Sashe 90
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Taga *my love J* ajiwa tayi taci gaba da ruri kwanciya tayi ta lumshe idanuta ya jima zaune yana Addu'a ya shafa tashi yayi ya cire jallabiya dagashi sai gajeran wando " my babyna zai hau gadon yaga jibga jibgan kunamu har guda uku suna yawo idanu ya zaro dan yasan tabbas yau an taba mishi ita sam batayinsu sai da dalili kallonta yayi idanuta alumshe ya murmushi wanan fa hanya daya zata na sabketa a hankali yayi magana " my babyna yau kuma da kunamu zakimun oyoyo to bari na dauka su cijeni sai kiji dadi nima hankalin yafi kwanciya gadon ya hayo tanaji ya hayo ta bude idanuta da sauri tana girgiza kai " yayana kayi hakuri wlh bansan nayiba ma hannu ya yasa zai tabasu tayi Saurin fada jikinsa, ta buge hannu ta kwashe abunta ta ajesu gefe ya janyota jikinsa ya rumgumeta my sweet menene waya tabamun ke wlh sai na hukuntashi cikin yan zauwa gun haihuwa ko zan hana ko wacece gobe tazo gidana kanta ta cusa kirjinsa ta ririkeshi " yayana " na'am my bugun zuciyata menene kuka ta saka masa ta rumgumeshi gam gam Ya salam " my bugun zuciyata please ki gayamin wacece ta tabaki dan Allah kiyi shiru wlh nasan an bata miki raine kuma nima nawa ya baci tinda naga kunamu hannuta ya janyo ya Dora dede bugun zuciyasa taji da karfi take bugawa " yayana ya zanyi da raina nayi hakuri babu Wanda ya tabani kawai nayi shawar yinsune my sojana i miss u yayana da fatan ka dawo lafiya Allah ya kara karemun kai da kariyarsa ya kare ka adukan lamuranka kara matseta yayi jikinsa yana bubbuga bayanta ya sabke ajiyar zuciya ya Saki murmushi yakai bakinsa kunneta " Amin my zumatyna Allah ya miki
Albarka amma wlh karya kike an tabaki bazaki fada bane fuskarta ya kamo ya gyara mata gashinta da ya baje kan fuskarta ya shanye hawayan dayake kwaranyowa saman fuskarta please my zumana bari haka ya isa in nine bagani nazo ba zamuyi baccinmu tare nayi missing dinki sosai bani yawuna na dan sha murmushi tayi ta bugi kirjinsa ta meka hannu ta janyo wayarsa ta basa " my sojana anyifa ta kiranka kana sallah kaduba ma ko K'iran yanada mahimmaci amsa yayi ya janyota ya dorata saman kirjinsa yana shafa lallausan gashinta da ya zubo har kan fuskarsa lamo tayi saman faffadan kirjinsa ta cusa hannuta cikin sumar kansa tana shafawa " my sojana " na'am habibtyna wayar ya fara da danawa yaga jawace ta kira har sau uku murmushi yayi " oh jawa ta dauka daga wanka na kwanta dailing number yayi bugo daya tayi picking " my jawa ykk ina sallah kika kira ganinan fitowa yanzu ina little Ramlat OK to ganinan
tsinke Kiran yayi ya aje wayar ya dago kan Ramlat " my babyna muje ki bani abinci ko. baki ta turo tana sonyi kuka please my kanwata yi hakuri karki damu zuciyarki ya shafa fuskarta my Ramlana ina mugun sonki wlh banason damuwarki daukarta yayi suka sabko ya direta gaban mirror Mrs Abdallah irin wanan wanka haka hannusa ta kamo sukazo gaban wardrobe dinsa ta bude ta zabo masa jallabiya mai kyau ta saka masa kallonta yayi " babyna jallabiya shagwabewa tayi ta rumgumeshi" nide haka nakeso ganinka abinda anjima kadan zamu dawo mu kwanta
daukarta yayi ya goyata bayansa tana dariya ta duko ta kamo tsinin kunnesa tana tsotsa hannuwanta kirjinsa tana shafawa " my zumana kinfiye tadowa mutum jaraba saki tayi tana dariya "yayana sabkeni " wlh bazan saukekiba sai mun karasa " ni ni ka saukeni ko nayi kuka murmushi yayi ya tsinketa a mazauni tasaki kara " wayyo my sojana kayimun Allura bai sauketaba saida sukazo dab da shiga parlo ya saukota ya rumgumeta ya tatara mata gashinta daya rufemata fuskarta ya dauré mata " oya muje
Parlon suka shigo su Ancim suna ta gyaran gurin da aka bata kallonsa tayi " my sojana zaka fara cin abinci ko sai ka fito daga gun my dear " muje naci abinci ai dama mun hadu kan dinnig are suka je taja masa kujera ya zauna tayi serving dinsa gurin ya gwaraye da kamshi ta zauna kusansa kallonta yayi " my babyna nafa gode Allah yayi miki Albarka wlh idan naga sakwara farin ciki make arayuwa murmushi ta matso tayi masa kiss saman lips dinsa ta gyara zamanta " yayana da hannu zan baka ko da spoon hannuta ya kamo yana shafa konshin "my babyna konshin yayi kyau sosai yasaka yatsarta biyu bakinsa yana tsotsa dariya tayi ta janye hannuta tana kallonsa cikin shaukin sonsa dayake yawo jininta"
my sojana " my Bugun zuciyata hannu tasaka cikin abinci ta gutsira tasa miyar Dage dagen da taji naman rago ta kai bakinsa yayi bismillah ya amsa ya fara ci hannusa yasaka ya ciro ya fara bata batayi musuba ta amsa tanaci tana bashi har suka koshi ta zuba masa hadin lemukan kadan yasha ta zuba masa drinks masu dadi shima kurba yayi saboda bai cikin son zakiba itako fresh milk Tasha sosai kitchen suka shiga ta wanke masa hannusa itama ta wanke suka nufi dakin Jawa,
babu kowa sai ita daya tana waya tanajin sallamasu ta tsinke wayar tanajan tsaki shigowa suka Ramlat tage gadon baby ta daukota jawa ta kalli Ramlat sama da kasa ta watsar ta kalli soja yanawa Ramlat magana " kawo baby na gani kusan jawa ya zauna Ramlat ta kawota " to ka ganta kabani abata murmushi yayi ya dan mata wasa " little Ramlat masha Allah kin Kara girma my jawana thanks kin iya kiwo baki barmun yarinyata da yunwaba dariya tayi ta kwanto jikinsa ta shafi fuskarsa " my love ai de kasan bazan ketare maganar kaba Dole zan shayar da babynka murmushi " to karki zamne yarinyata gyara matsawa ta karayi jikinsa ta kwantar da kanta kafadarsa tana dariya "ai bana fara bama ina fa ganita yar soja guda" nagode my jawa, dariya
Ramlat tayi " my dear wlh zanyi fushi cewa fa kikayi yarsa yar mude banza tayi kamar batajiba " yayana bani babyna " zo ki amshi abinki matsowa tayi ta amsheta " my dear ai batajin yunwa ko dan bazan dawo da itaba sai na tashi kwanciya Kara shigewa jikin soja tayi " ai ta koshi ko tare zaku kwana kusata tsakiya to fah bazatayi kukaba dariya Ramlat tayi duk da zuwa yanzu dauriya take da kallonsu " haba my dear ai bana iya gama kwanciya da yayana da kowa babyna sai de na ware mata makwanci ta fada tana tafiya tana dariya " my love ni kike gayawa magana juyowa
tayi tana murmushi " sorry my anty wasane ta mata gwalo ta fice, " my love ya gajiya Kara rumgumarta yayi " babu ganiya amma jawa banaso ku fara mugun wasa da Ramlat meyasa zaki cemata muje my kwanta musa baby tsakiya har ta ganoki ta maida miki da amsa ko bakisan daga haka raini sai iya darsuwa tsakaninku har asami matsalaba niko ba agidana ba wallahi cikinku duk wace ta fitomun da rigima ko fitina sai na hukuntata ita ta fiki sanin halina saboda ke ban taba hukuntakiba dan haka inaso kuci gaba da kaunar junanku shafarsa ta fara " my love Allah ma ya kiyaye musami Matsala kuma insha Allah bazan Kara mata
irin wanan wasan ba bare har raini ya Shiga tsakaninmu " yauwa my jawana ai nayada da nutsuwarki dariya tayi " nagode my love ina Sonka wlh sosai ta fada tana hade bakinsu ya Shiga temaka mata suna tsutsar juna da shahafa juna sun jima sosai ta janye tana dariya " wlh duk jikinna ya Saki love dinka na tsumani sosai murmushi yayi " mmn baby jawata hannuta ya rike konshinki yayi kyau har kitson " nagode sakinta yayi ya Mike mu kwana lafiya aganiye nake zuwa zanyi na kwanta " Allah ya bamu Alkhairi my love " amin rakoshi tayi har kusan kofa ta koma tana Jan tsaki " ni zaa rainawa hankali wai su kwanta ko was zai musu jaraba da take cinsu an tabo yar gwal har ya gane magana na fada mata
Dole na gyara takuna agabansa bathroom ta shiga Ramlat tana zaune tana kallon Tv ya fito ko kallonsa batayi ba ya zauna kusanta "my baby tashi ki kaita gun mamarta bacci nakeji mikewa tayi yabita da kallo yada mazaunata ke juyawa duk da basu da girma da tashinga jawa bata fitoba ta zauna ta fito " my dear gata tayi bacci amsata tayi ta kwantar ta mukwana lafiya " Allah tashemu my love ficewa tayi bata tsaya cewa komaiba saboda ta ga jawar nason raina mata wayo
gunsa ta dawo ta bashi hannu ya kama ya Mike tana rike dashi ta kashe Tv suka haura sama dakinsa suka shiga ya cire mata kayan jikinta shima ya cire ya goyata tana dariya suka shiga bathroom ya kunna shower ya sabkota suna tsaye ruwan na kwaranya ajikinsu ya rumgumeta yana shafarta a hankali itama shafarsa ta fara ruwan na sabka kansu sun jima ahaka kafin suyi wanka ya nadota a towel su fito " wlh yayana sanyi nakeji jikinta ya goge mata ya shafa mata mai
ya dauko rigar bacci babu marabata da tsirara ya saka mata " yayana ina kasami wanan rigar sayosu nayi jikinsa ya goge ya shafa mai ya yasa kayan bacci ya fesa turaeuka masu sanyun dadi " my sojana nayi kyau murmushi yayi yaja hancinta " oya bacci gobe babu ranar bacci daukara yayi ya kwantar ya kashe wutar dakin ya hau gadon ya rumgumeta " babyna " yayana " babyna banaso na sake jin kin gayama jawa magana ko bakomi yayarki ta girmeki kuma amatsayin da kuke ayanzu wasa bai dace tsakaniku ba saboda raini zai iya shiga tsakaniku banaso karku sake wlh duk wace nasamu da rashin gaskiya zan hukuntata yada bata tunani jikinsa