← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 151 OF 152

Sashe 151

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 6 min read

Rungumesa tayi" yayana goyani ka tafi dani kaji matseta yayi ya dora bakinsa a kunneta ya tura hannusa cikin rigarta yana murza kirjinta yana mata rada akunneta kalamai masu dadi yake mata yana murzata tayi lamo idanuta lumshe tana sabke ajiya zuciya murya na rawa tace" Yayana ilove you kiji My Sojana cigaba yayi da rikirkitata yana mata kalamai masu masifar tsada saida ya mantar da ita zai fita ya janyeta jikinsa lokacin har bacci ya fara daukrta murmushi yayi " my bugun zuciyata ki wartsake kinada baqi fah murmushi tayi" My Sojana Allah ya kaika lafiya ya dawo min da kai lafiya" Ameen my kanwata kiss ya mata agoshi ya fice dan yaga kuka take son masa parlon ta dawo suna gani Soja ya Haye bene suka bushe da dariya banza ta musu ta nufi kitchen ta dauko musu lemo da ruwa da dambun nama ta aje musu saman table ta kirawo Ancim tazo"Ancim kawomin yarana nakuma shayar dasu " to Aunty ita da harirah suka kawosu little Ramlat ta fara shayarwa saida ta koshi ta shayar da yaran Soja ya fito cikin shiri sai zuba kamshi yakeyi da waya akunnesa yana magana ta kallesa" Yayana dan Allah ka kula da kyau banda kallon ban zayan yan mata da suka cika gari basuda aiki sai kallon mazan mutane ganin tana shirin tashi ta biyoshi murmushi yayi ya girgiza kai ya ficewarsa da sauri ya rufo kofar dan yaga ba kunyar yaran takeba

Shaffah tace" Su Ramlat manya" kwarai kuwa yarinya fadi da ihu ku wayasan wainar da kuke toyawa da, mazajanku dariya sukayi suka tafa sukaci GABA da hirasu ana suka yini sai dab da magrib suka tafi tana musu godiya, bayan sallah isha Ramlat taci uwar kwaliya ta kece raini mini siket ta saka fari da Riga yar ficiciya iya cibinta ta hadu iya haduwa ta shafa turarukan da mummy ta bata ta sabko k'asa ta zauna parlo ta kira Ancim da harirah suka kawo mata yaranta ko wannan cikin dan gadonsa little Ramlat ko sai yawonta takeyi Ramlat na murmushi don tanajin dadin yada yarinyar take kara warwarewa tace karshan wata zata yayeta har karfe takwas Soja bai zoba Ramlat ta fara damu yaranta ta shayar har sukayi bacci da kanta ta kaisu sama daya bayan daya ta kwantar da ko wanne a gadonsa ta dawo parlo ita da little Ramlat tana kallon Tv ya shigo da sallama da gudu ta tare ta fada jikinsa daukarta yayi yana juyi da ita" my Sojana i miss u " my bugun zuciyata wlh nayi missing dinki sosai rankwafo yayi baby bani kiss bakinsu ta had'e tana tsotsa, sun jima kafin ya ISO da ita parlo yana rungume da ita ya zauna Ramlat ta zame jikinta little Ramlat ya dauka ya rungumeta " babyna ykk dariya little Ramlat take tana tab'a fuskarsa idanusa ya fara tara kwalla ita Ramlat haka jikinsa ta fada ya rungumesu tare yana hawaye Ramlat ko kuka takeyi nutsuwa yasama zuciyarsa ya lallashi Ramlat suka nufi kan dining ransu duk babu dadi sukaci abuncin Dole Soja ya dauki jarumta ya saki ransa yana lallashin Ramlat har ta saki ranta

little Ramlat tayi bacci yana rungume da ita Ramlat ta kawo masa laptop ya hadasu ya rungume yana aiki Ramlat na gyangyadi har bacci ya dauketa kwancinta ya gyara mata ajikinsa har yagama abunda yakeyi ya kashe Laptop ya kwantar da babbar yakai karamar ya shimfideta agadonta ya dawo ya dauki Ramlat ya rungume abarsa ya nufi gun TV ya kashe da wutocin parlon ya Haye sama bedroom din Ramlat ya shiga ya kwantar da ita dan yaga wannan guntayen kayan da tasa ba sai ya saka mata kayan bacci ba bathroom ya shiga yayi wanka ya fito ya shirya cikin kayan bacci ya fesa torare yaje yayi yaransa Addu'a ya Haye gadon ya kashe wutar d'akin ya janyo Ramlat ya rungumeta yana shafarta kara shiga jikinsa tayi" My Sojana" my zumuwata yi baccinki babu abinda zan miki sai gobe kafin lokacin gurin ya warke cigaba yayi da murzata yana rikirkita mata lisafi Dole ta wartsake suka fara ruda juna har suka kasa, hakura naga za'a fara babbar haraka Asuba ta gari Ashana masoya bey

*********

*Bayan shakaru Shida*

Alhamdulillahi zuwa wannan shekaru rayuwa tayi masu Soja da Ramlat dadi suna zaune cikin So da kaunar juna tamkar zasuci juna anyi bikin Abubakar da Nusaiba wacce Takeda yara biyu mace da namiji Shaffah yaranta ukku maza biyu mace daya safna ma ukku Naberla hudu Naseer yaransa hudu mace daya maza ukku Sulaiman yaransa ukku maza biyu mace daya kai wannan Family cike yake da zuri'a masha Allahu kuma kansu ahade suna zumunci mairan karfe kwana biyu jiki yaki dadi saide muce Allah ya bashi lafiya Ameen Dada ko har yanzu da kwarinta

Ramlat 'ya'yanta bakwai cuf cuf bayan yan uku ta kara haihuwar maza suma tuwis Hassan da husaini ana ce musu Ammar da Ameer sai mace mai sunan yinma Naja'atu suna kiranta da Hanee sai yarinyata wacce take goyo Amatullahi tana kiranta da Nadin yar shekara daya amma idan kaganta zakazaci tayi shekara biyu tana gudunta ko ina yarinyar kamarta daya da jawahir tamkar an tsaga kara shiyasa Ramlat takeji da ita Soja kansa yarinyar tafi shiga ransa Soja Allah ya jarabeshi da son yara kamar me idan yana gida tarasu yake su takwas sukewayeshi yana musu hira suna dariya Ramlat ko tacika tayi fam wai yafi son yaran akanta ta tisasu GABA tana masa kukan shagwaba Dole zai jata su shiga ciki ya bata kulawa ta musamman

Tunda jawahir ta mutu duk shekara shida Kenan duk shekara sai suntafi Makkah sunyima jawahir Addu'a har yau basu gajiya ba don son kasa mantawa da ita yanzu haka gobe suke dagawa kasa mai tsarki yau azumi saura kwana ukku amma wannan karon ajirgin yawo zasu tafi ba na hajji ba ko umarah nayawo ne zasubi jirgin dubai zasu bi sun gama shirya komai gobe suke tafiya tin safe Abdallah yakebin kanta sutafi gida akai Nadin dan ta sake kafin gobe tunda yaran dukansu suna gida gun yinma tun jiya saboda anyi hutun makaranta ta kafa masa kuka sai lallashi yakeyi har ta sabko ta yarda su tafi

Da misalin karfe takwas na dare Soja zaune yake cikin parlo Wanda aka canza masa tsari da fasali da kaya dukiya tayi kuka cikin parlon nan yana kallon Tv tashar sunnah tv Nadin na rungume jikinsa yana amsa waya yana shan coffee ta fito cikin shiri tana saye da rantsantsan less fari mai adon Flower pink tsarki ya tabbata ga ubangijin wannan halitta Ramlat ta zama babbar mace matashi mai ji da kanta ta hadu ta ko ina tayi yar kibarta kadan kansa ta fado rungumeta yayi ya tsinke wayar" my bugun zuciyata har yanzu fushine yi hakuri ai ba jimawa zamuyiba daga azumi ya raraka zamu dawo kasarmu bayan sallah kuma sai mudunguma Niger kamar yanda muka saba da Family kinga su Naseer gobe suke tafiya tare dasu kawu hamusu wa inda sukazo ganin usman mai ran karfe lamo tayi jikinsa Nadin hannu ta daga mata tana dariya janye jikinta ta dauketa ta fara shayar da ita Soja ya rungumesu yana lallashin Ramlat har tasaki ranta tana shayar da Nadin nono har ta koshi ashagwab'e tace" My sojana mutafi kar dare yayi kwaikwayonta
Chapter 151 · 0% Book details