Sashe 23
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
shan ruwan har ta kasa numfashinta ya dauke baki daya yanaga ta suma yayi murmushi " yar iska karku fasa nima bazan fasa ba daukarta yayi cak, ya fito da ita parlour,
Ya shimfideta kan kujera gasinta daya jige sharaf da ruwa ya rufe mata fuska ya tatara ya gyara mata ya zuba mata idanu, kamarsu ta baci shida ita hata da hancin su iri dayane yatsun Kafa da hannu suma irin daya ne dogon gashinta ya kalla wanda da karfin tsiya ta maidashi wata kala rigar jikinsa mai kauri mai
ad on kakin soja yacire ya sakamata " yar iska yanzu ina iskancin gaki gawa akwance gabana kedaya kinbi kin adabi rayuwar kowa wlh mijina naki ya kwashi jaraba arashin sani,
Mik'ewa yayi ya karya kwana ya hayewarsa yana shiga bedroom ya cire kakin soja yanufi bathroom yasakarwa Kansa shower lumshe idansa yayi Yajima sosai Kafin yayi wanka ya fito daure da towel ya goge jikinsa ya murza maiyuka masu kamshi yasaka kananun kaya jean's black light blue shirt yayi masaifar kyau turaruka ya fesa
Masu mutikar tsada da kamshi ya nufo parlour tananan yada ya barta zama yayi yana danna wayarsa kira yashigo dagawa yayi " hello ykk gajiya Alhmdllh ya amarci " my habibi amarci sai na shigo ko yasu mama " lfy su Lou yanzu zan koma danazo yau ban jima canba zan kiraki anjima ok bye mik'ewa yayi da niyar tafiya sai yaji motsin
mutum yana juyowa yaga jawa jikinta na karkarwa ido ya zaro " ke zonan me kike nema dama kece abokiyar iskancin tata shiyasa kikaki kimawa " wlh yaya Ni ban dani rakota ne kadai Nike dan allah kayi hakuri " to naji wlh idan kikaje kika cewa yinma na daketa tananan
asuma sai na miki abinda tafi Nata " wlh bazan fadiba " wuce ki ban gu gobe idan tanemi rakiya kimata da gudu ta fice jikinta na rawa komawa yayi ya zauna sai yanzu yaga an juye masa pic dinsa ido ya zaro " wlh yarinya nan kin zama annoba a wajena mik'ewa yayi ya dauko ruwan gora mai sanyi ya kwarara matashi dukansa ajiyar
zuciya ta sabke ta fashe da kuka tana rawar sanyi " imun shiru dan uwarki Mara kunya tashi ku zauna mik'ewa tayi jikunta ko ina ciwo yake mata " ubanwa yace ki juyamin pic Dina wai mai na tsare miki kike shiga rayuwa👏🏻Please ki barni haka banason hayaniya kifita daga rayuwata nagaji haka gaba hukuncin da zan miki bazai ma kowa dadiba tinda ya
fara magana take kallonsa saboda wani irin kyau da yayi yau tsawa ya daka mata" kidaina kallona kanta ta sada cikeda shagwaba tace" to ai jawa ce take kallonka shiyasa najuya isowa yayi ya shake mata wuya"ubanwa yace kuzo part Dina ni sa,ankune kai ta girgiza wlh nikam natsaneki saboda halinki Mara kyau itama so kike ki lalata please kirabu dani haka nagaji da jarabarki hankadata yayi ta fadi
Mik'ewa tahi taje gun pic din ta hau table ta gyarasa kamar yada yake taje garin ta sabko ta goce ido ta rufe " wayyo soja ka taimakeni zan fado dagudu ya karaso ya tarota ta fada saman girjinsa ta ririkesa gam ta Dora kanta saman girjinsa tasakala
hannunta a wuyansa cikeda shagwaba take magana " please soja kayi hakuri bazan karaba kadaina dukana haka azabar da kakemin ta fara bin jikina na fasa jin zafin bugon da kakemin kaga yanzu sonake in rainaka kuma ni banajin zafin dukanka wlh gwarama karika lalabani zanfi Jin magana akan duka tana maga tana shafa wuyansa cikeda yaudara my
soja yaro fa dan lalabane ba dukaba duka Baya gyara saide barna to kaga yanzu na fara zama rodi amma ka dan rika lalabani sai kaga Allah ya shiryeni tinda ta fara magana ya shiga mamakin abun ingizata yayi ta fadi saida ta Saki Kara bayanta da ya amsa" nine kika daina tsoro ok yayi kyau kallon daya watsa mtgane yasa hantar ciki ta kadawa " tashi ki fita cikin Sauri ta kallesa taga yada ransa
ya baci sai taji hankalinta ya tashi tsawa ya buga mata " ki tashi wlh kar nayi abinda bazai kyauba mik'ewa tayi cikin rawar jiki ta dauki hijab dinta ta saka tasaka ta dauki wayarta ta fice da gudu tsaki yaja ya fito yanufi part din yinma tana fita bata zame ko inaba sai part dinsu
bedroom dinsu ta shige tacire kayan jikunta da suke jike sai yanzu ta lura da rigar soja aikuwa zakaci kakaninka wlh bazan bayarba bathroom tashiga tayi wanka ta saka doguwar riga baka ta fito parlour tanemi magani Tasha saboda zazzabi takeji sosai
" mummy wai yaushe zaki haihu sai fama kike da tsohon ciki " Ramla ni sa,arkice kikemin irin wanan tambayar " allah baki hakuri bani nakai zomonba rataya aka bani ai keda wanja Jan soja daga an tabaku sai kuce haka nufota tayi ta Mike da gudu ta ficewarta part din
yinma da slm ta shigo " jawa allah ya soki wlh da kinci kaniyarki yau nima karfina ya fito dani ido jawa ta zaro " dota daga ina kenan jikun yinma tazo ta sauna" yinma wlh wani gune gidan wani hatsabibin Mara kunya to sai allah yasa nafisa rashin kunya yaga zan iya masa dukan mutuwa ya ban hakuri
yace na tafi " to dota mai ya kaiki gidan maza " yinma cira gwaiba naje duk abinda take yana jinta yana dining yanacin abinci har yagama yazo ya zauna bata luraba " to karku Kara zuwa " a daman na fasa kamshinsa taji ta juyo tagansa,
a zaune idanuta ta zaro tana kallonsa amma sai taga ki gefen datake ma Baya kallo kanta ta Dora kafadar yinma ta zuba masa ido tana kallonsa lumshe idanta tayi " yinma zazzabi nakeji kuma nasha magani abanza " asha dota tashi ki shiga hospital jikin yinma tashige " wlh nidai banasin Allura zai warke mik'ewa yayi ya ficewarsa " to tashi kishiga GA kwanta tinda
kinsha magani zai sakeki mik'ewa tayi tashige bedroom ta kwanta ta shige cikin bargo tana nishi kadan kadan way at a ta janyo ta dealing lumber Aljaninta akashe tsaki taja Allah ya tsinewa soja dan banza duk shine sanadin rabani da aljanina lumshe idanta tayi bata jimaba bacci ya dauketa,
********************************
BAYAN SATI DAYA
tinda soja ya dawo daga tafiya bai zaunaba yana shirye shiryan biki wanda ya kama gobene daurin aure baki ta ko ina sun halara abokansa kasa kasa duk sun zo gidansa dake wusa2 maganar tsaruwama ba cewa komai dan ya hadu iya haduwa
dagin amarya sun gama kawo kaya sun jera tsaf gwanin shawa su Ramlat anci uban wani arnan kitso da konshi tayi masifar yin kyau kowa yace tayi kyau sai ta murguda baki tace danma na tsani amarya ai da nafima haka daukan wanka jawa ko tananan tana fama da ciwon son soja kullum sai tayi
kuka aboye amma azahiri baxaka taba fahimta ba ramlat ko tayi neman aljaninta har ta gaji ba wanda take ganin laifinsa sai soja gani take shi ya rabasu da aljaninta sai tayi ta zakinsa aranta wani lokacin sai taji abinda takeji game da aljani shi takeji gameda soja saide ta
kasa aje hankalinta tasan menene ita dai tasan har ranta bata son auran soja da Rumaisa saidai batada yada zatayi sai hakuri misalin karfe
Goma na dare kwance take suna hira
" my Rs kubari sai goben zakiga yada komai zai tsaru gun dinner karki ban kunya fa shagalin na da yawa wlh abokaina ne suka shirya komai my rs
agajiye nake yau " my habibina ai Dole ka gaji gashi gobe zakuzo daurin aure nima wlh agajiye nake GA gidan cikeda baki ka kwanta ka huta kuma insha allah bazan baka kunyaba kaima karka bani" ok thanks goodnight " murmushi night kit ta kashe wayar
tana kyakyata dariya" anty kifa bi asannu komai ya tafi yada ya dace kindai San sharudan Marsala kadan aka samu to tamu ta kare my ukun nan " dalla can kin fiye tsoro komai zai tafi yanda ya kamata
yaushe zan yada keda kinsan shine garkuwar cikar gurinmu ai duk wanda yace zai shiga tsakaninmu ba Tare da mucika burinmuba to fa sunansa sorry " to hakane kam amma ya batun wacan maganar dariya tayi ai kibar shegiya kawai kinfa San sharadin dake kanmu daga yau zuwa gobe mu kawar da kallon komai har zuwa daurin aure bushewa sukayi da dariya suka taba hannuwa suka kwanta,
---------------------------------------------------
Zaune suke a parlour yinma " ke jawa tashi muje mukwanta kinsa fa gobe ba zama yinma cemata ta tashi mutafi " dota ku kwanta mana Ana " ah ah nan yau akwai hayaniya gun mummy zan kwana da sallama ya shigo parlour " my son bakayi bacci ba gunta yazo ya
zauna ya Dora kansa a kafadarta " yinma bansha coffee ba Kansa ta shafa " ke shaffah jeki hado masa coffee mik'ewa tayi ta nufi kitchen jawa tinda yazo shi take kallo Ramlat ma shi take kallon cikeda haushinsa wai ko kallona bayayi sai kace na
masa wani Abu " wlh duk wanda yayi sanafin rabani da
my aljani wuta bal bal itama gun yinma tazo tayi yanda yayi ta Dora kanta saman kafadar yinma ta Dora hannuta a kansa tana shafa agashin kansa wanda yayi luff tamkar na wata macan " dota kinfa iya daukan magana ko dakowar da zaiyi
karaf idansu ya sark'e guri daya har suna. Shakar Numfashin junansu da Sauri ta sada kanta ta lumshe idanta gabanta na faduwa hararata yayi ya buge mata hannu yaja tsaki ya Mike ya take mata Kafa tin karfi saida tayi ihu ya canza gun zama shaffah ta kawo masa coffee dinsa yanasha anutse
"jawa ina momyna kwana biyu bana zuwa" suna lfy jiyama munje da ramlat" duk wanda ya kuma kama sunana Allah tsitsitsi allah tsene ta murguda baki " dota wlh kifa shiru kinfiye shiga shigula baki ta turo dan hira da yakewa jawa haushi take bata" ok to ya exam yayi kyau ko " eh yaya tayi kyau