← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 89 OF 152

Sashe 89

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

" my sojana " my zumana aje hankalinki ganinan bayan la'asar " yauwa mijina Allah kawomin kai lafiya wlh tunaninka ya dameni " amin babyna nima nadamu kwana biyu bama tare ina babyna " yanzu zan koma gunta nazo nayi sallah ne " ki shafamun kanta anjima zamu taso kiss me my habibtyna kiss tamasa mai tsayi murmushi yayi ya mayar mata ya tsinke k'iran murmushi tayi ta fito kasa ta sabko ta nufi kitchen ta fadawa su Ancim abinda zasu kirkawa yayanta saboda yanzu sosai sun kware a iya kirki sabida duk kalar kirki da ta iya ta koya musu dakin jawa ta nufa sunata zuba surutu harda su anty jameela shaffah Nabeela zakiyyah khairat nuratu kai su dayawa kowace tana zancen dinkita yayi kyau kusan jawa ta zauna ta dafa cinyoyinta amma bata ko kalletaba aranta tace kigama kinibibinki zaki sanine yamun ni kuma namiki uwar kissar tsiya

Hadeeza tace " mmn baby sai yanzu kika tashi abaccin dariya tayi" nifa banyi bacci ba gyaran daki nayi da nawa da na soja shinefa najima ku nanan kuna surutu ga manya suna aiki awaje jamila tace" ke waye ya hanaki je kiyi mana " hankali fah da Antyn ki kike magana dariya suka sa ta amshi baby a hannu shaffah sai tandar baki take " kai my dear wlh yunwa takeji kalli fa khairat tace ai sai kiyi tace wai " kwawace basha zatayiba jarabar tsotsa ce basha zatayiba Ramlat haushi taji batawa jawa magana ta janye rigarta ta seta babyn zatasa mata nono jawa ta fisga takiya aikuwa baby ta saka kuka mikewa jawa tayi sai ta dauki abin wasa tamusu gwalo zata fice parlo jitayi an fisgota da karfi an zaunar da ita kallon Ramlat tayi taga idanuta sunyi jawur ranta amutikar bace ta gyara tasawa babyn nono ta kama tana sha " haba my dear yaushe kika zama mai rowa na lura yanzu bakya son shayar da ita Allah banason haka karki kara agabana danma kece dariya yan dakin sukayi " Ramlat ta Ramlat jawa tacika tayi fam amma bataso agane saboda kar wasu suyi tunanin akwai matsala murmushi tayi
" Sorry my love angama

karfa little Ramlat ta amshe munke dariya tayi ta dora kanta a kafadar jawa " haba ina kowa da matsayinsa wayar jawa tayi ringing Ramlat ta dauko mata ta amda tayi picking " ranka shi dade angon jego barka da warhaka " my jawa irin wanan kirari haka" dariya tayi Tom nayi shiru ya Kaduna " tana lafiya yanzu zamu taso ina babyna " gatanan Allah ya kawoka lafiya my love ankawo dinkin wlh yayi kyau " to sai nazo nagani bye sai nazo ya tsinke k'iran Dadace ta shigo da sallama Ramlat ta mike ta nufota da gudu tana dariya Oyoyo Dadata....✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻7⃣&8⃣

...Rumgume Dada tayi " to karki kadani mana sakinta tayi ta janyota suka zauna yan dakin sai gaisheta suke suna tsokanarta baby Ramlat ta dauko ta ba Dada "masha Allah Ramlat tayi diya dariya sukayi banda jawa da ta kauda kanta tanawa Safara'u magana Ramlat tace " Dadata kinga diyata yar tsaf tsaf

ko" nagani Adu'a ta tofa mata Ramlat ta amsheta ta riketa suna hirasu da Dada " Dadata nayi kewar meran karfe ki gaishemun dashi bayan suna zanzo gida " bawani kice dai Abdallah yayi masa kwacen mata dariya tayi " ai dole ne kamar Abdallah dawa zan hadatashi tsaki sukaji Ramlat ta juyo taga dawa ake ko wacece amma bata ganeba itama tsakin taja dan ta tsani
tsaki koda bada ita akeba tofa sai taji kamar da ita ake Dada tace" hassana keda wa dariya

Tayi Allah jinaya kamar an mana taski mikewa dada tayi " to yara na tafi sai gobe nazo cin tsatso dariya jawa tayi " to Dadarmu ki gaidamun tsoho mai ran karfe " zaiji Ramlat ta tafi da baby ahannuta ta rakata har har gurin mota tashiga direba yaja suka tafi Ramlat na daga mata hannu nan ta tsaya gun su anty zuwairat suna tsokanarta Ramlat mama Ramlat ta zauna kusan inna saude " mama kinga yarinyata " nagani Allah ya raya ta kalli jameela " malama lafiya ake kallomu nida babyna "lafiyar tayi yawa

Dariya tayi tamata gwalo ta Mike ta shigewarta ciki dakin jawa ta shiga ta iske ta bude dinkin material dinta sai yaba dinkin ake tana murmushi Ramlat taka karaso " wow my dear dinkin yafa hadu ai da nasani katseta jawa tayi" kice gobe zan fito sosai" wlh sosai ma " My love ne ya siyamun fah murmushi Ramlat tayi " aide bashi dayaba dan wallahi haihuwar yata kinfi karfin dinki daya shaffah tayi dariya " wlh kunfiye shirme anko ne fah to da wa zai saya muku idan ba shiba my sister wane irin dinki kikayi Ramlat kanta ya dauré kamar ya ankon sunah taya Jawa zatayi ankon sunah bata saniba bayan tanada irin material kalarsa har iri biyu da pink da bleu haka babu maraba irinsu daya dafata

Jawa tayi tana murmushi " ana tambayarki wani irin dinki kikayi tana magana tana dagamata gira my love ya siya mikine " my dear ki rabu dasu gobe idan nasaka zasu gani Ramlat tace shaffah kinfa iya rainin hankali ko banza jawa tayi mata ta matsa daga gunta aranta tana cewa saide kisa wata kala guri ya kuremiki dan nasan ba irinsa garekiba Ramlat duk da bata gane kan zancen ba amma sai jikinta yayi sanyi baby ta fara kuka Jawa tana zaune sai zuba take tana kakaba dariya Ramlat ta zauna kusanta " my dear bata abincinta amsarta tayi ta janye Riga ta fara shayar da ita Nabeela tace" el uwa bazaki nuna mana dankinba " wlh ke dai kin fiye kwawa muje ki gani mikewa Nabeela tayi shaffah tace bazaayi ba niba muje jawa dariya tayi" Allah natuba mezaayi ta kalli Ramlat my love nima ki kawomun na gani murmushi tayi " babu matsala my dear itafa yau jawa tana bata mamaki sai takeganin kamar ba Jawar taba

" baby sha ki koshi kafin na dawo tafiya sukayi suna zuwa bedroom ta wuce dasu ta bude akwatuna ta fito dasu blue din ta fara budewa dinkin doguwar. rigane fadin tsaruwarsa bata lokacine pink din ko Riga da skert ne mai gajeran hannu " ya akikayi biyu ita kuma daya inji shaffah Ramlat ta kallesu "wai da gaske kuna nufin anyi anko cike da mamaki Nabeela tace " wlh anyi mu muka zaba to bagataba kema kin dinka wani kululun bakinciki ya kama Ramlat to me jawa ta dauketa amma dan kar su gane sai tayi murmushi " ai nima dayane nayi ina muku wasane pink na kayan aure nane ku yanzu idan nace muku bansan anyi anko ba ai kunsan karya nayi Shaffah tace" wlh danaga kin canza saida naji tsoro kar aje jawa hali tasake taki gwada miki har na fara shawara Kiran yinma na fada mata anyi anko baa samiki ba kuma yaya ya siwa jawa ita daya tamun

maganusu dan dariya Ramlat tayi harda rike cikin " wallahi sister da kin daku agun my sojana danma kinada ciki dariya sukayi ta mayar da kayan Nabeela tace " wlh nima sai nayi zargin haka Ashe mune muke shirmamu Ramlat tace" ba karami bama K'iran sallah magrib ya tashesu sukayi dauré alwalla sukayi sallah magrib suna gamawa Nabeela tace" shaffah tashi mu tafi Ramlat "tace ku gaida gida nashiga wanka mai gidana yana hanya ficewa sukayi suna dariya Ramlat tashige bathroom ta sallo wanka ta fito ta goge jikinta ta shafa maiyuka iri iri masu sa taushin jiki da santsi mamakin jawa fal a zuciyata yanzu har ta iya kin gwada mata ankon sunah menene tayi mata arayuwa ko kishine takeso su fara

saboda ta haihu ko tayi mata laifi arashin sani ne " jawa ina sonki da kaunarki please karki bari shedan yaci galaba akanmu yanzu zan miki uzuri maybe hada hada jama'ane ya hana ki gwadamun to ya akayi yayana ya siya mata ita daya kuma haka itace mai jego murmushi tayi duk da taji ciwon abun amma ta hana shedan yaci galaba azuciyarta kwalliya tacacada tamkar laizuwa gasar zaban kyau tasaka wani dankareran leshi lomon giri dinki riga da skert ta saki gashinta har tsakiyar bayanta tahadu sosai tayi kyau iya kyau sai zuba kamshi take Kiran sallah isha taji tasaka hijab ta tayar da sallah tana gamawa ta dakuki wayarta ta kira soja buga daya ya dauka

" my sweetyna shagwabewa tayi" my sojana dan Allah kana ina " my sweet Ramlat yayanki ya fa shigo maza rugu da gudu ina bangarena nan sama ba kasaba " ihu tayi ta yar da wayar saman bed dinta ta cire hijab ta ruga da gudu ta fice cike da farin ciki ta murda kofar tin a parlo ta shiga kiransa a shagwabe " yayana bai amma saba tashigo bedroom din yana sallah zama tayi saman bed dinsa tana kallonsa murmushi kan fuskarta " yayana shine zaka zo ko ka kirani nayima wanka wayarsa ta dau ringing dauka tayi
Chapter 89 · 0% Book details