← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 135 OF 152

Sashe 135

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read

hannu Riga bazata shaba ta gane kuranta duk da bana shedarta dan har yanzu wlh tsoronta nakeji ana zaunane kawai baki Dada ta tab'e " Allah ya bata lfy anjima nazo na dubata " baby ki zauna anjima sai ki tafi gun yinma ko " Allah my sojana tare zamu yanzu Dadata ina mai ran karfe " yana masallaci ki zauna yazo sai ki tafi mikewa Abdallah yayi " baby ki dan zauna kinji baki ta turo gaba gira ya daga mata ya fice Dada tace " wlh kun fiye rashin kunya kanta ta kwantar kafadar dada " yo Dadata muna son juna sosai wlh zungurata tayi akai " nagani tunda kin amshemun shi dariya tayi " saura mai ran karfe ma, Soja yana fita yashiga part d'in yinma tana zaune a parlo itama lazimi takeyi kusanta ya zauna " yinmata wlh kinyi rashin jika guda fah yanzu kansa ta shafa " Allahu Akbar waye ya rasu " jawace cikinta ya zube yanzu har tsawon wata ukku idanu ta zaro " ya ilahi me tasha Allah yasa ba magani tashaba kafada ya kada" likita tace batasha komaiba " to Allah ya bata lfy bari ajima zan lekota mikewa yayi ya nufi dining ya dauki plate mai dan

girma ya zuba shinkafa da miyar danyan kifa da taji kayan lambu sai kamshi ke tashi ya rufe gefe shima ya zuba yaci yayi dam ya dauki robar ruwa ya kafa bakinsa saida yasha rabi ya cire ya tashi ya dauki plate d'in ya ya nufi gun frige ya dauki robar ruwa guda da lemo guda ya karaso gun yinma " yinma ni na koma na duba jikinta zan dawo Ramlat na gidan Dada " to zan shigo anjima ficewa yayi ya nufi cikin hospital ta cikin kofar had'e da gidansu ya shiga room d'in ya shiga tana kwance har yanzu bacci takeyi plate d'in abuncin ya aje da ruwan ya ISO bakin gadon ya kare mata kallo toilet ya shiga yayo Alwalla ya shimfida dadduma ya tayar da sallah isha'i ko da gama ya jima yana Adu'a motsinta yaji tana tari muk'ewa yayi ya nufo gunta zama yayi bakin gadon fuskarsa tam ahad'e ya tashe zaune ya rabata jikinsa gora ruwan ya bude ya kafa mata abaki tanasha saida ta dansha sosai ya cire mata " sannu da kisan kan da kikayi Ashe magani kikasha kika zubarmun da cikina ko ya fada a tsawace kuka ta saki ta rungumesa tanajin wani irin sanyi aranta yaushe rabon tasami kamshin jikinsa " Naratsema da girman Allah bansha komaiba ni inason cikin fiye da tunaninka don Allah Yayamu kayafeni bazan sake kuskuran da nayi abayaba dama dan ya gwadatane yasan likitar bae'zata boye masaba da wani Abu tasha " OK naji meyasa kika ki gayamun kinada ciki kuma likita tace kinada famuwa zuciyarki ta fara samun matsala meye kikeso haka gayamun idan baifi karfinaba zan miki albarkacin kina yar uwata da darajar yar da take tsakanimu duk da

ba haka tasoba taji daga bakinsa ba amma taji sanyi yaushe rabon da tasami magana dashi haka cikin lafazi mai dadi kuma tasan duk bakin halinta ne yaja mata " OK dagani tunfa bakida abun cewa kara rungumesa tayi tana ajiyar zuciya " nayi hakuri zan fada wallahi sonkane ya adabi zuciyata bana iya ko barcin kirki ta fadi tana kuka baki ya tab'e ya rungumeta yana bubbuga bayanta " hmmm so so manya naji to yi shiru kinar damun zuciyarki ki aje hankalinki saide fah yanzu ban miki alkawalin so ba saide bansan me GABA zata haifarba tunda kin roshe gininki na baya so ban san irin Wanda zakiyi gababa ina mai tayaki juyayin rasa gudun jininmu da mukayi kinci darajarshi insha Allah zanyi kokarin kuma dake ya fada ya janyeta jikinsa wani irin dadi ua baiba yeta plate ya dauko ya bata " maza kici abinci bari naje na kawo miki magunguna kibi asannu kar drip d'in ta tabu" to zan kula nagode Allah ya kara hucemun da zuciyarka hararata yayi ya dauke kai ya fice spoon d'in ta dauka ta faraci sosai saboda farin cikin da take ciki wani irin dadi takeji tana kara godema Allah da dada neman gafarasa taci abunci sosai saida tani tayi dam dan rabonta da taci abunci haka tun kafin asirinta ya tonu

tana gamawa suka shigo shida Dr da sallama cikin sa'a drip ta kara Kenan ta cire mata " sannu jawahir kibar saka damuwa azuciyarki saboda zuciyarki na daba da bugawa wlh nayima mamakin yada kila warware yanzu bakamar zauwar kiba amma zaki kwana sai munga yada bugun zuciyarki ya dedeta tukun zuwa safe sai nabaki salam kanta ta sada tayi shiru Abdallah yaba Dr magani ta nuna masa yada zatasha tayi musu slm ta fice bakin gadon ya zauna ya ballo magungunan ya bata tasha " tashi kije kiyi wanka " yayamu kamani jikinsa babu kwari baiyi maganaba ya kamata ta sabko ya rike hannuta suka shiga cikin toilet ya hada mata ruwan gumi sosai ya cire mata kayan jikinta ya nasata cikin ruwan zafin " ki dan jima aciki saboda kinsan de abun da kikayi Dole sai kina shiga ruwan zafi kai ta daga ficewa yayi ya rufo mata kofar ya tafi gida ya dauko mata kaya irin Wanda Ramlat take bari a parlo ya samu su yinma da Ramlat suna hira Abbie na musu dariya kusan Ramlat ya zauna " lah bari in tashi wlh na manta mikewa yinma tayi " Ramlat shiga ki dauko irin kayan da kile bari jawa zatasa mikewa tayi taje ta dauko doguwar Riga da

mayafi ta bashi lokacin yinma ta tafi yana rungume jikin Abbie tayi musu dariya " Abbie yayana wai kamar yaro karami " hassanata yarone mana dariya tayi tana zama amsa yayi ya saki Abbie ya tashi " Abdallah ka gaishe mun jawahir bari na kira papi mu leka murmushi yayi ya wuce lokacin da yaje yinma bata neman room d'in bata samuba Ashe D'adama ta jima tana dubawa iskosu yayi yana musu dariya kuma fa akusan kofar suke tsaya kofar ya murda " ai sai ku shigo biyosa sukayi har lokacin bata fitoba zama sukayi bakin gado ya nufi toilet d'in tana goge jikinta ya shigo ya bata kayan " kiyi maza ki fito ana jiranki ya fice da saurinta ta shirya ta yafa gyalen ta kwashe kayan da ta fitar ta fito ganin su yinma tayi zaune ta karaso ta zauna tana gaishesu cikin sakin fuska suka amsa mata

Dada tace" sannu ya jiki kanta akasa tace da sauki yinma tace" Allah kara sauki yabaki masu anfani Soja yace " yinma na tafi na dauko little Ramlat tunda Dr tace sai gobe za'a sallamemu " to je ka dawo amma kabarmun dotana tare zamu kwana kansa ya Sosa" to na tafi wucewa yayi Dada kallon jawahir kawai take niko nace oh su dada an iya kwarmato😂 Soja yana fita suka hadu da su Abbie zasu shigo dadi yaji sosai ya tsaya ya gaishe da Papi ya wuce ciki a parlon ya isko Ramlat tana kallo " baby zo kiji mikewa tayi daket ta nufi gunsa ya ware mata hannayansa ta shige jikinsa ya rungumeta yana shafa bayanta " Mrs Abdallah na tafi na kawo little Ramlat Dr tace sai gobe zata sallamemu yinma tace nabarki ki kwana da ita zata miki tausa kinji shiru tayi ta lumshe idanuta sai ga hawaye shar shar yana sabka saman kirjin soja dago da fuskarta yayi " Ya Salma my zumatyn Abdallah meye na kukan to muje nacewa dada ta kwana da jawa sau

mutafi gida amma Dole gobe zakiyi hakuri naje wajanta kinji shashekar kuka ta fara tana ririkeshi "yayana " na'am kanwata kiyi shiru kinji kai ta daga hawayen fuskarta ya goge mata ya janyo hannuta suka zauna saman kujera ya dorata

saman cinyaryasa yana shafa tulelen cikinta bakinsa ya kai akunne yana mata rada " my Ramlat kinci abunci kai ta daga tana kallonsa shima ita yake kallo " ilove you babyna cikin sanyin murya tace " ilove you too my heart " muje ki kwanta ko sai yinma tazo kai ta daga kanta ya tallabo ya kamo bakinta yana tsotsar lips d'inta janye bakinta tayi " yayana kaje ka dauko min babyna dare fa ya fara yau banajin ciwon jiki sosai murmushi yayi yana manmatsa mata jikinta ya mikar da ita " to muje kirakani gun mota sai ki motsa jiki ko kai ta daga ya kamo hannuta suka fito har harabar gida suka tafi yana rike da hannuta har gun motarsa " yayana saida safe ta fada tana murmushi ganin murmushinta yasa ya ji dadi batada damu juyawa tayi ta koma gida ya shiga mota driver yaja suka tafi part d'insu ta nufa parlo babu kowa sai Affan yana kallon Tv" Affan ina mummy " tana hospital zama tayi suna kallo tare " wai Aggan
Chapter 135 · 0% Book details