Sashe 118
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
nagode my jawa hannusa ta rike har dining tana masa ya zauna " jawa banajin yunwa farfesun kan rago naci gidan yinma marerecewa tayi Dole ya dancing kadan suna hira yaga lokaci ya ja ya Mike "to zan koma yanzu nasan drip ya kare murmushi tayi ta matso jikinsa ta rungumeshi bayanta ya shafa " yanzu zamu dawo kinji kai ta daga ya janyeta jikinsa yamata kiss bye hannu ta daga masa tana kallonsa saida ya fice daga parlon " wlh Abdallah kai na jawane sonka ya wuce duk inda zan kwatan tawa mutum shi ta fada tana murmushi ta koma gun little Ramlat ta dauketa ta rungumeta, tana sambatu, Soja yana fita da mota bai zame ko inaba sai hospital dan ya hana kowa yay yayi tsaronsa yace Allah na tare dashi yana parking da Sauri ya bude motar ya fito ya nufi room d'in da Ramlat take yaciro key ya bude a mamakinsa drip ta kare an cire tana zaune tacika tayi fam kusanta ya zauna " wa yacire miki yada taga ya tsare gidane ba wasa yasa tayi magana" to sai na bari na mutu tunda katafi wajan matarka ni nacire da na tashi abacci ni yunwa nakeji bani abunci idanu ya zaro waje amma baiyi maganaba waya yakira bugo biyu aka daga" Dr Sojane zo ki dubata ya katse k'iran bata jimaba tazo ta dudubata "Alhmdllh jiki yayi kyau tarika shan magani kan lokaci Allah ya kawo wani babyna da gagawa hararata Ramlat tayi ta kauda kai murmushi Soja yayi dan ya gano kiran da yawa Dr be ya bata haushi salamarsu tayi
Abdallah yayi mata godiya sosai yafito da kudi akalla sunka dubu Ashirin ya bata saboda mutumcinta tayi godiya ta fice mikar da Ramlat yayi ya yafa mata gyale ya dauki maguguna da
wayarta ya zuba aljihu ya kama hannuta suka fito damage kofar bata ya aje mota suka nufa sai mita take yabarta tashiga gida yayi banza da ita ya sakata mota ya rufe ya zagaya ya shiga yaja suka tafi kuka ta fara masa bai mata maganaba ya janyota jikinsa ya rungumeta ya tura hannusa cikin rigarta yana lalubarta ya kai hannusa kasan marata yana shafa ransa bakikirin da yatuna babu gudan jininsa acikinta da karfi ya danna mata matara tasaki Kara " wayyo my sojana " imun shiru. cibiyata ya dawo yasa yatsa yana kwankwala Ramin yaji har yanzu awaje yake ya gamgare kirjinta yana murza brest d'inta yana tuki da hannu daya yaji har yanzu kan akwai tsini cau shiru tayi ta narke masa tana lumshe idanuta ahankali yake lailayasu yanajin yanayinsa yana sauyawa hannusa ya zare ya gyara mata kwanciya jikinsa ya maida hankali kan driving yana lumshe
idanu wani hadadan gurin sayar da waya naga yayi parking ya janyeta jikinsa ya kalleta " babyna ina zuwa zanje nasayo waya tunda kin fasa wacan dayar kijirani kinji " my sojana zan bika " no zauna ya fito yashiga gun tana binsa da kallo yanda yake tafiya cike da kuzari da jarumta idanuta ta lumshe "Ya Abdallah i love u baijima sosai ba ya fito saida ya shigo motar ta bude idanuta key yawa motar yajata ya harbata kan titi leder ta dauka ta fito da kwalin wayar Samsung Galaxy" wow yayana ni ka sayoma wana hadadiyar wayar mai shegen kyau da tsada murmushi yayi " wai ke ina ruwanki dani ba munyi fadaba nifa baruwana dake dagana har tsawon kwana arba'in jikinsa ta kwanto ta shagwab'e Allah yayana ni inada ruwa dakai haka kawai sai muyi gaba da mijina bansan laifinaba ta fada tana lasar fuskarsa tana shafar sumar kansa mai taushi ta zura harshenta kunnesa tana tsotsa tana shafar k'irjinsa " my babyna kibari mana tuki fa nakeyi za'a iya tsinkayoki fah " Allah in bazan bariba my Heart shiru yamata yaci gaba da driving d'insa baide cemata komaiba har sukazo gida duk ta sakar masa kasala sai lumshe idanusa yakeyi Jawa,
tana zaune a parlo suka shigo da sallama yana rikeda hannu Ramlat itako tana rike da kwalin waya bakin ciki ya cikata azuciyarta tace" ya naganta da ledar waya haka ta daure ta taso ta taresu tana murmushi Ramlat kicin kicin tayi da fuska ta shiga jikin Soja yada ko jawa ta iso bazata samu damar rumgumartaba dan haka kawai taji batason tarabeta ko ta rungume Soja" meye haka kisakeni mu karasa parlo mana kukan shagwaba ta saka masa tana bubbuga kafafunta ta Kara rumgumeshi gam jawa cikin sanyi jiki ta karaso gunsu zata dafa Ramlat tayi saurin buge hannuta tana susune kai k'irjin Soja tana turo baki da Sauri jawa ta kalli soja
" my love mekayiwa yar uwata har ya shafeni haka bata son ko dafata nayi take bugona ta idasa maganar tana hawaye kai ya girgiza " kinga my jawa kiyi hakuri karkiyi asarar hawayanki please nima hakuri yau nake da ita tin safe ta tashi da fitina babu irin tijara da bata munba yau a hospital kinga harda w... ai Ramlat bata barshi ya idasa fadiba ta makalkaleshi tana kuka " ni wlh bazan yarda ba yo minayi muku zaku tisani gaba kunacin namana agabana jawa tazo iya wuya da dan zafi zafi cikin fada tace" my love kalli fah irin abubuwan da take kuma saika rika kallonta babu matakin da zaka dauka wani mugun kallo ya watsa mata " ban ganeba matakin me zan dauka ko bakiga batada lfy ba kenan baki yadaba da abubuwan da nace tamun ko da Sauri ta canza maganar tana dariya bafa haka nake
nufiba ni ai nafika son Ramlat bazanso ka doke taba tayi abunda yafi hakama ka kyaleta bare wanan nufina mu lallasheta murmushi ya janye Ramlat jikinsa ta kamo hannusa" yayana budemun wayata nagani amshe wayar yayi ya fara tafiya tabaya ta ririkeshi wlh sai ka budemun ta fada tana gunjin kuka kansa ya dafe cikin jin haushi ya ciro kwalin wayar daga Leda ya bude kwalin ya ciro wayar ya juyo da ita gabansa ya dungura mata wayar da haushi haushi ya Isa cikin parlon yayi kwance kan kujera Jawa wani jiri jiri take gani yanzu wana wanyar da taba dari da hamsin baya ya sayo mata duk da cikin da ta zubar masa Ramlat ko cike da murna ta iso gun da soja yake kwance batayi wata wataba ta haye jikinsa tayi kwance saman kirjinsa tana danna wayar yana jinta haushine ya hanashi bude idanu yau tin safe tabi ta fitineshi da rigima
tamasa laifi amma kuma ta adabeshi da fitina da kukan banza sa'ar sa dayama duk abinda yake cikin wayar da ta fasa to akwai wasu Laptop yana ajiyewa wasu kuwa saide yayi hakuri babu a Laptop d'in ga duk ta tasomasa da shawarta itako baciyuwa zatayiba Jawa ce ta karaso gunsu ta zauna kujera mai kallonsu tanaso tayi murmushi ta kasa cikin sanyin murya tace" my Ramlat Soja ya saya miki phone d'inan mai kyau da uban kudi? gyara kwancinta tayi ajikinsa ta ballawa Jawa harara tana murguda baki "kuji wata tambaya to inada Wanda yafi yayana ne idanusa ya bude ya kalli jawa cikin jin haushi yacewa jawa " ai sai ki yarda tunda kema kin,zama ita ni nayi karya ita tayi gaskiya nacemiki karki kulata rigimace kawai takeji waya tawace shagwab'e Ramlat tayi " wlh Ya Abdallah bataka bace ta
fada tana murmushi ta kama hancinsa tana tsotsa tsinketa yayi " wai ke meye haka Saki tayi tana dariya ta shafi fuskarsa " my Heart Sonka, da been Kane haka ta daga masa gira ta sabka daga jikinsa kai ya girgiza ta dauki kwalin wayar da ledar tanufi kitchen ta janye doguwar rigar jikunta tana wata shegiyar tafiya kamar tarwada ko ina motsawa yakeyi ajikinta duk cinyoyinta awaje lumshe idanusa yayi dan bacci yakeji gashi lokacin sallah azuhur ya kusa ga wutar da Ramlat ta kunno masa ta shawa Jawa duk ilahirin jikinta rawa yakeyi hankalinta amutikar tashe yake Dole sai nasake shiri take fada azuciyarta tabita da kallo har ta shige kitchen har ta fito bata dauke idanuta ba da drinks ta fito ahannuta ta tsaya kan Jawa " jawa ina babyna da hannu ta mata nuni dakinta tako nufi dakin sai gata ta fito da little Ramlat da yatsarta abaki tana tsotsa bene ta haye jawa ta bita da harara yada take tafiya cikin isa matasan mazaunata na jijuyawa idan ka ganta tamkar bajiya tayi barin ciki,ba har ta karya kwana jawa na kallonta dan yau tazo mata iya wuya ta kalli Soja idanusa arufe yayi daidaya saman lumtsumemiyar kujera maicin mutum uku alamar bacci yakeji taji itama tanason kwanciya saman k'irjinsa, niko nace jawa kije mana keda mijinki me kike jira tunda yar rigimar ta tafiyarta😂 tashi tayi tadawo gunsa ta zauna ta kwantar da kanta saman kirjinsa yanaji amma bai bude idanusa ba ta danne kukan da yakeson kufce mata tace da Soja " my love to wa...✍🏻
🤔
Rahma ce ummu fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Book 2* 🅿👉🏻3⃣3⃣&3⃣4⃣
..."waye ya bata wayarnan idanu ya bude dan bacci yakeji sosai dagata yayi daga jikinsa " Jawahir banafa son raini nine zan miki karya Ramlat tayi gaskiya to nine nasiya mata wayar kiyi abunda zakiyi ya fada fuskarsa a had'e kukan munafurci ta Saki ta fada jikinsa " don Allah kayi hakuri wlh ina farin cikine el uwata tasamu karuwa bawai ina nufin wani abuba " OK amma ai kinji nafada muki tun agabanta wayatace ita ta fasamun tawa kuma kunsan waya days bazata isheniba yau kawukufitina ce aranta kibarta nima yau bata barniba ya fada yana rungumeta shiru tayi tana ciza baki kiran sallah yaji ya janyeta jikinsa ya Mike ya nufi dakinsa yayi Alwalla ya tafi masallaci mikewa tayi ranta abace tanufi dakinta" wlh Ramlat sai kiyi nadama arayuwarki