Sashe 46
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Yayi " jawa karki zama raguwa fa Ramlat kikewa kuka, meya sameki kince bakida lafiya " banajin dadi zazzabi nake " to kishirya yanzu azo akaiki asibiti bani Ramlat din bata hawar tayi ta amsa tana turo baki dede lokacin Ancim ta kawi mata dan waken mik'ewa tayi suka fito ta Kara waya akunne ta fashe da kuka" my angel yi hakuri Ruhina kiyi shirunki ganinan tafe nan da jibi shiru tayi tana sauraransa tana
Lumshe idanta kiss ya sakar mata ta wayar yana murmushi itama murmushi tayi tana cewa" Abbie I love u " I love u too my angel maza tashi kije kiyi breakfast tashi Mrs Abdallah kiss ya Kara sakar mata bye ina aiki yanzu dariya tayi itama ta sakar masa kiss " yauwa tawan bye ya tsinke kiran mik'ewa tayi
Ta fito parlour ta mekawa jawa waya taje ta zauna tayi breakfast dinta ahankali kwance jawa ko dan waken taxi sosai saida taji kamar zatayi amai ta bari su shaffah suna mata dariya kai ta girgiza " dan naci danwake dayawa shine abin dariya inna talatu tace" ai su basusan dawan garinba shiyasa jawa kallonta tayi dan bata gane hausarba dariya sai kawai tayi Ramlat tana gamawa shaffah ta bata magani Tasha
Jawa taje ta shirya tafito bata jima da zamaba Wanda za kaita hospital ya iso ta faki idan Ramlat hankalinta gun Tv tayi musu sallama ta fito suka tafi......
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
Yar mutan Niger🇳🇪
*Agaskiya banida bakin gode muku masayan Hatsabibiya Ramlat saidai nace Allah yabar zumunci idan nace nazanoku to wlh pagen yayi muku Kadan Amma duk wace take karanta wanan book to tasa aranta na sadaukar mata dashi kyauta ruwan Allah 👌🏻👌🏻👌🏻ina yinku over kamar yada kuke yina aradun Allah I love u irin gunduma gunduma dirka dirka mazaga mazaga gingima gingima hirga hirga💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻6⃣3⃣&6⃣4⃣
.....suna fitowa harabar gida bai jira su shaffah sun fitoba sojojin dake tsaronsa suka bude masa mota ya daga musu hannu dakansa ya shiga mazaunin driver ya Sakata gaban motar yaja aka bude masa get ya fita yana musu kashedin kar abar yan matanan su fita ficewa yayi ya ba motar wuta amma bai saniba mota biyu ta sojawa na
Biye dashi dan basa yada ya fita shi daya gudu yake shararawa Akan titi ko kallon inda take baiba sigari ya kunna yana suga kallonsa tayi tana hawaye cikin ahagwaba tace " Abbie banza ya mata kanshi ta fada ta fashe da kuka
Ta kamo fuskarsa ta girgiza kai bai kulataba amma yanajin kukan har cikin zuciyasa janye jikinta tayi ta fara buga kanta a Giles din motar tana kuka cikin Sauri ya taka burki da karfi ya gangara bakin titi yayi parking ya janye Gilles din motar ya yada sigaran ya kamota ya rungume " please my Ramlana yi hakuri karki sani wani hali my angel ina somki sosai karki ilatamin kanki Ramlat kishinki yayi yawa banssn ya zakiyiba idan kin warke kallonsa tayi tana kuka
kallonta shima yayi to ni me zan miki fuskata ya kamo yasanya bakinsa ya shanye hawayen fuskarta tass jikinsa ta shige ta kamo fuskarsa ta tsaresa da ido tana hawaye tana girgiza kanta shima kallonta yake " please ki tsayar da hawayen haka Kara shanye hawayen yayi ya lumshe idanusa ya Kara matseta jikinsa yana shafa bayanta lamo tayi ajikinsa tana
Sabke ajiyar zuciya ta Dora hannuta kan fuskarsa tana shafawa idansa ya bude ya kamo fuskarta yana shafawa " my angel ki yafemin Marin da namiki Bacin raina harshensa ya Dora saman kumcinta yana lasar inda ya mareta yana hura mta iska bakinsa agun lumshe idanta tayi ta Kara shigewa jikinsa ta cusa hannuta cikin
Sumar kansa tana shafawa habarta ya dago ta bude idanta tana kallonsa face dinsu ya hade yana goga hancinsa saman karan hancinta yana goga lips dinsa saman nata ahankali ya hade bakinsu ya fara tsotsar lips dinta lumshe idanta tayi ta kamo hannusa ta rike gam cikin nata murza hannu ya fara gumun hannuta na ratsa tafin hannuta cikin wani irin salo ya fara bata yawun bakinsa ta amasa tana sha sosai
takijin zakin abin shima nata ya fara zukowa yana hadiyewa sun jima sosai kafin ya zare bakinsa a nata kallonsa take tana turo baki murmushi yayi " baki koshiba ko nima ban koshiba matsowa tayi ta Dora bakinta kan karan hancinsa ta fara lasa tana dariya har tashiga tsotsa suna kallon juna ido cikin idansa daya ya kashe mata yana murmushi Saki tayi tana dariya rungumeta yayi tsantsam agirjinsa yana shafa kanta " my Ramlat I love u wlh ina miki so mai tsanani,
kallon fuskarta yayi yaga yada San hannusa ya fito kallonsa tayi tana dariya tana shafa fuskarsa goshinsa ya Dora anata yana goga hancinsa anata ya rasa abinda yake masa dadi Akan Marin da yayi mata baiwar Allah itako batayi fushi farin cikinta taganta tashi dashiba gun ya cigaba da hura mata iskar bakinsa yana lasar fuskar tata yana shafawa har tafara gyangyadi kwantarta yayi saman girjinsa yasaka bakinsa akunneta yana magana ahankali" Mrs Abdallah kiyi hakuri wlh na
damu da Marin da nayimiki Wanda nasan Rabin fushinki Akan kishin da kikemin ne kiss ya sakar mata akunne ya leko sai yaga tayi bacci hannuta, cikin sumar kansa gyara Mata kwanciya yayi ajikinsa yana rungume da ita ya tashi motar da hannu daya yake tuki hannu daya yana shafa tattausan gashin kanta har ya karaso gidansu Honr yayi masu gadi suka bude masa tangameman,
get din gidan ya sanyo hancin motar gidan bai tsayaba sai kusa da get din su yinma yayi parking kallonta yayi tana baccinta fuskarta ya shafa ya kamo yatsata karama yasa abakinsa ya dan ciza kadan amma bata tashiba lips dinta ya dan tsotsa ya ciza kadan ido ta bude cikin bacci ta kallesa cikin shagwaba tace" Abbie, " Mrs Abdallah ya akayi tashi munzo baki ta turo tana lumshe idanta alamun bacci cikinta ya shafa " my angel kinajin yunwa muje na cigar dake zaunar da ita yayi,
ya bude motar ya zaro kafafunsa waje ya fito ya kama hannuta ta fito tsalle ta fara sai ya goyata " my angel yi hakuri zan goyaki har sai kingaji hannuta yaja suka shigo ciki da sallama ya shigo parlour yinma ta kallesa" kaida kace sai gobe zaka kawosu amma kuma naganku yanzu kusanta ya zauna yana gaisheda Abbi " kaidai baka gajiya da gida dazufa ka tafi saida ka biyu,
Kafin kaje gidanka ina sauran yaran ko suna kofa" nifa Abbie ita daya na kawo wallahi rigima ta tisa gaba har jawa ta doka da mai aiki kallonsa Abbie yayi " ok yanzu saboda ta doki matarka da yar aiki shine ka rabota da yan uwanta ka kawo to ita daya ka kyauta kenan da ita da jawa duk daya suke babu wani banbanci agun ka yanzu idan,
Mahaifinta taya yaji ko yagani ko mahaifiyata da ta dauki son duniya ta dorama kawaro yarta saboda larura ka maidota da wani ido zaka kalleta yinma ma rufesa tayi da fada " walllahi idan anyi bincike ba haka kawai ta tana suba duk da nasan jawa bazata tsokanetaba to amma kawai dalilin da yasa har ta tabasu maza dauketa sanka alikafa ku koma tare agidan naka zata kwana Kafin safe ta
Ta kasheku Abbie yace " ai maganarki haka take maza ku koma ta cinyeku kafin safe, murmushi yayi" Allah huci zuciyaku nifa ba nan na dosa ba itadai kallonsu take mik'ewa yayi" Ramlat tashi mutafi, tashi tayi tana murmushi tana daga hannu alamar ya dauketa hannuta ya kama suka fito motar ya bude ya sakata a gaba ya zagayo ya tada suka tafi akofar gidan ya ga security amota tsaki yayi" masu kwawa
Fusgar motar yayi da karfi ya haura kan titi saida ya hau titi ya fara driving cikin nutsuwa, ya kalli Ramlat da ta korawa titi ido janyota jikinsa yayi" my angel na kinajin yunwa ko Kara rungumarsa tayi tana janyo hannusa dayan ta dora acikinta shafa cikin yayi " my Ruhina yi hakuri mu isa gida na ciyar dake yunwa kikeje a ahankali yake
driving yasaka wakar Ali farka toure mawakin Mali ne sosai yakeson wakar kai ta fara rausayawa tana tafa hannu tana dariya " Abbie kalli kallonta yayi yana murmushi "wow gud my Ruhina murmushi yabata hannu suka tafa har sukazo rawarta take ajikinda sai dariya yake honr yayi aka bude masa get yashige ciki rumfar aje motocin ya shiga wadan take shakeda motoci kusan guda ashirin parking yayi
ya janyeta daga jikinsa ya fito ya meka mata hannu ta rike hannusa ta fito suka fara tafiya sojawa masu tsaronsa na gaishsu da maaikatan gidan masu ba flower ruwa hannu ya
Daga musu ya nufi ciki kofar parlon ya murda yaji abude da sallama ya shigo yana rike da hannu Ramlat su shaffah na zaune suna hira jawa sai surutu take ta nacin danwake ta aje zata gudu Ramlat na ganin haka ta nufota dariya abinasu yana Abdallah yace" my angel zonan cak tatsaya jta nufi gunsa ta rungumesa tana sonyin kuka tana girgiza kanta
shafa kanta yayi yana murmushi shima ya girgiza mata kai jawa ko har takai kofar daki ya kirata" jawa karki gudu bazatayi miki komaiba dawo juyowa tayi tana kallonsu yada ya rungumeta " my love ka tabata bazata dakeniba " eh zoki zauna kici danwakenki dawowatayi ta zauna " my love ya kuka dawo. Ki kin zama tayi" eh kawai yace mata kukuma dan ubanku kutashi kunemi gun
baccin ku kuntisani gaba da matana mik'ewa sukayi suna boye dariyasu jawa ko dariya tayi har tana kwarewa" ke shaffah Ramlat Tasha magani " batashaba " ok dauko min yanzu ficewa sukayi daga parlour janta yayi suka nufi kan Dinning yaja mata kujera ta zauna jawa ce tazo tayi serving dinsu zata zuba na ramlat yace" kibar plate daya ya ishemu "wow jawa nagode da hadin sakwara nan murmushi tayi,