Sashe 65
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Nabeela da shareef zaune suke suna hira cikin farin ciki " agaskiya nayi saar mata ta gari amma yau munyi tushi kai ta daga masa" babu komai ai halak din Kane kahi hakurima Allah kaimu daran tashi muje na shiryaka KO ka fasa fitar tashi yayi" muje ban fasaba idan ina tare da kene bana don matsawa Ko ina hannusa taja suka shige,,
🤣 oh ni ladingo kai amare akwai zalama duk gidan da naje ayi ta maganar aci dai uhum
************
Ramlat bata tashiba sai kusan karfe uku ta motsa yanzu ta danji dadin jikin ta ahankali tana cije baki ta sabko daga gadon tashiga bathroom ruwan zafi ta hada tashiga tana matsar hawaye" nide rayuwata ta kare an kwankwalemin kayan ciki da abun fitsarina tajima kafin tayi wanka ta dauro Alwalla ta fito tasaka jallabiyar soja ta tayar da sallah azuhur,
tana idarwa ta ciremasa rigarsa ta saka tata tana bi' bango ahankali ta fito parlonda yana zaune da Laptop tsaye tayi tana zaro ido kansa ya dago ya ganta " my farin cikina kin tashi mikewa yayi ya nufota dukewa tayi" dan Allah kayi hakuri karkamun komai daukarta yayi " my zumata bazan miki komaiba
Kwantar da hankalinki zama yayi yana rungume da ita yana tataba jikin yaji da zafi zazzabin yana son dawo mata kansa ya dafe please zazzabi kashafawa babyna lafiya muje na baki abinci kisha magani tashi yayi yana rungume da ita ya fito kanta ta dora saman kirjinsa tana nishi alamar zazzabi lokacin da suka sabko jawa,
na zaune tana kallo tana ganisu ta Mike " wayyo my lovely jikinne kan dining ya nufa ya zaunar da ita ihu ta saka masa " yi hakuri my angel jawa ta hada mata abinci tana mata sannu soja yana bata abaki daket takeci dan batajin dadinsa bakinta daci yake mata sai hawaye tsiyaya daga idanta jawa ma kuka tasa ta rungumeta" my love kaita asibiti wlh jikinta akwai zazzabi sosai
ransa duk babu dadi " to saketa naje na shiryata ita Ko magana ta kasa da ido take binsu daukarta yayi ya tafi ya canza mata kaya jikinta zafi gum kaya ya canza mata ya saka mata hijab ya daukota suka sabko jawa tace" Dan Allah atafi dani " jawa yi hakuri ki zauna karku rabamun hankali ita kuka ke kuka dame zanji ga zazzabin jikinta na damuna yanzu zamu dawo ki zauna kinji kibar kukan zataji sauki kai ta daga tana share hawaye ta
Ficewa yayi daga parlon suna hango ogansu suka bude mota sai da ya fara sakata ya shiga ya dauketa ya rungume driver yaja suka tafi yana rungume da ita sai nishi take ta ririkeshi tana hawaye hucin zafin jikinta na shigarsa a hankali ta k'irasa daket make iya jiyo maganata" " yayana zazzabi nake jikina ciwo bayana ciwo kuguna ciwo Kara matseta yayi ya hade face dinsu " my babyna kiyafemun nine ko kai ta daga tana mata rikeshi tana nishi to yi hakuri zaki warke Nima abun ya dameni
Nafiki jin zafin ciwon hawaye dayake tsiyaya saman kumcinta ya shenyesu amshi wanna ki tsotsi abunki Kafin mu karasa hospital zakiji sauki harshensa ya tura mata bakinta kai ta girgiza yayi yayi taki sha sai shi ya kamo nata yana tsotsa cikin nutsuwa zafin bakinta na ratsashi ya kamo hannuta yana murza nishin zafin zazzabin kawai take ta Kara rike hannusa gam Ana tanaso tayi magana ba dama yana tsotsar harshenta har sukazo hospital
can cikin gida mamah ce tazo part din yinma tana mata tijara wai tana bakin cikinta tasaka mijinta aure " wlh ta Allah ba takuba insha Allahu ku zakuga kishiya baniba munafukai keda Rahma yanzu zan sameta ta juya zata tafi tagafa matarnan ta tenata dayawa gwara ta nuna mata kuranta yinma tace" haba sauran boka ai mu.....😆😆😆. Alqura'an sai na dara zanci gaba ashe komai kake yi Aduniya Ana Lura da kai a keyin🤐 😅
Rahma ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻8⃣7⃣&8⃣8⃣
....." Ai bazamu biyakiba kije kiyita istgifar yafi yawon hauka da kike wlh duk abinda kike muna sane kinemi tuba gun Allah tin kafin lokaci ya kotemiki tsoki taja" eh naji sauran bokan ai bin bokama iyawane ke kiyi mana" ah Allah ya tsareni ficewa tayi kamar mahaukaciya ta fasa zuwa gidan anty rahma ta tafiya ta bangaranta saboda sani anty Rahma zafi gareta**************************
spécial Room aka kai Ramlat temakon gagawa aka fara bata saboda jikinta yayi zafi sosai duk abinda suke mata soja na zaune kusanta ansamata drip Wanda yaji allurori yana rike da hannuta hawaye na fita idanta kanta ya shafa yana dadanna mata cinyoyinta har tayi bacci sakin hannu yayi ya fita ya turo nurse daya ta zauna da ita yace
Kata kuskura tabar masa matarsa babu kowa Alwalla yayi yatafi masallaci sallah la'asar, yana fitowa daga masallaci gida yashiga part din yinma bata parlo zama yayi tabawa tazo wuce yake tambayata ina yinma
" yallabai tana ciki bari amata magana ta wuce kwanciya yayi saboda azababan baccin da yakeji " Allah sarki my zumana Allah ya baki lafiya insha Allah gaba zan kiyaye yinma ta fito " kai Abdallah Ashe gudu kayi,
Da yarinyana ko? " yinma kiyi hakuri tama ji sauki yanzu ma na barosu suna hirasu da jawa sunata shan hira" karya kake rufemun bakinka yada naga yarinyana yau bazata iya surutuba gani fa yayi idan yayi wasa ta gano ya maidota hospital bazata bari ya koma da itaba mik'ewa yayi " to Allah bada hakuri na tafi murmushi tayi " agaishesu ficewa yayi daga parlon ya shiga cikin asibitin nurse na zaune Ramlat
Ta rike hannuta gam tana bacci kofar ya turo ya shigo da sallama murmushi yayi " sannu nagode zaki iya tafiya hannuta taje janyewa Ramlat ta turo baki " please yayana karka tafi matsowa yayi ya amshi hannu ya rike ita ta fice rankwafowa yayi yana lasar labbanta " my zumata tashi baccin ya isa jikin ya taba yaji
babu zafi zazzabin ya sauka kwanci yayi ya rungume abarsa suna rike da hannu juna gam ya juyo da fuskarta suna fuskantar juna yana lasar hancinta bai tantanceba yana rungume da babynsa bacci ya kwashesa suna manne da juna kamar Dr Ameera ta sani ta leko tacire mata drip ta isko yakare da sauri ta cire mata ta kallansu
Tayi Cike da shawarsu ficewa tayi ta rufo musu kofar jikinsa ta kara shigewa sukaci gaba da baccinsu manne da juna,, jawa hankalinta ya tashi sosai da rashin dawowarsu tayi ta K'iransa baya dagawa tana tsoron ta fita yayi fada zama tayi ta rabka tagumi ranta babu dadi batasan halin da suke cikiba,,
************ ****** ***********
basu farkaba sai karfe kusan shida na yanma yo dama an kwana ana Abu daya ba bacci Dole arama Ramlat ce ta farka ta ganta manne jikin soja idanu ta zuba masa yayi kyau sosai hannuta ta dora saman fuskarshi ta shafi sajansa ta matso da fuskata dabda tashi ta koreshi da idanuta sai taji kamar tana masa so mai tsanani ahankali
take shafa fuskasa tanajin sonsa kamar zai fasa kirjinta ya fito face d'insu ta had'e ashagwabe tace" yayana sai naji kamar anajin wani Abu agame dakai hancinsa da lips dinsa take lasa tana lumshe ido Ko me ta tuna kawai sai ta fashe da kuka tana dukan kirjinsa " wlh tashi bazan yadaba,
sai kabiyani budurcina da kayi masa dukan mugunta ai ni ba haka akacemin ba amma dan rashin imani kasakamin abin daka agabana wlh ina fadi agida rabamu zaayi idansa ya bude yana murmushi dan duk abinda take yana jinta rungumeta yayi ya gyara mata kitsonta da yarufe mata fuska yana kallonta " my zumana kibar kuka wlh banason kukanki kibari zan biyaki amma sai kin warke zan maida miki budurcinki tsaff yada na cireshi
haka zan mayar miki dashi kumz wayace miki wani Abu na saka na dakeki gyara ya daga mata ilove u my zumatyna itama kallonsa take tanajin wani irin sonsa cikin ranta kirjinshi ta fada ta lumshe idanta cikin shagwaba tace" to yaushe zaka maidamun kayana matseta yayi akirjinsa yana jin mungun sonta kamar yafasa zuciyarsa ya fito " nan da jibi zuwa gata kafin kifita daga bakinki zan mayar miki da sauri
Ta dago kai ta kallesa gabanta yana bugawa sai fa yanzu ta tuna soja ba natabane ita daya gashi yau tanajin wani irin sonsa cikin zuciyata rungumesa tayi tana shafa wuyansa ta fashe da kuka" wayyo Allah yayana nashiga uku banida lafiya da sauri ya kara rungumarta" bazaki taba shiga uku ba
idan ina raye kiyi hakuri my Ramlana nasan Ko menene ke damunki ki dauré kisawa zuciyaki salama dama nasan duk ranar da muka zama daya abun sai yafi Wanda nasani kwanciya tayi a kirjinshi tana sabke ajiyar zuciya ta rungumeshi gam kamar zaakwace mata shi" tashi muje kiyi Alwalla kiyi sallah mutafi gida janyeta yayi ajikinsa ya sabko da mamaki yake kallon yaushe aka cire mata Karin ruwan daukarta yayi ya kaita bathroom ya mata Alwalla,
ya janyo hannuta suka fito dingisawa take tana cije baki har suka Iso ya shimfida mata sallaya yasaka mata hijab ta tayar da sallah la'asar, tana gama tashiga yin Adu'a akan abun da takeji yau akan jawa tana rokon Allah yabata hakurin jurewa ta shafa Adu'a ta Mike daket kamota yayi " my zumana
muje gida Ko" kai ta daga tana hawaye please my zumana ki daina kuka me ke damunki jikinta ya taba yaji zafi kansa ya dafe ya Salam babyna dan Allah ki kwantar da hankalinki Abdallah nakine kamota yayi suka zauna ya ya tallabo fuskata amshi yawunki kisha bakinsu ya hade yana bata yawunsa tana hadiya har suka shiga tsotsar bakin junansu