Sashe 19
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
kinsa mai neman na aure dariya suka sa shida ita " my dota ta dan uwanki ki keko " yinma yi hakuri ina kwana " bana so saida na roka " yinma dama man maganar matar soja ne ba maiyya bace nicefa na lika mata dan allah a hada meeting din gagawa kowa yaji,
kar sunanta ya baci cikin family's dinmu " allah ramlat da gaske ba maiyya bace kai ta daga gabanta na faduwa dan Sam Rumaisa bata kwanta Abubakar yace" Tab ai jiya ni naga ikon Allah muda wani bawan allah ya mutu agaban mu akace maiyya ta kamasa farta daya saida na masa kuka gashi ba gata wlh shiya ban tsaya an sabke kayan ba nabiyo dare na shigo abuja ido yinma tazaro" to mukam allah mana tsari da maiyya kam dariya Ramlat tayi " hmm ameen
cikin murna yinma ta fara kiran waya za, a hada taron gagawa na mata zallah dan abinda ya shafi matane kafin kace me gidan mace tafi talatin duk sun halara jameela ce da anty zuwaira basu sami zuwaba mazansu ba gari kuma basu samesu ta wayaba
Adakin, taron kowa yayi shiru, yana zuba ido yaji me akazo, dashi mikewa tayi " dama kan matar da Abdallah zai aurane wlh ba maiyya bace kawai ina wasane kowa abin ya bashi mamaki sai salalami sukeyi " to kekuwa meyasa kikagi haka hassana duk kinsa mun tsaneta
Mamah ce ta Mike " kuka sani ko sansa take Abu aduhu anty maimunatu ta Daka mata tsawa " karyane wlh da tana sonsa bai isa ya auri wata ajaba da yarmu zamu aura masa ba mamaki dan ya kare matarsa ya tursasa yarinya tafadi karya cikin rawar baki tace" wlh anty ba Shiva ya sani gaskiya tace na fadi
" to shikenan komai ya wuce amma gaba karki Kara kekuma Asiya wlh ki fita harakar hassana duk munaficin da kuke kulawa allah nasani kuma karkiyi fatan hamza ya wani dan akan ramlat za iya gin komai, Dada tace maimunatu bakida hakuri kuyi hakuri komai yafice
"Muna ficin me na kulla rahama da ido take binsu dan ita bata son harakar ramlat tasan zatayi abinda yafi haka ma mik'ewa tayi kamar xata fita ta kamo Ramlat tarika dukanta tamkar zata kasheta daket suka amsheta" wlh hassana kiyi hankali kar baki ya kashe ki yar banzar yarinya da bakisan ciwon kankiba
Hakuri sukayi ta bata Dada ta fara ruwan masifa akanme zata dokar mata jika hakuri ta bata ta tambaya angama taron akace an gama sallama ta musu ta ficewarta Ramlat ta kalli Dada " Dadata tashi ki fita za,a fara ruwa gabaki daya kallonta sukayi cikeda tsoro mik'ewa dada tayi " to zo muje"
ah jeki ina zuwa kallon maimunatu tayi da saudat iyayena kufita ai basu.jira komaiba suka fita dama tini tama su hadeeza magana da ido sun fece" sauran munafunkan Kafin suyi yunkorin mik'ewa 🤣 🤣🤣kawai sai su..... ✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘?
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Alllah
yar mutam Niger🇳🇪
??BANA GAJIYA GA MIKA GODIYA🙏🏻🙏🏻🙏🏻DA MASOYANA WALLAHI INA JIN DADIN COMMENTS DINKU BAN TABA TUNANIN HATSABIBIYA RAMLAT ZATA KARBU HAKA ADUNIYAR MAKARANTA LITATTAFAI BA INA GODIYA MASOYA ALLAH YABAR KAUNA ARADU I LOVE YOU MASOYANA IRIN BABU ADADINAN IRIN GUNDUMA GUNDUMA DINAN😘😘😘😘
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻3⃣1⃣&3⃣2⃣
......kamar, daga sama sukaga kunamu na fadowa tafarko bata zame akasaba sai ajikin mamah ai kuwa zasu gudu duk tabede, musu ido dawani Abu mai zafi akalla kunamun da suka zubo sunfi guda Hamsin,
Sai dariya take harda rike ciki Duk sunbi sun rude dan ta harbi sama da mutum bakwai ihun da jama'a ke jine yasa su garzayo da Sauri amma ina kofar arufe, Yinma ce takira Abbi amma bata, samesa, ba takira Abdallah bugo daya ya daga tace yayi maza yazo Ramlat, zatayi, kisan kai sama da rai goma cikin mintina ashirin ya,
iso duk jama'ar abakin kofa atsaye, cikin, Sauri, ya karaso gun security na biye dashi yinma ta taresa" yauwa, Abdallah lalabata karfa bita da tsiya tsiya wlh bazata budeba dan yau wlh rashin mutumcinta zata iyawa kowa bayada bamuyi, ta bude kofar taki bude, wa kuma tace duk wanda ya takurata to fa zatayi aika aika,
Kai ya daga yanufi kofar window ya janye Giles din window ya leka ta tisasu gaba sai gagaba dariya take harda rike ciki GA kunamun na yawo ko ina sai kewa jama'ar suke amma ta dakatar da cizon da suke musu " idan kunaso in barku to kumin rawar boroso in ba hakaba wlh azabatuna yau zakusha allah kuwa munafukan banza mazaku fara ai rawa ido, arufe tafi kyau mamah ce ta fara tsalle GA dafin kunama na shigarta saude ma ta fara mai zatayi in ba dariya ba da tsalle," saudede haka kika iya rawa abanza kuke cemin yar bari nayi shiru aniyarku saidai ku gani a y'a'yanku Asiyaye ma haka ki iya shoki
ido ya zaro " wlh wanan mun hada iri da iblishiya Mayan da sun girmi uwarki cikeda nutsuwa yake kallonta bai masan ta ina zai faraba, ahankali yakira sunan ta tamakar yada aljanin ta ke kiranta " My angel cike da,
Kidima ta.dakatar da dariyar ta juyo inda taji kiran karaf suka hada ido da soja kura masa ido tayi ko kifatawa batayi murmushi mugunta yayi " kibude kofar kinji kanwata baki ta murguda " wlh bazan budeba kuma allah kaima ka matsamin sai in gama da kai " to naji bude kofar sai ki hada dani din ta kofar yazo yatsaya cike da dariyar mugunta,
ta nufi kofar" yauwa sai in fanshe, muguntar da kamin mugun banza kawai wlh yau banida mutumci Akan kowa sai papina da Dadata kadai key ta saka ta bude kofar korawa kunamun, dake yawo ido yayi yaga fa tabbas yana Shiga zasu cijesa amma, kuma yaya zaiyi kawai yayi shahada ya danno kansa,
Ciki yana Shiga yaga yada suka galabai ta duk ta rike musu ido kallonta yayi yanufo inda take idanunta sunyi wani IRIN jajawur tamkar jini bai jira komaiba ya kamota ya rungumeta tsantsam agirjinsa " ni kisa su cijeni ki kamamin
idona kisaki nasu please tsintar kanta tayi da bazata ita yin ko daya daga abunda ya lisafoba cike da shagwaba tace" soja ni de wlh na fasa bazan iya cutar da kaiba allah kuwa tana fadin haka ta shige jikinsa ta ririkeshi gam " karya kike munafuka Dole sai kin min yada kika musu tinda kince yau ba,kibar, kowaba oya sakasu su cijeni tinda
Nima ai ina zalumtarki fashewa tayi da kuka " wlh ni bazan cutar da kaiba dan karabani da aljanina ko murmushi yayi yana bubbuga bayanta " to naji my Ramlat sakin musu idanunsu kinji kanwata bazan Kara dukan kiba fuskarta ya kamo kalleni idanta da yayi tamkar jini dan ja ta kallesa suna hada ido ta lumshe nata " kinyada kina son,
aljaninki kai ta daga " wlh ina son sosai kuma shima yana sona ni afasa auramin mutum a aura min shi zan rayu tashi ahaka tana fadin haka tasaki kuka ta ta rungume soja please yayana kayi wani Abu akai wlh shima yana sona dan dai Baku ganinsa ne bazaku fahimceni ba, shidin mahadin rayuwa tane,
Gabansa ya shiga faduwa tin karfi " kefa kin fiye karya wlh fuskarta ya kamo ya kora mata shanyayun idanunsa tamkar mai jin bacci " my angel kalli idonki sunyi ja dayawa me yasa meki haka please kibar bari suna ja haka kallonsa tayi tana lumshe idanta cikeda shagwaba tace " my soja bari kirana da wanan suna sai naji kamar my aljanina,ne muryaka ta fiye dadi hawaye yashiga sulalo mata yanabin kuncinta,
Kai ya shiga girgiza mata hawayen dake kwararowa daga fuskarta yashiga goge mata da tafin hannusa " soja turaranka kamshi Ahmed bata irin kamshinka cikin wata IRIN voice yace" my angel bari kukan haka kalli idanki yayi ja sosai bushe mata idanta yashga yi da bakinsa yana hura mata iska a idon nan take Jan ya rage ta fasa zubar da hawayan sai wani sanyi da taji cikin ranta cike da shagwaba tace" my Soja na fasa musu muguntar my ajanina zai kirani ko" eh to maza yi abunda nasaki ki dauke ni tamkar nine aljaninki kuma
kira ban saniba tinda ni ban sansaba ke kika San abukin " to soja kalli fa ba komai kallon tsakiyar dakin taron yayi ba kunama ko daya duka sun bace gunsu ta nufa tana taba idansu daya bayan daya dukansu rass idansu ya bude duk tabi inda cizon kunama ta shafa gurin kamar cira Qaya,
gun yabar ciwo sai zufar dake keto musu zubewa sukayi gaban abdallah suna masa godiya harda kuka saude tace " wlh ni dama ba ruwana da harakar hassana Asiya . Ce tasa nashiga cikin abun hannu ya daga musu " ni baruwana wanan harakace ta mata ya kamo hannu ramlat ta kallesu" wlh kujira sai nan gaba ma ai sojan tafiya blaguro zaiyi allah
sai jikinku ya fada muku bige mata baki yayi" zanci kaniyarki yar iska tantiriya shiru tayi tana masa allah ya isa aranta sun fitowa jama'a duk suna tsatsaye, yinma ta taresu" Abdallah sannu da kokari hannu ramlat ta kamo " haba my dota laifin wani ai baya shafar wani kiyi hakuri kinji rungumar yinma tayi ta fashe da kuka dan taji haushin soja da ya hanata azabatar dasu,
Yinma kinga soja tinda ya Shiga jibgata ce yake gashi yanzu ya jiyatani wayyo allah bayana wayyo zan mutu idanunsa ya zaro waje da jin sharin da ta kulla mass cikea tsoro yinma ta kalli soja" yanzu Abdullahi aikin
da nasaka kenan kashetane zakayi yanzu amana da take tsakanin mahaifiyarta dakai tace haka aikuwa tanajin haka ta Kara saka kuka " zan mutu kaina cikina bayana kunguruna dif ta fadi kasa tana birgima " yinma yi hakuri bari na kaita gun mai magani ai tanajin haka ta Mike tsaye " wlh yinma naji sauki tsaki yaja ya ficewarsa ya shige motar driver yaja sauran motocin na biye dasu ya koma gun aikinsa,