← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 143 OF 152

Sashe 143

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Jawa ta Mike " Dada Allah ya bamu alheri " Ameen mamah tace" Allah ya tashemu lafiya tana murmushi ta fice daga d'akin sumu sukayi kwance Dada na kusa da yaran duk Wanda ya motsa zataji dan batada nauyin bacci Ramlat ko baccinta take batasan wainar da ake toyawaba, jawa tana fitowa ta isko Soja a parlo zaune yana shan coffee sannu ta masa bata tsayaba ta shige d'akinta wanka tayi ta shirya cikin kayan bacci little Ramlat ta motsa ta fara kuka ta dauketa ta zauna bakin gado tana shayar da ita haka Soja ya samesu ya zauna kusan jawa yanama little Ramlat wasa sai bangala dariya takeyi jawa tace" my heartbeat kabari Tasha sonake ta koma bacci wlh vaccine fal idanuna " OK na bari kwanciyasa yayi taci gaba da shayar da little Ramlat har tayi bacci taje ta kwantar da ita ta kashe wutar d'akin ta haye saman gadon tayi kwancinta shiru taji baiyi magana ba amma idanusa biyu ajiyar zuciya ta sabke ta matsa jikinsa " my love bakince bacci kikejiba murmushi tayi " eh bacci nakeji Kara shigar da ita jikinsa yayi " OK muyi bacci Nima shi nakeji shiru tayi ta rungumeshi ahaka har sukayi bacci suna rungume da juna Asubahi tagari

***************************************
*bayan kwana biyar*

zuwa wannan lokacin Ramlat da yaranta sun warware masha Allah ta warke har dinkin jikinta ya warke ras ancire mata zare kullum gidansu cikin yake da yan uwa da abokan arziki abun baki bai iya fadarsa agaskiya yaran Ramlat Allah ya zuba musu farin jini gun babba da yaro Abbie da papi da sukaji sunansu za'asaka bakaramim dadi sukajiba jawahir da taji sunanta aka sakama yarinyar har kuka tayi na farin cikin tare da nadamar abinda tayi abaya yanzu ta yarda Soja nasonta da kaunarta shiyasa ta ajiye hankalinta tabar yawan damuwar da take ciki an rabama yan uwa da abokan Arziki anko ukku ukku sai abun ba'a cewa komai harda kudin dinki duk Soja ya raba yabawa Dr farida kautar mota Jeep fara kal sabuwa da kudi har one million har kuka tayi dan dadin an gama shirya komai na biki gobene idan Allah

ya kaimu da rai da lafiya Soja da Ramlat basu samun kebewa da juna kullum gidan cike yake da dangi duk tabi ta damu idan ya kirata awaya tayi ta masa kuka sai ya lallabata dan shima ya damu saide yanajin dadin rashin yawan kebewa da basayi dan zafi take kunna masa saboda shawarta ta musammace idan de ba ita ta kashe masa itaba bata mutuwa yada yakeso abokan akinsa gari gari kullum cikin kiransa suke Ana masa barka yanzu haka yau baki gareshi sama da mutum goma Ramlat Tasha kitso da kunshi tayi masifar yin kyau tayi haske sosai idan kaganta tsaf haka jawa duk sunyi kyawu masha Allah Soja har fadawa yayi saboda zirga niya baya zama shida su Naseer da sadeeq da habeeb da su sulaiman dinkin shada sukayi kala biyu biyu mai masifar tsada kallo daya
Zakama shaddar kasan kudi yayi kuka yo yan ukku ai ba wasa bane

Da yamma su Ramlat suna zaune d'akin cike yake da mutane jawa taci uwar kwalliya sai sheki take ta matso jikin Ramlat " my love kinaji dinkin material dinmu telan yace sai zuwa gobe da safe muyi hakuri da biyun da muka samu " wayyo jawa niko inason sakashi fah da safe dariya su jameela suka baki ta turo gaba jawa ta rungumeta " my love ki rabo dasu zanyi kokari kafin karfe goma na safe na matsa sai an kawo mana karkiyi fushi murmushi tayi " to shikenan bazanyi ba tayi ma su jameela gwalo safana tace" wlh ko kunsamu biyu ma ni da nasamu daya fa dariya Ramlat harda rake ciki " yauwa ai gwara haka tayi gwalo da har kike mun dariya shaffah da nabeela sukace" wlh muko tin safe aka kawo mana namu shaffah tace " nifa abokin Ahmed ne kunga bamuda matsala wajan dinki safna tace" ai ke zan rika bawa dinkina Nusaiba ta kwantar da kanta kafadar Ramlat " wlh bakusan kayan baking cikiba ni ko daya ban samuba hidima tayi yawa Ramlat gintse dariyarta tayi ta rungume Nusaiba " dan Allah my Nusyna gobe karki fito sunah Sam hakan bai daceba ki tuna gobene kamun ki fa shiru tayi ta lumshe idanuta batayi magana ba kowa tausayi ta bashi Ramlat tayi ta lallabata har ta nutsu sukaci gaba da hirasu na dariya sai bayan magrib kowa ya kama gabansa duk suka tafi gida jansu, bayan

sallah isha Jawa na zaune tana shayar da little Ramlat acikin d'akinta tayi nisa cikin tunani bata San lokacin da Soja ya shigoba sai ji tayi an rungumeta kamshin sa masifar dadi yana ratsata idanu ta lumshe ta Kara rungumeshi ta fashe da kuka ita kanta batasan daliliba little Ramlat ya dauke ya kwantar da ita " ya salam my love me aka miki kike kuka yi shiru gayamun wa ya tab'a mun my jawana daukarta yayi kamar yar baby ya rungume yana bubbuga bayanta bakinsa ya Dora saman kunneta " my love gayaman wa ya tabaki na Rama miki shiru tayi tabar kukan tana sabke ajiyar zuciya ta nutsa kanta cikin kirjinsa tanaji wani sanyi na ratsa zuciyarta " my love bazaki fadamun ba " my heartbeat babu komai wlh haka kwai naji kukan ya zomun da na ganka murmushi yayi yana shashafata da rikikita mata lisafa yana gaya mata maganganu zafafa masu mutikar tsada sai da yaga ta fara sakin layi ya barta yana mata chakulkulo sai gata tana kwasar dariya" dan Allah my heartbeat kabari cikina ya kulle sakinta yayi ya Mike yana murmushi ta tsareshi da idanu "my one wlh kayi kyau sosai amma ba fitaba zakayi ko " yarinya fita zanyi kuwa yanzu tashi tayi ta fada kirjinsa ta rungumeshi kallonta yayi " au kar na fita my love " eh dan Allah karka fita my heartbeat " yi hakuri kinfa San inada baki Dole suna bukatata bazan dadeba kinji kai ta daga tana hawaye " wlh idan baki bar kukaba to ko nazo bazan dawo wajanki ba zan tsaya d'akina awanan daran wacce macace ta mutumci da har zata ganni ta soni ni na kune kuka dai bari damun kanki" to yi hakuri na daina kiss ya mata " bye sai na dawo ya fice bathroom ta shiga

Yana fita bangaran Ramlat ya nufa su Dada duk suna zaune tsaki yayi aransa yace ba'abar mutum yaga abar ksunar saba gaishesu yayi suka amsa Dada nayi masa tsiya Ramlat ya kalla itama kallonsa take yayi mata nuni da tazo d'akinsa kafada ta makale tana turo baki murmushi yayi yana shafa sumar kansa lips d'insa ya motsa yace mata I love u ta gane sarai ficewa yayi ta dauki waya ta Kara akunne" hallo momy jawar na bangaranta wlh bansan ya akayi ta rufe wayaba bari na kaimata ta Mike ta fice Dada ta bita da kallo dan ker take kallonsu wufa ta shiga bedroom d'in Soja " yayana rungumeta taji anyi ta baya atare suka sabke ajiyar zuciya wuyanta yake shinshinawa yana lasa " my heartbeat my baby love I miss u daukarta yayi suka zauna bakin gado narke masa tayi " my heart " na'am baby lovelyna ykk wlh sonki na rikirkitani dayawa " yayana Nima sonka ya hanani sukuni gashi bana samun ganinka kullum kitosn kanta ya shafa ya kamo hannayeta" wow my heartbeat wanan irin kyau haka kunshinki yayi kyau da fatan kin bata kudi dayawa ashagwab'e tace" my Sojana na bata fah " gud mamar ukku yatsotsin hannuta yasa abakinsa yana tsotsa idanu ta lumshe ta rungumeshi sosai ta turan kanta cikin kirjinsa

" my Sojana yatsar ya ciro daga bakinsa " na'am bugun zuciyana me kike so zaki bani sweet lips d'inki nasha kadan babyna kai ta daga " OK bani kinji baby love kansa ta tallabo ta zura masa harshata cikin bakinsa yako cafke yana tsotsa cikin nutsuwa yake sarafa harshenta sun jima susai suna musayar yawu sai numfashi suke fitarwa anutse ko me ta tuna da Sauri ta zare bakinta ta sabka daga jikinsa " my Sojana muyi hakuri badan bana soba wlh Dada ta fiye sa idanu na koma gun yarana wlh nide ba ruwana ta fada ashgwab'e tashi yayi ya nufota da gudu ta nufi kofa tana dariya " yayana I love u good night kayi mafarkina Nima zanyi naka kaji dadyn yan ukku my sojana bye ta bude kofar da gudu ta fice dariya ta bashi sosai akofa ta hadu da jawa har Karo sukeyi ta rike jawa tana maida numfashi " my love kedawa kike gudu kamar ba mai jegoba kin manta kinada dinki " jawa muje cikin kawai kinsan ai kowaye zai sani gudu shiru da bakinki Dada ko ta tambayeki gun ki naje kice eh kinji matar yayana please ta rumgume jawa " OK my love yanzu na fahimceki gun yayamu kikaje ko " eh shi yakirani fah zan amshi sako dariya jawa tayi ta Kara rungume Ramlat tana bubbuga bayanta " OK muje cikin sakinta Ramlat tayi" zo mushiga dariya jawa tayi ta kama Ramlat suka shiga ciki ganusu tare da Dada tayi yasa hankalinta ya kwanta Soja saida ya gama dariyarsa dan yana kallonsu ta cc tv camera ita da jawa yanda take cicira idanu tanaso su shiga ciki sai kace Wanda zai mata fade duk abun da suke fadi yaji sosai suka burgeshi ransa fari kal wayarta ya dauka da ta bari yasaka aljihusa ya fice ya tafi hotel d'in da bakinsa suke domin suyi hira su Ramlat ma hira
Chapter 143 · 0% Book details