← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 73 OF 152

Sashe 73

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

gida masha Allah gidan cike yake da yan sunah part din momy suka fara zuwa duk yan gidansu suna nan harda yinma da mummy dadi kamar ya kashe Ramlat jikin anty maimuna ta fada tana dariya " momyna imiss u dariya suka anty Ramha ranta fari kal yada taga Ramlat tayi tsaf babu rama Ko tashin hankali jawa gaishesu tayi baki dayansu taje jikin anty rahma ta zauna " my dotana ya gida " lafiya mummy tashi Ramlat tayi ta koma jikin yinma " yinmana wlh nayi missing dinki sosai" ai nima haka take my dotana ya jikinki kanta ta sada tana dariya amaryar munniru tace" yaran namuneba caraf mamah ta amshe" baasanba kuji jaraba yaushe kika shigo cikinmu har zasu zama yaranki kowa dariya ta bashi amma gudun kartace anyi zabinta kowa yayi shiru yinma tace" sune hajara mikewa jawa tayi " my love tashi

mu tafi gun mai jego tashi tayi suka fito iyayansu sai kallonsu suke cikeda shawar yaransu suna musu Adu'ar zama lafiya part safara'u suka shiga jama'a atsatsage daket suka kutsa uwar daka " wai yau wa zan gani amare gaskiya Ramlat danki yamiki fushi zama tayi kusanta " amun afuwa wlh rashin lafiya nayi yau bagani nazo mai gaba dayaba abani babyna batashi tayi jawa tace" kingamu sai yanzu ko watace ta shigo da slm " tuba nake sister basai kince komaiba nasan na makara amma wlh shigiyar kishiyatace mai tsinanan kinibibi ta rike miji yawa nata ita daya saida na kirta musu rashin mutumci kafin na fito yanzu Dan yana bakinta sai ahanani ganinsa tsaki Ramlat taja tsoki " to se me Dan an hanaki ganinsa wlh dama da irinki Allah ya hadani na nunamiki yada ake zaman duniya menene ribarki da kikazo kina zaginta ita da mijinta alhanin kince

bakintane kece uwargida ko amarya " nice amarya " aikinku kenan kushigo gidan mace kuriga kokarin fitar da ita to wlh ki gyara tin kafin kimarki ta zube gun mijinki da kishiyarki zu zube a idanusu kashinki ya bushe me zai baki ai ko awaya zakuyi magana idan ya amince sai ki fito ko ki hakura da zowa gun bikin koda kanwar jatumarkice bare banga kamaba ta kallesu wlh mata ku mama kanku kusan abunda kukeyi to yanzu misali ace na tare sukeba kikayi irin wanan zargin kinfa dauki zunubi kokuma ace duk maganar da kike dinan tana cikin dakinan ta rigaki zuwa ya zakiji da kunya kuma karshanta baki Nuna mata afuskaba tindaga gida amma kinzo nan kina zaginta kinyi daide kenan kai ta girgiza " to Dan haka kiki zama mace mail fuska biyu wlh ni idan zan zagi mutum to fa agabansa zan masa ba bayan idansaba rumgumeta jawa tayi " yar uwata ina kaunarki wlh har cikin zuciyata ina rokon Allah kar yakawo ranar da zan cutar dake itama rumgumeta tayi tana murmushi" wlh nima ina kaunarki insha Allah muna tare da mijinmu abun son mu babu wata yar isaka da ta isa tasaka muraba kanmu dariya sukayi tare suka tafa hannuwa kowa saida suka burgeshi " wai kuna nufin kishiyoyine

"mu ba kishiyoyi bane mijinmu ne daya mu yan uwane masu kaunar junansu da zuciya daya matarnan tace" wlh naji dadin gamuwa dake ta nuna Ramlat insha Allah daga yau nadena Nuna mata kishi dama nice mai nuna fitina duk matan da sukeda kishiya masu nuna kishi awaje sun dauki darasi gun Ramlat haka sukaci gaba da hirarakinsu na duniya har yanma tayi anyi taron suna mai kayatarwa masha Allah yaro yaci suna huzaifa Abdallah ya kira matansa har sau uku uku suna hira sai dabda magrib yazo daukarsu jawa yakira yaji wayar akashe Ramlat kira hudu baa dagaba tsaki yayi ya fito ya shiga gidan suna parlon momy azaune tana musu nasiya zama da juna surika hakuri sunawa mijinsu biyayya banda fada tsakaninsu Ramlat " tace momy Allah ya kiyaye kada Allah ya kawo ranar dariya momy tayi " yauwa yaran albarka

da sallama ya shigo parlon ya gaishe da momy " Abdallah ya aiki da hakuri da yara lafiya kalau momy " ku tashi mana mikewa jawa yayi ta ciro wayarta achaji kallon Ramlat yayi yaga wayar a hannuta dagowa tayi suka hada ido ya sakar mata harara kanta ta saida kasa sallama yawa momy ya ficewarsa a mota suka iskoshi suka shiga direba yaja suka tafi " my love zamu biya gida "my jawa gida zamu ok" ok my love Ramlat kallonshi tayi ahankali ta gyara hijab dinta ta zura hannuta ta kamo hannusa tana murzawa da Sauri ya kalleta kai ta sada duba da kallon da ya mata amma kasa amshe hannusa yayi cigaba tayi da murza hannusa tana sabke ajiyar zuciya jawa ta juyo ta kalli Ramlat my love yade kike ajiyar zuciya haka idanuta suka ciciko da kwalla tace" my dear kaina yake ciwo tin dazu " ayya sannu bari mu isa gida kisha magani kwanta jikin yayamu my love kwantar da ita kana shafamata kanta zataji dama kafin Tasha magani

janyota yayi jikinsa ya kwantar da ita " sannu bara muje gida kisha magani tashi tayi ta zauna amma har yanzu hannuta na cikin nashi ahijab tana murzawa kallonta yayi ya zabga mata harara ta sada kanta jawa ko batasan wainar da suke toyawaba tana wancan barin fuskata na kallon titi har suka iso gida lokacin Ana kiran sallah magrib agagauce yayi alwalla ya tafi masallaci Ramlat sama ta haye tayi wanka ta dauro alwalla ta fito tayi sallah magrib tana gamawa ta cire abayar sallah tasaka karamar Riga wayarta ta dauka zata k'ira soja taga kiransa har hudu tunawa tayi ta sakata a silence kiransa tayi tana ringing bai dagaba fitowa tayi parlon kasa ranta babu dadi jawa na zaune tana waya kusanta ta zauna ta Dora kanta akafadar jawa ta lumshe idanta kanta jawa ta shafa tana waya har ta gama " my love sannu ciwon kanne kai Ramlat ta daga to bara na dauko miki magani ahankali tace" nasha yanzu " sannu zai Dena Kara gyara mata kwanci tayi ajikinta tana shafa kanta har akayi sallah isha, soja ya shigo ya samesu ahaka kusan jawa ya zauna " baby ciwon kanne " eh wlh kanta ke ciwo tace Tasha magani Dan riketa naje nayi sallah

jikin soja ta kwantar ta ta tashi Dan Allah my love karika shafa mata kanta kamar yada kaga ina mata wlh zai Dena ciwo insha Allah " ok tafiya tayi tayi sallah Kara janyota yayi jikinsa yana shafa kanta Kara rumgumeshi tayi ta saka masa kuka " yayana Dan Allah me na maka kake shareni ko nayi maka laifine? " my angel saboda me nakiraki har sau hudu amma kinki dagawa kuma na fada miki banaso nakira mutum yaki daga kirana batare da kwakwaran daliliba ai da nashiga naga wayar akusanki Kara rikeshi tayi " kayi hakuri wlh ban ganiba ai nasan bakaso bazanyi da gangaba murmushi yayi " to naji nazata da gangan kikayi ki kiyaye banason rainine zan ajiye so nayi hukunci

yanzu maza share hawayenki my zumatyna fuskata ya goge mata tayi murmushi ta masa kiss agoshi " I love u my sojana " I love u too my jinin jikina dariya sukayi ta janye jikinta ta matsa gefa ta zauna jawa ta fito " my love kinji sauki " da sauki my dear man dining suka tafi suka cika cikinsu dam suka dawo sukaci gaba da hira har lokacin bacci Ramlat tayi musu sallama ta tafiyata tana zuwa wanka tayi ta dauro alwalla tayi sallah tajima zaune tana karatu kafin ta tashi tayi shirin kwanciya duk da tasan na baccin zatayiba soja ya shigo tana kwance ya zauna " my zumana zo mana murmushi tayi ta matso ta kwanta kirjinshi " my zumana yau ki daure kiyi bacci karkiyi kuka kinji kai ta daga masa " bazan yiba my sojana " yauwa abar sona

bakinsu ya hade yayi kissing dinta kadan ya cikata suna dariya atare " my sojana " na'am my Ramlat tawa jikinta ta janye tayi kwanciyata idanuta na kawo ruwa " karma ki soma bamuyi haka dakeba haba Mrs Abdallah gobe fa kina tare da mijinki murmushi tayi " nabari " yauwa matata kwanciyata ya gyara mata ya lulubeta da blanket ya Kara mata gudun Ac ya feshe mata dakin da turare ya kalleta yana murmushi

" kiyi mafarkin sojanki kinji abar sona fari tayi da ido" zanyi my bugun zuciyata hannu ta daga masa shima ya daga mata ya fice ya rufo mata kofa hawaye ya wanke mata fuska amma yau taji dama ba kamar jiyaba tashi tayi ta dauro Alwalla tana kuka ta fara sallah yau bata jimaba taji bacci tashafa adu'a tayi kwanciyata tana juyi tana k'iran "yayana hawaye sharaf har barawon bacci ya saceta can bayan ya gama shirinsa ya kirata awaya tazo dakinsa yauma baby wasa kwana yayi yana kashe arna sun mori daransu sosai ya tafiyar da ita yada zataji dadi tako jin duk da labe ne nayi bana jiyosu dakyau sai karfe uku bacci ya kwashesu bayan sunyi wanka

***********************************

*washe gari*

basu fitoba sai 11:am lokacin Ramlat ta sabko tacika cikinta dam tana zaune tana kallon tashar FA TV tana dariya Dan shigar tasu abin dariya ita har yanzu bataga dinkin da ya bugetaba kusanta dija ya zauna suka sakata tsakiya gishesu tayi jawa tace" my love wai me kike kallon a tashernan " wlh my dear Dan nayi dariya kuje kuyi breakfast mana hancinta ya lakata " munki muyi dariya tayi " my dear ke jeki kici abinci kar yunwa ta kamamun ke tashi tayi ta kama hannu soja suka nufi dining are kallonta taci gaba dayi kamar daga sama taji sallamar su shaffah da nabeela ihuu ta kurma ta tashi da gudu ta taresu " wayyo dadi kasheni
Chapter 73 · 0% Book details