwama ahaka da kadan kadan har suka shiga kissing din juna cikeda shaukin so mai tsanani kusan 20mnt sukayi suna shan bakin junansu ji suke yafi Zuma zaki agaresu
saida taji yana neman zura hannusa arigarta ta cire bakinta anashi ta turesa tana kuka" wayyo ni Ramlat wlh nashiga uku anbi an takurawa rayuwata fuska ya canza tana ganin haka ta zuba da gudu ta juyo tace" bakina da akasha ban yafeba ta ci gaba da gudunta kai ya girgiza ya fito daga bishiyar
Ya nufo gun motarsa jawa ta fado masa arai part din dada ya nufa dabda zai shiga ta fito" my love ina kashiga har nagaji da, nemanka murmushi yayi" nida wacan Rigimamar kanwartaki batace komaiba tayi shiru yaja hannuta suka nufi motarsu dakansa yaja suka tafi har sukazo gida batace kalaba
Suna zauwa tayi part dinta tayi wanka tasaka rigar bacci ta haye gadonta bata jima da kwanciba yashigo " jawa yau ba tayin kwana ni nazo dariya tayi " my love ai kai ne ka batani kwana biyu kana zuwa gadon ya hayo ya rungumeta " matar soja fadi gaskiya kara shigewa jikinsa tayi tana dariya lalubarta ya fara yana rikita mata jiki da salonsa meka ta fara tana nishi
kafin wani lokaci ya zautata har ta matso ya shigeta ba bata lokaci aka fada haraka.. Asuba
Nima nace Mukwana lafi yauma kuyi manege😍🤝🏻
Rahma ummu fareesa ce
✍🏻✍🏻✍🏻
*?HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*?RAMLAT💖💖*
*?KAINUWA WRITERS✍🏻*
*?ASSOCIATION*🤝🏻
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻7⃣3⃣&7⃣4⃣
.....tin bayan da sukayi sallah asuba suka koma bacci sai kusan takwas saura soja ya tashi jawa tayi dai daya sai bacci take saboda gajiyar da soja ya tare mata ya janye jikinsa anata ya sabko daga gadon ya saka jallabiya ya nufi,
Bangaransa yayi wanka ya shirya cikin kakin soja yayi motikar kyau ya fesa tsadadan turare ya daura agogo kasancewar yau juma'a ce shabiyu zai dawo yayi shirin zuwa masallaci fitowa yayi
Parlo masu aiki sun jera komai saman dining gun ya nufa ya zauna ya hada dede abinda zai iya ci yaci ya dora da tea ya Mike yaleka jawa har yanzu bacci take hankalinta kwance,
murmushi yayi ya tafiyasa yana fita dama sun shirya motocin tafiya security ya bude masa mota ya shiga yaja suka tafi office dinsa dake cikin Villa saboda zai gabatar da wani aiki na gagawa,
*********************************
Misalin karfe 10:am Ramlat ta fito parlour su cikin shirin doguwa Riga ta atamfa tayi daurin ture kaga tsiya tanufi kan dining ta zauna tana turo baki tea ta hada da uwar madara ta dauki biredi tanaci tana kuka kamar ance taci Dole mai aikin
suce tazo kwashe kayan ta ganta sanin Ko ita wacece yasa wuff ta koma kitchen mummy ce taji shashekar kuka ta leko taga Ramlat ce gunta tazo" ke lafiya ko bakida lafiya jikinta ta taba tabi ba zafi dake nake fa..? " mummy Dole zanyi kuka saboda Allah ace ni an daukeni
Ba kowaba za,arabani da dangina akaini gidan miji ta kara sautin kuka mummy yanzu haka zan tafi nabar shayi da madara KO affan ya rika kaimin..? " wlh zanci uwarki da safiyarnan wai meke damunki ko haukane kike kokuwa nice kika raina idan
an kaiki gidan Abdallah yunwa ta kasheki tafiya tayi ta barta taci gaba da shan shayinta da buredi tana kuka tana waka" dolane nayi kokawa zanbo da abin dadi mummy najinta tayi
Mata banza tagama ta dawo saman kujera ta zauna Nabeela wace ta gaji da dariya idanta har kwalla yake " wlh zanci miki kaniya ina ruwanki dani ai zakiyi bayani kin zata gidan miji dadine ko kike wani balalama hamm Nusaiba ce tashigo da sallama Ramlat ta harareta wlh
Mu munshiga uku Dan jaraba yarinya kullum sai kinzo gidan mutane kwalaba wai hanan marikiyarki bata baki abincine.? " Anty ba cin komaiba nazo zama zanyi sai gobe idan an gama biki tashi tayi ta nufota" Dan uwarki bikin ubanwa zaayi
Mai kitso ce da konshi ta shigo da sallama mummy ta amsa cikin sakin fuska " kifarawa babbar kafin karamar " mummy Dan Allah mutafi part din yaya Sulaiman ta mana..? " eh kuje
Can suka tafi khairat na parlour " ah Ramlat kinyi wuyar ganifa" eh ai kuma gashi yanzu kin ganni batare da kin biyaba taya zanrika zauwa inda zaaci duduniyata " shiru tayi sanin
neman maganane da kitso suka fara ta kwatanta irin Wanda zaayi mata wani shegen kitsone " kuma idan bakiyishi sak ba to bazaa biyaba " angama shi zanyi sunayi suna hira Ramlat tasa kuka kamar an tsiketa kallonta sukayi khairat
tace lafiya..? taya zaamin aure kamar yar sadaka saboda Allah ace ba anko ko daya ba wani casu kamar no again Abuja ace. aurena yazo ahaka gaskiya auran tsoho baiba aryuwa koda yake wucin gadine ido khairat ta zaro" me Ramlat wanene tsohon sojan baki ta murguda
Bata sake maganaba zaune yake cikin babban office dinsa da ya gama haduwa ta ko ina kasan akasa yana rubutu saboda lokaci ya koremasa wayasa ta dauki kida tsaki yaja
yaci gaba da abinda yake saida aka kira so uku kafin ya davo kai ya kalli screen din wayar zuna jawa ya gani yana yawo saman screen din picking, yayi" iya bacci cikin tashi da fatan kinyi breakfast ya babyna..? " my love shine kaki tasani ko.?
" taya fa zan tasheki bayan ni nasa kika gaji dariya tayi " wlh sai yanzu na tashi nayi wanka naci dan wakena." okjawa ganina Nima ki hadamin ruwa bye ya tsinke kiran kamar bayan mitina talatin ya gama ya Mike adaide kofar zai fito sakataria zata shigo face ya hade" lafiya..? " yallabai bakine kayi
Kuma ina buga waya baka dagaba " lokacin tashi yayi Dan haka kice musu monday su sameni gida fita tayi ya Dan jima kafin ya fito lokacin sun tafi yana fitowa dakarunsa
sukarufa masa baya har gun motar aka bude masa ya shiga driver yaja suka tafi motoci biyu na biye dashi
" moje gidan horo akwai Wanda zan
duba kayi gudu saboda lokaci karya kore " angama oga tafiyar mitina shabiyar ta kaisu sojoji kowa na sabgar gabansa motar na parking suna ganin ogansu suka kawo gaisuwa wani murdede baki ya bude masa yana gishesa " ya labarin Dan iskanan yayi bayani ko mata nawa yawa ciki..? " oga muje
kagani anbasa horo yada ya kamata sosai yayi bayani yace wlh ita kadai yayiwa ciki amma yana Dan bin mata ita kadaice ya amshi budurcinta ido Abdallah ya rufe ya bude suka nufi
Dakin da Aminu yake ya jigata ba kadanba kallonsa soja yayi amma baice masa kalaba saboda ya jigata yada yakeso
Juyawa yayi ya fita " ku sakesa haka " to angama oga mota suka bude masa ya shiga suka kama hanyar gida suna zuwa agagauce ya shirya saboda
guri ya kusa kore masa wata dakekiyar shaddah yasaka kalar ruwan kwai wace tayi motikar yimasa kyau ya fito sai zuba kamshi yake jawa itama lokacin
Ta fito parlour da gudu tayi kansa ta fada jikinsa " oyoyo my love wlh bansan kazoba ina ciki ina waya da momy su tiwis zasu zo yanzu gaskiya kayi kyau sosai yau kafito ango Dan bani kiss mana fuskarta ya kamo ya mata kiss irin wanda ake ja saida ta sabke ajiyar zuciya takara rungumesa murmushi yayi ya Kara matseta jikinsa " nagode Amarya ai kinfini kyau kice munada baki dagowa tayi tana dariya" tab waceni jawa zanfika kyau haba Dan saurayi ai bana dayan,ka duko kaji wani labari fuskarsa ya kawo daidai Tata ta Dora bakinta akunnasa ta masa rada
Da Sauri ya dago ya kalleta zai damkota ta ruga da gudu bayan kujera" jawa zan kamaki so kiji nabaki wani Abu mai dadi..? " wlh nayafe " OK na tafi sai nadawo " to Allah kiyaye sai dare ko baice mata komaiba yayi dariya ya fice
------------------ ------- -----------------