Sashe 16
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
raga wlh sai na azabtar da kai batare da ka ganniba my Aljanina ya tsakuromin Aljancin Nima bira tayi tana ihu ta kwasa da gudu har kofar get din sojawa kusan hudu atsaye " ke ina zaki hararasu tayi " gidan,
ubanku zani yan iska wuff tashige harabar gidan bata zame ko ina sai kofar parlour " ai yau kam komi cikin isa zanyi shi da karfinta ta tura kofar Giles din ta danno kai tana shan kamshi....✍🏼
✍?rahma ummu Fareesa ce😘 ?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Masoya kurika mana Afuwa wlh ni bana wulakanta dan,Adam abubuwan ne sukayi yimin yawa wlh bazan iyabi daya bayan dayaba
Daga yanzu ga lumber +234867499422 da zaku nema insha Allah zaku rika samun Hatsabibiya Ramlat daga farko nagode da kaunar ku gareni ilove u irin gunduma gunduma dinan😘😘😘
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻2⃣5⃣&2⃣6⃣
...danna kanta yayi saman dining table, " wayyo my Aljanina ka temakeni kai kace duk lokacin da wani zai cutar dani zaka baiyyana kayi gagawar zuwa kafin adau ran angel dinka shiko gudun kar
yinma taji ta masa fada cak, ya tsayar da hannusa ya dago fuskarta duk ta dan taba miya abin hancin ta yaja da karfi cikin jin zafi Takara kiran Aljan dinta ingizata yayi ta fadi,,fuuu ya fice daga gun
cikin kuka tace" my aljan Dina nagode da ka ka womin dauki i luv u so much kabayana ina Sonka dayawa tabawa mai. Aiki ce tazo wucewa takejin magana hade da kuka lekowa tayi taga Ramlat " a yan biyu kedawa Mik'ewa tayi ta dau wayarta " ni da
mugu ne ya dakeni kallon barna da tayi tagani ta girgiza kanta tashiga gyara gun itako ta tafito kitchen taje ta wanke fuskarta " a dota meyasa mi fuskarki hawayenta ta share ba komai yinma wai dan nayi barna shine soja ya dakeni "
kenan kece kika taboshi yaki cin abinci ya tafiyasa ku kam allah shirya ku " yinma na gudu gun Dadata ficewa tayi tana gunguni direct part din Dada taje suna zaune a parlour " Dadata yau ko ku a nemeni ko
Jikin tsoho mai ran karfe taje ni na fasa auranma dakai " ai baki isaba kam " to ba kana garin ba amma wanan mugun soja yake za lumtata " to jarababe daga zuwansa har ya fara takuraki ko wlh zai hadau dani " kefa
bakuson gaskiya kamar baki San halin taba baki ta turo " ai gidan bani kadai bace kawai ni daya ya tsana dariya baba usman yayi " to yi hakuri zan masa magana " to ka masa
bani ba shi wlh mik'ewa tayi na tafi nayi wanka kalli yada rigata mai kyau ya batamin da miya " ai wlh ki barni dashi yanzu zan kirasa na masa tatass dariya tayi ta ficewarta part dinsu,
yana zuwa ya shige bedroom dinsa ya rage kayan jikinsa ya fada bathroom ya sakarwa kansa shower ya jima sosai kafin yayi wanka ya fito daure da towel girjinsa mai yalwar gashi sai ruwa yake tsago goge,
jikinsa yayi ya marza maiyuka masu kamshi yasaka jallabiya ya nufi masalaci bai dawoba sai bayan sallahr isha, direct part din antynsa ya nufa saboda yanajin yunwa sosai,
*********************************
wanka tayi ta gabatar da sallah magrib tana zaune tana karatun
Qura'ani har akayi sallah isha,
tayi tana gamawa ta duba wayarta kiran Ahmed kusan guda goma kiransa tayi wayar a kashe wayar daya ta dauko taga aljani bai kiraba " kanacan abinka ina nan Ana zalumtata
Kiransa tayi wayar akashe tashi tayi ta fito parlour ta zauna tana turo baki kusan papi ta zauna " Ramla ta ya akayi ba komi " kinci abinci kuwa " gidan ya sulaiman zani yanzu naci" kefa kwawa gareki shida ya hanaki"
to mummy wa zai shiga tsakanin yan uwa " da kyau ai sai kiyi shiru da sallama ya shigo parlour " soja yaushe ka karaso wlh kamar nasan zaka zo nayi sakwara murmushi yayi ya zauna yana gishesu gabanta
sai faduwa yake muryasa sosai yau irin ta Aljaninta ce kallonsa tayi sosai ya mata kyau kamarsu da ita ta baiyana sosai kallonsa take ko kyaftawa batayi amma shi bai san ma tana wajan ba sai da rahama ta buga mata tsawa firgigi tayi tana turo baki " ke dan mamarki baki gaishe Mara kunya banza,
Kanta ta Dora cinyar Papi ta lumshe idanta " mummy ai ban gan saba sannu ina wuninka ya gajiya " Ramlat bakida lfy ko " papi wlh kamar ka sani " to gaisar da dan uwanki kije ki kwanta " soja ina yini " lfy y kk banxa ta masa " Papi na tafi hira gidan yayana
ficewarta gidan sulaiman tayi
asabe mai aiki ta jara komai saman dining " soja tashi an gama jerawa kafa ci dayawa mik'ewa yayi tayi serving dinsa sosai yaji dayawa dan girkin ya masa dadi ko da ya gama Yakima suna hira da papi kafin
yayi musu slm ya tafi part yinma ya Shiga Abbi na zaune" yauwa Abdallah zauna muyi magana nafa gaji da jiranka
Ya kamata yanzu ka aje iyali ina yarinya da kamin maganarta " haba Alhaji maiya cefa " da allah da kata wlh ku raba kanku da irin wanna gutsiri tsomar ai a quraani ba,aga maitaba baki aka gani dan haka inde kanta
sonta to sanar mata iyayanka gasunan tafe sosai yaji dadi yinma ko tayi kicinkicin da fuska " Abbi na gode allah ya Kara girma mik'ewa yayi ya fice dan ya lura da yinma bata so
Ta jima suna hira ranta duk babu dadi har lokacin bacci tana kiran aljan dinta bata samunsa
Haka ta hakura ta kwanta
ban garan soja yana sanar da Rumaisa taji dadi sosai har da kukan farin ciki kai tsaye ta nufi gun iyayan ta ta fada musu sunji dadi sosai duba da yada yarsu kesonsa kusan azaune ta kwana saboda farin ciki illham tayi ta mata tsiya
---------------------------------------------------
Wacece Rumaisa rumaisa yace ga Alhaji lawali dan azare haifafun bauchi ne aikine ya kawo mahaifinta kaduna su uku ne gun iyayan su ammar shine babba sai rumaisa sai illham
sun sami tarbiyya gun iyayansu sunyi karatun su mai inganci na addini dana boko rumaisa ta gama karatun ta na medical har ta fara aiki illhsm na shekarata ta karshe Ammar nada aure shekara da ta wuce yayi matar nan da tsohon ciki
*********************************
Yau kusan kwana uku Ramlat ta rasa sukuni aljaninta baya kiranta idan ta kira bata samunsa duk tabi ta damu danma Ahmed na kwantar mata da hankali kwance take
Saman gado tafada tunanin duniya taji ringing din wayar tsaki tayi taki dagawa saida aka kira sau uku takai kallonta screen din cike da rawar jiki tayi picking " my angel y kk fashewa tayi da kuka " haba my Aljanina mai na maka keke min irin wanan hukuncin haka tin ranar da na tura maka pic Dina baka Kara kiranaba " my angel aikine yayimin yawa yanzu yi shiru,
Dena kukan in bakiso na kashe wayar shiru tayi ta share hawayenta cike da shagwaba tace" my sona nayi shiru,
" yauwa my angel idanta ta lumshe ahankali tace" my aljan Dina please kazo gareni wlh ina son in ganka " my angel karki damu ai kullum kina ganina
" ni bana ganinka amma nagode maka ranar da mugun banzan nan zai kasheni kaxo ka koreshi wai halan hannusa ne ka kariki wlh sonayi ka jiyatashi yada baxai an fanaba ko ma rake mugun iri a cikin dangi,
" to bari maganar haka lalabata yayi tayi tana zuba masa shagwaba iri iri murya ya Kara kashewa yana mata kalamai masu dadi har tayi bacci saida yaji sabkar numfashinta ya kashe wayar yana ciza lips dinsa
*********************************
Yan gidan su Abdallah sunje kaduna gidansu Rumaisa an kai kudin gaisuwa Abbi yace ayi Abu na dattaku anyi komai an tsayar da maganar aure nan da wata hudu masu zuwa Rumaisa baki yaki rufuwa
Kawayanta ta Tara masha Allah sun tayata farin cikin samun gwarzon miji irin soja,, washe garin baiko suna zaune a parlour " Rumaisa kunyi dashi zai barki kici gaba da aiki " wlh mama ba muyiba ai akwai hospital acikin estate family dinsu kuma sabitin tayi fice
maybe zai barni tinda cikin gidan ne " to allah ya ayi a sa,a ai kuwa asibitin tayi fice a maitama ana yabonsu murmushi rumaisa tayi zuciyarta fari tass kirane ya shigo wayarta tashi tayi ta shige uwar daka
Tuki take Tanya duk a dagule har ta iso gurgumin dajin tayi parking ta cito ta haye tsaunin gun akwai jama'a sosai kin karasawa tayi saida jama'a ta rage sosai kafin ta karasa har layi yazo kanta ta Shiga yar bukar " la anane makasheta aiki bai ciba ya akayi baka vitamin bukata taba bayan na biya maka bukatar ka har so uku
Bushewa yayi da dariya " ai kije ki zaman ki kijira ni nace ki aje hankalinki bukata zata biya " inafa sau nawa, kake cewa haka amma shiru Abu, yaki ci
gashi yaron naso ya auri yata ba irin aspirin da banyiba amma ya tashi yaje wani gari ya kai kudin aure" tsawa ya buga mata kitashi kije, zakiga abinda zai,
faru aikina bayaci da gagawa amma idan yafaraci to kashin wanda akawa ya bushe amma na gayamiki kibi a hankali tashi kifita da goho,
mik'ewa tayi jikinta na rawa tafita da goho saida tayi nisa sosai kafin ta Mike ta fara tafiya tashiga mota taje tana tsinewa boka makasheta har ta dau hanyar gida.......
BAYAN KWANA SHA BIYU
*********************************
Tana kwance suna waya da Ahmed nabeela ta shigo " anty kizo inji Papi hararata tayi " uwar iya gulma anzo aji zancan saurayi da budurwa bata cemata komaiba ta fita " to ka jira papi na kirana kit ta kashe wayar ta Mike ta fito parlour,