Sashe 122
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
zaune suke harabar hotel din cikin wata kawatartar Rumfa shida wasu sojoji su goma manyan cikinsu Kenan Wanda su kansu Abdallah ne kejan ragamarsu Alamar shawarace mai mahimmaci sokeyi sigari ce a hannusa yana busawa da hannu kawai yake musu bayani wani fari mai sufar karfafa shine mai haddace duk abunda soja ya kwatanta murmushi Soja yayi yana jinjinawa Salman dan akwaishi kwanyar daukan magana da hannu tambayarsa yayi " Salman Kenan ya kama karfe nawa zamu bar nan bayan mufita mun dawo kai ya Sosa yana murmushi " Oga karfe biyu dede zamubar yola sai Abuja idan Allah yayada zuwa karfe hudun Asubah zamu isa gida cikin koshin lafiya tafawa a Abdallah yayi " gud Salman Allah ya karama basira Allah ya maida kowa cikin iyalinsa lafiya sukace Amin sukaci GABA da shawar warin abinda ya tsayar dasu wayarsa ta dauki ringin yana dubawa yaga sunan na yawo saman screen d'in wayar *my bugun* *zuciyata* murmushi yayi yama Salman nuni da hannu ya Mike yanufi dakinsa cikin isa da izza yake takawa sigari ko sai busarta yakeyi baki da hanci bai dagaba saida ya shige ya rufe kofar ya fada saman bed lokacin Kiran ya tsinke murmushi yayi yana kallon pic dinta na saman,screen din wayar kara kira tayi bugo
daya ya dauka " my bugun zuciyata ykk shagwab'e tayi " wlh ina nan babu lfy rashinka ya isheni fah my sojana ta karashe maganar da kuka idanusa ya lumshe ya dafe goshinsa oh my god haba my babyn Soja please yi hakuri kibar kukan karki tashi hankalina kiyima mijinki Adu'a Allah ya kawomu lafiya yi shirunki matar yayanta kinji babyna yayi maganar cikin cool voice idanunta ta lumshe ta gyara kwanciyarta can k'asa k'asa da murya yace" my zumatyna kin hakura da kukan ashagwab'e tace" na hakura yayana ka sakarmun kasala ta fada zata sake wani kukan " sorry my sugar din yayanta nima wlh muryaki ta sakarmun kasala amma kiyi hakuri gobe muna tare insha Allah kinji farin cikina cikin sanyin murya tace" naji my sojana Allah ya kawomun kai lafiya " Amin Mrs Abdallah Thanks zamu fita zan kira kinji yarinyar kirki " yayana " na'am kanwar ya akayi " ina sonka dayawa murmushi yayi yana shafa sajan fuskarshi " nima ina sonki my zumana ilove u yamata kiss bye baby" bye my sojana fatan Alkhairi ta tsinke Kiran
tayi kwancinta Jawa tunda ta tashi taketa gyaran gida da dakuna miji zaizo cike take da farin ciki sai wanan shabiyu ta kamala takira number mai mata kitso da kunshi tazo ta mata zaune take cikin parlo tana waya sai dariya duk da banajin mai take fada da alamu maganar tayi mata dadi Ancum ta kawo mata little Ramlat tana tsala kuka Kiran ta katse ta amsheta tana murmushi " Ancim yar gidanki yau rigima takeji ko nikuma zamun kunshi da kitso dariya tayi " ai batada rigima kawai yunwa dai takeji rigarta ta janye ta fara shayar da ita masha Allah little Ramlat tayi girma zaka zaci takai 5 mouth tayi bul bul da ita " anty na koma idan ta koshi zanzo na dauketa kafin mai kunshin tazo " OK tafiya tayi jawa ita daya sai murmushi take ranta wasai wayarta ce ta dauki ringing tana dubawa taga sojane da sauri tayi picking ta kara akunneta " hello my love " my jawa kedawa kikewa tin dazu ina takiranki ance kina amsa waya " wlh my love nida momy ne munjima bamu gaisaba su tweens suke ta sakani dariya har kun dawo daga fitar da kace zakuyi " yanzu de zamu fita insha Allah yaufa da wuya mukaraso ko sai zuwa Asubahi " to Allah ya kawoku lafiya mazan famana murmushi yayi " amin ki shafamun kan babyna masha Allah yarinyata tayi girma dariya tayi " to gata ai akusa " OK dauki pic maza turomin nagani har na mom d'inta ma ya fadi yana katse Kiran dariya tayi ta dauki hotona iri iri ta tura masa ta Mike ta shige cikin dakin ta,
sai karfe biyu mai kunshi Ramlat tazo anayi tana mita har aka gama aka fara kitso mai fasifar kyau shine suka dade sosai saboda santsin gashin ga uban tsawo daman irin Wanda tace ayi mata ba kananu sosai baneba sai kusan karfe shida suka gama Ramlat tayi masifar yin kyau kitson da kunshin sun fito da asalun kyawunta saide taci wuya sosai ana gamawa ta Mike taje tayi wanka lokacin da ta fito yinma har ta sallami mai kitson ta tafi jikinta ya dauki zazzabi yinma na shirin tashi tayi Alwala ta kwanta jikinta tana nishi rungumeta tayi " sannu dota wlh jikinki zafi rau daga yin ado tashi muje kisha magani mikar da ita tayi suka nufi d'aki ta bata magani tasha " yi Alwalla ki dauré kiyi sallah magrib sai ki kwanta bathroom tashiga ta dauro Alwalla yinma ta kama hannuta suka fito suka zauna parlo tana kwance jikinta tana mata tausa har aka kira sallah magrib ta mikar da ita d'akin yinma suka shiga yinma tayo Alwalla tare sukayi sallah, koda suka gama wayo ta mata suna zaune ta janyota jikinta tana dadana mata kafadunta tace ciwo suke mata saida aka kira isha'i sukayi tare tukun ta janyota suka nufi dining tasata gaba saida taci abinci ta koshi dam tace taje ta kwanta " yinma ni banajin bacci yayana fah yana hanya dariya yinma tayi " wlh bayanzu zaizoba yamiki wayone ko sa shigo Abuja zasu kai Asubah idanu Ramlat tazaro tana kwakwab'e fuska Abbie ne ya shigo parlon da sallma " ah uwa da yarta yanaga ana shirin saka yar kuka " uhumm kaima ka fadi
wai Abdallah takejira kafin tayi bacci ta fada tana rungumeta dariya Abbie yayi " Allah kawisu lafiya ai ko sa ISO sai zuwa Asubah mikewa tayi ta koma gun Abbie ta zauna kusansa" Abbie sannu da zuwa " yauwa Ramlatuna ya jiki shiru tayi tana wasa da yatsunta slm Papi taji aikuwa ta ruga da gudu ta makalkaleshi tana dariya " Papina yau fa ban gankaba hannuta ya kamo suka zauna kusan Abbie " to hassana irin wanan ai sai ki karyani dariya Abbie yayi yinma tace " kokarine take batajin dadin jikinta Papi ya gaishe da yinma Abbie tace suje dinnig suci abunci bai musaba suka tafi har yinma Ramlat mikewa tayi ta tafi part d'insu dan zazeabin ya sauka sai ciwon kan shikuma kitsone a parlo ta iske mummy ta zauna kusanta mummy sai kallon yarta take yada tayi rama tasan cikine ke wahalar da ita baki ta turo" mummy kuma sai kiyi ta kallona " na kallekin wayace kizo dariya Ramlat tayi ta kwanto jikinsa mummy
Rungume yarta tayi jikinta dan tana bata tausahi " mummy ki dan mun tausa kinji batayi maganaba tarika tausa mata jikinta itako sai lumshe idanu takeyi " dagani karkimun bacci ajiki dariya tayi " idona biyu fah janye Ramlat tayi jikinta ta Mike ta shiga bathroom ta daukowa Ramlat wani Abu aleda tazo ta zauna kusanta " kinga wanan yanzu da kin koma ki kwabe kayan jikinki ki murje ko ina na jikinki har fuskarki kiga yada zaki canza kafin safe wanan ko kishanye hakanan kadan kadan idan kinaso kirika zuba punk aciki ta tsakura tasha taji wani azababban dadi " wai mummy nashanye yanzu mana baki ta buge mata" wai ke meyasa kinfiye shirme dan uwarki idan kika banke wanan abun acikinki mijinki bai isoba gidan ubanwa zamu saki" to yi hakuri murmushi tayi tace " dayan kuwa turarene zaki zubashi ko aruwan wanka yadai ratsa jikinki sun jima sosai tana nuna mata abubuwan da ya dace da Wanda sam bashida fa'idah sai karfe tara ta koma part d'in yinma lokacin Abbie da papi suna part d'in Dada gun mai ran karfe tama yinma slm ta shige daka dan bacci ta keji sosai tana shiga ta tube kayan jikinta tayi murza yada mummy ta sata sai wani uban kamshi takeyi sosai ta murje kanta saida taji ta gaji ta ciro rigar bacci ta zura ta fada gado wayarta ta janyo taga yayanta bai kiraba kiransa tayi gaba daya numbobinsa akashe fuska kwakwab'e idanuta ya ciciko da kwalla " wayyo yayana dan Allah ina kashiga harda kashe waya Allah ya kawoku lfy wayar ta aje gefenta ta kwanta idanuta lumshe tana karanto Adu'ar bacci dan kanta ciwo yake mata sosai bata jimaba bacci ya dauketa
Bangaran Jawa ma tasha kitso da kunshi tayi kyau tsaf da ita murna ta hanata kwanci da wuri duk tayi ta Kiran numbobinsa akashe dan ita aganita idan yazo ba alokacin zai dawo da Ramlat ba sai ta warke rass sai kusan karfe shabiyu tukun tayi shirin kwanci da farin ciki ta kwanta Allah Allah take gobe tayi da Asubah ko taga rabin ranta Soja to Asubah tagari Jawahir
*****************************************