← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 58 OF 152

Sashe 58

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

duka nawa, nake yanzu dan Allah bazaku barni sai gobeba kafin nan nayi sau " baridai kigani papi ya janyeta daga kusan mummy " hassana dagaske bakida lafiya.? " wlh dagaske " yanzu kai saboda Allah ahalayen yarinyana wanene bakonka dadace tashigo tana kuka" Allah sarki shalelena yau sai gidan miji tashi tayi ta fada jikin dada " wayyo dada nashiga uku zaarabani da dangina akaini

cikin bare atafi abarni" wlh idan baniyi aniyaba sai na jiyataki cikin mayu zaakaiki " ke Rahama meye haka kibar yarinya tayi kukanta sauda tazo tajata "muj motoci sunzo " wayyo ni Ramla naga ta kaina dan Allah dada mutafi tare banta saudat tayi suka fice tana kuka, part yinma ta kaita yinma

tayi mata fadan ta zauna da mijinta da abokiyar zamanta lafiya anci saa batawa yunma haukaba aka fito da ita lokacin antafi da su shaffah gidajansu anty saudat da zuwaira da umma kanwar mummy su suka tafi su sadata da gidan mijinta nusaiba da su safna sunbi bayansu har sukazo kuka take

suna isowa bakin get tin kafi driver yayi honr sojoji suka bude musu get aka shigo da motocin suna fitowa tana ganin gidan ta tuna cin fuskar da soja yamata taji ranta ya baci amma dukda haka bai hanata ganin kyan saba ko ina shifkokine tsanwa shar ga flawor gwanin kyau

sun danyi tafiya kafin suzo kifar parlour sukace tayi bismillah tasaka kafar da haushi ya cikata sai gunguni take parlour ya hadu iya hadu umma take fadi aranta jawa na, zaune ta taso da gudunta ta rungume ramlat tana dariya " oyoyo my dear tare da jawa suka kaita har can saman bene wow gaskiya

part din Ramlat ya hadu iya haduwa dakuna har guda biyar na farko na ogane na biyu nata sauran na yara da baki parlour ma abin kallone ya hadu iya haduwa ankashe nera tayi kuka yasha kayan alatu bedroom suka kaita wanin hadadan royal bed ne daya kusa rabin bedroom din shida kujerusa

Saman gadon suka zaunar da ita " to jawa, ga yar uwarki kanwarki nan Amana kuzauna lafiya Allah ya kauda fitina tsakaniku kada kuyada azugaku Ko, shedan yayi nasara akanku tayi dariya " lah bazamu yadaba insha Allah ba maijin kanmu nida my love dariya sukayi " yauwa yan albarka Allah kauda fitina mumun tafi zuwaira ta kalli safna " ke tashi maza mutafi gida mikewa, tayi

Jikinta asanyaye suka fita Ramlat ta dora hannu akai tana kurma ihu " wayyo nashiga uku na lalace nusaiba tace" dan kaniyarki sai anjima zaki shigadai jawa ta rungumeta tana lalashinta" yi shiru my love baki lalaceba gidan masoyinki fa kikazo banza ta mata nusaiba ta bushe da dariya" kukam Allah shirya daket jawa ta shayo kanta tabar kukan tayi kwance suna zaune ita da nudaiba suna hira, har kusan goma Abdallah yayi sallama ya

shigo " nusaiba kinanan.? " to ina babbar kawa ina tafiya ba ayi sayan bakiba? " jawa ta miki ta fice nusaiba tabi bayanta bakin gadon ya karaso ya zauna shikam ya kasa magana saboda tayi masa kyau fiye da inda yakai kyanta nade take cikin lufaya kalar pink tattausan hannusa yasaka ya dagota dikanta ya rugumeta yana sunsunata fashewa tayi da kuka, " wlh nidai ka sake bari

tabani " to yi shurinki matata kinyi kyau sosai muje ku gaisa da baki fuskarta ya rike yasaka harshensa yana lashe hawayen ya Mike da ita kamar baby yana rugume da ita itako ta sakala hannusa awuyanta tana

sunsuna fuskarsa saida yarage bai huce matatakala uku ba su sabko parlo ya ajiyeta ya kamo hannuta suka Iso parlon, zaunar da ita yayi kusan jawa ya zauna habeeb yayi dariya" kaga mijin mace biyu KO dariya sukayi captan sadeeq yace" wlh kuwa, nima fa haka zanyi rana daya nakeso na auro mata, biyu nasami daya saura daya dariya

sukayi nusaiba tace" malamai dare nayi asayi baki na fece gida habeeb yace" malama nusaiba nawane sayan bakin fari tayi da ido" ai kudin manyane ba sai mufadaba KO jawa.? " sosaima kuwa ku kawo kawa murmushi habeeb yayi ya tura hannu aljihu ya zaro bandir din dubu dub ya aje musu nusaiba tayi dariya " gud alhaji habeeb aikin ka na kyau dauka tayi ta raba taba jawa ta meke

Tsaye to nifa zan gudu Allah bada zaman lafiya ta kalli Ramlat wace tayi lumus ta bushe da dariya captan Sadeek ya kalleta " habeeb wlh na samu ta biyun muyi mutafi nasiya suka dora musu sukaba amarya kyauta suka Mike suka fito nusaiba tawa Ramlat sallama ta fito Ramlat kuka ta fara jawa tace" wai ke bazaki hakuraba aharabar gida sukayi sallama yayi musu godiya captan sadeeq yace shi zaikai nusaiba murmushi soja yayi ya nufo

Parlour jawa na lalashin Ramlat tanaga soja ta Mike " yauwa zo ka lalabata bari naje na kwanta bacci nakeji ta fada tana tafiya kusan Ramlat ya zauna " my angel yi hakuri kina jin yunwa ko

banza tayi masa ta kauda kanta hannuwanta ya kama duka biyu yana shafa konshin hannuta ya kai hannuta bakinsa yana kissing " my sweet babyna bari naje nayiwa yar uwarki saida safe muje na baki abinci kalli cikinki yunwa ya fada yana dora hannusa saman shafafan cikinta baki ta turo " soja yunwa nakeji wayyo cikina rungumeta yayi " sorry my angel bari na yima jawa saida safe mik'ewa yayi ya ware ledojin da zai kaiwa jawa ya nufi dakin ta bai sameta parlo ba yashiga bedroom har ta saka rigar bacci tana shirin kwanci

ya ajiye ledojin ya rungumeta " wow kinfa yi kyau mumushi tayi" nagode ango jikinta ta janye anasa ta zauna bakin gado ledojin ya dauko ya kawo gabanta " zaki iyaci.? " eh zan kwatanta " to kifaci karki zauna da yunwa dariya tayi ta Mike ta rungumesa ta masa kiss agoshi

Ta sakeshi tarike hannusa suka fito parlo " mukwana lafiya my love kafa kulamin da yar uwata mumushi yayi" jawa korata kike.? " wace ni jawa matar soja kawai dai banajin dadin my love tana kuka tin dazu je ka rarasheta ta fada tana murmushi rikota yayi " nagode jawa ina farin cikin kasancewarki matata ina jin dadin kaunar da kike nunawa,

Ramlat fuskarta ya kamo ya hade bakinsu yana bata zazzafan kiss Wanda ya kara rura wutar kaunarsa zuciyata jitake tamkar ta hadiyesa dan so bakinsa ya cire anata yana murmushi yaja hannuta yakaita har bedroom d'inta " please don son da kikemin kici kazarnan kafin ki kwanta ledar ta kunce ta yago cinyar takai bakinta

tana dariya " to kagani murmushi yayi " thanks jawa good night ya fice daga dakin,, yana fitowa babban parlon yaga wayam ba Ramlat ba ledojin da aje murmushi yayi ya yahaye saman saida ya shiga nashi bangaransa ya shirya cikin wasu hadadun kayan bacci Riga da wando wandon gajerene masu santsi colour pink ne

ya fesa turaruka sama da kala uku agagauce ya fito saboda sosai yakejin yunwa cikinsa har kara yake ya nufi bangaran ramlat amma sai me yana murda kofar yaji gam da key ajiki lokacin ramlat ta tube tayi wanka tanasa yar guntuwar Riga tafito parlo tabaje taci kazarta iya cinta taci tayi halin'an tana shan drink tana yan wakokin ta tana kallon TV tana dariya taji ana buga kofa ido ta zaro " kai

meyazo yi bakin kofa tazo" wayene atsohon dare haka.? " my angel bude mijinkine busjewa tayi da dariya" kut su miji hada wani angel ba aljana badai wallahi bana budewa nasami labarin komai bana yada ina yarinyata ka maidani bazawaraba yaushe malam jeka gun my dear na yafe, bar bakin kofar ta tatara sauran kayan ciye ciyanta ta adana

Ta nufi bedroom taji ana murda kofar kamar zaabude da sauri ta nufo bakin kofar " kai, soja birgimar hankaka karfa kace zaka bude kofar nan wlh babu abinda zakasamu sauran naman kajina na breakfast ne, da karfi ya bugi kofar... ✍🏻

Rahma ummu Fareesa ce😘

✍🏻✍🏻✍🏻
*?HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*?RAMLAT💖💖*

*?KAINUWA WRITERS✍🏻*

*🌈ASSOCIATION*🤝🏻

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo

*Sadaukarwa ta musamman na baku kyautar page kyauta ruwan Allah sai kunso akaranta kuyi yada kukeso dashi kaunace tasa hakan*

*My ummu Nabeel Aisha Aliyu* *Tawan jikar hajiya mum sayyeed & Noor hanne mande* *Fateemah Muhammad* *kawata nana* *Aishaindo Shafancy cool* *Feedyn bash Jannah+Autah* *Najida Aliyu bicca hafsa A A* *hajiyayye umman sudees ummu husnah*
*Ina mutikar jin dadin comments dinku ilove you💓*💓💓 *ina yinku irin babu adadinan*😘😘😘😘😘😘

*My dear Neesher,nah💓 ina godiya kwarai Allah yabar kauna😘🤝🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻7⃣9⃣&8⃣0⃣

....... tin karfinsa yake bugawa " Ramlat kifa bude kar na balle kofar nashigo bazakiji dadiba bude na fitar miki da wani Abu katoto mai cizo adakin bushewa tayi da dariya " soja manya Nice zakama wayyo to abin ya dade bai kasheniba

anki abude kofar angulu ta koma gidanta na tsamiya ehe bedroom dinta tana nufa tana kada key tana tafiya tana karairaya ita yar duniya hhhh kyaleta yayi sai kusan bayan kamar 30 minute yasaka key,

Ya bude yana murmushi ya shigo parlour batanan bedroom din ya nufa har ta kashe wuta tayi kwanciyata ahankali ya sadado har bakin gadon ya lalubo makunin wutar dakin ya kunna da sauri ta zabura tana,

ihu " soja gwara da Allah yabaka ikon shigowa wayyo taimakeni cikina ciwo zan mutu mutanan boyane sukeson kashe maka mata sunce ka koma inda kafito KO su tafi dani da sauri ya hayo gadon ya tallabota " sannu my angel tin yaushe kike ciwo a wanan halin cak ya dauketa ya sabko daga saman gadon yana

Rungume da ita kara sautin kukan tayi ta sakalo hannayenta awuyansa tana goga fuskarta atashi ashagwabe tace" my soja ina zamu.? " hospital kara sautin kukan tayi tana buga kanta akanshi " wlh karku kaimu asbiti ciwamu ba na asibiti bane bama son asibiti Adu'a muke so in ba haka zamu
Chapter 58 · 0% Book details