Sashe 140
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
kirki batayi saida tayi mata dinki iya azaba Ramlat tasha saboda taji zafin dinki da aka mata dan takaru yaran ne manya tana gamawa ta gyara tsaf tasa aka kawo mata tea mai kauri tabata tasha barci kawai ta keji ta kalli Dr " dan Allah kirawomun yayana kafin nayi barci inason ganinsa tausayi ta bata drip ta hada dayaji magani ta saka mata ta fito tana bude kofar sukiyi mata caa abin har mamaki ya bata Soja kallonta kawai yake ya kasa, magana yinma tace " baiwar Allah kin fito fuska dauke da murmushi kimana bayani " to Alhmdllh Allah ya sabketa lafiya amma yanzu bazaku gantaba sai ta huta ta kalli Soja tace kazo tana son ganinka kafin tayi bacci baijira ta karasa yabi ta gefenta ya shige tana kwance da gudunsa ya karaso gunta ya fada samanta ya rungumeta idanusa fall hawaye rungumesa tayi gam ta
fashe da kuka tana shafarsa" yayana kabar hawaye gani ina lafiya ni banga abunda na haifaba nafi bukatar ganinka kara rungumeta yayi gam yana sabke ajiyar zuciya yana shafarta " My bugun Zuciyata wallahi nashiga damuwar da ban taba shigaba yau ya rungumeta gam sai zubar da hawaye yake saboda tausayinta yada tayi wata irin rama daga safe zuwa yamma bakinsa yakai kunneta " my Ramlana ilove you wallahi kece Rayuwata sabkar numfashi yaji saman wuyansa ya dagowa yaga tana bacci sai ajiyar zuciya take sabkewa, sannu matata kinsha wuya harda drip suka samiki azo akawomun d'Ana na gani yanzu hankalina ya kwanata motsi yabi ya juyo yaga nurse da yara ukku an shiryasu cikin kayan sanyi masu masifar kyau yaran masha Allah sunada girma yabisu da kallo Dr Ameera na murmushi ta janyi gadon jarirai suka jera yara ukku yace " to ina namu aciki " ai dika
ita ta haifa kwantar da Ramlat yayi ya gyara mata kwaciyata ya sakar mata kiss saman lips d'inta ya had'e fuska yayi kicin kicin " Dr ina wasa dakene ki bani d'an da aka haifamun "Soja nayi hakuri wallaji itace ta haifa maka su kaje ka duba fuskasu shine zai baka tabbacin hakan gadon yaran ya nufa ya sunkuya gabansu yaga maza biyu mace daya shima abinda zaisa ka gane kalar adon kayanta ne na mata kamarsu daya dashi babu banbanci yar macan ma abinda zaka gane kayanta na mata shine zai banbanta su da yan uwanta yatsarta abaki tana tsotsa wani irin ruwan hawaye ya rika fitowa daga idanusa " my Ramlat meye zan miki Aduniya sinki karshene bare nace zan kara sonki My kanwata Ramlat irin wannan kokari haka yara ukku lokaci daya my Ramlana yau ina zan saki don dadi jikinsa na rawa ya dauki mace da namiji ya fito waje da gudu yana kwarara ihuuuun dadi..✍🏻
🤦🏻♀🤦🏻♀🤦🏻♀Aradu Alkawari da ciwo nasha wuya yau
Rahma ce ummu Fareesa
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*INAMA DAUKACIN MUSULUMAN DUNIYA BARKA DA SALLAH KUMA DAN ALLAH INA NEMA GAFARA DUK WACCE NA BATAWA RAI INA SANE KO AKASIN HAKAN DON GIRMAN ALLAH TA YAFENI NIMA KUMA NAYAFEMA KOWA DA KOWA ALLAH YA BAMU ALKHAIRIN DA YAKE CIKIN WANAN RANAR TA JUMMA'AH AMEEN DAGA MAI KAUNAR DUK MAI KAUNARTA RAHMA MMN FAREESA🤝🏻🤝🏻🤝🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Book 2* 🅿👉🏻4⃣7⃣&4⃣8⃣
...cikin farin ciki mara mustuwa Abdallah ya ya fito da yaran biyu ahannusa yana fito ya zauna dirshin akasa nesa dasu sai hawaye ke zuba daga idanusa gaba daya kansa sukayo Abbie yace" Abdullahi yaran kane har biyu yinma ta duka gabansa taga tsabar kamar da yaran suke da Abdallah da Ramlat " Abbie wallahi yan biyu ne ai gaba daya suka kewayeshi Sama da mutum ashirin sai hamdalah sukeyi Dada ta dauki namijin har yanzu Soja hawaye yakeyi yakali Jameela " ke shiga akwai sauran daya ki dauko ai Rigai rigai ita da hadeeza da jawahir amma Dr ta hannasu shiga tace mejego ta jigata bacci take ba'a son hayaniya da kanta taje ta dauko baby boy ta basu aifa murna ta Kara Papi ya amsheshi yana jin wani irin Dada Marar musaltuwa gaba dayan yan uwa an hallara abun ba acewa komai asibitin nat take kowa yana yaba yaran kyawawa dasu makwabta na kusa duk sun sami labari sai shigowa suke Ana yaba yaran gasu manya sai cewa suke Ramlat tayi kokari agaskiya ko soyake yaganta an hana Dr tace suyi hakuri sai ta
tashi ayi kokari akawo mata abunci mai rai da lafiya kafin ta tashi mummy tana cikin far in cikin Mara musatuwa abin ba acewa komai Soja ganin Ana ta jagula masa yara yasa yayima Dr magana Dr Ameera ta amshe yaran tace zasu sushayar dasu gun uwarsu aka kaisu aka kwanta Dada baki yaki rufuwa sai taunar goro takeyi yinma bujatarta kawai taga Ramlat tausayin ta fal zuciyarta gida ta tafi ta hada mata abunci mai rai da lafiya
kiran sallah magrib da akayi yasa kowa yanemi gun sallah Abdallah ya tafi cikin gida part d'insa ya shiga yayi wanka ya canza kaya ya tafi masallaci su jawahir acikin hospital sukayi sallah har yanzu ba'a barsu ganin Ramlat ba su Anty maimuna da saudat da zuwaira sunce sai sunga yaransu zasu gida Dadama Ana tayi sallah Ana sallah isha yinma ta kawo kirkin da tayima Ramlat Dr Ameera ce ta fito ta kira Soja yinma ta bashi Abuncin ya shiga dashi suna shiga yaga Ramlat ta farka " Soja kayi kokari taci ta koshi ta shayar da yaran sai ka budewa yan uwa kofa su shigo dan naga sun matsu murmushi yayi " Nagode Dr Ameera kijirayi tukuicinki na daban ne " babu komai nagode Soja ta fice ta rufo kofar bakin gadon ya zauna yana kallonta " my Ramlana sannu wallahi bakina bazai iya mika godiyaba bari nayi shiru yanzu na kula dake daukarta yayi cak ya kaita toilet ya wanke mata fuskarta da bakinta da nonota hannuta ya janyo suka fito daket take takawa saboda dinkin " waishhh yayana " Sorry my babyna wlh kinyi kokari sosai bakin gado ya zaunar da ita kulur ya bude farfesun hantane da koda sai shinkafa fara hade da dankalin turawa ya zuba cikin plate ya janyota jikinsa " yayana idanuka sunyi ja " kanwata yanzu kici abunci ki shayarmun da yarana magana nidake sai hankali ya kwanta ki daure kici dayawa kinji matata " to mijina zanci
hannusa yasa ya debo abuncin yana bata abaki tanaci yana rungume da ita sosai taci dayawa hantar yabata sosai taci ya janyeta jikinsa yaje toilet ya wanke hannusa
ya bata ruwa mai gumi Wanda yinma ta bashi Tasha sosai ya janyo gadon yaran gabanta yana murmushi ya zauna macan ya fara daukowa tako tsala kuka janyo Ramlat yayi jikinsa ya janye rigarta sai yaga nonuwanta sun Kara girma car atsaye tamkar ma ba'a taba matsasuba ya dedeta babyn ya saka mata nono abaki ta wawura tana tsotsa Ramlat rike Soja tayi tasaki ihu " wlh yayana zafi ta fada tana kuka Kara rungumota yayi " yi hakuri my baby love keda kikayi babban yaki bakiyi kukaba sai shayarwa bari nayi miki yada bazakiji zafiba ya duko yasa dayan bakinsa yana lasa ahankali yana shafawa wata irin tsotsa ya rika mata tamkar mai Sosa mata " yayana babu zafi yanzu kin Saki yayi saida ya tabbatar yarinya ta koshi dan yaji tana cewa " Sojana baby ta Saki nono tana gyatsa ya Saki yana murmushi kallonsa tayi ya daga mata gira ya janyeta jikinsa yaje ya wanko bakinsa dan ya tsotso ruwa ya dawo ya dauko babyn ya kwantar ya dauko namiji ya bashi sosai yake tsotsa ya rumgometa yana mata rada akunne kalamai masu tsada yana shafa nono daya shiru tayi ta narke jikin Sojanta tana murmushi dan maganar na mata dadi sosai shima saida ya koshi ya
daukeshi ya dauko gudan ya bashi yana sha shikuma yana Rungume da ita yana watsa mata kissing akunneta zuwa wuyanta yana shafa tattausan gashinta " my bugun zuciyar yayanta wlh kimun yada nakeso ilove u my Ramlana ya fada yana watsa mata kiss karkashin wuyanta har yaransa sukasha nono sukayi dam bata sake jin zafiba saboda yada Soja ke sarafata cikin sigar dubara da wayo da nuna mata tsantsar kaunarta gareshi" Yayana k'asa yayi Da murya" na'am matar yayanta mamar yan ukku me kike so shagwab'ewa tayi " Yayana amma bani zan rika shayar da yara uku ba ko sanin halinta idan ta ga fuskarsa ba karamin aikinta bane tace bazata shayarba ba ya Kara matse ya kamo fuskarta yayi kicin kicin da fuska " OK idan bakeba ce to wai zai shayar dasu ko sunada wata uwane fadamun inji ganin yada ya sauya idanuta ta lumshe ta kifa kanta kirjinsa " yayana kayi hakuri ni bance ba fah karkayi fushi zan shayar dasu kaji " naji baby love dina