← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 137 OF 152

Sashe 137

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Yajima yana mata tausa yaji tana fitar da numfashi daki daki cikin nutsuwa" my Ramlat shiru tayi bacci matsowa yayi yana shafa katoton cikin ya sunkuya yayi mata kiss a cikinta ya kamo bakinta Yajima yana sha kafin ya cire bakinsa ya lulubeta da blanket ya Mike ya sabko ya dauki little Ramlat ya fita ya rufo mata kofar ya sabko bedroom d'in jawahir ya shiga har tayi wanka ta kwanta dan har azuciyarta batasa ran dawowar Sojaba dan tasan ba karamin aikin sa bane yaki kawo little Ramlat gadonta ya kwantar da ita tako tsala kuka tashi jawa tayi ta amsheta ta zauna bakin gado tana shayar da ita shiko ya fice ya nufi bangaransa yayi wanka ya shirya cikin kayan bacci ya fito

yana baza kamshi azaune ya tardo jawahir little Ramlat taki bacci sai rarafe take tsakar d'akin tana wasanta jawa namata dariya daukarta Abdallah yayi " baby wasa kike acikin dare fuskarshi ta kama tana dariya zama yayi bakin gadon yana mata wasa tana kyakyatar dariya har tagaji ta fara hamma yaba jawa ita tasa mata nono tana fara sha tayi bacci taje ta shimfideta ta. haye gadon ta kwanta kusanta taji Soja ya kwanta saida ta lumshe idanuta dan dadi jitake kamar ta juya ta rungumeshi ta daure tayi magana" yayamu please ka koma ka kula da my love cikinta yayi

girma wlh tsoro nakeji Ana barinta ita daya ka koma wlh na hafe muku har Allah ya sabki yar uwata lafiya shiru yayi mata duk da yaji dadi kasa hakuri tayi ta juyo suna fuskantar juna ta matsa ta shiga jikinsa sosai ta tura kanta kirjinsa zuciyarta na wani irin bugawa ita ta rasa wani irin so take ma Soja ayanzu yada yaji zuciyarta na bugawa ne yasa ya dagota" jawahir kina lfy kuwa naji zuciyarki na bugawa da Sauri da sauri " wlh babu komai yayamu " OK ki dawo nutsuwarki ke cefa kikace na tafi ko na rokeki ne harda zaki wani daga hankali" wlh ba hakaba ne kayi hakuri yanzu idan kana kusana haka nakeji kanta ya shafa yana babbuga bayanta" OK ki nutsu ba ganiba Ni ba meye na daga hankalin,ki kina sona dayawa me? kai ta daga tana Kara rungumeshi ajiyar zuciya ya sabke "ok amma kinji ance ki rage damuwa zuciyarki ta samu Matsala sosai ko kai ta daga to dan haka ki cire damuwa aranki tunda gani kin sameni ba shikenaba ya fada yana shafa bayanta yana dan rikirkita mata lisafi duk ta susuce ta sakar masa jiki yana rikitata da salonsa duk da bai wani hada ko baki da itaba kawai wata shegiyar shaface yake mata yada zai kwantar mata da hankali ta samu nutsuwa tako samu sai ajiyar zuciya take sabkewa rada ya rika mata akunneta komai yake cemata oho sai wata irin mik'a take tana magana can k'asan makoshi " Soja ina Sonka wlh jinake kamar Sonka zai kasheni ta fada tana kuka Mara sauti tanason hada bakinso yana lura tin d'azu abinda take so kenan tallabota yayi ya had'e bakinsu yana bata zazzafan kiss Wanda yakusa zautar da ita sai hawaye ke kwararowa daga idanuta bakinsa ya zare ya matsata ya rungumeta da kyau yana shafar ta Kafin wani

lokaci tayi bacci cikin jin dadi da annashuwa janyeta yayi daga jikinsa ya gyara mata kwanciya ya rufeta ya sabko daga gadon yaje yama little Ramlat Adu'a ya fice daga d'akin ya rufo musu kofar ya haye saman bene ya iskota sai sharara bacci take cikin nutsuwa ta rungume matashi gadon ya hayo ya beka hannu ya kashe wutar d'akin ya janye pillow da ta rungume ya janyota jikinsa cikin sai zungurasa yakeyi " babyna sannu baiwar Allah na hadaki da nauyi ko Allah yasa ki haihomun yan biyu kanta ya Dora saman kirjinsa yana shafa gashinta hannusa daya saman cikinta a haka har bacci ya daukesa suna rungume da juna hannusa saman cikinta

***************************************
washe gari bayan sunyi sallah Asuba suka koma bacci sai karfe 9:00am suka tashi Ramlat ta fara tashi yunwa ta tasheta ta kalli Soja da yake baccinsa hankali kwance hannusa saman cikinta murmushi tayi tana shafa fuskarsa takai bakinta kunnesa" my Sojana tashi kamin wanka yunwa nakeji kaji ta fada tana tura hannuta cikin rigarsa tana shafa gashin kirjinshi tana murza kan nippel d'insa idanu ya bude " my zumatyna kibar takaloni fah tunda ba iya zakiyi ba murmushi tayi ta shagwab'e " my sojana muje kamun wanka kaji kwaikwayon maganarta yayi ya janyeta ya sabka daga saman gadon baby amma yau zamu danyi ko baki ta turo dariya yayi " wlh wasa nake miki nida ke kuma sai kin sabke ranar akwai shagali mukwana muyini muna Abu daya ko babyna dariya tana jafa masa pillow " Allah yaya Abdallah saida naji kunya fah ta fada tana rufe fusksrta murmushi yayi ya dauke cak suka shige bathroom sukayi wanka tare ya nadota a towel suka fito ya shiryata tsaf cikin duguwar Riga yar kanti Maras yauni bata da hannu saide zata walala ita da cikinta ya kama hannuta suka fito d'akinsa ya shiga ta shirya shi tsaf cikin kakin soja ta fesa masa turarensa mai shegen dadi" yayana kayi kyau " nagode matar yayanta Allah ya sabke mun ke lafiya rungumeshi tayi " Amin yayana zanyi missing d'inka fuskarta ya kama ya zuba mata mayatattun idanusa yana murmushi " wayace miki zan jima banzo naganki ba babyna kasa zamu koma sai kin haihu zamu dawo sama kinji my

habibtyna " to yayana naji kissing dinta ya fara saida yayi tsawon minti biyar yana tsotsar bakinta ya cire yana murmushi" babyn Abdallah komai naki dadi ko kanta ta boye akirjinshi " yayana kaima haka " OK muje na ciyar dake na tafi aiki hannuta ya kama tana rike da hularsa suka fito a parlo suka iske jawahir little Ramlat na tsakiyar parlon sai wasanta takeyi tana ganin Ramlat ta rarafo ta nufo gunta hannu soja ta Saki ta nufi gunta ta dauketa tana mata kiss " oh babyna kullum Kara wayo da girma kikeyi jawa ta gaishe da Soja ya masa yana tambayarta ya jikinta tace da sauki mik'ewa tayi " muje kuyi breakfast ta nufi kan dining yabi bayanta tea ta hada musu mai kauri cup biyu ta aje gabansa tana kiran Ramlat ta iso ta zauna tana gaishe da jawa" sai yanzu zaki gaisheni " haba jawahir babyna fah Mike wasa da ita dariya tayi" to kawota kiyi breakfast amsarta tayi ta kalli Soja da yake shan tea hankalinsa kwance " yayana kallonta yayi " ya me zan samu,ne babyna baki ta turo murmushi yayi ya janyo plate mai soyayen dankalin turawa da kwai yanaci " babyna kisha mana kafada ta makale jawa tayi dariya " yayanmu so fa take kabata da kanka ko my love kai ta daga tana kallon jawa murmushi yayi ya dauki cup din tea din ya matso kusanta ya rabata jikinsa ya kafa mata cup d'in abaki ta kurba " Allah yayana zafi " to kince sai na baki bari na busa miki zugashi ya sakeyi har ya dan huce

ya bata saida ta shanye tas tace ita bataci dankali ba indomie da kwai take so jawa tasa Ancim ta dafo mata ta kawo saida ya bata taci ta koshi dam ya Mike ya tasheta suka dawo parlo ya zaunar da ita yayi mata kiss acikinta " babyna sai nadawo tayi narai narai da idanu " my sojana Allah ya dawo dakai Lafiya " wlh idan kikayi kuka bazan zoba ya kalli jawa " jawahir idan tayi kuka kikirani ki fadamun bazan zoba murmushi tayi " to zan fadama " yayana yi hakuri Allah ba zanyi ba kaji " OK naji sai nadawo jawa zonan ya nufi d'akinta ta bishi yana zaune a parlo ta zauna nesa dashi kallonta yayi "yanzu bakijin ciwon komai " eh banaji " gud Allah ya Kara lafiya ni zan tafi sai nadawo ya Mike " Allah ya dawo da kai lafiya ta fada tana kallonsa murmushin gefen baki yayi " zonan jawa mikewa tayi jiki ba kwari tazo gabansa ta zaya janyota yayi ya rungumeta ajere ajere take sabke ajiyar zuciya ta Kara rungumeshi " yayamu dan Allah ka yafemun duk abun da nayi maku kaji " kiyimun shiru shaki kamshin mijinki na tafi kibar damun zuciyarki kirika kiyaye dokokin likita kinji kai ta daga ta tura kanta kirjinsa tana shakar kamshi Yajima rungume da ita ya janyeta jikinsa " kinsha magani ko kai ta daga" nasha " OK na tafi ya fice ta biyoshi ya kalli

Ramlat tana waya sai dariya takeyi kai ya girgiza ya ficewarsa jawa ta zauna kusanta " to gatama ta fito ta begawa jawa waya " hello shaffah ya kk ina diyarmu OK sai kunzo kice munada baki har ku ukku Nabeela ke Safna duk dubiya nagode Allah ya kawoku lafiya ya taba Ramlat wayar " hello wlh shaffah kibari kawai babynku yana takurani OK sai kun karaso bye ta tsinke kiran tana murmushi jawa ta kalli Ramlat ta rike hannayenta " my love ina Kara neman Afuwarki duk nasan yanzu banida wata kima da daraja a idanunku kefa Soja wlh nagane kuskurena "wlh babu komai nayafe miki ai ba yauba abar maganar tashinta bayada wani anfani Allah ya bamu zaman lafiya " Amin nagode Ramlat wlh samun irinki cikin mace dubu sai an tona ina.alfahari dake amatsayinki na yar uwata ta jini rungumeta Ramlat tayi " kibar kukan komai ya huce sonki ajinina yake kamar yada son Ya Abdallah yake jinina karma ki Kara tada maganar nan please kinji " naji insha Allahu little Ramlat ce
Chapter 137 · 0% Book details