← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 144 OF 152

Sashe 144

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Su suke tanama jawa mitar dinkinsu ta lallabata har tabar zancan Soja bai dawo gidaba sai karfe kusan shabiyu na dare lokacin Ramlat tuni tayi bacci har su Dada jawama ta koma sashanta tayi wanna tayi shirin bacci ta kwanta amma bacci bai dauke taba saida yayi wanka yayi shirin kwanci ya nufi d'akin jawa tana kwance idanuta arufe zatonsa bacci takeyi gun little Ramlat yaje ya tofeta da Adu'a ya kashe wutar. d'akin ya hau gadon ya janyota jikinsa " my love tashi na dawo yanayin bugun zuciyarta yasa ya gane idanuta biyu " my heartbeat sannu da zuwa " yauwa ykk shiru tayi wasanin ya fara mata cikin lokaci qanqane ya dimautata sai sambatu takeyi tana fada masa zafafan kalamai sai dashi zata iya rayuwa ba Wanda zai iya gamsar da ita sai shi lale shidin namiji dayane tamkar da dubu zantutuka tayi tayi Wanda ya yada da hakan tana mugu mugun sonsa ya lura bata kula ta musumma shine zai tsamota daga gararin da take neman jefa zuciyarta saboda tsantsar kaunarsa da takeyi cikin farin ciki ya fara kashe arna bayan yayi Adu'ar saduwa yau kam shagalinsu suke sosai yake cacakarta tana bashi hadin kai yada ya dace tanaji babu ta biyunta aduniyar dace da mijin jarumi zakin love kamar Sojanta nikam nace Asubah ta gari...✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA*🤷🏻‍♀
*💖💖RAMLAT💖💖*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
__________________________________

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻4⃣9⃣&5⃣0⃣

...to fah yau ake gobe sai labari

Kwance suke manna da juna misalin karfe hudu na Asubah Abdallah ya bude idannusa Jawahir na manne dashi Addu'a dauke bakinsa zufa na keto masa saboda mugun mafarkin da yayi akan jawa gabansa sai faduwa yake duk da yana Addu'a idanu ya zuba mata ya Kara rungumeta jikinsa yana tofa mata Addu'a yana shafa kanta itako baccinta take duk da itama cikin mafarkin da yayi take janyeta yayi jakinsa sai sharara bacci take sabkowa yayi daga saman gadon ya shiga bathroom agagauce yayi wanka ya fito ya ya goge jikinsa ya shirya cikin wata arniyar shadda ganila blue colour wacce kudinta zaikai dubu tamanin har dinki takalmi na zallar fata ya saka mai masifar kyau da tsadar gaske agogon hannuta kadai abun kalloce kyawun da Soja yayi da

narkekiyar ganilar da yasaka wlh bata lokacine fadarsu komai cikin sanyi yakeyinsa saboda mafarkin ya tsaya masa arai har yanzu Addu'a yake cikin ransa kamshin turarasan ya farkar da Jawahir ta bude idanuta Adu'a dauke a bakinta jikinta sai kerrrma yakeyi ta tsare Soja da idanu yana tsaye gaban dressing mirror yana gyaran fuska sabkowar da tayi daga saman gadon motsintane da yaji ya juyo ya kalleta haka kwai gabansa ke faduwa gunta ya nufa ya kamota ya rungumeta " my love kin tashi naga akwai sauran lokaci shiyasa ban tasheki ba kina lafiya ko my jawana Kara shiga jikinsa tayi ta cusa kanta kirjinshi zuciyarta na wani irin bugawa fasehwa tayi da kuka " wayyo my heartbeat " Ya Salam my love menene please yi hakuri bari kuka me ya sameki my love daukarta yayi ya zauna bakin gado ya rungumeta

"yi shiru gayamun matsalarki kinutsu kinji yada zuciyarki take bugawa kuwa " my heartbeat wani mafarki nayi wai ina.... kanta ya tallabo da Sauri ya had'e bakinsu yana bata sumba dan ya fahimci irin mafarkinsa tayi hankalinsa Sam ba akwance yake ba saida ya sama mata nutsuwa ya cire bakinsa anata ya janyeta jikinsa " my love zantafi guri karya kure tashi maza kiyi wanka kiyi shirin sallah idan kin gama kiyi Addu'a sosai babu komai kuma ki kwanta ki huta kinji kai ta daga " my heartbeat adawo lafiya ina sonka jinake kamar nashiga aljihun rigarka mutafi murmushi yayi ya fice daga d'akin itako ta shiga bathroom jikinta yayi mugun sanyi gabanta ya tsananta faduwa duk da tana Adu'a Soja na fita suka shiga mota sai maitama lokacin sallah ya kusa saida direba yayi hudu sosai,

acan masallacin gidansu bayan anyi sallahr Asubah za'a radawa yara sunah su Ramlat ma Ana bacci ya tafiyasa tare da sojijin gidansa yasha mamaki yada yan barikinsu suka zo fatihar sunah yaji dadi sosai farin cikinsa ya kasa buyowa kusan tare suka iso dasu habeeb sadeeq tare yazo da sojoji saboda jiya can ya kwana Abdallah yaji dadi sosai ana idar da Sallah Asubah akayi fatihar sunah mace taci sunah jawahir maza kuwa mustapha da hamza Ana gamawa akayi Rabon halewa da gora ga masu

ci da kudi sai Albarka akesawa Abdallah saida yan barikinsu kaf suka tafi da habeeb ya nufi part d'insa ransa fari kal suna Naseera gidajansu suka shige Soja na zuwa part d'insa wasu kaya ya dauka ya fito ya shiga part d'insu yinma babu kowa murmushi bai zauna ba ya fito dan yabar iyayensu maza a masallaci suna gaisawa da jama'ar da suka gaitayato can gun mota ya nyfa suna ganinsa suka bude masa yashiga suka kama hanyar gida lokaci da suka isa gari yayi warai so yake yaga Ramlat bai san ya zai yiba dan su anty maimunatu har sun Iso gidan ga wayar Ramlat ahannusa bedroom d'insa ya nufa ya kwanta ransa sam babu dadi gabansa sai faduwa yakeyi duk da yana Addu'a yanacewa koma menene Ubangiji yasa Alkhairi ya biyu baya zuciyarsa sam babu nutsuwa mik'ewa yayi ya nufi d'akin jawahir tana kwance sai sharara bacci takeyi fuskarta tayi haske dayawa tayi wani irin kyau da bai Santa dashiba zama yayi bakin gadon ya shafi fuskarta tausayinta fall zuciyarsa " please my love Inde nini wlh ina sonki kuma ina baki kulawa ki aje hankalin dan Allah kibar damun kanki wlh inajin tsoron rashin kiyaye dokokin Dr da bakyayi hannusa ya dora saman kirjinta yaji yada zuciyarta ke bugawa kwanciyarta ya gyara mata ya rufeta ya Mike yaso ya tasheta amma sai yaga gwara ta huta
little Ramlat ya leka sai baccinta takeyi ficewa yayi ya rufo masu kofa ya nufi d'akinsa yarasa dalilin sanyin da jikinsa yayi gashi yana son,

yaga Ramlat yana shiga Ya zauna bakin gado wayarsa ta dauki ringing gabansa na faduwa dan yau jiyake ko da awayane sai yaki labarin da bazai

masa, dadiba picking yayi dayane daga cikin bakinsa sun jima suna hira yace anjima zaizo ya daukosu yana gamawa ya Mike ya kunna tv CC TV camera sai me Ramlat taci uban kwalliya ita da yaranta ansaka musu kaya iri daya masu masifar kyau da tsada little jawahir ahannu mamah sai tsotsar yatsa takeyi kaya wlh idan ba kama Ramlat farin saniba tufa ba lallai bane ka gane tayi wani azababban kyau wani uban less tasa bakine dukansa sai farin duwatsu da wasu flower kananu jajaye da aka saka masa dinki Riga da siket dede jikinta yayi mata masifar kyau kunshinta ya fito dar dar ta kashe uban dauri ta Saki jelar kitson fuskarta wasai little jawahir ce ta fara kuka mamah ta bata ita ta shayar da ita ta turo baki " Allah yaran sun fiye fitina duk abin atsotseni idanu ya zaro kansa ya dafe " wlh babyna kin tafi da imanina kin hadu ba karya yazanyi naji gumin bugun zuciyata ajikina ko nasami nutsuwa zama yaga ta gyara tana shayar da baby kallonta kawai yakeyi sai yaji damurwa da yarasa ta mecece ta fara raguwa yarinya tajima tanashan nono ta cireta yaga Dada ta amsheta mamah ta dauko mai sunan Abbie

ta bata ta fara shayar dashi yajima ta cireshi ta fara shayar da mai sunan papi shima saida ya koshi little jawahir ta tsala kuka da yatsarta abaki " agaskiya Auntyna kinfiye tsotsa ta fada tana turo baki Dada ta zunguri Ramlat " wlh hassana ki kiyayeni ko yanzu na nemo Wanan maras kunyar mijin naki gani yayi ta Mike tsaye Dada na mata masifa sai taba yarinya nono taki sai tayi kwalliyarta atsotseta fitowa kofa tayi tana jijiga yarinyar murmushi yayi ya tashi ya bude kofar yana Adu'ar kar wani ya gansa ya leko cikin sa'a tana jijiga yarinyar fuskarta na kallon gabas saida yasake waiwayawa ba Wanda ya lura sumgumarta yayi wuf ya shige d'akinsa ta ware baki sai kwarara ihu takeyi ko kofar bai rufoba dan yasan ba Wanda zaiyi tunanin tazo gunsa daide lokacin da suka shige jawhir ta fito cikin kwalliya tayi masifar yin kyau dan yau wani irin fari tayi da kyau na musamman saide jikinta asake yake tayi sa yi tarasa meke damunta yanzuma daurewa tayi ta shirya da umma Saudat suka hadu ta amshi little ramlat tazo wucewa taga kofar Soja abude tayi murmushi ta sanyo kanta tiris ta tsaya ganin abinda suke da Ramlat tana kallonsu gabanta na bugawa da karfi dan Allah yana gani tarasa yazata cire azababban kishin da yake damunta kwananan tsaresu tayi da da idanu" ke imun shiru gum tayi da bakinta " to Yayana ka saukeni nayi shiru ta fada ashagwab'e

Sabketa yayi ya amshe diyarsa ya matse Ramlat a bango ya hade face" yarinya na kamaki diyar tawace bazaki shayar ba saboda tsabar kin rainani ko ya kara matseta yayi idanu ta fara cicirawa daket take numfashi rungumesa tayi " Yayana bance ba fah amma ya zaka daukoni idan Ana nema fah ka sakeni sai na bata tasha kaji " yanzu ni dake wa ya rike wani sakinsa tayi ya matsa "barima na bata ta ka gani na tafi ko ta nufi saman gado ta zauna ya kawo mata babyn tana kiciniyar janye zip d'in rigarta jikinsa ya janyota ya zuge mata zip d'in Rigar ya ciro da mamar ya sawa yarinyar baki ta fara tsotsa shikuma ya rungume Ramlat yana sunsunata yana shafarta da lasarta duk ya susuce " my bugun zuciyata wallahi ina masifar sonki yau duk kin canza sosai idanuta ta lumshe saboda yada yake sarafata a shagwab'e tace " Ya Abdallah ka bari mana kanta ya tallabo " babyna bude idanuki ki kalleni kinji my zumatyna
Chapter 144 · 0% Book details